Sashe 34
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
butaka sai ya min abu kadan shike nan na zurma,mun Dade muna murza juna sannan ya shigeni cikin nutsuwa da salo irin na matasan birni,yau ranar ta musamman ce,mun jiyar da juna dadi. Auta Exam dinsa waec ta fito tayi kyau,takardar da yayi printing out ya kawowa Baffa yace Baffa ga result din,Baffa ya karba yayi masa addua yayi kyau Autana, Auta yace Baffa Alkawarina, Inshaallah za a cika maka yanzu kudi za a Kai ai,fatan dai Kun daidaita da Sahar din,yace ae ai ta sani sai dai na sake fada Mata idan an gama komai bayan na fara University sai ayi bikin,yace wato dai Auta Kai baza ka je kasar waje karatun ba? yace idan na Fara a nan in nayi auren sai na tafi da ita can,to cewar Baffa. Sahar din da Auta yake so ta girmeshi zata Kai sa'ar Rabi da Cele gata katuwa ce amma yace shi itace dai daidai shi,itama gandamemiya da ita ta nace sai Auta,Uwarta Kuma tace Matukar tana raye baza ta auri wannan yaron ba gwara ta samo Babba me hankali,Babanta ma bai yarda ba amma ita tace sai Auta shi take so. Papa aka tura yaji Yaya ake ciki,Baban Sahar yace kuyi hakuri bawai dan jikinsa bai Kai bane wani ma in ya ganshi zai ce ya Kai 28 haka ya girma da yawa a jiki amma shekarunsa 23 bazan iya aurawa yata yaro ba gwara Babba Wanda yasan mutuncin mace Wanda yasan darajar mace,Papa iya haushi yaji sabo da ko Yaya aka ki jininka sai kaji haushi yace shike nan ba damuwa Allah ya hada kowa da rabonsa. Baban Sahar yace Ameen Suma ba laifi suna da rufin asiri. Papa Yana dawowa ya samu Mami a dakin Baffa tana zuba Masa abinci,Baffa yace ka dawo? yace ae ya samu waje ya zauna yace a Kira Auta yaji da kunnensa aka kirashi Auta yazo Kuwa Papa ya zube zance yanda sukayi,Auta yaji wani bakin ciki harda hawaye,su Baffa dariya ta kamasu Auta na kukan soyayya, Papa yace Dan banzan yaro ba a sonka kana likewa,Auta yace ai ita bata da laifi tana so na ni Zan jirata ko shekarun ne sai na Kara,Baffa yace wlh baka Isa ba ka Nemo mace tun wuri idan ba haka ba wlh sai na aura maka me rabo wannan rashin kunyar taka bada mu ba bazan dauka ba,Auta yace Ni fa nace Ina so ayi min Kuma nace na fasa ui yanzu,Baffa yace bafa na Wasa dakai ka Nemo mace idan zaka Nemo zuwa ka Fara University gashi nan na biya maka awolowo University soon zaka Fara zuwa wani satin. Tashi yayi ya tafiyarsa Mami bata ce komai ba sai yanzu tace ai dole ayiwa Auta aure, Auta da alama mace yake bukata ai ko yaki wlh sai an masa aure Ina Zan iya wannan iskancin nasa na zabe zabe a haka har ya la lace,Baffa yace kyale dan jakar uba ai na sama Masa Office ya daina yawon banza da kallon ball ko Yana school weekend sai yaje Office,da bangaren Nawwar Zan kaishi amma naga fada zasuyi gwara na barshi a bangarena. Bangaren Auta dakinsa ya shiga yana takaici ya rasa Sahar, kiranta ne ya shigo wayarsa bai fasa dagawa ba yace hello,Sahar kuka take yi wiwi katuwa da ita ko kunya tace Nawaf dan Allah karka canja wata ka dan jirani ko su Daddyna zasu hakura,Auta yaji tausayin Kansa sabo da ba karamin yaki yayi ba kafin ya samu soyayyar Sahar gata lokacin tana ss3 su suna jss1 har ta Gama degree dinta tsaf Auta yaje Suka Fara soyayya ga yara da iya soyayya su ba aura zasu Yi ba sai su kwacewa babban mutum budurwa sabo da suna da time Basu da aikin yi duk wata kulawa za a bawa mace shi yasa Auta Yana shiga neman Sahar duk ya kori manyan samarinta. Yace Sahar kiyi hakuri haka Allah yaso idan da rabo Zan aurenki amma su Mami sunce aure za a min kiyi hakuri ki yiwa iyayenki biyayya nima Zan yiwa nawa biyayya muyi Addua Kawai,ya lallaba Sahar sai da Suka gama waya ya jefar da Wayar yace bazan sake fitowa ba abinci ma bazan ci ba gwara na mutu na huta ya sawa kofarsa key sabo da Auta ya sa rai ya samu Sahar an gama Yana sonta shi Kam,Mami taga Auta Shuru Shuru har dare tun safe bai fito ba, Dakinsa ta nufa ta murda a kulle ta Kira sunansa Auta,ciki ciki ya amsa haushin kowa yake ji,Zo ka bude min kofa yaki budewa,tayi tayi sai da kyar sannan ya tashi ya bude Jin Mami tace sai taci mutuncinsa,Kofa ya bude Idonsa duk ya canja alamar kuka yayi,dariya ma ya bawa Mami,tace Autana kukan Soyayya kayi ne? Yace kukan soyayya ai sai mata,hmm to mu fa ba laifinmu bane iyayenta ne Suka ce basa sonka kayi yaro,Auta yace ai ba haka ake neman aure ba daga zuwa sai a kyale su ai sai an lallaba su tukun an musu Nasiha Kawai daga zuwa sau daya shike nan sai ace na hakura ai dama ni nasan ba'a so na,ni bazan auro kowa ba a barni Zan jirata ko zasu yarda su hakura,Mami ta kalle shi Kawai tace babu fa wata Sahar da zamu jira mu wallahi aure za a maka Kama sani wannan iskancin naka bada mu ba,Muje kaci abinci amma ka cire wata Sahar a ranka Wanda bai son mu muma bama sonsa,Mami ta jashi zuwa palonta,da kanta ta zauna tana bashi abinci a baki sabo da Auta ne su Sultana suna ta Masa dariya,Nawwar ne ya shigo gaida Mami ya samu Mami tana bawa Auta abinci a baki,kallonsu yayi yace wannan katon yaron lallai Mami kema,Kai kyale min da Soyayya zata halaka min dana yayi yajin abinci ya kulle Kansa a daki,Mami ta bawa Nawwar Labari,dariya Nawwar yayi yace Auta Wai yasan soyayya Kai duniya gaskiya ayi Masa auren Mami ga kannen Rabia,Auta yace ni fa bana so Cele nake so wlh Indai ba Cele ba to sai dai a barni na zabi wata Ni bana son yarinya kwaila,Nawwar ya kalleshi yace Omaira ai katuwa ce,yace da sauranta bata nuna ba,Mami ce ta make shi tace kaji ko Nawwar wlh aure ko Yana so ko baya so shekara bazai Kara ba Mata ba,Nawwar yace uhm ni ka shirya ma na aikeka Kano gobe zaka Kawai wani takardu,Auta yace to Yana murna ya samu kafa idan ya tafi sai ya zauna ya huta shi bazai kula wata mace ba ma yanzu. Nawwar na Kira a waya nace Baby Ina ka zauna ne ka taho gida Kai nake jira bacci zanyi,mikewa yayi da sauri yace Mami sai da safe ya fice Yana waya,Auta yace wlh an shanye Yaya itace fa ta Kira na tabbata ko kece bazai wannan saurin ba,Mami tace karfa kaima aga haka Idan kayi aure,Allah ya kiyaye ni da nake tsayayyen mutum ai ba kamarki Mami,Mami tace da zai yuwu ma ai da ka min part Dina na koma,Murmushi yayi yace sai dai ki tafi gidan Nawwar shine babba ai ba kya zo gidana ba,au haka zaka min Auta gidan naka ma bazan zauna ba? to me Zaki Yi a gidan yara mu da idonmu yake a bushe,Mami tace ka nuna min matsayina Auta kishi nake wata zata kwace min Autana,Auta yayi dariya yace wace ma ta Isa ai Kuwa a canja ta,haka Suka Yi ta hira da Mami,Sultana da Nasira ma sun samu mazajen auren su. Washe gari Auta ya tafi Aiken Nawwar Kano gashi an hanashi kwana ba yanda ya Iya Yana zuwa ya nemi mutumin yace zai turo driver ya dauke shi,Auta yace Kar ya wahalar da Kansa kawai ya Masa kwatance yace yazo Office din da Kansa,Napep Auta ya shiga yaje ya Kai takardun ya fito zai shiga Napep wani matashin mutum zai kai 34yrs ya fanfaro da gudu ya zaga bayan Auta ya buya,Wata tsohuwa tukuf ta biyo shi da bulala tana cewa Baso wato Dan ubanka baka ji baza ka Daina Shaye shayen nan ba yanzu madarar sukudayin din nan kake sha baza ka daina ba, Auta yana kallon ikon Allah katon gardi haka yana buya a bayansa ko kunya baya ji, tsohuwa taci gaba da cewa to ni makwafciyarku ce akwai hakkin makwaftaka a kaina da ku, wallahi Salma baza ta auri wani abokinka ba Dan Shaye Shaye ba,kullum ka dinga kwaso samarin Yan wiwi kana zaluntar yarinya kana dukanta kace sai ta auri wani,Idan an hanaka sai ka kawo wani,itace fa aka baka ka aura wanne hauka ne haka Salma ce ta fito da gudu tace yawwa Inna bazan auri zabin Yaya ba ko zai karshe ni ai ya San shi nake so,yarinya tana murguda baki tana hararar Wanda aka Kira da Baso boye a bayan Auta, Salma ce tazo ta tsaya a gaban Auta ta kaiwa Yayan nata duka ya kauce ta samu Auta,Shima Baso ya kawo hannu ta bayan Auta zai daki Salma ta matsa da sauri ya samu Auta,Auta yaji zafi ya matsa gefe suka bishi Baso yana buya a bayansa ya zuro hannu Salma ma ta kawo nata suka sa Auta a tsakiya suna fada in ya matsa Baso ya sake binsa ya buya a bayansa suka shiga zagaya Auta, Salma ce ta gaji tace zaka dawo ne muje Inna suka juya tare da komawa gida tana cewa wallahi kullum sai ya dake ni na gaji kullum kamar jaka. Baso da muryar yan daba ya Kalli Auta tare da daga masa hannu yace ahhh Abdul'aziz na manta ban gaishe ka ba ina kwana, Auta dariya ta kamashi lallai kwaya bata yi ba,wani Dan yaro baifi 5yrs ba yazo zai wuce nan Baso ya dagawa yaron hannu yace a'a yaro ban gaishe ka ba ina kwana? Yaron ya tsaya yana kallon Baso,Nawaf ya Kalli Baso gaba daya Shaye Shaye ya haukata shi,ya sake kallon Nawaf yace Abdul'aziz bafa mu gaisa ba ina kwana? Auta yana sani ya Mika masa hannu yace ka tashi lafiya yawwa ina kwana Dan Allah ban dari biyar nan,Baso yace Allah Man? Kasan ina da Hali na kirki Dana tsiya ya zaro wata tsohuwar dari biyar ya mikawa Nawaf yace ungo Allah ya baka,Auta yace tsokanarka nayi fa ni na gode, wallahi