← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 93

Sashe 89

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Umma tana bakin kofa tana jinku,nace yo ai itama Abba yana bata mene,Cele tace ke Dan ma baki je ba kinga yanda take karrama Abba,Idan ya shigo fa haka Zaki ji tana ku tashi ku koma dakin can Abbanku zai shugo,fisabilillahi Idan ya shugo me zaiyi nace Antena ce,Omaira tace ai ku dai wlh manyan banza ne na rantse ai sai ku fada min sirrin kuce Antena daga zafin ana zuwa wajen dadin sai ku barni a duhu,Nazifa tace Omaira dama kema haka kike? Omaira tace ba laifi na bane Aunty Antena ce ta jawo ba a iya shuru da baki,ni yanzu wa zai bani tafiyar kwana sai dole,Omar yanda ya iya soyayya gaskiya baku San shi ba,Baso kuke gani a Ido amma ni na Sanshi a Omar a zahiri,yanda yake ji dani kamar kwai wlh baya so yaga damuwata ko digo,yanzu shagwabar da nake ko Yar Auta baza tayi ba, Kuma biye min yake shopping duk sati biyu in fada muku,abinci ba abinda babu,ke maganin matan ma yace kar in dinga sha barkatai masu amfani na Yayan itatuwa ko mene siya min yake na hada da kaina wani,Wanda Kuma bazan iya ba Idan me kyau ne ya bani kudi na siya,kullum Idan zai fita sai ya bani kudin kashewa in ta tara abina. Nazifa tace wai shegiya ga sababbin kayan harka ki siya wlh zai ji dadinsu,Nazira tace Allah ya shirye ku dai,Nace Ameen mufa baza mu fasa zancen Antena ba,Cele tace ke rabu dasu suma duk karya ce suna sonta sai an samu Miji aji luff,Bilkisu tace dan girman Allah ku kyale mu haka,Cele tace wlh baza mu daina ba,Omaira tace ai sai dai kuyi hakuri damu Antena gida gida ce ko Ina da ita,Gaji tace ai ba Shiri na tarko auren nan yo Ina zan iya rayuwa ba Antena,Mairo da yarta tayi girma sosai tace uhm Antena ai mu muka ga karshenta,Omaira tace na lie har ki mutu baza kiga karshenta ba,nawa kike ma me kika sani a Antenar? Cele tayi dariya ta kwanta a saman gado tace ni dai ku bani abinci naci wlh bana jure yunwa yanzu,nace kin kunsa ai tace ai ciki tuni ya Kai wata biyu haka akace a asibiti,ranar mun sha yini anyi iya shege,Omaira a ranar ta koma,da zamu tafi ta gidanta muka sake biyawa sannan ni da Cele muka tafi,ba a Dade ba Cele, Ahsan,Kaka da Mama suka tattara suka tafi saudiyya. Tafiyar su da kwana daya bayan ta mana waya sun sauka lafiya Wise ta fada nakuda sai labari naji an kaita asibiti,kafin muje ma ta haifo danta Namiji katon gaske,Papa sai murna Iyamami tana can ta saduda itace akan gaba duk Halin banzanta ta gaji ta Daina ita da Sabreen sun nutsu,Wise ras da ita Papa sai murna yake ya samu da Namiji ya Kara samu Yaya, Sabreen anyi Kani ana ta murna. Tunda aka sallamota kullum sai munje,Iyamami ce ke kula da Jaririn da komai na wise ita da Mami har ranar suna tazo yaro yaci Sunan Nawwar sabo da Nawwar shine duk ya wuce gaba,junior muke ce masa,Auta anyi da tsohuwar budurwa ta haihu Gift ya kawo ta gani ta fada.
Chapter 89 · 0% Book details