Sashe 54
Tmw Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wata biyun da ya yi daidai da wajen wata hud'u da Tafiyar Sadiq Zariya.
Yaje dai Gusai sau daya ya kwana Biyu sannan a wannan zuwan sun yi tad'i da Sultana a bangaren Innani.
Duk saboda kauda Tunanin su Umma kan Boyayyiyar Rayuwarsa kuma ya yi nasaran haka.
A lokacin ita da Siyama suna jarabawar shiga SS2 ne.
Ko ba'a fada maka ba in ka ga Sultana zaka san ta kara girma da wayau.
Kuma ta na ji kanta ita watace Tunda ta na da Miji a hannunta irin Sadiq.
Salima kuma Tuni ban so ban so ya kare soyayya ta mika tsakaninta da Mubarak da ta ke kira Habibina.
A sannu sannu kuma suna ta shirin su Tunda har Mutanen shinkafi sun san da mganar auran.
Innani ta matsa sai da Abba ya Kira Mallan Shitu ya sanar da shi komai kan mganar auran Sultanan.
A cewarta kada ya je ya kwanta ya ki yin komai gwara dai yasan an yi masa kokari.
Zuwan da Sadiq zai yi Hasiya ta saka ayi masa awara tunda karya ya yi mata da cewa zai je gaida Matan ubangidansa da ya yi aiki a karkarshinsa sannan yace zai biya kauye ya gaishe da su.
Da tace masa zataje kai Tsaye yace mata ba yanzu ba.
Sai bata matsa masa ba sanin Halinsa baya son gaddama.
Ramatu ta kira tana gayamata zai je garinsu me zata ba shi ya kai ma kakarsa.?
Sai tace zata yi mata awara zata kira Habiba sai tazo ta karba ta kai mata.
Aiko ta yi awara mai kwai ta saka a wata Roba ta yi siling dinsa.
Habiba ta kira tazo ta Dauka ta kaima Hasiya.
Sannan ta kira tace ta had'o da Turare ta hada ma Kakar tashi da shi.
Shi dai ya tashi tafiya ne ta ba shi abu a leda tace kada ya Bude sai ya isa garin.
Kuma haka akayi sai da yazo ya Bude da takardan da ta Rubuta na Kaka ne.
Assadiq yaji matukar dad i kuma ya saka aransa zai kaima Innani.
Kuma haka akayi ita ya kai mawa yace daga wata yarinya ce mai kirki abokiyar aikinsa da ya ke yawan bata Labarinta.
Innani ta hau washe baki ta na ta saka albarka har ta na tambayansa matar aure ce? Ya na mirmishi yace"Eh sosai ma."
Nan Innani ta fara addu'a da Fatan zaman lafiya da zuru'a dayyiba.
Shi kuma ya amsa mata da Ameen.
To chan Shashen Umma yaga Roban wajen su Umma suna ta santi Innani kadan ta sam musu tace a saka mata a Firiza in kuma wata taci Allah ya isa.
Da zai koma d'an kunnen mai Tsada ya siyama Hasiya a matsayin tukwaici shima Dan kunnen wajen Anty Sa'ima ya siya Tunda ta na saida su.
Sai ya siya biyu daya na Hasiya daya na Sultana.
Ammh sai ce musu dayar na abokiyar aikinsa ce data aiko ma da Innani da awara da Turare.
Har Umma na fadin hakan ya yi daidai, har ta had'a mata da Sabon Hijabi tace ya kai mata..
Bata san Surukarta ta aikamawa ba har Umma na tambayansa sunanta yace"ASIYA.!"
umma tace Allah ya yi mata albarka.
Da ya koma ya kaima Hasiya yace in ji kakarsa ta yi ta murna ta na Tsalle ya na yi mata Dariya.
Baisan addu'an Innani ta karb'u na Allah ya ba su zuru'a Dayyiba bq sai da yaji matsuwar kasancewa da Hasiya.
Sannan kuma ya fahimci son Hasiya ya ke yi soyayyar da ta sa ya fara fad'a da Ahalinsa saboda ita.
Kuma ya Fahimci ya yi nisa da bayajin kiran kowa a wannan Lokaci shi dai Burinsa ya kasance tare da Hasiya.
Tunda ya Dawo ba shi da Sukuni gashi ya sabar mata in dai ya na gida ta na tare da shi.
Ya rasa mafita ya duba kuma ya Hango sai yaga ai cutar da kansa ya ke yi. Hasiya matarsa ce ba laifi in ya ji Dadi da ita ko ya samu natsuwa da ita.
Sai ya fara Romances da ni domin deb'e kewa akai akai ammh duk a banza kamar ma ya taso ma abun ne ko da yaushe da Ciwon mara ya ke kwana.
Sai kawai ya zauna ya yanke wani Tunani da shawara.
In dai zai yi Tunanin fara kasancewa Tare da Hasiya to ya zama Dole ya zama mai adalci a gareta.
Kuma in dai zai yi mata adalci sai dai ya zauna tare da ita har na abada.
Kuma Faruwan hakan daidai ya ke da Fallasa abunda ya Boye.
Ammh kuma in zai iya yin haka ya na da wata mafita guda d'aya.
Duk da mafitan ta wani bangaren akwai Cutuwa ta bangaran Hasiya.
Ammh kuma ba shi da zabi ne.
Wannan mafitar ita kad'ai ce ta Rage masa kuma ya na Tunanin zai yi amfani da ita.
A fili ya Furta "Am sorry HASIYA bani da Sauran zabi ne."
*Janafty*
*TMWBK2016*
*TMW is a paid Novel, Pay 500 for regular or VIP N1K, Via 0552179550 Jamila Umar Gt bank, 09069067488*
https://chat.whatsapp.com/CPRnRPcAD5K8vEY91Ziz8V
*LAME NIG!*
*KASAITATTUN MATA MUN GAISHE KU*.
*AISHA LAME TA KAWO MUKU DUKKAN NAU'IN KAYAN KWALLIYA*.
*KUNSAN GWANAACE WAJEN BAWA FATA HAKKIN TA*
*KUN TUNA KYUAN FATAR GUDUYO KO?*
*KUN TUNA DAI YADDA BULKACHUWA KE SIYAWA YABI KAYAN KWALLIYA NA ORIFLAME KO?*
*TO KEMA GARZAYO KI ZABI NA KI, KO TA ZABA MIKI WANDA ZAI FI DACEWA DA FATARKI*.
*BA IYA KAYAN ORIFLAME BA KAD'AI.*
*TANA DA PRODUCTS DABAN DABAN MASU KYAU, MASU MASTAKAITAN FARASHI*.
*KU TUNTUBE JIKAR DADAR MARINA A WANNAN LAMBAR 07036662633*.
*ADO DA KAMSHI NE SIRRIN GAYU*
Gabad'aya acikin satin nan sukuku ya ke, gani ya ke kamar abunda ya ke shirin aikatawa ba mai kyau ba ne. Kamar kuma ya so kansa da yawa.
Sai dai Kuma ba shi da wata mafita ne tunda shima ya shiga tsaka mai wuya ne, wanda fitarsa wani mawuyacin Hali ne ba shi da mafita ne ballatana zabi Shiyasa ya zabi abunda ya ke ganin shine daidai matukar ya na son kasancewa tare da Hasiya.
Sai ya so kamar ya yi mata mgana sai ya kasa gabadaya ba shi da sukuni Gulty din abunda zai aikata ya fara Damunsa Tun kafin ya aikata.
Da ya so ya Hakura ammh kuma sai ya ke jin hakan kamar daidai ya ke da Rabashi da Numfashinsa Ya fara Son Hasiya tun ranar da ya fara ganinta tana rokonsa ya taimakama mahaifiyarta bai sani ba sai yanzu ya Fahimci haka.
Matukar kuma ya na son kasancewa taee da ita sai ya bi hanyar da ya ke ganin ita ta dace, yasan ko a gaba Hasiya bazata Tsane shi ba Tunda komai zai aikata koma ya aikata Saboda Farincikinta ne.
*****