Sashe 36
Tmw Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Innani.."
Da sauri Sadiq ya katseta da kiran sunanta ya na kuma kallomta cikin mamaki.
Dariya ta saka kafin tace"Ahto suma haka suka Tsorata da kalamaina ai sai kaji mgana ta mutu na dai ce ga mara kunyar nan Salima in suna so sai ayi had'in zumumcin da d'ansa da ya zo da shi wani Dan Saurayi haka a fuska dai kamar na Allah ba'a son abunda ke cikin ransa ba kuma."
Innani na bayaninta ne ammh kwata kwata Hankalinsa baya kanta.
Ya Fahimci Innani da gaske ta ke yi ba wasa ba ne a mganarta.
Yasan tun ba yau Innani ta tsani kalmar kishiya da an fara mgana zata fara ba da Tarihi tun auranta da kakansu da wahalan da ta sha hannun Mahaifiyarsu Baba Sammani.
Shi dai har ya bar shashen Innani bai gane wasu maganganunta ba.
Siyama ce tazo ta na damunsa da mganar waya ce mata kawai ya yi za'a siya mata.
Sun fara fad'a da Innani akan wai ta shigo mata Daki da takalmi ya samu ya Sulale ya barta.
Har dare kuma Hasiya bata kirashi ba ko bata ga kiran nasa ba ne?
Su na dawowa sallar isha'i duk suna Bangaren Innani shi yace ya gaji zai je ya kwanta shiyasa ba wanda ya matsa masa.
Ya na koma bangaransa ya sake kiranta sai lokacin ya sameta.
Hankalinsa ya kwanta da ya tabbatar da ta na lafiya.
Ni ko da yanzu na koma rayuwar ni kadai in ba na ido biyu to ina barcin dazun ma ina barci ya kirani.
Da na zo na gani kuma ma kirasa bansame ba.
Har ina tambayansa sun sauka gusai lafiya? Ya ce min lafiya lau.
Ban dauka zai jani da Hira ba sai naga ya jani da mgana duk da ina cikin Damuwa ammh lokaci kad'an sai ga shi na warware muna ta Hira.
Mun fi awa d'aya muna mgana sai da ya fara Hamma sannan muka yi sallama.
Da Asuba kuma wayarsa ya tasheni ba domin shi ba kila har sai na makara bansani ba ina chan ina barci.
*LAME NIG!*
*KASAITATTUN MATA MUN GAISHE KU*.
*AISHA LAME TA KAWO MUKU DUKKAN NAU'IN KAYAN KWALLIYA*.
*KUNSAN GWANAACE WAJEN BAWA FATA HAKKIN TA*
*KUN TUNA KYUAN FATAR GUDUYO KO?*
*KUN TUNA DAI YADDA BULKACHUWA KE SIYAWA YABI KAYAN KWALLIYA NA ORIFLAME KO?*
*TO KEMA GARZAYO KI ZABI NA KI, KO TA ZABA MIKI WANDA ZAI FI DACEWA DA FATARKI*.
*BA IYA KAYAN ORIFLAME BA KAD'AI.*
*TANA DA PRODUCTS DABAN DABAN MASU KYAU, MASU MASTAKAITAN FARASHI*.
*KU TUNTUBE JIKAR DADAR MARINA A WANNAN LAMBAR 07036662633*.
*ADO DA KAMSHI NE SIRRIN GAYU*
*Janafty*
*TMWB2K011*
https://chat.whatsapp.com/GoRzZ7ZgslV2alO5hYGAnj

Baisan meyasa ya maida kiran Wayar Hasiya kamar Ibada ba, sai dai ya na d'ora haka akan mizanin alkwarin da ya yi mata na zai rika kiranta lokaci bayan Lokaci.
Kullum da Safe in ya tashi Sallah sai ya kirata ya tasheta saboda ya Fahimci wani abu Hasiya kamar Tahir ne suna da Rauni bangaran Ibadunsu.
Da rana ma zai kirata yaji lafiyanta haka da daddare ma kafin ta kwanta, duk da ba wata hira ke shiga tsakaninsu ba ammh a kallah ya na samun natsuwar zuciya na jin ta a koda yaushe.
Gabadaya kansa ya cushe ya rasa ma wani Tunani ya kamata ya yi.
Ko da ya yi tunanin ya sanar da su Abba sai wata zuciyar ta hana shi ta na fad'amai bai kamata ba.
Ga yadda ya tsara tun farko gwara ya tafiyar da Tsarin a haka in kuma ya yi Tunanin Sauya tsarinsa to za'a iya samun wata matsalar da ba zai yi masa kyau ba.
Tunda ya dawo bai da aiki sai zama a bangaransa Tunda ba inda ya ke zuwa da yammah ne ya kan leka wajen Mallam Tajuddeen su yi karatu.
ko shashen Innani da ya saba zama yanzu ya daina zama Sosai da ya shiga sun gaisa ya d'an zauna kad'an zai tashi ne ya koma bangaransa.
Shashen Umma ko bai taba zaman minti talatin ba gabadaya iyayen da yan'uwansa sun fahimci wannan zuwan nasa ya sauya ba ya son nuna Fuskarsa garesu ko ya zauna da su.
Shi ko kunya ce da Nauyi yasa ya ke tsame kansa daga gare su ya na Tunanin kamar a fuskarsa zasu iya gane abunda ya aikata.
Ya zauna ya yi tunanin taimakon da ya kamata ya yi ma Hasiya kafin Rabuwarsu, ya kasa tsaida mafita d'aya kuma abun takaici bai taba samun kyakyawan zama da Hasiya ba ballatana yasan abunda ta ke so.
Ya yi tunanin ko ya maidata makaranta ne ta cigaba da karatun ta? Sai kuma yaga kamar ya zake da yawa ba shi da wannan kud'in yanzu Tunda ba aiki garesa ba.
Ko kuma ya bata jari ta fara kasuwancin da zata rike kanta? To in yace haka wani sana'a zata fara? Sannan in ya saketa ina zata koma?
Har Tunanin ya kara kama mata hayan gidan nan na Shekara biyu saboda ta samu inda zata zauna.
Shima sai yaga wannan Tunanin ba abun da zai yuyu ba ne.
Saboda yar Damuwar da ya ke ciki har Rama ya yi duk ya yi wani zuru Zuru, Saddiqa da ta zo daga Kebbi ganin gida da ta gansa sai da ta yi mgana a shashen Umma.
Kallonsa ta yi lokacin da ya shigo bangaran Umma su gaisa ga yaran gabadaya duk sun zagayeta.
Har da Innani da ya ke ta na yin Saddiqan saboda Hakurinta sannan sosai take ji da Innani sako akai akai zakaji tace ga sakon Innani.
Sai da suka gama gaisawa sannan ta kallesa tace"Autan Umma ya naga duk ka rame ne? Gaskiya zaman ka a zariyan nan duk ya sauya ka kamar ba kai ba."
Kansa kawai ya shafa yana Mirmishi bai ce komai ba, Sultana da ke gefe ta rika satar kallonsa ta gefen ido ta na so taga irin ramar da a kace ya yi.
Kuma itama ta lura kwana biyu nan ba shi da walwala sannan ya yi d'an wuya.
Umma da ke gefe ta kallesa kamar bazata yi mgana ba sai can tace"Ni kaina naga Auta duk ya chanza, ya rage shiga mutane ko shashen da ya saba Zama yanzu ya daina zama sai dai ya kule cikin shashensa shi kad'ai ni na rasa me ke damun sa wlh."
Innani na gefe ta tabe baki ya na fad'in"Ba na yi mgana an ki saurarena ba, In ku ka ga Namiji ya fara wannan Tsirfe Tsirfe Aure ya ke so mace ya ke so kusa da shi."
Gabadaya aka kallo Innani ita ko ajikinta ma Siyama ta kalli Sultana suka kunshe kai suna Dariya.
Sadiq kuma ko kala bai ce ba ya mike kawai ya fita suka bisa da kallo.
Umma ta ce"Kun ga ni ko? Ni har kuzarinsa ma ya ragu ko bai da lafiya ne?
Innani ta yi tsaki kafin tace"Ina gaya muku ga matsalarsa kuna zencen wani ba shi da lafiya? Yo ba shi da lafiya mana Tunda aure ya ke so."
Umma ta yi shuru ba ta yi mgana ba, tunanin ba aure Sadiq ya ke so ba zaton wani abu Dabam ke Damunsa.
Saddiqa ce tace"To Innani ai ta kwana gidan Sauki? Ga kanwarmu a gefe sai a yi auran kawai ba shikenan ba."
Innani ta gyad'a kai kafin tace"Ahto Gwara dai asan abun yi kafin lalurarsa tasa ta fi haka."
Sultana sai mirmishi ta ke yi kanta a kasa Siyama ta yi ma rad'a a kunne sai ta tsunguleta.
Suna ta dariya Salima na gefe ta kallesu cikin Harara, Siyama ta tura baki ta na fad'in"Ina ruwan ki damu."
Salima sai ta yi karamin tsaki kafin ta mike ta shige dakin da Sultana ta ke kwana Saboda ta gaji da wannan Hayaniyar.
Bayan Barin Salima Falon Saddiqa ta kalli Umma ta na fad'in"Umma baza ku duba mganar Innani ba? Auta duk ya wani susuce ko dai baya jin dadin zaman zariyan ne?
Umma tace"Ai shi ya zabi chan Saddiqa mganar auransa da Sultana kuma an yi mgana kwanaki chan baya shi Sadiq din da kansa yace ba yanzu ba.."
Saddiqa cikin mamaki tace"Meyasa Umma?
Umma ta sauke Numfashi kafin tace"Kinsan Halinsa dai yace shi sai ya gama bautar kasa kuma ya samu aiki."
Saddiqa tace"Wannan ba Hujja ba ne Umma, Abba na da muhalli da zai ije sultana ko da ace ma a nan gidan ne, kuma ya kula da su ba su ba ma har ya'yan su."
Umma ta yi shuru kafin tace"Uhm ki na ganin Auta zai yarda ne?
Saddiqa tace"Umma dole sa ya amince tunda ga shi nan ya fara rama a tsaye bari Abba ya dawo zan yi masa mgana."
Umma dai ba ta kara mgana ba, Innani kuma na gefe ta na Taunan goranta da ta gama kankarewa.