Sashe 46
Tmw Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fasa Rubuta takardan ya yi kawai ya Fice tahir baya nan yaje karbo wanki Tunda suna ta had'a kayansu.
A waya ya kira Tahir ya fad'amasa zai je ya kaima Hasiya kudin da zata ja jari da takardan sakinta.
Yana jin sauke ajiyar zuciyan Tahir kafin yace"Shine mafita Sadiq."
Daga haka suka yanke kiran. Da kanshi yaje banki ya ciro 150k daga acct dinsa ya saka a Aljihu ya samu mashi zuwa gidan Hasiya.
Ni kuma mun yi waya da Safe na jisa wani iri da na tambayesa sai yace min baya jin dadi ne ban yi Tunanin ganinsa ba sai ga shi daman ya fi zuwa Lokacin da ban yi zaton sa ba.
Tunda muka yi wannan fad'an da su Ummi na daina shiga harkan su na koma Rayuwata ni kadai iyakata in mun had'u na yi musu sallama Ruwan su su amsa ko kar su amsa ni ban Damu ba Hakkin zaman tare na sauke.
Ina cikin Daki naji kooking na dauka Habiba ce domin na kira Adda Fati nace ta aikota ta kawomin kayan miya sai dai ina Budewa sai naga Assadiq ya na sanye da shadda Dinkin zamani kansa ba Hula.
Ina masa sannu da zuwa bai amsa ba sai naga kamar ya yi wani zururu kamar mara kuzari.
Kafin na kulle kofa naje falo na iskesa zaune kan kujera sai na shiga kitchen na Dauko masa Pure water.
Ya karba' ya sha sai dai ya rage ya bani ni kuma na karishe shanyewa.
A'a kawai sai naga ya kwanta sai na zata jikin ne nasa.
Kusa da shi na Tsaya ina fad'in"Jikin ne?
Kallona ya yi da Jajayen idanuwansa kafin ya Sauke numfashi.
A tunanina sanyi yake ji sai na juya zan koma daki na Dauko masa Bargo sai jin muryansa nayi cikin sanyi ya kira sunana"Hasiya."
Sai na juyo kawai sai ya mokomin hannu alamun nazo ni kuma sai na nuna kaina ina fadin"Ni?
Sai ya gyad'amin kai kafin yace"Zo nan SIYA."
yadda ya kira sunana yasa na kasa yi masa gaddama.
Jikin sanyin jiki na fara takawa gabansa ina zuwa ya kara mikomin hannu sai nima na mika masa nawa.
Ya kama hannuna ya jimke cikin nasa ya na kallona cikin wani yanayi yace"Yanzu in nace zan sake ki Hasiya ya zaki ji ?
Sai gabana ya amsa Ras! Cikin kura masa ido nace"Zaka sake ni ne ASSADIQ?
Yadda na fad'i mganar ne bakina na rawa kamar yadda zuciyata ta ke rawa.
Su suka taimaka wajen kara Narkar da zuciyar Assadiq da baisan lokacin da yajawoni na fad'a jikinsa ba sai ji kawai nayi na fad'a kansa sannan shi kuma ya saka duka Hannuwansa Biyu ya kamkameni.
Fadi ya ke cikin wani Raunin murya"Ba zan iya ba Siya. Bazan iya sakin ki ba, saboda ina ji a jikina in har na rabu dake kamar na sare wata gaba daga cikin jikina ne."
Yanayin mganarsa kamar zai fashe da kuka Zuciyarsa naci ya na Bugawa Fat Fat! Kamar yadda nawa ke bugawa.
Kawai sai nima na saki jikina na Rike shi sosai sai kuka kawai.
Cikin kukan nace"Assadiq wani abu ne ya faru dakai? Assadiq in ka sakeni bazaka zama na farko ba ammh ka sani Sakin ka sai yafi sakin Salisu da Abubakar illata Hasiya."
Kuka ya kwacemin sai naji tsoro a Tunanina ko wani abu ne ya same shi sai ya tashi daga jikinsa ina Tattaba jikinsa cikin firgice nake fadin"Kana lafiya kuwa?
Hannuna ya rike ya na kallona ni kuma sai hawaye ina fadin"Ko megidan ka ne ya koreka daga aiki tare da shi?
Wani irin Tausayi da wani abu yaji na Dannensa sannan jikinsa da zuciyarsa na jansa zuwa ga wani abun Dabam.
Ni dai bansan yadda akayi ba sai ganina nayi na dawo kasa Assadiq ya zama yana sama na.
Kiss ya faramin nima da ya ke na iya na fara maida masa martani.
Cikin zafi zafi ya ke sumbatar bakina nima ina kara rikesa yau abun ya wuce kissing ya koma shafa sassan jiki, yau har kirjina sai da Hannun Assadiq ya kai wani irin nunfashi kawai ya ke sakarmin a gefen kunnuwana daman riga da sikat ne ajikina ya yi nasaran cire min Rigar ya na shafa duk inda Hannunsa ya kai saman fatata bakina ko ya fara Daukan Radad'i saboda Sumbata.
Muna yi nisa domin ni kaina ya yi nasaran tafiya da Sauran Tunanina mukaji wani abu na Gir! Gir!
Ashe wayace da ke cikin Aljihun wandonsa ta ke Virbration.
Kamar bazai dakata ba sai kuma ya Tsaya sai da ya ciro wayar yaga mai Kira Tahir ne sannan ya dagani Shaddarsa duk ta yamutse.
Ina ganin haka na mike nima cikin kunya na tattara rigata na Ruga cikin Daki ya bi ni da kallo.
Sai da ya tabbatar da na shige ciki sannan ya Daga wayar bayan Tahir ya kara kiransa.
Yana Daga Kiram Tahir yace"Ya ake ciki ne? Baka bata takardan ba ne na jika shuru."
Cikin Shakewar murya Sadiq yace"na bata gani nan tahowa."
Tahir yace"Ya naji muryanka kamar wanda ya yi kuka?
Sadiq bai Tsaya sauraransa ba ya kashe wayarsa.
Ya koma ya zauna ya na maida numfashi.
Batare da Tunanin komai ba ya mike ya nufi cikin dakin.
Allah yasa nayi saurin maida Rigata ina zaune ina tattaba bakina ya shigo da Sauri na mike zan juya shi kuma ya Rumgumeni ta baya.
Ina jin saukar Numfashinsa ta gefen wuyana mun dauki Lokaci a haka sannan ya sakeni ya juyo dani muna fuskantar juna.
Kudi ya Dauko daga cikin Aljihunsa ya kirga Dubu ashirin ya sakamin a Hannuna sauran kuma ya maida su Aljihu.
Cikin sanyin murya yace"Ki rike a hannunki zamu yi Doguwar Tafiya ni da megida na ne."
Idanuwana suka yi kwalkwal ammh na kasa mgana.
Kiss ya yi min a saman goshina kafin yace"Ki kular min da kanki sai mun yi waya ko?
Ban bashi amsa ba ya sakeni ya juya ya fita.
Na kalli kudin hannuna kafin wata zuciyar tace min in bai dawo ba fa Hasiya?
Ai jin haka yasa na kwashi Gudu na Bisa har ya kusa fita daga Falon
Kiransa na yi cikin muryan kuka
"ASSADIQ."
Cak ya tsaya sannan ya Juyo ya na kallona da gudu na tafi na Rumgumesa sai kuma na fashe da kuka ina fadin"Don Allah kada ka tafi ka barni ka dawo komai dad'ewarka zan jiraka."
Yana mai kara Rikeni ajikinsa yace'" Nayi miki alkwarin komai Daren Dad'ewa da kuma Tsaka mai wuyar da zan shiya zan dawo gareki HASIYAAASADDIQ."
mun jima muna makale da juna sai da muka kara jin wannan gir gir din sannan ya sakeni lokaci d'aya ya sumbaci bakina sannan ya bude kofa ya fita.
Nan na Durkushe ina kuka acikin zuciyata sai nake jin kamar bazai Dawo ba? Ko dai wani abu ne zai sameshi bai gayamin ba?
Ammh na Firgita da maganar Sakin nan in da Assadiq ya sakeni da na shiga uku na lalace.
Sadiq kuma cikin halin tsaka mai wuya ya fita, ya kasa iya sakin Hasiya sannan ya kasa aiwatar da abunda ya kaisa sai ma yaje ya aiwatar da abunda bai kaisa ba.
Cikin wannan Halin ya koma Tahir kamar yana jiransa ya na shigowa ya mike ya na fadin"Ka sake tan?
Sai da ya kallesa sannan kawai ya samu kansa da cewa"Eh..!"
Tahir sai ya sauke ajiyar zuciya kafin yace"Alhamdulillah har naji sanyi. Ina fatan ba ta ga laifinka ba ko?
Ya na kokarin cire rigar jikinsa yace"Bata gani ba asali ma sai da ta godemin."
Tahir yace"Haba ai kayi mata hallaci ne."
Ya fad'a ya na kallon Sadiq da Rigan sa a hannunsa da ta yamutse kafin yace"Wai hala kayi wasan kura ne?
Sadiq ya juyo ya na kallonsa da idanuwansa da suka sauya launi cikin shakewar murya yace"Me yasa kace haka?
Tahir yace"Rigar ce naga duk ta yamutse kamar wanda ya sha wasan kura"
Sadiq ya kalli Rigan hannunsa abunda ya faru tsakaninsa da Hasiya na Dawo mai daki da daki.
Cikin wata murya yace"Eh tabbas wasa rigar ta sha ammh wannan wasan ya fi karfin wasan kura sai dai na Mutum."
Tahir ya yi galala ya na kallonsa kafin yace"Bangane ba."
Sadiq na kokarin rataye rigarsa a Hanger yace"Ai bazaka tab'a ganewa ba Tahir, Saboda har yanzu baka girma ba."
Tahir sai ya tsaya kawai ya na kallon Sadiq cikin mamaki tun ballatana da sai a lokacin yaga Sadiq din duk ya Sauya idanuwansa sun ji ja, sannan Jijiyoyin kansa sun mike Rad'au.
Har yammah bai wani sake ba yadai kwanta kawai ya yi shuru ya na Juye juye.
Tahir ya gaji da tambayansa meke damunsa ganin ya yi banza da shi yasa yace"Wai ka na damuwa saboda ka saki zabiyar yarinyar nan ne Sadiq?
Sadiq ya taso ya na fadin"Ba sunanta Zabiya ba Her Name is Hasiya. Hasiya Tahir."
Tahir sai ya Bude ido kafin ya yi mgana Sadiq ya mike ya na fadin"Tahir ka kyaleni don Allah.'
Yana gama fad'in haka ya shuri takalminsa ya bar Tahir da sakin baki kafin cham kuma ya daga kafad'a alamun dai bai damu ba.