← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 68

Sashe 58

Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kullum sai ta Kalli Edd dinta saura kwana nawa ya cika,sabo da halin da take ciki Spark bai fiye fita ba ma kullum suna tare Yana kula da ita,girki ma ba sosai take yi ba me aiki ke yi,yaran su Chika tuni sunyi wayo dagwas da su gwanin sha'awa.
Naila tana fama Hanan itama ta haifi yarta mace Jibson sai murna akeyi shi da uwarsa suna ta Jin dadi.
Basma dai ita shuru bata samu ciki ba suna ta soyewa ta Saba yanzu da harka.

Mima ganin irin wahalar da Naila take Sha tace a dawo da ita gidanta Spark yace shi a'a zai kula da abarsa ta hakura ta bar Masa matarsa kawai.
Naila ranar da Edd ya cika da sassafe ta tashi wai Nakuda take jira,tace Spark ka tsaya a kusa da naji kyas zamu tafi asibiti,basu San nakuda ba yace bari a fadawa Su Mima su zauna cikin shiri,duk ya kira waya ya fadawa har su Chika,Mima ya kira ku zauna cikin shiri Edd ya cika yau muna Nan muna jira tun jiya Sha biyun dare muke idon mu biyu muna jira ta fado,Mima tayi dariya kamar cikinta zai ciwon tace sai kace zuwan Christmas ko new year da ake cewa 12am na yi na dare ta Fado,Allah ya kawo me sauki,Naila tana gefensa tace duk kayan haihuwar na hada su abinda tace a hada duk an hada,Spark yace to kinji komai mun hada.

Naila tana zaune shuru shuru tace bari naje toilet na gani ko irin ruwan Nan na haihuwa ya fara,taje ta duba ba komai ta cire pant dinta ta dawo haka ba pant sai rigarta doguwa me Fadi ta material ta zauna,can anjima tace bari muga wajen ya fara budewa ta bude riga ta leka Bado tace da saura,Spark yace mu gani zan fiki iya ganewa,ya bude ya gani daga leka Kai yaki fitowa,yace mu Kwalbe inyi last please,Naila ana murna yau fa tace ai kuwa a lallaba ayi, kayi a hankali yanda kake min dai na me tsohon ciki,yace ai sai da na Kara koya sosai.

Remote ya danna kawai ya sawa kofar lock ,Yana Murza boobs din Naila yace gaskiya sun tunbatsa Baby kawai suke jira abin su,a nan suka kwalbe abinsu suka yi bacci a Saman carpet an manta da jiran haihuwa sai 2pm suka tashi sannan suka yi wanka tare da gabatar da Sallah,yamma tayi likis ba haihuwa ba alamunta,Naila ta fara zazzagin computer shegiya computer makaryaciya,dama idan aka ce Abu ba fadar Allah da Manzo ba bace to karka yarda zai iya karya.
Da dare shuru suka sake Kwalbewa dai,washe gari shuru har an shole da asuba,duk Spark ne yake yin na bankwana,haka aka yini wani daren yazo ba haihuwa.

Naila sai murna ta koma ciki Kuma ta dawo Boss dinta sai kuka sai masifa.
Abba ya kira ta waya ya gaji da complain daga wayar yayi tace hello Abba yace the number does not exist please check the number and dial again,Naila tayi dariya kamar ba gobe Kuma ya fuske ya kashe wayarsa,mamakin Naila Ina Abba ya Iya turancin ma da zai ce haka,Umma ta kira ta Bata labari,Kubra tace Nan yasa Zarah ta dinga koya Masa wai idan number ta daina aiki ya MTN suke cewa,Inda kisan me haddar karatun Qur'ani ya Dade kafin ya iya kullum Kalma Daya ake biya Masa har ya iya Ashe ke yake wa tanadi,kin dame shi da complain,kin San in ya gaji da complain ko zuwa gidan Nan kika yi sai ya buya gwara ma ki daina in kina son zaman lafiya da mahaifinku,Naila tana ta dariya har Spark ya fito a Waka ta bashi Labari,Shima dariya yayi yace an gaji dake to.

Kwana uku da cikar Edd din Naila,yau dai tun safe take Jin yanayi marar dadi ta kasa sukuni Sam,Bata kawo haihuwa bace,sai da ta zauna Zata tashi kenan taji ta kasa,Spark ta shiga kwalawa kira,ya fito da sauri tace na kasa tashi wlh,ya koma ya tattaro kayan haihuwar a Yar jaka me shegen kyau wai su Yan gayu ya sa mata Hijab ta fige ta jefar kanta ba dankwali a haka suka tafi asibiti,yace ko a kira Umman ki da Abba? Naila tace a'a kyale su kar hankalinsu ya tashiiiiiiiii....ta cije baki,Yana driving yace ki dinga salati kinji kina Kiran Sunan Allah, da sunanka zan kira,nace sunanka zan kira? Spark yace yi hakuri,karka sake bani hakuri bana so...sannu to....a haka suka je asibiti,already ya kira Mima,tazo ita da Chika da Ikhy,Naila ana labour room ana fama.
Nurse tazo da iyayi tana cewa ai da sauran lokaci ma akwai gumurzu a gaba,Naila ta yanka mata Mari ta shake ta tana cewa duk wannan azabar da nake Sha kice ba yanzu ba inji ubanki,aka kwaci nurse da kyar,gata yarinya Yar budurwa wata Yar mummuna me dama dama,Nurse dafe da kumatu tace wlh sai na rama Allah ya kaimu ki haihu lafiya,wlh sai na rama,Naila tuni ma bata San tayi ba,Mima tace kiyi hakuri kece yarinya ce baki San ba a zuwa Jikin me nakuda a daga mata hankali ba,nakuda hauka ce Inji nurse ta fice wajen Spark dake waje Yana kaiwa da kawowa,tace Kaine mijinta ko wlh idan matarka ta haihu sai na rama marina da tayi,kawai daga zuwa sai ta shake ni ta mare ni,nakuda hauka ce,wlh tana haihuwa sai na rama,Spark yace wuce ko na Kara miki uku kaga Yar iskar Kwaila in da nasan kece ma zaki je kan matata ki tsaya wlh bazan kawota wannan asibitin ba,so kike a haifo min yata ko Dana kamarki,in macece ki jawo min karbo mata rubutu domin ke sai kafin ki auru sai an karbo miki rubutu,nurse zata yi magana yace kina magana zanyi ball Dake a wajen Nan naga me tsaya miki,kin kalle min Bado Allah ya isa,idonki kadai ya isa yasa Badon ya rage zaki,kar wata nurse wata Yar iska me kambun Ido ta kallar min tsaraicin matata ta cuceni,duk gyaran duniya yaki dawowa dai dai,Nurse dai taji Spark ya fita iskanci Dan tijara ne tayi gaba tana jira Naila ta haihu tazo ta mareta.

Spark dakin ya leka ta window yace Mima karanta mata falaki da Nasi da suratul Iklass kafa uku uku,Mima ta zaci na neman saukin nakuda ne ta fara tana tofa mata a ciki yace ba a nan ba ta Inda zata haihu ta Saman riga ba cewa nayi ki daga mata riga ba,nidai naga ta kaina me yasa ma ba a kira Goggo ba,ace sirika Taga wajen Danta ni ban yarda da wannan tsarin ba,Maman Rafeeq yaje ya dakko tun daga gida ya kawota,gashi asibitin mace daya ce zata shiga wajen marar lafiya,haka yasa Mima ta fito Maman Rafeeq ta shiga,ya sake lekawa yace bakinki kanin kafar ki kar naji kar na gani kin Fadi wani Abu akan palace dina,Maman Rafeeq tace kaima haka kake Ashe irin Arham ne mudai mun shiga uku da jarabar yara.
Sai da ya kira Goggo a waya yace ta taho kawai,Goggo dama Jira take ana kauye an hadawa Naila kayan gyara in ta haihu za a taho Abuja a kula da ita,yace ki zauna yanzu zan sa Azo a taho dake,Shaheed ya biyawa flight Dana Goggo yaje ta Kano yafi kusa sannan ya hau mota drop har kauyen ya dakko Goggo da kayanta suka dawo ta airport suka shiga jirgi Dan lokaci kankani sai gasu a Abuja,Goggo kayanta ta ajiye a gidan Naila sannan Shaheed ya taho da ita asibitin,tana zuwa Spark yace Maman Rafeeq fito wata kusan tafi wata kusan,Kakar ta tazo da kanta ba sako ba,Maman Rafeeq ta tabe baki tace na huta,dama halinku ya isheni,ta fito Goggo suka gaggaisa da su Mima tace Allah ya raba lafiya ta shiga ciki.

Mima suna zaune suna hararar Spark wai ya musu rashin kunya,su Chika suna ta yiwa Naila addua sunyi jugum jugum,Spark sai yanzu yasan ya tambaya yaji haihuwa da wahala,ya Kalli Chika yace wai da wahala ne haka,Chika tace la'ilahaillahu ai mutuwa ce da kanta,Ikhy tace azaba kenan bana marmari yanzu tuni muka yi planning bamu sakewa da wuri Inshaallah,Spark ya sake rudewa ko Sallah ya kasa yi sai da kyar,har dare shuru har yayi Sallar Isha shuru Yana ta addua, Ma'aikatan lafiya suna ta Bada agaji sosai,Naila aka ce tayi Nishi tace karfina ya kare bazan iya ba wlh,Goggo tace in zaki yi kiyi,Naila tace mutuwa zanyi,Spark zama yayi a kujera Dan kafarsa baza ta iya daukansa ba,sai ya fara hawaye tun Yana Yar kwallarsa a boye har ya kasa boyewa,ba sauti sai hawaye,Mima tazo tana lallashinsa tace zata haihu lafiya inshaallah ka daina damuwa duk haka muka yi muma,Spark yace wlh da nasan haka ne da banyi cikin nan ba,gwara ma kar nayi komai to kaddara da rabon za ayi haka,sai da ya basu dariya gaba daya har mutanen wajen da suke jinsu.

Can yaji Naila tana wani irin Nishi tana gurnani kamar zata mutu,sai Kuma yaji kukan jariri ko murna baiyi ba shi dai Yaya Naila,Naila tana haihuwa ta daina gani sai a hankali ta farfado a hankali ta dawo hayyacinta,ta haihu lafiya komai ta gama shi lokaci guda babu wani jiran komai,Namiji ta haifo katon gaske sai yayi kama biyu shi ba Naila ba shi ba Spark ba haka yake,Spark yaji dai Muryar Naila tana cewa Goggo Alhmdllh nuna min shi,Ashe zan iya haihuwa,sai lokacin Spark yaji salama,Dan windon da yake lekawa sun rufe abinsu tuni sabo da ya dame su da leke tun farkon kawota.
Chapter 58 · 0% Book details