← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 68

Sashe 54

Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Spark yayi dariya kamar ba gobe,Masifar Naila laifi tun Wanda ya wuce baya sai an tono shi an dawo da shi sabo,yace to duk naji kiyi hakuri,ba wani nan sanda Ina budurwa da nazo gidan Nan har Indomie da Salat na Maka ka cinye abinka tas harda ya bawa Ashe Ashe ladabin duk na bado ne,Ashe kace shegiya gama yinki sai nan gaba zaki ga Spark,ni Kuma na dage duk duniya my Spark Ina kuka akan Spark ya rike Wahida Dan Allah jeka yanzu ka rungume ta wlh lafiya zan kwana,ba wani in ba Kai sai rijiya,wani sai da Kai zan rayu gwara a bani shinkafa Yar Hausa,ko tsakin shinkafa,Spark ya dinga dariya kamar me,daga yace me yasa malamai suka ce yau ba lecture,yace naji to I'm sorry shirya mu tafi ganin jariri,Naila tace a'a kaje na taho Ina zan bika na takura maka baka son ganina ai ba na zauna kusa da Kai ba,sai ka dawo,ya buga ya buga tace baza ta bishi ba ita kadai zata je,sai da ya tafi ta shirya ta shiga motarta taje asibitin da abinci lafiyayye,Mima tace Spark ba daga gida kake bane na ganka Kai kadai Ina Naila? zata zo yanzu aiki take yi bata karasa ba,suna haka sai ga Naila ta shugo,suka gaisa ta dauki jariri tana yiwa me jego sannu,Rafeeq ya fita lokacin,Naila ko kallon Spark bata yi,kamar bata sanshi ba tunda yace me yasa aka ce yau ba lecture to baya son Ganinta ita,ko dadewa Bata yi ba tace zata tafi,Mima tace tun yanzu daga zuwa,tace aiki zanyi ne zan dawo zuwa yamma,lokacin ma an sallame mu sai dai kije gidansu tace to ta musu sallama ta tafi,Mima ta Kalli Spark tace ko dai laifi kayiwa Naila ne naga kamar ranta a bace? Spark yace tunda cikin nan ya samu haka take yi fa,a'a naga bata ko kulaka a yanayin da kowa ya sanku yasan yau da matsala,Spark yace fushi tayi fa,cewa nayi me yasa ma yau Monday guda za ace ba lecture ai gwara ta tafi school shike nan fa,Mima tace ko nice wlh sai naji haushi tsakani da Allah baka kyauta ba,Dan me zaka ce haka,ya nuna ka gaji da ita a gidan,Spark yace wlh ba haka nake nufi ba ni nufina sabo da fitinarta na tsokane ta Ashe haushi abin ya bata ni tsokanarta nayi ,kawai,to baka kyauta ba gaskiya,ka takura mata da karatu a farko Kuma ka nuna baka so sai yanzu ka dameta Kuma kasan tana da lalura,yanzu Mima waye baya kuskure a Dan Adam shike nan mutum bazai laifi ba ai dukkanmu Yan Adam ne sai ana uzuri,to dai ka gyara,ciki ne ya sata koma mene kayi hakuri da ita a haka har ta haihu,nufinki bana hakuri kenan? yaushe nake mata laifi duk abinda zata yi bana kulata fa shine yau kawai Dan ni nayi sai ace,ai ku ba a Baku shawara ku dauka Gani kuke kunfi kowa sani,ai Naila ce gaka nan gata ai ba kyaleka zata yi ba cewar Mima,tun yaushe ta rama fadan,ta rama abinta,ta kusa 1hr tana surutu Kuma bance komai ba hakuri ma na Bata,nace tazo mu tafi tace baza taje dani ba,Mima tace ko nice bazan je da Kai ba,Spark yace ke haka kikewa papa wlh ba haka kike ba akwai wacce Papa ma yake juyawa irinki,dukan Spark tayi tace ubanka" Dan Ubanka sa'arka ce ni,dariya yayi yace wlh juyaki dai ake yi,mu Kuma gashi ana juya miki yara.

Bikin Rahma da Nabeela ake yi mata sai sintiri suke a gidan Jauro,Abba da Jauro sune waliyyan Amare,sun Sha kyau,Abba Yana jiran Jauro a kofar gida zasu koma gidan Maman Annoor su huta a can Jauro ya fito yace Kai mata dai sai dai ka gaji ka barsu baza su kare ba kullum kero su akeyi,wata Yar budurwa ce ta wuce Abba yace Jauro ga wata nan,Jauro yace wannan baza tayi quality ba irinsu ne masu kwanciya ba shara bare wanke wanke,kawar Rahma ce ka ganta Yar talakawa ce futuk,Abba yace ba ruwana da gulma a kirata a fada mata ko ayi a gabanta,wata bazawara tana wucewa Jauro yace kaga dai dai mu,Allah ya Kara lafiyar kwalliya,Abba yace shiga mota mu tafi karka sa mu kwashi zunubi,Hidaya ce tazo itama Abba yace ga 'yata Nan Yar tsila anyi kiba ya fada yanda Hidaya zata ji,wajen su Abba tazo ta gaishe su,Abba yace su Hidaya daga gidan Siriki sai gidan miji unguwar mu ma an manta,dariya tayi tace Abba rannan fa naje baka nan,yace uhm ya zanyi tunda an raba mu kiri kiri,Ko Allah Sanya Alkhairin mota baki mana ba,Hidaya tace ai zanzo na ganta Abba,yace Allah ya kawo ki idan Manniru Dan Jauro ya barki yanzu ya rabani da 'yata sai abinda yace,Abba Kai fa ka dage sai na aure shi,ai ban San haka zai min ba ya raba 'ya da iyayenta,in samu jika guda duk ku kasa taya Yar Inna suyar nama sai ma'aikata ta samo mutum biyu suka yi aka biya su,Hidaya tayi dariya tace Abba ka gaida da Umma,wato ke Nan kinzo gidan siriki Jauro jeki Allah ya taimaka,Hidaya ta tafi tana dariyar Abba,mota suka shiga suka bar gidan.
Anyi biki lafiya an Kai Amare .

Arham sai 2pm bayan yayi Sallah ya koma gidansa ya samu Basma a kitchen fitowa tayi tace ka dade Allah tana shagwaba...rungumeta yayi tare da furta matar Rafeeq ce ta haihu naje,kukan shagwaba ta fara Masa tace nifa bazan je ba? Zan kaiki mana amma yanzu na gaji,yanzu yunwa nake ji har kala biyu,wacce? Ta abinci da taki yunwar,Basma kamar zata yi kuka tace ban fa warke ba Allah,Arham ganin bata hanashi komai yace please
Gidan ya kalla ko Ina ta gyara shi sai kamshi da kyalli gata Basma ta Sha kana nan kaya,ta zuba kyau gaba daya sai Arham ya rude,ya zauna a dining tayi serving dinsa,Yana cin abincin girkin ya Masa dadi,amma hankalinsa na kanta gaba daya,spoon din ta karba tana bashi a baki,ya jawota tare da Maida ta Saman cinyarsa yace washhhhh.....na koshi sai kin bani Bado sai na dawo naci gaba da ci,ya Sha lemon da ta hada ya dauketa,ta fashe da kuka tana tunanin wahalar da ta Sha a farko.

AsmaBaffa
[3/7, 10:35 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI

BOOK 3
~TAIMAKO~

76-80

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

PAGE NAKI NE
Humairer

Dan kukan da Basma take yi ko a jikin Arham yace yau bazan lallashe ki ba sabo da babu tausayi yau a jiki na,yanzu baza ka tausaya min ba,yace a'a akan me kina lafiyarki kinsha zama cikin ruwan zafi ma karewar azaba bare ni da Hallare ce kawai,ruwa da zafinsa rau rau ki watsa gishiri ki shige kiyi dabas ciki sai kiyi hour a ciki,har abubuwa naga ana kawowa kina tafasawa su ganyen magariya ce ki zauna daram a ciki duk zafin Nan bakya ji sai Hallare me Sanyi da taushi, ko tausayina bakya ji,Basma tace to muyi romancing yanda kake yi kullum,Ina ma'auraci wannan bazai haifar min da me Ido ba,bazai taba daukana ba,bayan haka ma zance nazo gidanku da zaki ce sai tabesting,da aure na da komai amma Wanda ke zuwa zance ma ya fini releasing bazan iya ba.
Chapter 54 · 0% Book details