← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 68

Sashe 44

Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ya kamata dai ki fara koyon zaman aure da girki da abubuwa Dan ku matan gidan gidan nan kwalliya kuka iya,Mufee tace ai na fara online Kuma Ina gwadawa haka Haly ma,yace yafi muku idan kunki Kuma mu kira Basma ta koya muku,Mamanka tana gidan tun safe Arham zai kashe Yar mutane yanzu ba a San a halin da suke ba ance dai wai asibiti za a kaita,Rafeeq yace Iyyeee ni naso nayiwa Ikhy haka amma yarinyar nan ta shanye zafin Bata samu matsala ba kaji yaro Arham da nuna Jarumta Kai amma ya birge ni wlh, Dole na labartawa Misam da Spark wannan bajinta ta kaninsu,Rafeeq sai dadi yake ji kamar shi yayi abin.
Mufee kwalliya ta chaska ta wuce wajen Haidar.

Arham kuwa Yana saka towel yaji Basma ta kwala ihu yace ai kuwa dole ayi miki,yaci gaba Yana cewa sorry Sunshine,a hankali zan miki,ya sake matsewa ya manna mata ta zabura ta rike shi tana rokonsa please,sai da ya Dade Yana gashi sannan ya dai ya Maida komai toilet din ya wanke ya fito,ta danji dama dama amma har yau dai baza ta iya tashi ba,haka suka kwana da kyar suka yi bacci,da safe ma kuka ta dinga yi Masa,ya rasa Inda zaiyi da ita,taki yarda ya dauke ta,Mima ya kira,Mima tunda taga kiransa da sanyin Safiya tasan da matsala,dagawa tayi yace Mima kin tashi lafiya? tace lfy Alhmdllh...kafin ta sake magana yace Mima kizo Dan Allah Basma ce ta kasa tashi daga dan yin abu,Mima tace ai nasan haka zata faru Kai baka da hankali kasan yarinya ce fa,Nima yaron ne ai Kuma na Sha wahalar nima,Mima tace naji ga Maman Rafeeq Nan zata zo,a'a karta zo wannan da ta samu a gaba tazo ta sake yi mata mugunta,to ka zauna da abarka haka,sorry Mima tazo to,Kashe wayar Mima tayi ta sanar da Maman Rafeeq,driver ya kaita gidan.

Tana zuwa Arham ya bude kofar yace Ina Kwana Mama ta Harare shi tace Ina Basma din? Yana murmushi yace tana ciki tsohon hannu,kune tsofaffin hannu,wucewa tayi ciki ta kyale shi,Basma ta samu tana kuka,tace Allah ya Kara ke ba marar kunya ba kin biyewa namiji,Mama ta dagata Basma ta dinga kwala ihu,Arham ya shugo yace ayi mata a hankali taci wahala jiya,Mama tace wlh idan ka dameni da fitsara zan tafi,sorry yace, ta kaita toilet tana cewa ki karfafa jikinki raguwar banza,Arham ya leka yace ba raguwa bace wlh ai jiya tayi Jarumta,Kofar Mama ta rufe ta sa key,sai da ta tayi mata gashi sosai tana faman kuka,Mama tace dole a kaiki asibiti wlh da alama sai likitoci sai sunyi agaji,a gurguje ta Dan shiryata sama sama zama ya gagara bare tayi Sallah da kyar tasa tayi Sallar suka tafi asibiti.

Suna zuwa Likitar tasu ta duba ta tace wai wannan yayi aiki wlh,ta duba sosai tace ni nafi tunanin ayi mata dinki kawai zai fi,idan an barta a haka zata warke normal amma ayi dinkin yafi Alkhairi,Mama ta fadawa Arham yace a dinke min ita in da hali a dawo min da ita virgin sabo da jiya na Sha ragadada,Likita tace Allah ya shiryi wannan yaro nidai naga ta kaina,Mama tace Ameen ayi mata dinkin.
Ai kuwa aka tafka dinki,Basma taji azaba iya azaba,Mima bata fadawa kowa ba babu Wanda yasan me ake ciki,su Haly ne kawai suka San halin da ake ciki sabo da sunji Mima tana waya tace wlh in suka fada tam dinsu.

Amma Dake ba a sirri da su Shaheed Yana zuwa suka fada Masa a boye suka ce kar ya nuna ya sani,Shaheed ya kira Arham yace shege mutumina Allah Sanya Alkhairi irin wannan aiki haka,Arham yayi dariya yace ai namiji ne ni....an barka a baya Shaheed ka dage da rashin kunya ayi Maka aure wlh kaji na fada maka ka samu wata ko Yar dukurkurar ce a daura ma,Shaheed yace ni bana ra'ayin auren wuri sai na Kai kamar Spark ko Misam,yanzu a tara min yara haka kawai su isheni da Baba...Baba...siyo min Madara..Baba siyo min alawa....Arham yace tab da yarana zan girma in na tsufa Ina da masu kula dani Allah ya bani na gari masu Albarka ayi ta haifo min,ka sani ma ko juya ne Kai kake iyayin wani zaka haifi yara,watakil ma Maman Rafeeq ka gado sai dai ayi ta asarar Nido,Maman Rafeeq ta harari Arham tace wlh badan Mima ba bazan zo ba tunda baka da mutunci Kai fitsararre ne,sai dare suka baro asibiti suka dawo gida da dokokin Likita.

Take away Arham ya musu Mama tace Ina Nan za a kawo min kayana wlh tare zamu kwana da ita sai ta warke Dan ubanka,Arham yace wai nifa ba ke kika raineni ba kije gidan Rafeeq mana sai ni,Kayi ka gama zama daram ta mike ta shiga kitchen,tana shiga kitchen Arham ya zauna ya Maida Basma jikinsa Yana lallashinta,tace ba Kaine ba ai duk laifinka ne,ka kira min Umma ta ni,yace Amma ba fada mata zaki yi ba? tace ae bazan fada ba ai,bayan ya kira mata Ummanta sun gaisa sai ga Mima tazo da abinci da kayan ciye ciye.
Mima tace sannu Arham yace yawwa Mima ,harararsa tayi tace Kai baka komai a nutse baka tafiyar da lammura dai dai? Wato baka da hankali ko zaka illata Yar mutane,Arham yace sabo da Allah a kasar Nan mene ke tafiya dai dai yanzu in banda agogo,agogo ne kawai yake tafiya daidai ko na waya ko na bango duk daidai suke tafiya, da ka saita abinka baya gocewa,Mima dariya tayi kawai sabo da masifar zaro zancen Arham,shi da Spark ba a kada su a magana.

Haneef da kansa ya Maida Mero gida ya gaida Iyayen Mero,Jummai duk ta haukace Taga me kudi ta zauce,ta ebo awara cikin plate da yaji a gefe ta kawo Masa me zafi,ta sa aka siyo Masa ruwa da lemo,Haneef haka yaci awara Yana tunanin undee din da aka tace da shi,ba yanda zaiyi ya fuske yaci uku,ya Sha ruwa da lemo,Baban Mero yazo shima suka gaisa,Haneef ya musu Sha tara ta arziki ya tafi tare da bawa Mero kudin kashewa yace ta tambayi ranar da zai turo kudin aure.
Jummai tafi kowa murna sanda Mero ta fada musu shi zata aura,Nan take Jummai tace ya turo sati me zuwa ba ruwanta da Baban Mero,Mero tace baba kai wacce rana ka zaba? Yace duk abinda Mahaifiyarku tace yayi,Mero tace hmm kawai.
Kafin sati a kawo kudi Mahaifin Mero ya fara cuta sama sama suna kaishi chemist amma Abu ba sauki,Jummai hankalinta ya tashi tana son mijinta ashe iskanci ne,sai ta zauna tayi ta kuka,Mero tace mu tafi asibitin birni,washe gari da safe suka tafi asibitin Nasarwa,kudin test kansa sai da suka siyar da gonar Sani sannan aka samu aka yi Masa wasu test,Mero kullum suna waya da Haneef Bata taba fada Masa ba sai dai tace lafiya suke.

Ana gobe zai turo Mero ta kirashi tace babanta baida lafiya a bari sai yaji sauki,yace ba damuwa ta hadashi da Jummai ya mata Allah ya sawake,duk ya zaci ciwon karami ne,shi Kuma Haneef Mamansa tace bai Isa ya auri Khadija ba sai dai ya canja wata,fushi yayi ya kashe wayoyinsa gaba daya Dan kar ma ta neme shi ko zai samu ta sakko,Yayin da Mero sakamako ya fito cewar aiki za a yiwa Babansu amma sai ya lashe 3millions,Basu da Sisi,na asibitin ma da kyar suka samu,Jummai kuka take kawai tace yanzu Ina zamu samu kudin gashi Likita yace idan ba ayi ba mutuwa zaiyi,Mero tace gashi wayoyin Haneef basu shiga na rasa dalili,bari naje gidansa tunda a Nan Kano muke,Munnir kanin Mero yace Yaya Khadija ki guji zuwa gidan namijin da bashi da aure wlh,komai zai iya faruwa dake,ki daina biyewa Inna,namiji baida mata gidansa shi kadai zaici me kyau ya koshi ga kudi" me zai nema in ba mace ba,ita zuciya bata da Kashi da kike Ganinta bare Yana sonki kina sonsa komai zai iya faruwa.
Chapter 44 · 0% Book details