Sashe 55
Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bedroom ya kaita tare da kwantar da ita yace ke mene na kuka ni da zamu tafi Honey moon ni da Spark na je can na samu international water a jikinki, International ni'ima,Basma tace ni ban gane ba,to a Nan kina tunanin an rufe kofa ko ba a rufe ba,kina tunanin zaki girki,zaki shara zaki gyara gida,ko waye da waye a can kuwa kin San ba komai muka je yi ba shakatawa kawai zamu yi sai dai mu siyi abinci muna hotel muci me kyau mu Sha me kyau me zaki tara in ba International ni'ima ba,dariya Basma tayi tace hmm,yace ba ni na fada ba wlh Spark naji Yana fada wai zai Kai Naila yawon duniya ya ja International water,ai shine malamina,duk wata magana in kika ji Ina fada a wajen Spark na koyo,idan kika ji Kalma me nauyi kamar zata tarwatsa dodon kunne to Rafeeq ne,a aikace Kuma in kika ga Ina aikatawa to Misam ne shine ya koya min,ba ruwan su kaima kwallo guda ne ba wani,anyi haihuwa zamuje ki bari Muji dadinmu sai mu tafi,kar na tafi na dinga kallon Yan barka matan mutane sun zo barka,Basma tace tab ai kuwa sai dai kaji na makeka akan me wlh sai na shake ka a gaban mutane,dariya yayi tace Allah yasa yau ma kayi min kyauta wlh sai ka bani abina,Arham yace bazan sake bama amma wlh da ni me kudi ne irin Spark ai da yanzu na miki kyautar gidan nan na Gina sabo mun koma.
Yanzu dai sunshine a baje Sunan wata waka,jikinta ta kankame tana shagwaba duk ta Kara tunzira shi da shagwaba,daga fara kiss ta karbe,hannayenta tasa ta wuyansa ta sarkafo,Arham yace Basma ba rowa haka nake so mace bata rowar kayan alatu,Basma taji zuga tace ai dan ma da zafi ne Ina fara Jin dadi wlh ko yaushe marhabun lale da kai my life,Arham harda shagwaba,Yana mata wayo harda kwanciya wai a shayar dani in Maza in shiga paradise,Basma tace duk sanda na haihu zaka yi kukan rashi,yace wa? Nufinki na barwa jariri nonon? ae mana,yace wlh bai Isa ba ko waye ubansa a kasar nan,to ai Kaine uban nasa" to kuwa ni ubansa ban isa ba dole ne Ina nan,yaro yazo sama takai ya rabaka da komai,Allah sarki Rafeeq ai dole ma naje gidan me jego naga idon Rafeeq ba Kwalbewa,Basma tana magana tana shafe Dan mijinta suna ta surutunsu kafin Abu yayi nisa tana surutu taji Arham shi Kam ya zauce abinda take fada daban amsar da yake bata daban,biye Masa tayi Yana sarrafa ta itama haka,ya tsotsi nan ya Murza can a hankali cikin nutsuwa kamar bazai yi komai ba yanda yake lugwigwice Basma sai da ta fita a hayyacinta hankalinta ya gushe, harda hawayen dadi Yana licking dinta,tana kukan sweet,ya matsu ya shiga amma ya daure sabo da taji dadi itama,Basma cewa take Ina sonka mijina.....wayyoooo....Arham kuwa sai Yan iskan kalamai yake,a hankali ya samu a nutse ya fara kutsawa cikin Basma,Jikinsa na karkarwa Yana shidewa Basma ta fara ture shi,ko ta kanta baibi ba,Dan ya tausaya mata harda cewa dinki na ya farke,Yana Sambatu yace in na gama na dinke miki sai kace wani skirt ya yage,Arham ya dinga buga harka Yana Sambatu iri iri,ko me kike so na baki, Basma lokacin tana Dan kukanta tana jinsa,ko mene ne indai nawa ne na bar miki,Basma tana kuka taji ya fada karo na uku ko mene na baki,komai nawa na bar miki,Basma tace to..to zan dinga dauka a hankali Ina karba.
Sai da ya gama rakashewa ya gama Jin dadinsa ya huta sannan yace yau ai ba wahala sosai ko? tace Kai da zafi yau ma amma dai da sauki duk da haka sai dai tafiyata da kyar zan iya kawai hakuri nayi kar kace na fiye raki haka Naila tace na dinga daurewa kafin na Saba,Arham ya kankameta yace Allah ya mata albarka tana Dan gyara min matata, tace yawwa Ina son agogon Nan naka ya min kyau mata ma naga suna sawa yaran masu kudi,Arham ya zaro ido,Basma tace Kaine kace komai naka ka bar min wlh Ni dama na Dade Ina son agogon Nan naka,Arham yace Papa ne ya siyo min kin San tsadarsa kuwa wannan? Ina ruwana ai Kai kace komai naka ka bar min,waccen karon ka min kyauta Naila ta bani hakuri na hakura wannan karon bazan yarda ba,Arham yace to Kya dinga bani aro kin san kayanki kayana nane ko? Basma tace na gaji da ara maka ayi min kyauta kullum kace aro,daukanta yayi Yana cewa bakina nane da yaji bado ba saiti na rasa dalili Allah yasa mu samu Naila a gidan me jego.
Wanka yayi mata tare da gasa ta sosai tana raki haka suka yi wanka tare da tsarkake jikinsu,suna fitowa ya gyara bed din da dakin suka shirya,ya hade cikin 3qutr da riga me gajeren hannu wasu blue sun Sha kyau,Basma ta fito cikin Material gown me Fadi ta Yan gayun Abuja ta dan yafa mayafinta kace Yar budurwa ,komai shi ya mata,tafiyar ma da kyar take yi,tace yanzu haka zan shiga mutane? Arham yace ai ba zina muka yi ba muje baza ma su gane ba.
Abincin su ta gani kamar za ayi asarar sa zasu bar gidan,yace baza kici abincin ba? tace wlh ni tuwo nake so naci yanzu,Arham yace tab muje a bawa me gadi wannan in muka je nasan maybe a samu tuwon a can.
Suna bawa me gadi suka shiga mota abinsu,a hanya ya kira Mima yace me jegon a Ina take yanzu? Mima tace tana gidan Maman Rafeeq tayi Masa dole tace wlh baza su zauna su kadai basu San ya ake Reno ba,Kai kaga fushi wajen Rafeeq tab ai badan yaron nan jariri ba bazai sake zuwa gidan Mama ba,shi sai dole matarsa ta koma gida,sai da na hadashi da Papa ya hakura.
Arham yace to kune ai da takura yanzu an daina wannan abin Kuna yawa gaskiya,Mima ta kashe wayarta kawai,a hanya suka yi siyayyar Fruits da yawa suka tafi da shi.
Spark kuwa Yana komawa gida yasan fada zasu yi da Naila ya bata haushi,abin mamaki Yana shiga ya ganta a kitchen tana girki da fara'a da komai kamar me aljanu haka take yi,tana Juyowa ta ganshi tace sannu da zuwa ta rike hannunsa,tace tuwo nake yi zan kaiwa me jego zo ka dandana miyar nan kaji,hannu ya mika Yana murmushi yace dazu kika gama masifa fa har kin huce? Naila tace Allah sarki yi hakuri Dan Allah ka yafe min kaji,Kai ba fa kamar ka a wajena,Spark yayi dariya yace Allah? tace hmm wasa kake da kaunar da nake maka,Nifa yanzu a bani shugaban kasa ace na barka to suje da shugaban kasar su,Spark harda Jin dadi Yana kallon Naila Yana shafa gemunsa me kyau.
Naila tace ba wani shege a kasar nan "Allah",dariya ta kama Spark musamman yanda ta wani daga gira ta fada da sigar yan zara,yau sai ka raba dare kana wasa Hallarenka a Bado, a sake wasa ta tayi kaifi,kasan yanda ake wasa wuka idan za ayi yanka? yau shi zaka yiwa hallarenka sai dai aji kuyas kuyas,Spark ya sheke da dariya,tace to waye yake da irinka in ba ni ba? Wata soyayyar ma sai mun hadu a Aljanna,idan ba za a ga kauna ta musamman,fuska ta kwabe tace sai dai Ina da kishiyoyi,Spark yace ai kece Shugaba sai abinda kika ce,Spark harda cewa tab zasu ga banbanci Ina wajenki kullum,dariya suka yi,yace bari naje nayi wanka na huta a gama tuwo naci,amma zaka kaini gidan Me jego anjima da yamma ko? Yace as you wish.
Naila tace Baby a rungume ni ya rungume ta suna dariya tace to ka shafawa danka Kai,Spark ya shafa ciki yace Salam Baby dan Baby kana zuwa duniya akwai meeting sai anyi family meeting a kanka,to je kayi wanka cewar Naila,kiss ya mata ya wuce,yace Allah yasa ya dore wannan nishadin.
Sai da yayi wanka ya kwanta ya Sha baccin ranarsa sai 4pm kafin ya tashi Naila ta shugo tace ka tashi haka har nayi sallah,ni ka min ciki ka barni na zama jagwal Kai kana ta baccinka lafiya,indai haka ne kowa ya daina baccin rana a gidan nan.
Spark ya tashi dariya yayi ganin ta a turbine kamar ba ita ba,yace dazu dazu fa kika bani hakuri kika ce na yafe miki, me na Maka da zance ka yafe min? Ni baka ga laifin da kayi min ba,ganinsa tayi ya mike ba riga daga shi sai boxers baki ta washe tace na yafe Maka,na yafe muje na Maka wankan tana kallon bayansa lukwi lukwi da shi,Spark tunda yaga haka yasan cizo take so,idan yace baya so fushi Kuma, yace muje,ta mike tana shafa bayansa tace Allah ya Maka baiwa, Spark yace Alhmdllh,toilet ta bishi suka shiga tana wayo tace inyeeee Spark din ba jiki duk kyau dumi dumi da kai,Yana boye dariyarsa yace Dan Allah cije ni ki huta ki daina damuna kamar mayya,da haka kawai yace mata kamar mayya cewa take ya mata kazafin Maita sai ta saka kuka,amma yanzu harda cewa ni ba ruwana wanka kawai zan Maka,mu Kwalbe a nan kaji please tana shagwaba,yasan manufarta Yana cikin Kwalbewa zata cije shi shine burinta,wayo ya mata yace to ai kuwa kin kyauta min ya jawota jikinsa suka fara sarrafa juna,sai da ya shigeta hannu yasa a dai dai wajen bakin ya toshe yace karki min ihu da yawa nasan halinki,ni ka sakar min bakina..zanyi ihun dadina...ta fara kokawa da shi tana Fisgewa,gashi tana enjoying sosai haka ta hakura suka kwalbe iya Kwalbewa sun Dade suna abu,wanka suka yi suka tsarkake jikinsu,Spark yana wani jinsa zam zam ya manta da batun cizo ta zagayo ta bayansa tare da cizonsa a baya ta arce da gudu tana dariya,sabo da sauri ma ko zafi bai jiba kadan ta cije shi,Yana fitowa tace fyade yayi mata bayan dadin da taji abinta ta manta.