← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 68

Sashe 42

Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kiyi hakuri baza ki gane bane idan ana Jin wannan dadin ba a iya tsayawa ni ban San me nake yi ba,ka haukace kenan? Yace ai sai dai a kira hukumar dawanau lokacin,nifa ban San a Ina nake ba ma,duk dadin dakin Nan ka manta? yace ae ban sani ba a sama nake,a kasa nake,duniyar wata naje,duniyar taurari naje,duniyar rana naje oho Nidai ban sani ba,ko sunana na manta lokacin,in kika ce Arham ko amsawa bazanyi ba Kuma da zaki ce Tijjani sai kiji na amsa Kinga ai sai dawanau na haukace, to me kake ji? Wani azabar masifar dandano ke ni ban San ma me zance ba ni kawai nasan me naji,Allah sarki Dan Uwana Shaheed ana can ana wasi wasi a rai sai dai a Kalli na social media na tausaya Maka,yarinya dole na sake rike ki Kam,Basma tace Dan girman Allah a'a kayi hakuri ka rike ni sakwa sakwa ma ya naji bare Kam,ni ayi hakuri,baya baya wlh daga nesa nesa, tsakanina da Hallare sai mugun fata,har Ina wani karramata na shafeta na...na... bazan Kara ba,Arham yayi dariya kamar me yace ke da zaki Kara sonta kalleta fa,Basma tace wlh zan tsine mata kayi can da ita.
Basma kasa tashi tayi har yayi wanka ko motsi,yazo dagata sai kuka a haka ya goge mata jikinta da towel da ruwa me dumi ya gyara wajen,ya zubo ruwa me zafi ya saka towel a ciki wai a haka zai gasa Badon.
Daga kwancen ya dinga matse towel da zafi rau ya nana mata,ta kwala ihu.....

Naila tunda ta tashi tayi wanka ba abinda tayi a gidan,Spark yaje Office ya dawo tunda yaga ko Oyoyo babu yace sannu madam Yana bin bedroom din da kallo shi da yasan kullum in ya dawo kamar a lashe ko Ina haka yake gani,amma tunda kullum tana yi dan rana daya bata yi ba bai ma dace yayi korafi ba" sai yayi shuru kawai,ya shiga wanka,Yana fitowa da towel Yana goge gashinsa yaji Naila tana kuka,murmushi yayi yasan abokin fada take nema,sai baiyi magana ba,tana kallonsa Yana boye dariya tasan da ita yake,ta Kara Jin haushi tana goge hawayenta, in tana Jin masifa in ba kuka tayi ba bata samun lafiya,kullum sai tayi kuka take sauka,shahada yayi yace me kika dafa? girki aka auro ni nayi me aiki tayi ko sai nice lallai zanyi abinci,yace shi yasa abokinmu wani aurensa ya mutu Ashe matarsa ciki ta samu irin wannan bai sani ba ta dinga shuka rashin mutunci ya saketa sai bayan ya saketa aka gane ciki ne da ita,Naila tace wlh ba Wanda ya isa ya sakeni a gidan nan,wlh ko an sakeni bazan tafi ba na rantse da Allah,Kuma sai na cinnawa gidan nan wuta du mu kone,Spark yace sannu,ka daina min sannu Ina lafiyata kalau Ka dinga ce min sannu Ina Jin haushi fa hakuri nake Ina dannewa,sabo da anga Ina da hakuri na gaji Babana,Spark ya mika mata lotion yace shafa min ni sarkin hakuri,karba tayi ta zauna a bayansa,kafin ta fara sai da ta gwada hakoranta a bayan Spark ya mike ba shiri da cikin Nan ta cije shi yafi a irga,dariya tayi kamar ba ita ba,yasan indai tayi kuka to masifa ta ranar ta kare Kuma,amma in tana so tayi kuka ko waye a gidan a gabansa zata yi kukanta kamar me aljanu.

Yi hakuri kawo na shafa maka, ya zauna ta shafa Masa daga shafa mai ta zarce,yace yunwa nake ji tace Nima ita nake ji ayi min haka wlh ko Kuma yau ba Wanda zaiyi bacci a dakin nan,yace Dan Allah kiyi hakuri ni wannan Baby din Allah ya bashi hakuri,bazan Masa baki ba,haba uwar gida? Kana da Amarya kenan? Yace na Isa ai daga ke ba Kari,kece kawai a raina Baby me dauke da Baby ga Kuma Babynta a gefe,kawo min abincin? tace to ta mike taje har abinda ba ayi niyya ba sai da aka kawowa Spark.

AsmaBaffa
[2/29, 8:59 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI

BOOK 3
~~TAIMAKO~

56-60

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM

PAGE NAKI NE
Hajjora Investment

Spark Yana gama ci Naila ta haye cinyarsa dariya yayi,Naila ta shagwabe fuska harda Jan yaji kamar mayya tace Danka ne yake so ba ni ba bare kayi min yanga,Kuma yace ayi sosai deeper and Deeper,shi Babyn? tace ae mana shine ya fada min yace ace please a sa Energy, yace yasan ubansa da Bado ba Sanya,dariya Spark yayi ya furta ai ni sai yanda Allah yayi dani Kuma yanzu,Naila ta fara kissing dinsa kamar zata cinye shi,tana kullum kyau kake karawa kana Kara zagi,tana Saman cinyarsa ya mike da ita ayi standing position Baby yau na nunawa Baby ubansa yayi aiki da Energy,Naila tace no kar aje a zubar min ciki wlh yanzu ba kowanne zanyi ba tsoro nake ji kar Dan ya fice,Spark yace idan an rubuta zaizo duniya ba abinda zai hana,tace nidai ban yarda ba ayi min na me ciki,ai bai tsufa ba cikin,tace tunda kana so ayi kar azo ba ayi bama ya zube, Inshaallah ba abinda zai faru ki yarda da Allah.

Mohsin kuwa Allah yayi ya dage zuwa Saudiyya ya so tafiya da Beauty amma ba hali tana da jego,tun daga suna bata koma gida ba tana gidan Abba sai ya dawo zata koma.
Washe gari Spark da Naila gidan yari suka tafi Kai Ziyara wajen Mummy,Spark yace idan Kinga zanyi kuka ki lallasheni,dariya tayi tace haba dai Baby kuka Kuma? Yace ae mana.

Suna zuwa ana ziyara ga Maza Nan ba a fito da matan ba,Naila ta dinga rokon Spark ya bari su gaisa da mazan da kyar ya yarda,suka fito tare ta Sha Abaya me tsadar gaske,kana nan kaya ne a jikinsa komai fari Kal har takalminsa Snickers,sai kallon su akeyi mazan Nan kamar zasu cinye Naila da Ido,Hannunta Yana cikin nasa,Malam Jilani ta gani a zaune da wani yazo Masa suka karasa,Spark ya mikawa Hannu yace Oga ya gida ya kwana biyu,Naila tace Ina yini? Murmushi Malam yayi yace marar ji Allah ya shirye ki ashe,lafiya muke,dariya tayi sosai Malam Jilani ya lalace wajen kallonta,tace Banga su Malam Garzali ba? Yanzu zaki gansu,kafin ta rufe baki sai gasu sun fito,Spark a dole ya bari kamar zai hadiyi zuciya,kansa ya dauke ya Kalli wani wajen kawai,Naila ta gaisa da su suma,Jakarta ta bude ta fito da kudi ta dinga raba musu,suna ta godiya,duk Wanda tasan suna Shan wahala sai da ta basu kudi da yawan su wasu sun samu duk da baza ka iyawa kowa ba,Goje ne ya karaso yace Allah ya ja zamanin Dahara,murmushi Naila tayi tace ya kwana biyu ya kuke? Goje yace muna Nan lafiya kin barmu ai ke Kam kin ci gaba kin gama damu,ba a taba rainawa gidan yari hankali da ma'aikatan Baki daya ba irin wannan,gashi kinyi aurenki muna miki fatan Alkhairi tunda mu bamu samu ba,amma munyi target iya target ga me sa'a nan ya samu.

Spark ya sake yin yamma da kansa ya basar Kuma Yana rike da hannunta,Dan Indo an sake shi amma yaci uban wahala,Yana zuwa ya Kalli Naila ya hadiyi yawu kasa magana yayi sabo da haushi bai samu ba shi,yaki kula Naila,Naila tace Dan Indo ya kwana biyu yace ba dadi kawai Yana magana kamar zaiyi duka,Na gaishe ka sannan na gode Maka da taimakon da kayi min,yace na janye abina dama rashin Sani ne ya sa karki sake gode min da nasan ke macece wlh bazan yi ba,badan Allah nayi ba yawwa kar a sake gode min ni,Naila tace ai kuwa ni bazan daina gode Maka ba,yace bakinki ne yake aiki anyway naji dadin ganinki haka Allah ya taimaka,Kai Kuma Ina bakin ciki da samunta da kayi domin bana Maka murna ka cuci mutane kawai,kazo ka damu mutane a gidan yari Allah ya tsinewa Wanda yayi silar shugowarka gidan yari,da yanzu baza ku hadu da Jamilu ba,kazo ka wani dinga gyarawa mutane gidan yari harda yiwa mutane tuka tuka iri iri bazan Sha ruwan ciki ba bare ka samu Lada na" ta gomnati zanje na Sha,tuni ma na balla kofar da da kanja a dakinmu ba a so,Spark dariya ce ta kamashi ya juyo ya Kalli Dan Indo yasan tsagera ne basu da kunya hukuma ma sun gagare su,yace kanka kayiwa ya jawo Naila Jikinsa harda rungumeta tare da gyara mata mayafinta,tsaki Dan Indo ya ja yace yanzu haka ma ciki ne da ita ko? Spark yace fada Masa Baby,Naila tace na Dade ma ban samu ba da ace na samu da wuri da tuni fa na juye amma yanzu Alhmdllh wata hudu.

Dan Indo ya hade rai ya bar wajen,Washer da Scola ne suka karaso wajen suna karairaya,Scola Yana Yar uwa.......Naila tayi dariya tace Scola ga washer Allah ya shirye ku,Scola yace Ameen Dan manzon Allah,Oh Jamilu duniya sabuwa haka aka koma kamar wata Gold,muna Nan muna kewa,Washer yace ke Yar uwa amma ciki ne da ke? Mu dai Kinga duk Daya muke fada mana madarar Nido ta cika alkawarinta taje Inda ake so? Naila tace yanzu ma nayi amai,Scola yace a wallahi sagwo dake,Dan Allah ki haifo Yan biyu,sannan a fada mana muna daga nan zamu yi suna,Naila tana dariya Hira ta carke tsakaninsu sai zuwa suke ana gaisawa Wanda ya dace a bashi tallafi.
Scola yace to ni baza a bani kudin ba? Naila tace kana da karfi Kai,yace wlh sai kin bani naci kudin wannan Dan duniyar ya daki Kafadar Spark,yace wannan Dan iskan idan yazo shi kadai ko hira ba a yi da shi wai shi babban yaro, Spark yayi murmushi sabo da ya Saba in yazo indai sun hadu da mazan sai wasu sun zazzage shi da wasa.
Scola ya karbi kudinsa yace iceko kina Shan kiss Tantiriya? Naila tace sosai sau ashirin,ah ai ko sabon aure ta samu kiss sau ashirin a rana ta godewa Allah,Nima Ina so na tuba inshaallah daga Daudu sha'awa kuke bani in Allah yayi zan tuba,Allah ya sa cewar Naila.
Chapter 42 · 0% Book details