Sashe 40
Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haneef gidansa ya shiga Mama tace sai yanzu kaga damar zuwa kana can wajen kanwar uwarka ko? Hajji yace abin naka Kuma yayi yawa fa,meke faruwa ne wai,Haneef ya zauna yace Ina Kwana Mama,karka Raina mana hankali rike gaisuwarka tukun,Ihsan tana ji ta fara hawaye da kuka tace ni na hakura da aurensa ya sallame ni kawai,Mama tace duk abinda kaji mace tace a sake ta to ba karamin abu bane,yanzu Haneef har ka Kai matsayin ajiye wata banza a gidanka? Yaushe ka lalace ban sani ba? Tarbiyyar da na baka kenan Haneef, rasa ma me zai ce yayi,Mama tace to tun muna sheda juna ni da Kai ka sallami Khadija ta koma gidan iyayenta ko Kuma ta koma wani gidan aiki" bazai yuwu ba.
Haneef yace Mana bani da da laifi ni,lokacin da nazo muku da abinda take yi....kuka Ihsan ta saki ni ka sake ni na fada Maka,Nan take Haneef yace ya na sakeki saki daya dama ni kin isheni na gaji da rashin mutuncinki,kowa ya sheda nayi a gaban ku na saki matata saki daya,Ihsan ta saki kururuwa wallahi saki uku nake so sai kayi min saki uku idan uwarka ta haife ka da jini ka karasa min Sakina,Mama ta bude baki tace a gaban nawa? a gabanki ai ba uwata bace ke,Haneef yaji dadi da tayi a gaban su suka gani,tace duk ba kune munafukan ba sai da kuka gama waya da danku zaku zo nan Kuna mana wani kaza kaza,Haneef Yana ji yaki magana ta dinga cin mutuncinsu,Mama ta fashe da kuka ko yi shuru Haneef bai ce ba,yace ai ku kuka jawo Mama sai dai ayi hakuri Kuma.
Ihsan ta mike ta shiga dakinta,duk da haka taji ciwon sakin matuka,Mama ta gama kukanta tace rayuwa ce idan da ranmu zamu Gani,Hajji yace Haneef kayi gaggawa ba a biyewa mace,Haneef yace ni biye mata zanyi wlh bazan dauki wannan ba,hakuri sai ku mutanen da Banda mu yanzu,akwai abinda ma Bai kamata kayi hakuri a kansa ba,matar da ko hakkina bata bani ai nayi rawar gani ma,in wani ne wlh tuni ya sallameta a iya case daya na Ihsan yaci ace na sake ta,bana sonta ni zuciyata wata take so,Mama tace ni Kuma baza ka auri Khadija ba idan ma sabo da ita kayi sakin,Haneef yace to ba damuwa gwara na zauna a Gwauro nasan a Gwauro nake yafi min mutunci,amma mace irin Ihsan me za ayi da ita kirjinta baza a taba ba duk da ba sonsa nake ba ai tayi min Kara tace gashi,shike nan ni a haka zan kare komai ace Yan uwa,zumunci dai zumunci bazan iya ba.
Mama tace to na fada Maka Khadija ta San Inda dare yayi mata tunda zuwanta ba Alkhairi bane tasa ka rabu da matarka ta hada ku fada wannan ai shedaniya ce kawai,Ihsan tana daki tana waya da wani tace a samo mata gidan haya me kyau na gaske Kuma a GRA.
Mama kwana zaku yi? Haneef ya tambaya? tace Allah ya kiyaye mu yanzu zamu tafi tunda a gaban magabata kayi saki mene amfanin mu,dariya Haneef yayi yace Allah ya tsare, sauran dattijan kuwa basu iya cewa kala ba sabo da Haneef Yana da kudi, fadan ma sai talaka ake iya yiwa shi.
Kudi ya basu ya sallame su suka wuce shi Kuma ya kwanta bacci,Ihsan ta zaci baya Nan ba kowa ta fitar da kayanta ta siyo kanarzir zaka Kone Masa gida,ta shigo Palo da galon a hannunta sai gashi ya fito ya Sha shadda Sky Yana kamshi da alama fita zaiyi,tsoro taji ta fara kame kame,Galon din Dake hannunta ya kalla ya tako ya fisge tare da budewa ya gani hannunta dayan ya kalla yaga harda lighter,yace gidana zaki Kone zaki sa min gobara? juyawa tayi ta fice da gudu ta bude mota tare da zuba akwatunanta ta shiga ta fice daga gidan,Me gadi yayiwa Warning yace kar ka bari wannan yarinyar ta shugo min gida ko da wasa,idan na ganta watarana a nan a bakin aikinka.
Bai koma asibiti ba Office yaje sai dare ya kira wayar Khadija yace kicewa Salamatu ta tafi gida yanzu zanzo,ko da ya Koma bai cewa Mero wani Abu ya faru ba yace kawai anyi settling komai,Mero taji haushi a ranta Dan me za ace ai anyi Settling dama Yana son Ihsan,tambaya ta sake yi tace kace anyi Settling? Komai an saita shi?wato komai ya saitu? Yace ae komai normal ki tayani murna ya rugume Mero tana daga zaune Yana gefenta,Mero tace a dinga tunawa mu dai Musulmi ne,sake kankameta yayi,Mero ta zaro ido tana Jin kamshinsa Wanda ya kashe mata jiki,kokarin ture shi take yace please ki dan tsaya,Mero ta tsaya tana cewa ban sa bra ba kana ta Jin bati,maganar da tayi ya sake Maida hankalinsa kamar zai Maida ta ciki Yana sakin ajiyar zuciya Jin ai bata ma da bra,hannu ya Kai zai taba boobs Mero ta boye jikinta da sauri ta zame tace ka bari a daura aure,halina da soyayya da Gwauro kenan,dariya yayi yace zaki bayani zaki ga Gwauro.
Kwanan Mero biyar aka sallameta tana takawa normal kadan take dingishi,bayan sun koma gida Haneef bai San zata fita ba ta shirya ta tafi kasuwa,tunda tazo Bata taba yawo a cikin Kano ba baza ta iya Kai kanta gida ba idan ta Bata,ganin da waya tace in ta bata ma sai ta kira Haneef,sai da ta je ta gama siyo ganyen da zata yi girki da shi da Yan abubuwa tazo zata dawo gida ta rasa unguwar ko suna bata sani ba,waya ta dauka ta kira Haneef yafi sau ashirin bai daga ba,Mero ta rasa Ina zata je tana ta tafiya a kasa kamar tayi kuka,Motar Jauro ce tayi Slow a wajen shi da Abba,Abba Dolo yace ga wata yarinya da alama Yar unguwar ce mu tambayeta tunda ni naga ba mutane a nan haka,Jauro yace kar fa ta zanci sonta muke,Yo sai dai Kai ni Ina da Yar Inna Allah ya bawa me rabo sa'a ya samu wannan halitta ta Allah ya more rayuwarsa,Jauro yace Kai ana haifar mata da kyau yanzu ba irin zamanin mu ba,da fa Gani nake kaf garin mu babu me kyawun Habiba ashe hauka nake,Abba yace a'a Jauro dama kasan da irin su Kubra Yar Inna duk gasu Nan,ga Ade ma ga Hajara me Jan lebe,ga Bingel me idon Madara duk a lokacin sune mata masu ji da kyau musamman Kubra tawa,oh su Kubra anyi farin jini an more,layi ake kafawa sai ta kare a Hashimu Dolo,Jauro yace ai Kai naka shine me kyau na wani banza ne a haka nake son matata Habiba
Glass ya sauke yace da Mero da Allah yarinya tambaya muke, Mero ta daure fuska ta juyo a yangance tace Malam kayi hakuri bazan taba soyayya da Kai ba,bana son wani da namiji baka ganni ba kalar Instagram? Ko baka ga nayi kala da Twitter ba? Dan Allah ka nemi wata ni bana sonka,wait wait wai waye yayi magana soyayya ana daga magana kin San uzuri....bazan taba sonka ba koma mene bana soyayya ni,wa yake zancen soyayya cewar Jauro,dama haka kuke Dattijai da Kunga kyakyawar mace me aji sai kuce Kuna sonta,Jauro baki ya bude kawai,Abba Dolo ne ya juya yace Nima wlh Allah ya isa da kallo na da kika yi da matata da komai da girmana da yarana sabo da Allah yayi min baiwa ta kirar matashi,kin ganni kamar saurayi shine kike kallona bazan taba sonki ba Allah ya kiyaye min,ke ni a namiji ma nake kallon ki shi yasa ma muka tareki zamu yi tambayar,Mero tace ai daga tambayar sai ace an gode sai karbar number bada ni ba ku nemi wata ta juya ta tafi abinta.
Abba yace ka gani ko wannan da bata fi sa'ar Naila ba ko,yanzu wannan idan Naila tana kusa tayi mana haka ba sai ta kusa nakasa ta ba,Jauro yace bare yarana su Haidar, Abba yace duk da haka fa ta cinye mu a wasa yi gaba ka sake tareta sai na rama,Jauro ya ja mota tare da tsayawa a saitin Mero Inda take tafiya,tsayawa ta sake yi tace Dan Allah Ina ganin girman ku mana ku kyale ni,babbar yarinya ce ni kalar celebrities ce ni,Abba yace ke rufe mana baki ke baki ji kunya ba,kalleki wai kalar Cele, ya kike dakko abinda yafi karfin ki kina likawa kanki,kika zama Cele ai sai an rufe ma'aikatar idan film kika shiga sai dai a rufe Industry baki Daya domin babu me kallon ki, Instagram Kuma da kike ta cewa ke kalarta ce da me Instagram zai ganki da idonsa sai ya tsinewa kansa da ya bude Instagram,ke da ya San ma kina shiga shafin sai ya fashe da kuka,Dariya Mero tayi tace Dan baka ga Wanda zan aura bane,wlh in kana magana sai na ga kamar wata Naila da na sani amma ita a Abuja take,wlh Kuna yanayi,Abba yace 'yata ce ma tana da miji Spark? Mero tace wlh itace nan,Ina da number dinsa bari na kira shi,Abba ya Bata rai yace kar dai ki sake naji labarin za a karawa 'yata kishiya ace kece sai kin daidaice a duniya,Mero tace nima Ina da nawa Baba wannan ni bazan kishi da ita ba jarabarta ta fita karfi,Abba ya washe baki yace haka nake so taci gaba yi.