Sashe 49
Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Godiya ya shiga yiwa mahaifiyarsa,Mama tace to sati me zuwa za a kawo ta sai kabi komai a hankali har ta huce Nima yau zan koma gidan mijina sai munzo kawo lefe,yace mama akwai kalar kayan da nake so zan saka da Kuma dinki,ai dama komai na bar Maka ka siya da kanka abinda naga zan iya ko ya kamata zan tuna Maka yace to na gode.yau Haneef sabo da murna har da zuwa wajen abokansa ya Kai musu ziyara,Jummai Kam ta aurar da yarinya murna kawai take abinta tace in da rai sai a Ganni watarana a saudiyya ko a Ganni da yarona Munnir mun koma birni,duk Wanda ya shugo sai ta Masa zancen Inda rai da rabo sai a jini a saudiyya ko mun koma birni ma gaba daya.
Yan hassada sai tsinewa Jummai suke uwar son kudi wai Dan me kudi ya auri yarta wai zata tafi Makkah ko ta koma birni,ana ta zuzuta auren Khadija yanda tayi tsada a kauyen.
Abdul ya saci tinkiyoyin ubansa ya Kai kasuwa Yana dawowa da kudinsa zai Kai na aure yaji an daura auren Khadijansa da wani,Abdul takaici ya kamashi yace wlh sai dai in Khadija baza ta fito ba sai ya nada mata duka yayi mata tsirara a cikin mutane,Bai San Jummai ta Hana Khadija fita ba wai gyarata take yi,kullum sai ya tare hanya ko zaiga Khadija amma ba labari.
Kudin auren Khadija a ciki ake mata gyaran Jikin skin ne kawai ba a gyara ba sai taje birni.
Munnir yace na Dade da gama secondary nasan ma kwana Nan zan koma birni mijin Khadija ya sani a makaranta sannan zan zama Dan gayu Nima ya bani aikin yi itama Inna a dauke ta mu bar kauye jaraba sarakan hassada da gulma,Jummai tace Allahumma Ameen Allah ya amsa maganarka,yo ai ni nayi farar haihuwa da abani na haifi Dan Majalisar tarayya ai gwara da na haifo Khadija yanzu zaka ga tausayi da taimakon iyaye da Yan uwa,Mero sai da tayi dariya yanda gaba daya suka Dora samun arzikin su a kanta,Munnir yace shi yasa nayi ruwa nayi tsaki akan auren nan sabo da ni Inna na hango ci gabana,Inna tace kwana Nan Munnir ko a hanya aka bani awara bazan kalle ta ba bare ma naci to ballatana Kuma ace nayi ta siyarwa,to mun koma birni ma Ina zanyi awara na dai siyar da wani abin amma Banda awara.
Mero tana zaune tana jinsu tana dariya sai da suka gama tace to wannan baida Imani baya kyauta Kuma baida tausayi in zaku cire rai ma ku cire,baza mu cire ba wlh cewar Jummai.
Mima tana zaune Mufee sai waya take tana Kus Kus Kus waya ba dare ba rana da Haidar,Mima tace Kinga nifa na gaji da wannan abin wlh zan sanarwa papanku kawai Haidar ya kawo kudi bazan iya wannan masifar taki ba Mufee,ke a duniya baki da aiki sai waya,Shaheed da Junior suna zaune,Shaheed yace uhm ai gwara ayi mata auren,kina dai ji har kalan kayan da tasa ta fada Masa wlh idan pant ne a jikinta fada zata yi tace pant ne a jikinta red da bra,Yana jin haka me yayi saura sai wani abu ya darsu a ransa daga nan sai a fara zancen iskanci,Junior yana jinsu yace tab rannan ma kalar kayan bacci ta fada Masa,harda cewa bata Sa masu nauyi Ina jinta,Mima tace ya turo kawai ni wlh na gaji,yara kamar zasu kashe ni kowa da kalarsa,Maman Rafeeq ce ta dawo sai Ganinta suka yi afjajan,Mima tace ya haka ke da kika ce sai sati yau da safe a ganki kin dawo,tace uhmmm kema kin sani ai wlh ni Kam bazan sake zuwa gidan Arham ba,iskanci a gabana da kalaman banza,na fito na dawo parlo ya dakko Amaryarsa a hannu ya dawo parlon da ita wai gidansa ne baza a hanashi shanawa ba duk Inda yaga dama a nan zai kwanta da matarsa,ya dawo parlon wai a nan zasu huta,Mima tace ke wayo ya miki ya Kore ki fa" ke Kuma sai ki taho,ki nuna Masa Yar zamani ce banza sokuwa sai ki taho,Maman Rafeeq tace a'a Dan duniya ne wannan wlh baku ga abinda yake ba a gabana yake taba ta,Junior yayi dariya yace ai kune ku kyale shi sai ta ginshe shi kuka wani tafi,Mima tace wace zata ginshe shi? badai Jinina ba,Khalil ya riga kowa aure amma har yau mace bata isarsa bare Arham, dan Allah ku kyale su mana cewar Junior, Shaheed yace ku fadawa Spark ya bashi shawara watakil ya gyara,Mima tace ai Arham yace Spark ma bai iya yiwa matarsa komai ta Ina zai bashi shawara ya yarda,tsokanar su yayi kawai amma zaiji indai man to man ne,Mima tace wato mu ya raina mu ai shike nan.
Mima ta tambaya to ya Basma din? tana nan itama bankadaddiya shuru take bata korafi sai yanda yayi da ita cewar Maman Rafeeq,Mima tashi tayi ta shiga daki tare da kiran Spark,bugu biyu ya dauka tana Jin Naila ta ciki tana kuka,tace Kai naji kamar kuka?Spark yace sirikarki ce da jikanki suke kuka,Jikanki ne yace tayi kuka,ni na taba ganin ciki haka kullum sai anyi kuka,Spark yace Ina ganin ta kaina Mima,danki Yana Jin jiki a rayuwa,Jikanki Yana abinda yake so,Naila ce tayi dariya tana goge hawayenta,Mima tace maganinku dama irin wannan cikin ai a saku a gaba shine dai dai,Spark yace Kuma Baki San tsiyar ba bana iya ko yi mata fada bana iya tsinana komai sai dai na lallabata,Mima tace to tsoronta kake ji ai wani iskancin ma na mata ai sai ana biye musu suke yinsa,Spark yace uhm uhm baza ki ja min salala n arziki ba,Mima tace kace kawai salalan tsiya yafi,murmushi yayi yace Baby ga Mima ya mikawa Naila waya ta karba suka gaisa da Muka tace ya jikin? Naila tace kalau nake Mima Alhmdllh,Spark yace Ina fa kalau ga me ciki.
Sai da suka gaisa sannan ya karbi wayar Mima tace Dan Allah Arham zaka yiwa fada ya kula da matar nan kar ya kashe musu Yar mutane mu shiga uku,sannan ka dinga Kai Naila tana bata shawara tana dorata akan layi,Spark yace Arham yafi karfina kina Gani yace ban iya komai ba cikin matar tawa ma rabo ne yasa aka samu,Mima tayi dariya karka Kara Masa sharri Spark to haka yake nufi mana tunda ba wata uwa na iya tsinanawa ba Kinga kuwa ai rabo ne kawai yasa,to ayi hakuri ai wasa ne,Ina Jin dadi Ina murna kanku a hade Kun hade kanku Kun zama abokan juna,matan ma haka nake fata su kasance dan Allah ku kokarta,Spark yace to zan gwada tace yawwa ta kashe wayar.
A ranar Spark ya fita da mota har kofar gidan Arham ya Masa waya ya fito,Yana fitowa yace idan aike ne nifa bazan je ba Ina da aikin yi,Spark ya bata rai ba wasa yace shugo mota Dan Allah karka bata min lokaci,budewa yayi ya shiga gaban mota,Spark ba alamar wasa a fuskarsa,Arham ya kalle shi ba mutunci yau,yace yau Allurar ce ta motsa? kaga Raina a bace yake wlh ka kyale ni kawai bana son wasa,yanzu Kai Arham haka ake yiwa Amarya? Dan Allah ka kyale ta a samu ta warke karka cutar da ita,Arham yace wai ni da matata Azo ana bani doka,in ka lalata ta har ta fara yoyon fitsari ai Kai ka sani,Baki Arham ya bude yace yoyon fitsari? Abin har ya Kai haka? Spark yace kwarai ka tambayi likitoci shi yasa muke jiye Maka tsoron hakan Dan ya tsoratar da shi ya fada masa,kar a cutar da yarinya,Amana ce fa,mudai muna fada Maka gaskiya ka barta ta warke idan ba haka ba Kai ka jiyo ko me ya faru,Arham yace tab Kai fa naga ai ba kyale Naila kayi ba,har kana da bakin magana yarinya har kuka take a gabanmu idan ka dawo,sai ni daga an samu matsala,ai Naila ta girmi Basma,Arham yace da Shekara nawa? Nailan yarinya ce fa a gidanka ma ta Kara girma ai ko zata girmi Basma sai dai da Shekara daya ko biyu,Nailan da take kanwar kanwata....
Spark yayi murmushi yace wai yaushe ka fara son Basma din? Kace baka sonta? Na canja to Ina sonta yanzu ba shike nan ba,Ina son abata Kuma inshaallah zata warke da wuri,Spark yace baka ji ba kenan? akan me zanji tunda Allah yace gona ce mu shiga ta Inda muka ga dama,ai shine na shiga ta Inda naga damar, ni bazanyi noma a layi layi ba wlh,idan na faro ta gefen yamma,sai na tsallaka kudu,na dawo arewa a haka zanyi ba wani a layi,Spark yayi dariya sosai yace to shike nan in ta fara yoyon fitsari yace nayi a haka Ina so,Spark yace Allah ya taimaka,yace Ameen ya ma taimake ni,Naila zata zo anjima,kar tazo ta ziga min mata muna zaune lafiya Ina mata wayo tazo ta ziga min ita amma dai ai Aunty Naila ce tazo,da matar Rafeeq ce ko Chika bazan yarda ba,Chika fa chiki ya tsufa haihuwa ko yau ko gobe Kuma,Spark yace ai kuwa saura kadan,jeka ni zan wuce,Arham ya fita ya Masa Sallama ya koma ciki.
Mima abinci ta shirya aka Kai gidan Arham.