Sashe 56
Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Suna shiryawa tace ni yau Hijab zan saka har kasa Spark yace ai Yana miki kyau,tace to Allah kwalbewar yau tafi ta kullum dadi idan mun dawo a Kara,yace ai ke kullum dadinki na daban ne,sai naji kullum kamar sabuwar Amarya na aura daban, kullum dandanon na daban ne,Naila tace tunda aka yayeni nake Shan madarar shanu me zafi, Spark yace ai kuwa gashi Ina ta Shan tawa nima ta jikinki,so nake fa mu bar kasar Nan Kwanan Nan in samu International water in baki International milk,dariya tayi ta Dake shi a kirji tace Allah da sa'ana nane kai yanzu sai nace shege mutumina amma mijina ne kafi karfin haka,sai dai Kai a zageka da bado ko?,Spark yayi dariya kamar ba gobe yace ai kin zage ni ma,ambola zan na Maka da bado yanzu in ka bani haushi,Spark yace kice akwai kallo,ni Ina so wlh a dinga min kullum.
Spark jallabiya ya Sanya suka tafi da girkin Naila kala biyu.
Suna zuwa a can suka iske Misam da Chika da tsohon cikinta,gidan Maman Rafeeq daki guda aka ware,me jego da Mijinta suna zaune ga Arham da Amarya an kame a gefe,Spark Yana kallon Arham ya tuntsire da dariya,shi dariya yake bashi a dole me mata yayi aure ya zama babba,Naila ta haye Saman gado tace to mufa yanzu sai an mana uzuri Kuma,Ikhy tana zaune ta Sha kyau cikin Abaya ta saka hula peach kalar Abayar,Naila tace ga tuwo me jego,Rafeeq yace Allah miki Albarka shi take nema yanzu ko? ya leka fuskar Ikhy,Arham yace mu gani da yawa?
Ya bude flask din ya Gani da yawa ya Kalli Basma yace ya miki? tace mu Gani miyar mece? ya bude Taga kubewa Danya tace an sa man shanu sabo da ni nafi so da man shanu,Kiyi manage haka ya dauki plate da spoon ya zuba mata tace yayi haka ma,Rafeeq ganin kanin su ne da matarsa kar su disga shi suka yi shuru, ya ishe ki? Rafeeq ya tambaya, tace ya isa haka,Naila tace Arham Ku na dafawa na me jego ne ai ka bari ta fara ci kawai Kai matarka ka sani.
Arham yace sai muyi zuciya mu fasa ci Dan kin samu ma za aci,faccalanci zaku nunawa matata wato ku kun hade Kai Yan gidan yari akan wani tuwo,to tayi girkinta sabo da zamu zo nace kar tayi tuwon za a samu a nan,kayan Rafeeq ko Spark kayana nane,Naila tace na shiga uku au haka ka fassara min magana,kana jinsa dai ko to ya Kalli Spark,Misam yace to ku yanzu mene haka akan tuwo,kema da ya eba sai ki kyale shi mene a tuwo baza ta iya cinyewa ba,Chika tace to daga ta danyi magana sai yace faccalanci muke idan yarinyar ta dauka fa a ranta,Rafeeq yace ku bar maganar dai,Arham taci tuwonta Ikhy Rafeeq ma ga tuwonta,Ikhy tace ni yayi min ma yawa,Dan uwarki haka zaki fada min in zage in miki kice ya miki yawa? Cewar Naila dariya Ikhy tayi tace sorry madam.
Spark kuwa baice kala ba,ko kulasu baiyi ba sabo da idan yayi magana zata ce ya tarewa Dan uwansa ko Arham yace ya tarewa Naila shi yasa bai ma yi magana ba.
Sai da Arham ya ajiye tuwon yace ga abinki nan Me jego taci lafiya,shi kanshi Arham ba a fada da shi bai ma da saurin fada kawai wannan lokacin ne shedan ya shiga tsakani,Spark ya Harare shi yace in zata ci taci abinta bana son iskanci,Kai baza ayi Maka magana ba,dauka kici tuwo,Basma ta dauka tace dama ni Ina so wai bazan ci ba ai ba Dani aka yi fadan ba ta dauki tuwonta.
Spark ya Kalli Naila yace daga yau me Kuma bana so Dan kinyi Abu wani zaici kice ba shi kika yiwa ba,koma waye ba sai Dan uwana ba in zai cinye du ya cinye,Naila kamar jira take sai Kuma ta rufe fuska da hannaye,shi Arham ma dariya abin ya bashi,yace kiyi hakuri Aunty Nailan mu,munafuki sai da ka hadani fada da mijina sannan kaji dadi sai yanzu zaka bani hakuri,sabo da kayi aure,da kullum kana gidana ba abinda bana yi Maka shine yanzu akan tuwo na danyi magana shine zaka nuna ma kamar ban taba kyautata Maka ba.
Arham yace to ni da kitchen ma nake shiga kice na ebi abinda nake so har kudi kike bani kiyi hakuri ban San ma me yasa naji haushi ba wlh,Misam yace ai yanzu malamar kuka ce Naila idan Hallare kike so akwai waje ga Kuma Oga kusa,Rafeeq tace wayyo ni maraya ta kare min,Dan Allah bakwa Jin tausayi na? Uban wa zai tausaya Maka? Inji Misam,Ikhy tana ta cin tuwonta,Rafeeq yace Ina cikin wani hali na shiga tangal tangal Kuma,Spark kayi hakuri zaka yi asara da yawa a Office don baza kaga dai dai ba babu harka ba aiki asara kawai kamfanin zai dinga yi,Spark yana can Nailansa na kuka hankalinsa ya tashi ya dauki waya Yana mata text na bada hakuri ko kula su Rafeeq baiyi ba,Yana tura sako Naila tana goge hawaye tana shesheka ta duba wayarta taga ya rubuta
Dan Allah kiyi hakuri kece da gaskiya ba Arham,Arham ya nuna Rashi tarbiyya a Nan,ya nuna gidansu ba home training,haba my Baby,Yar Abbanta
Sweety na Naila Hashim
Text ce ta biyu ta sake shugowa ta duba yace
Hawayenki tamkar ruwan zafi ne ke zuba a zuciya ta Dan Allah ki daina kukan nan my Heart,haba Ruhina Auntyn Hidaya da Zarah.
Naila aka gani tana duba waya tana faman zuba murmushi,kwanciya tayi a Saman bed din,ta juya tana facing din Spark,text ta tura Masa kazo ka share min hawayen to,Spark yaji kunya yanzu ya gama yi mata fada da muzurai sannan aga yazo Yana share mata hawaye ya nuna shike nan ba jajirtacce bane,Kallonsa tayi ta sake sabon kuka,ba shiri ya matso yace Arham Miko min tissue,suka kwashe Masa da dariya,Misam yace Dan iska kace baka ji Kai a dolo ka taba shiga Soja,na rantse da Allah nasan karya yake wannan fadan ai bazai iya ba,Spark yayi dariya yace Yan hassada,ya goge mata hawayen tas,Chika da Ikhy suna kallo suka ce ja zarenki Tantiriya,kina harka,Naila Bata kula su ba tace kayi hakuri idan na Maka laifi kaji,Misam yace ba sai kince ba ma ya hakura ai baya fushi dake,Arham yace tsumin kauye ce ai sai da aka hado ta tsaf aka kawota gidan,Rafeeq yace a dinga tausaya min Dan Allah ga Ikhy ta gashi ba damar Uhm uhm.
Spark ko kunya sai Lilita Naila yake.
Basma tace Aunty Naila Kinga dai rannan da kyar kika bani hakuri na hakura akan kyautar da mijina yayi min,to yanzu kinji an Kuma wata wai bazai bani ba Allah wannan karon bazan yarda ba,Rafeeq yace wacce kyauta ce? Arham da sauri ya toshe bakin Basma yace ba a fada,wlh dama nace na gaji da rufa maka asiri,Malama Ikhy tace dole na ganki Basma na jawo Aya na jawo hadisi,Arham yace yawwa Malama a taimakeni,sai Kuna janta a jiki,yarinya ce,Chika tace ke ba wani kyauta da za a baki ke baki San Kwalbewa bace suka sa Basma a gaba,wannan tace wannan tace.
Mima ce ta shugo da Maman Rafeeq da mata Yan barka,Mima tace ku kadai Kun cika daki,Shaheed ne ya shugo da junior tare da Mufee Amarya da Haly,Mima tace dalla ku tashi ku fita ku bawa mata waje,Kai Rafeeq kuyi waje.
Arham tashi maza ku koma daya palon,Rafeeq yace jikokin Zeenatu ne basa jin magana gado muka yi,Mima tace kasan Allah....tashi suka yi,ta Kalli Spark Yana gyarawa Naila hijab ta make hannunsa tace tashi idan ma da matan zaku tafi kuje,Arham yace to ku bamu danmu mu tafi dashi,Maman Rafeeq ce ta hayayyako Masa da masifa wannan yaron ni Sam ya fitar min Kai tunda rashin kunyarsa ta Kai karshe,Zeenatu wasa ce? Jikan Zeenatu ne fa cewar Misam,suna fita aka bar su Mima mata suna ta shugowa barka.
Tunda aka yi haihuwar kullum su Naila suna hanya har aka yi suna yaro yaci Suna Abdallah,Yan uwan Ikhy da matan Yahuza sunzo,Haidar ma yazo da gift,Ikhy ta Sha kyauta.
Sati biyu da haihuwar Ikhy, Chika cikin dare ta kasa kwanciya,ta kasa zaune ta ka kasa tsaye,tun tana daurewa tace Misam ka tashi mu tafi asibiti wlh bayana Marata,bayana zai tsage, wayyoooo Babana,kafin ya shirya su tafi ya dakko tarkacen haihuwar da ta hada har ta fara ihun kuka,Chika da bata da raki bata da saurin kuka amma ta fara sheka kuka ,gidansu ya kira matar Marikinsa ya kira Mima ya fada mata,suka tafi asibiti a can su Mima suka same su,a daren ana zuwa Chika ta haihu Bata yi doguwar nakuda ba sai kukan tsiya,ta haifi yarta mace santaleliyar gaske.
Sai washe gari da safe aka sallami Chika.