← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 68

Sashe 51

Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwana uku na cika Haneef da yamma ya tura motoci harda danginsa mata guda uku Yan dakko Amarya,gidansa ya Sha gyara an canja furniture da komai na gidan an canja shi,ya Sha gyara sai kamshi yake ta ko Ina ga Salamatu ta dawo bakin aikinta.
Amarya tayi kyau sai haushi take ji tace wlh sai ya gane kurensa in naje gidansa zamuga matar da zai taba,ta shirya ta zuba kyau cikin kayan lefe ta sanya dakakken Leshi blueberry ,abin ba a cewa komai,Maman Haneef tana gidan tana jira a kawo Amarya tayi musu nasiha su wuce Adamawa,Jummai tasa Mero gaba tana ta lallashinta tana mata fadan aure,tace idan kinwa kanki gata kin zauna lafiya ke kika sani idan kin watsar wlh kinwa kanki Khadija kafin kowa ya shiga damuwa kece zaki shiga,ki zauna ki rike aurenki ki rike mijinki,kiyiwa Allah biyayya ki yiwa mijinki,aka yi hakuri da wasu ma banzaye ga wulakanci,ga fasikanci,shaye shaye,barayi sannan ga talauci amma matayensu suna hakuri da su bare mijinki,in zaki nutsu ma ki nutsu, ke har wata ce,wacece ke Kalli gidanku fa na gado,ba abinda aka mutu aka bar muku,baku da gata sai Allah.
Sai da ta gama tace Allah ya bada zaman lafiya,Allah ya kade fitina sai nazo gidan ganin gida kuje Allah ya bada sa'a,aka fita da Khadija ana guda motoci biyar amma sabo da hassadar karamin gari da mata suka ki zuwa,wai su birni tayi Nisa baza su je ba aje aki dawowa da su,sai iya mota uku aka cika aka tafi,Wanda suke mutunci da Khadija Yan mata ne mutum biyu ne rak Rahina da Shamsiyya sune kawai.

Gida ya bawa kowa mamaki yanda duk Yan kauyen suke zato ya zarta haka,bayan sun shigar da ita basu dade ba aka kwashe su da abinci ruwa da lemo carton carton aka zuba musu a mota aka Maida su kauye,Mama ta zauna daga Yan uwanta mutum uku sai ita suka yiwa Khadija Nasiha sosai sannan suka shirya tafiya gaf da magriba suka tafi Adamawa,Mama a waya ta fadawa Haneef sai Khadija kawai a gida sai Salamatu me aiki.
Bai nufi gidan ba sai 9pm sabo da yasan Khadija ba kulashi zata yi ba shi yasa ma shi dai tunda ta zama tasa an gama Masa komai kawai.
Khadija Kuma ko kuka bata yi ba Sam Sam.
Tace me nake jira ma Haneef har wani ango ne na kirki da zan rufe Masa fuska sai ya bude" ta fitowarta Parlo ta hakimce tare da kunna Kallo abinta.

Masu Sharhi Ina godiya

AsmaBaffa
[3/6, 3:46 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI

BOOK 3
~TAIMAKO~

71-75

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

PAGE NAKI NE
Mmn Zee

Haneef ne yayi Sallama tare da shigowa dauke da Leda katuwa a hannunsa,Ganinta a parlo ya sashi farin ciki da nishadi a zuciyarsa,baya so ya sameta tana kuka dama,da kyar ta amsa sallamar,a gefenta ya zauna ta matsa da sauri gefe,tace hmm me kike matsawa na riga nasan komai naki fa? Khadija wani haushi ya kamata ta kumbura,ya kalleta yayi murmushi dama tsokanarta yayi yace ke bakya tuna ranar dan Allah baki ji dadi ba?,takaici ya kama Khadija ta mike zata bar parlon ya fisgo ta tare da bata rai ba wasa,Bata taba ganin bacin ransa ba sai yau,yace Ina magana zaki tashi sa'anki ne ni,Ina mijinki Ina magana and you are walking out of me,wai tunaninki jikinki na damu da shi? ki rike abinki indai Haneef ne bai Kara zuwa ya nema,me zaka ce ka riga ka nema ai dai kaji kunya tunda ka iya fyade,nifa bari kaji ba wani muzurai da zaka min bari in fada maka
Kaga a kasar nan kowa Yana da degree"kowa akwai Inda degree dinsa yake Alhaji Ashawo,naka degree din Yana Hallare nawa Yana kwakwalwata sabo da kaina ba dai dai yake ba,kabi a hankali bani da kai,Haneef yace nine Ashawo? da mene to nifa ba dai dai kaina yake ba shi yasa ni degree dina na rashin mutunci ne,ba ruwana da wani me gidane kai.

Haneef yace me za ayi da jikinki ko dadi babu,ba ni'ima kamas tunda na fara ma ba kwanciya kika yi ba motsin kirki kinyi ne,kuka me dadi ma a danji sexy sound baki iya ba dalla matsa ya ture ta zai wuce,Mero ta tare hanya,zai wuce ta karfi ta rike hannunsa Kam da hannaye biyu tace Kai Abar taka dadi ne da ita? in banda azaba me ta iya tsinanawa,komai baka iya ba,ai baka cika namiji ba tunda kayi releasing a waje kamata yayi kafi karfina ka koma ciki kayi ciki shine kake namiji amma ka kasa kayi half Zina,ai Kai Zinar taka bata inganta ba half kayi,Haneef yaso yayi dariya ya fuske yace a half din kika kwashe satikai kina kuka tunda half ce me yasa kika Dade kina fushi,ai idan ace full complete Zina kayi ni da Kai har abada,yanzu ma da ka ga anmin dole an kawo ni gidanka to Dan half Zina kayi ne,ka daina kuri Kai ba namijin kirki bane.
Ai gwarzon namiji shi ke tare budurwa su fafata ta amince da shi ya biya bukata Kai kuwa sai fyade.
Koma mene ni naci riba akanki nayi fyade Kuma na aura ki godewa Allah ya wuce sama ya bar mata take away din,farin ciki yake yi akan ta dinga shuru tana kuka gwara su dinga fada kullum yafi Masa.

Ledar Mero ta bude Taga kaza, fruits,snacks da abubuwa,ai Mero ta zauna tace dama ita nake jira tun safe Ina gida naki cin abinci,alkawari nayi duk ranar aure na to in za a kaini dama bazan ci komai ba tara yunwata zanyi sai nazo naci kaza ta na koshi,dama yunwa take ji ta zauna taci kaza taci kaza sai da taji kamar zata yi amai sannan ta koma kan fruits ta Sha son ranta sannan ta mike ta shiga kitchen sauran ta juye duk ta adana tare da wanke hannunta ta dawo Palo,Haneef ta samu a Palo a zaune Yana kallo,komawa tayi kitchen ta tattaro ragowar abinda ta taci kaf ta kawo Masa a Leda tace gashi naci nawa ni kanta na gefe,yace ai dama naki ne ba nawa ba ni ba irinsa naci ba,oh dama irinku ne masu cin dadi a waje ku bar iyalinku a gida,tashi yayi yace biyoni muyi Sallah,sai dai muyi a Palo ba Inda zanje,fine ya furta taje tayi Alwala ta sako hijab tazo Palo suka gabatar da Nafila a parlo sannan yayi addua

Mikewa yayi tare da furta mata good night ya wuce ba tare da ya jira ma ta amsa ba,haushi taji tace wato yanda suke yi da Ihsan haka zai min bai ma damu da ni ba,duk Ango Yana zumudin Amaryarsa amma ni ko a jikinsa" wato ni ya riga da ya tsotse zagin ba ruwansa,Ina ganin cin fuska a gidan nan,tashi tayi tare da haurawa sama ta shiga bedroom dinta hadadde tayi addua ta kwanta,baccin gajiya da kaca kacar biki ya kwashe ta,Shima haka sai asuba ya tafi masallaci,Mero akwai Sallah akan lokaci bata wuce ta,Sallah tayi da Azkhar,ta duba bata ga Salamatu ba ashe Haneef yace taje gidan sai ya gama amarci zata dawo.
bacci ta koma sai wurin 9pm ta tashi tare da shiga kitchen,Shima ya dawo Yana bacci ta hada breakfast ta shirya sannan ta hau gyara gidan ta gama compound namiji ke gyarawa Kuma ya gyara,wanka taje tayi kafin ta fito Haneef ya fito sanye da jallabiya fara a jikinsa,hankalinsa kwance ya zauna a dining kenan ta fito cikin atamfa riga da skert wata golden green tayi kyau kamar ba gobe.

Ganin jiya ya shareta yasa Mero yau ta dan sakko baki ta turo tare da furta Ina Kwana?lfy ya amsa a takaice kamar ba shi ba,abincin ta zuba Masa ta hada Masa tea sannan ta zubawa kanta itama,suna ci ba Wanda ya kula wani a ciki,sai satar kallonta yake yanda tayi kyau sosai,sai da ya karya kansa ya fara ciwo Yana Jin zazzabi,Mero tana kallonsa ya dafe Kai Yana yatsina,tace lafiy? Kafin ta karasa ya wuce,tsoro taji tace karfa ciwo ya dawo,ta mike ta bishi bedroom dinsa tace lafiya kuwa? a hankali ya kalle ta yace tunda bakya so na ki barni na mutu mana Ina ruwan ki,wlh duk abinda ya sameni kece,duk lalurar da na hadu da ita kece Sil.

Khadija tana Jin yace haka taji tausayinsa ta furta to ai Kaine ka jawo komai muna zaman mu lafiya ka yi min fyade,ki daina cewa nayi miki fyade Khadija kina da shekarun ki,Baki San kaddara ba ke? tunda kince kinyi hakuri kin yafe min ai ya kamata a wuce wannan zancen,Dan Allah ki daina tuna min Ina matukar nadama,kaddara ce ta hauni ba ganganci nayi ba,to wlh sai ka bani million uku ta da na dawo Maka da ita sai ka biyani ai ka riga ka bani,tunda kika kawo min na jefa takardar cikin locker ki duba ki gani,Khadija ta jawo ta ganta a ciki tace to na ajiye abata a nan in ta bace Kaine,Magani ya Sha ya dan kwanta,a hankali ya kalle ta sosai yace kiyi hakuri indai na bata miki rai.

Share shi tayi ta dauke ruwan robar Dake ajiye a Saman bed sannan ta haura Saman bed din gefe ta zauna sannan ta furta ka daina bani hakuri,na riga da na hakura,na hakura komai ya wuce,Kinga dama kenan? Ni ba irin Ihsan bace mutuniyar banza mutuniyar wofi Kai wlh da ka sani ma ita kayiwa fyade,ta gama zama ka sake ta Kai da zaka barta inyi kishi da ita,shine ka wani sake ta kawai,dariya yayi yace sai a dawo miki da ita ai,Mero tace tunda ka riga ka sake ta a barta can,hannunta ya rike Yana kallonta kamar zai hadiye ta,masoya an shirya Nan take ya jawota jikinsa ya rungume
Chapter 51 · 0% Book details