Sashe 47
Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Spark Yana Office Yana meeting Naila ta addabe shi da kira,ya zaci wani mummunan Abu ne ya faru,ya dauki Excuse ya daga wayarsa yace family issue ne,Yana dagawa Naila tace Baby Yana son Ganinka ka dawo gida wlh,Murmushi yayi yace yaushe ya fada? tunda ka fita yake cewa Daddy ya dawo gida Kuma a siyo kifi ya kare kasan in baici kifi ba ulcer ce zata kamashi,yace ai zan dawo meeting fa nake yi,mu Ina ruwan mu da Meeting dinka in zaka dawo kawai ka dawo muma ai meeting din sai ayi damu,kudin da zan samu fa a barshi? Naila tace wlh in baka dawo ba sai nazo yanzu,yace zanzo kwantar da hankalinki Babyna,tace to sai ka dawo,Kuma yau kazanta nake ji ba Wanda zai Sa nayi wanka a gidan nan,yace ai normal dama turawa ma basa wanka kullum mune sarakan tsafta sai mu dinga wanka kullum ai watarana sai mu huta,tace we love you,ke da wa? Baby mana,I love you too Baby girl ya kashe wayar,Suna jinsa su mamaki suka yi bai tashi ba a gabansu yayi kalamansa ko kunya bai jiba,kowa idan zaiyi waya da mace fita yake amma Banda Spark ko a gaban uban waye maganarsa yake.
Fuskewa yayi suka ci gaba,abinda Naila tace ya sa an Kai mata amma bai koma gida ba sai da ya tashi gaba daya,yasan akwai rigima Yana zuwa ya iske ta yanda ya fita ya barta kuwa bata yi wankan ba,yace Beb ba sannu da zuwa? Ashe Baki wankan ba? tace kazanta nake so yau haka zan kwana,tashi to muje gidan Arham,Arham Kuma? Ae mana sun tare ai,dubiya zamu je mu gano Jikin,Naila tace to amma Allah ni yau bana son wanka kazanta nake so ala dole zanyi,sai inyi miki ma sorry muje,ya lallabata da wayo suka yi wankan,ana wanka tana harararsa yace me nayi Kuma? Sai kallon cikina kake yi ka juya bayanka duk nayi Muni,sai bayan sun fito suka shirya sannan suka fita,an Kai Masa abinci Office shi yasa bai nema ba yanzu.
Suna zuwa suka iske Mayu Misam da Rafeeq a gidan,Arham ne ya fito shi a dole me gida ya Sha wanka cikin gezna Yana bulbula kamshi,tun kafin yayi magana Misam yake dariya,ya basar kuwa harda cewa ga parlo na ku dawo can,sai kace wani me gidan kirki cewar spark,bayan sun koma cikin parlon iya su Maza su hudu Naila tana wajen Basma,Misam yace yaro an girma Kuma,Arham ya share zancen yace ya aiki,mun barshi a Office dubiya muka zo a fada mana halin da Amarya take,Arham yace tana nan ranga ranga,Spark yace wai Kai namiji ko?Arham sosai ma kuwa Kai ai nasan ko kirji baka iya tabawa ba, you no sabi handle booby,Misam ya fara dariya harda buga kafa ance Spark boobs Bai iya sarrafa shi ba,Rafeeq yace Amma baka da kunya Arham babban Yaya guda Spark,Kai da kake maganar kasan scissors? Misam yace ni fa? ai Kai Dan bariki ne ba a ja daku jikan Zeenatu kasan komai,kasan clockwise and Anti clockwise?ya Kalli Rafeeq,Rafeeq yace Ina zan sani sai irinku Yan zamani,zaku zo ku dameni ya Amarya ya Amarya ba abinda ban sani ba na iya komai,a jiin mace Kun San Reginal zone?kuzo na dinga koya muku darasi,Spark tagumi yayi kawai Yana kallon Arham,yace in banda ku yayin ma gaku Nan ne dai me zai kawo ku gidan kaninku yau,jiya an kawo Amarya yau kuzo daga Jin nayi abin bajinta,sai kace mata zaku koyi tsegumi,sai kuje ta bude muku kuga dinkin ai,Spark yace shike nan tunda haka kace da matan mu Dan uwarka ma zamuyi a Nan Dan Munji ka tare munzo ganin gida tunda haka kace baza sake zuwa ba,Ni na zo kuje ai kamata yayi ku bari na kawo muku ita gida ta gaida manyan yayye amma sai kuzo Kuma ni da nake so ta kasa hada Ido daku sabo da kunya,Spark yace a'a ta kalleni wlh ni ko bani da riga ba ruwana zata iya kallona bare Ido,dariya Arham yayi yace ai shike nan tunda baza ka karbi girman ba,yace na barwa Misam,Misam yace yi can da shi ku bawa Rafeeq,Rafeeq yace ni ko yanzu ta saki layi binta zanyi muyi zancen a barwa Khalil girmansa,Spark yace girma ai sai Papa su ya kama da Mummy na,Kai kaga Mummy na Kai mata ziyara ta dinga shagwaba,Allah sarki Baseeru Kusa ta tuna tayi zaton shine cewar Misam, Spark yace Inda kasan ta macen kwaduwa Ina da uwa a wajen nan,Mummy Bariki a jikinta yake,Rafeeq suna dariya,ta fashe min da kuka my son ana fari nace ahhhh...Misam yace Kai duk haka suke wlh har Mima har yanzu wai Papa Yana Jin dadin shagwabarta bai daina jiba,Rafeeq yace Kai Misam bama son sharri yace to haka na gani da idona na fuske kamar ban gani ba,Arham hankalinsa Yana kan Amarya shi Kam,yace wai kuwa in aka yi dinki suna yin sati basu warke ba? Tambayi masu jego cewar Misam,wayarsa ya dakko yace bari nayi searching a Google ya fara rubutawa da turanci yace Yan midwifery Kuna Ina kuzo ga ranar ku,akan haka sai na tafi asibiti nayi tambaya.
Naila kuwa tana wajen Basma wacce ta dan zauna tare da jingina da Jikin bed,Naila tace Amarya an Sha Mai,Basma kamar zata yi kuka tace Allah bazan sake yarda ba kamar an tambayeta,taci gaba da cewa Dan kawai yace kar na fada ne ba kyau amma wlh da sai duniya taji abinda yayi min,dama ai ba sirri ne dani ba,bana barin zance a ciki ni,yanzu Yar maganar nan ta sirrin aure da aka hanani fada a kanta sai nayi muguwar rama sabo da zata dinga cina a rai,Naila tayi dariya tace ai Basma babu me tausaya miki ko kadan irin rashin kunyar da kuka yi.
Ai na zaci mutumin kirki ne ashe ashe ba haka bane.
Sun dade a haka suna Hira kafin Spark yace ta fito su tafi.
Suna watsewa Maman Rafeeq ta zauna a dakin Basma ta kafa ta tsare,Arham yace nifa wlh ban San zance ba,gwara ki tafi kawai ko na tube a gabanki wlh ai uwata ce ke in kin kalla ma na danki ne,idan Kuma so kike to kema zan iya Dake,Mama tace na shiga uku na lalace Arham ni din kanwar uwarka,to ki canja daki Tabesting zanyi ko nayi a gabanki,Mama tace ba Inda zani karamin marar kunya,a gefen Basma ya zauna Yana kallonta Yana shafa gashinta yace Babyna Yaya? Kirjinta ya taba da hannu biyu ya rike ya sun daina ciwon? Mama mikewa tayi a gigice yace bude muga ciwo in Dan lashe miki....kafin ya rufe baki Mama ta tsinci kanta a waje tuni,dariya yayi Gani yanda ta bar dakin yace da ki zauna mana Kiga yanda akewa Nippi Nippi.
Ayi hakuri Ina wajen sauka
AsmaBaffa
[3/4, 8:35 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI
BOOK 3
~TAIMAKO~
66-70
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
page naki ne
Amina Yusuf Bawale
Haneef ya gaji shuru shuru har sati,mama ya samu a kitchen tana aiki yace Mama yau sati daya ban je ba ko ta huce yanzu? Ya dace naje ai na gani ko,Mama ta kalle shi in Bai je ba hankalinsa bazai kwanta ba tace jeka mana,Allah yasa ta huce din,yace Ameen tare da wucewa ciki zai shirya yaje,Mama Gani tayi ya fito cikin shadda Yar gaske Arsh,ya fesa kyau kamar wani ango Sabon aure,Mama ta kalle shi kawai tayi murmushi,ya furta zan tafi,to baza ka tsaya kaci abinci ba in kaje bata huce ba fa a Ina zaka ci? sai zumudi yake yi da kyar ya zauna ya dan ci abincin Yana sauri ya yiwa Mama sallama ya tafi driver ya ja suka wuce.
Wurin 3pm suka Isa can Yana mota tana tafiya a hankali,Driver dinsa yaji Yana cewa wow dama a kauye akwai irin wannan,wow yarinyar dirinta yayi kaiiiiiiiii,Mero ce ta juya baya tana tafiya taci wanka cikin doguwar rigar atamfa me aljihu ta yafa siririn mayafi iya kafada hannayenta cikin Aljihu duka biyu,duwawukan Mero suna motsawa a ciki,Haneef Jin irin maganar driver ya Kalli gaban motar yana ganinta yasan Khadija ce,gaba daya haushi ne ya kamashi,wani kishi da bakin ciki ya taso Masa,yace driver Maza kaje saitin wannan yarinyar zanyi magana da ita,Kafin su karasa wani ya tare Khadija suka tsaya,Haneef ya tsaya da mota a saitinsu tare da sauke glass kasa,Kallo daya Khadija tayi masa ta Maida hankalinta wajen guy da ya tare ta,Mero ta furta Abdul Ina jinka,yaka kallon Mero kamar ya cinyeta yace Khadija na Dade Ina sonki a garin Nan,Haneef kunnensa ya Kara budewa yaji me Khadija zata ce,yace na Dade Ina kaunar ki Khadija,Dan Allah ki daure ki bani dama Khadija na turo gidan ku,wlh da gaske nake aurenki zanyi,nan take Mero tace Ina sonka nima,Kuma naga ka Dade kana so na Abdul tun Ina karama na amince ka turo zan aure ka,Haneef bai san sanda ya bude mota ya fito ba,Yana zuwa yace Khadija meke damunki? Mero ta Harare shi tace ta juya wajen Abdul tace ka turo gobe ko jibi tayi tafiyarta.