Sashe 59
Dangantakar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iya qarfinta ta sake murzawa amma ina sai data kalla sosai ta lura da key aka rufe qofar,tuni jikinta ya bata abinda rumana ta aikata,sai ta saki qofar ta koma kan kujerar dake daura da bakin qofar ta zauna jikinta a mace,bata san meye mafita ba mai zata aikata?,me yasa rumana ta mata haka,tasan girman abinda ta aikata mata kuwa?,sam ba zata iya daukan abin kunya ba dole ta samu hanyar ficewa,babban tashin hankalinta ma wayarta a bangarenta ta barta balle ta kira rumana,yana daga gun dining din ya fuskanci meke faruwa,bai tanka mata ba har ya kammala ya miqe ya shige bedroom a nutse,idanunta suka sauka kan wayarshi,ta miqa hannu ta dauka cikin sauri ta duba number din rumanan da sunan da yayi mata seving my angel ta danna kira,jiki babu qwari ta sauke wayar a kunnenta saboda amsar da kamfanin waya suka bata na cewa wayar a kashe take,sai ta maida wayar muhallinta daidai lokacin da ya sake fitowa daga bedroom din sanye da kayan bacci na maza launin ruwan madara mai haske da digo digon orange a jiki,hannunsa dauke da kwalin fresh milk da kofin glass,kallonta yayi sannan ya maida idonsa kan wayar tasa,baice mata komai ba ya sanya hannu ya dauki wayar tasa sannan ya wuce can gefe kan wani dan qaramin table da aka tanada mai kyau da tsari wanda aka shirya masa litattafai da takardu sai system guda biyu dake jone jikin socket da alama gun ya tanadeshi ne don yin wasu aikace aikacensa na office,ta gefan ido take satar kallonsa hankalinta a jagule,ya haye kan kujerar da take mahadin table din ya kunna system din tare da zuba mata ido yana jira ta gama daidaituwa,madararsa ya tsiyaya cikin cup ya fara kurba hankalinsa kwance,wani haushi ya turnuqeta,wato shi ko a jikinsa ma,baya tunanin kallon da sisinta zata musu gobe sa safe?,bazayayi wani yunquri ba ma na bude mata qofar bare ta fita,hasalima ya nuna kamar baisan meke faruwa ba.
Ta runtse idonta zuciyarta na bugawa kadan kadan,qamshin turarensa ya dinga hijira daga inda yake zaune zuwa inda take zaunen ya buwayi hancinta,sannu a hankali yayyafi mai dan qarfi ya soma sauka hade da iska mai sanyi,wanda sanyin ya cakudu da sanyin ac din dake falon ya dinga ratsata,tilas ta kwashe qafafunta daga saman tiles din ta maida kan kujerar saboda yadda sanyin ke ratsa mata qasusuwa tare da curewa guri guda bayan ta cire dankwalin kantaa ta lullube jikinta tana ci gaba da satar kallonshi ta gefan ido tana addu'ar Allah yasa ya tashi ya gwada bude qofar.
*mrs muhammad ce*👑
📚📚📚📚✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽
[7/23, 12:51 PM] El-hajj💥: 🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊
💔 *DANGANTAKAR ZUCI*💔
( _soyayya qauna abota da sadaukarwa_)
*NA*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*
*wattpad:huguma*
*©haske writers asso💡*
*(home of expert and perfect writers)*
_______________________
*Daga anas R.A yace:manzan Allah S A W yace"addu'a tsakanin kiran sallah da iqama ba'a maidata(Allah yana amsata a take)*
________________________
*Babi na arba'in da uku*
Ci gaba tayi da satar kallon nashi,saidai ko kusa bata ga alamun zai tashin ba,aikinsa ma ya shiga yi cikin computer din,sai zuciyarta ta karye hawaye ya balle mata ganin da gaske kwanan dakin zata yi,ta dinga share hawayenta da gefan dankwali tana tunanin da wanne ido zata kalli rumanan gobe duk da ita ga janyo komai itace sila.
Kusan hankalinsa gida biyu ya kasu,sau kusan biyar shima yana satar kallonta ba tare da ta lura ba,wani sashi can na gefan zuciyaraa yake jin wani nauyi na sauka,wani nishadi na ratsashi,yau gashi shida raihana a matsayin miji da mata,abu daya zuwa biyu ke masa burki yaji mizanin farincikin ya ragu a ransa,na farko yadda raihanan ta juya ma soyayyarsa baya,na biyu kuma yakanji kamar ya dawo da hannun agogo baya ya shafe qaddarar auren raihana da ammar.
Hannunsa ya harde kan qirjinsa ya zuba mata ido daga inda yake din yana kallonta bayan awanni kusan uku da ya shafe kan computer din yana aikin tsara bikin bude katafaren kamfaninsa irinsa na farko a arewa,ta daina mutsu mutsun da take ta gaji ne ko kuma bacci ne ya kwasheta bai sani ba,zuwa lokacin ruwan saman dake sauka ya qara qarfi,sanyin garin da ni'imarsa sun dadu,ya maida idonsa kan computer din ya kasheta bayan ya adana komai ya miqe.
A hankali ya dinga takawa har inda take kwancen yana ci gaba da kallon doguwar fuskarta wadda baccin da take ya qara mata kyau,baya ga dankwalinta da ya zame yiri yirin kitsonta ya fito tar,sai ya tsugunna a gabanta daf da ita har yana sheqar numfashinta dake fita a hankali,wani sonta ke qara fusgarsa,zuciyarsa na sakw narkewa,baisan yayi kewarta fiye da qima ba sai yanzun da yake zaune daf da ita,ya sanya hannunsa a hankali yana shafi gefan fuskarta,motsin da ta danyi ne ya sanyashi saurin janye hannunsa,ta dan gyara kanta kadan sannan taci gaba da barcinta ba tare sa tasan meke faruwa ba.
A hankali ya miqe ganin taci gaba da baccin,sai ya zuba hannunsa cikin aljihun wandon kayan barcinsa yana dubanta tare da tunanin ya zaiyi mata?,bazaya iya barinta ta kwana a nan ba ko don sanyin da garin yayi,sai ya wuce gun makunnin a.cn ya kashe duka har zuwa ta can cikin dakin,cikin toilet ya shiga yayi brush ya daura alwala kamar yadda ya saba yayi shafa'i da wutirinsa wadda dama mafi yawancin lokuta sai zaya kwanta yake yinta,sannan ya dawo ya kashe duka wasu qwayaye dake falon ya sake dawowa inda take,hannunsa ya sanya ya dauketa cak bayan ya tsaya yana dubanta,juyi kawai ta danyi taci gaba da barcinta,ganin bata sake motsi ba.
Saman gadon ya shimfideta yana qoqarin tashi dan zif din gaban rigarta ya maqale jikin madaurin rigarsa,ya sake sunkuyawa sosai don cirewa cikin rashin tsammani ta farka a firgice wanda hakan ya sanya ya fadi kanta baki daya,kiciniyar tureshi ta fara yi qirjinta na bugawa cikin muryar fushi ba tare data daina yunqurin tureshi din ba ta soma fadin
"Malam meye haka,daga ni" idanu ya zuba mata ganin yadda takeyi sai kace wani kwartonta,ranshi ya dan baci,sai yaci gaba da kallon nata ba tare da ya tashi din ba yayin data ci gaba da qoqarin tureshi amma ta kasa ya aza mata nauyinsa baki daya
"Haka kika yima mijinki na baya ma ko ni kadai kika raina?" Ya tambayeta idanunsa cikin nata cike fal da kishi,sai ta dubeshin itama,burinta kawai ta masa abinda zaya ji haushi
"Ina ruwanka da wannan,ko ba haka nayi masa ba ai shi ana sonsa ne ba cushe bane" wani dan banzan kishi ya sake kamashi,zuciyar 'yan maza ta motsa,take idanunsa suka sauya launi,a lokacin ji yake da ya halatta ya kauda wani ammar zai fara nemowa ya kawar,yanajin ya masa illa soaai har cikin zucuyarsa,mutum ne shi mai azabar kishi qwarai da gaske.
Suka hada ido da sauri ta janye nata idon gabanta na faduwa,nadamar furucinta nason kamata saidai bata so tayi a lokacin har ya fahimta,a zafafe ya sake dora mata nauyinsa baki daya ya kama fuskarta da tafun hannayensa biyu saitin tashi har suna musayar numfashi
"Muma da ba'aso zamu karba da qarfi,idan yaso saiki zauna kiyi lissafi ki banbance tsakanin aya da tsakuwa" ya qarashe maganar yana sanya hannunsa gaban rigarta ya kama zif dinta,kafin tayi wani yunquri ya jashi ya zugeshi har qasa wanda har sai da qarfen zif din ya fice baki daya,kici kicin qwatar kanta ta shiga yi yayin da shi kuma ya nuna mata da bambanci,duk da haka baya karaya ba bakinta bai mutu ba har sai da ya kame bakin nata baki daya ya hanata damar furta komai.
Bata tashi nadama ba sai lokacin,dana sanin furucinta bata kamata ba sai a lokacin,tabbas rayyana qule yake kuma daidai yake da ya nuna mata kurenta,hawaye ne suka soma zirya a fuskarta,zuwa lokacin bata da wani sauran qarfin komai,sai da ya gama gajiyar mata da duk wata gaba dake jikinta sannan ya sake mata baki,cike da tsoro da dana sani ta fara roqarsa kafin ya mata mai gaba daya,wani irin tsorinsa da bata taba ji ba ya dinga shigarta ganin yadda ya sauya mata baki daya kamar ba rayyan din data sani ba,yaya rayyan dinsu cikin qananun mintina ya sauya mata,saidai ina ta makaro,cikin zafi da son ladabtarwa ya soma daga baya ya juye ya zame masa wani irin tsumammen shauqi,shauqi ne da d'ad'd'e daya jima danqare cikin zuciyarsa wanda yau ta takalo shi,sam baima fahimtar yaren da take magana da shi burin da yasa a gaba kawai yakeso ya cimma.
Ko daya bai taba kawota cikin wani sahu ba baya ga na wadda ta taba yin aure,hakan ya sanya kai tsaye ya fara aiwatar da nufinsa a matsayinta na wadda yake zaton tasan komai,kuka take masa irin wanda bata taba yinsa ba,rana ta farko data fara raina kanta da wayonta ma baki daya,babu kalar sunan da bata kirashi da shi ba ko zata samu sassauci amma babu alamun hakan,gaba daya baisan me yake yi ba,a hankali ya dinga rage kaifin duk abinda ya tanadar mata yana maida nutsuwa jikinsa bayan daya fahimci wanne matsayi raihanan take kai,duk da haka taji jiki iyaka,kuka take harda majina,mamaki ne fal zuciyarsa,ta yaya hakan ta faru?,ya akayi haka ta kasance?,da gaske ne?,da gaske ne shine mutum na farko daya karbi mutuncin raihanan?,da gaske shine mutum na farko cikin rayuwarta?,to me hakan me nufi?,kawai sai yayi zaman dirshan saman gadon bayan ya jingina bayansa a fuskar gadon ya janyota jikinsa ya matae tsam,bata da wani sauran qwari a jikinta hakan ya sanyata bata yi wani yunquri ba,kanshi ya daga sama yana kiran sunayen Allah tare da yi masa kirari
"Tabbas Allah kana sona,ubangiji na gode maka da kyautar da ka yikin,na gode maka da tsaremin mata ta da kayi" haka ya dinga fada kamar wani zautacce,baisan qwalla yake fitarwa ba sai da hawayen ya gangara zuwa kunnensa,ya tabbata Allah ne ya dubi irin kushin da yake da shi ya bashi waraka.