Sashe 52
Dangantakar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana zaune inda take zuciyarta cike da farinciki,fuskarta kadai zaka kalla ta gaya maka hakan,ta daga kai tana amsa sallamar rayyan din tare da yi masa maraba da kuma dan tsokanarsa irin na jika da kaka kamar yadda suka saba,ya dauketa ne tamkar kakarsa wadda ta tsugunna ta haifi abbansa,rashin kakar a kusa yasa ita yake dan jan wasan jika da kakar lokaci lokaci.
Gefansu rumanan ta zauna,ya waiwaya ya dubeta bayan sun gama gaisawa da hajiyan
"Yaya dai madam,naga kamar a gajiye kike" kai kawai ta kada masa alamun ba komai,nazarinta yayi kadan sannan ya maida kansa gun hajiya
"Ga furarka,yadda yau kake na musamman haka na maka daamu na musamman" cewar hajiyar data tashi da kanta ta dauko masa furar daga freezer dinta ta ajjiye masa hade da ludayi,kusan duk sanda yazo gidan sai yasha furar,yana jin dadin damun na hajiyan nononsu kai kyau ne har maiqo yake,bude kwanon yayi yana sanya ludayi ya fara motsawa yana murmushi yace
"Yau nine na musamman din,hala yau auren akeyi sosai da ni hajiya"
"Qwarai kuwa,qiris ya rage ka zama angon mutum hudu,kaga mun rufe qofa" dariya yayi cikin rashin bawa batun muhimmanci ya dauki duka wasa ne irin na hajiyan
"Wa da wa kenan,nidai nace banyi da ku kun mana tsufa,umma rumana ta kawai na sani"
"Ai kuwa aure da mu dolen doliya,ni uwar gida,sai hajiya qarama ta biyu,rumanan taka dole ta biyo mu a ta uku,ga kuma RAIHANA tafe" wani saukar lugude yaji cikin qirjinsa,har ya kasa hadiye furar da ya kurba din,zuciyarsa ta shiga da wurwurar maganar da hajiyan keyi,raihanan gaske ko ta wasa,ko kunnensa ne baiji daidai ba,ko wasa hajiyan ke masa,kamar tasan meke yawo a qirjinsa sai tayi murmushi
"Ina cewa ma kaga fitar iyayen naka,sadakin raihana na aljihun abbanku yusufu daddynku dalhatu har ya bayar" wannan karo dukansu shi da rumanan maganar ta daka,shikam muqut ya hadiye furar bakin nasa baki daya lokaci guda har yaso qwarewa,sabanin rumana data lumshe ido,tana jin yadda zuciyarta ke daka,dakan data rasa dalilinsa,gefe daya kuma zuciyarta na mata sanyi ganin cewa ta kusa cika burin sisinta.
"Wai wacce raihanan hajiya kike magana?" Ya tambayi hajiyan bayan ya dauke kansa daga kallon rumana wadda ya zubawa ido cike da tuhuma
"A'ah,raihana nawa ke garemu?,ina cewa daya ce ko,qanwarka 'ya ga bukar Allah ya masa rahama" sai jikinsa ya mutu baki daya,ya ajjiye kwanon silbar hannunsa ya jingina jikinsa da kujera yana kallon rumana,sai kuma ya maida dubansa ga hajiya
"Hajiya,raihana bata sona,nima na haqura da ita tun tuni,na fadawa rumana amma taqi jin maganata,ya za'ayi ku tilasta bazawara auren wanda bata so,ko a musulunci ba daidai bane,nidai hajiya bana so kamar yadda bata so" daquwa ta watsa masa bayan ta hade rai kamar bata taba dariya ba,abinda bai taba shiga tsakaninsu ba kenan
"Indai baka son auren raihana to qarya kake na rumana ba ka so,abinda yayi rumana shi yayi raiha,matuqar kuma kana son ganin bacin rai daga gareni ni maimunatu ka ja da auren nan,idan kuma kana son nunawa duniya maimuna yusuf da dalhatu basu isa da kai ba bismillah" maganar ta ratsa shi matuqa,musamman da yake ko yaushe shida hajiyan babu maijin kansu,sai ya rasa me zaice,duk wata gabarsa tayi sanyi,miqewa yayi kawai ya dauki islaha a kafadarshi yace
"Hajiya sai da safe"
"Allah ya bamu alkhairi", miqewa itama tayi ta lalubi mayafinta ta sanya,hajiyan na sanya mata albarka tare da bata qwarin gwiwa,sannan ta sake jaddada mata kada ta bari shaidan yayi galaba akanta ta yawaita addu'a.
Cikin motar ta sameshi ya cika yayi fam,banza tayi da shi ta shiga seat din kusa da shi ta zauna,kusan minti goma bai tayar da motar ba
" daddy muje ko dare na dada yi"tamkar jira dama yake ya bude mata wuta
"Wato kin maida ni shashasha ko?,wai ana dole ne?,ya mukayi dake kan maganar last week ashe baki barta ba saboda taurin kai,dama munafurci zakiyi shi ya sanyaki cemin zaki zo" sai taji zuciyarta ta mata zafi,a hasale itama ta yunquro
"Ya isheni hakan abban islaha ya isa,ka daina pretending haka kaji,har yanzun kana son raihana kamar yadda ka fada,kuma na zaka taba iya daina sonta ba,hakan na nufin kaci gaba da zama da lalura ko?,to akanme zan zuba ido zuciyarka ta samu matsala nayi asararka?,akan me zan yarda na rasaka bayan ina da hanyar kubutar da kai,indai nayi haka har abada banyiwa kaina adalci ba,bana son na sake jin wata magana daga bakinka rayyan ka barni haka,idan ma saboda ni kuke yin haka ko kakeyi hakan baku burgeni ba....." Sai kuka ya qwace mata,take jikinsa yayi sanyi,ya dinga sakin ajiyar zuciya,baisan me yasa zuciyarsa ke yawan daukar zafi ba kan batun raihana,abunda ya sani kawai yana jin wani kishi da bacin rai mai zafi duk sanda ya tuna cewa ta taba zaben wani ta barshi,ta taba zaman aure da wani,ta taba bawa wani kanta,wanda idan ya tuna haka shi kadai sai yaji kamar ya dawo da baya ya goge wannan,mutum ne shi mai kishi musamman kan abinda yake so.
Janyota jikinsa yayi yana bubbuga bayanta yana fadin
"Am sorry my angel,bana nufin bata ranki,amma don me kike son na auri wata bayan mata da yawa basu son kishiya" a qufule ta dubeshi yana qara son hasala zuciyarta
"Raihana ba wata bace,idan da wata ce din da bazan bata damar shigowa rayuwarmu ba,ban dauketa a matsayin wai kishiya ba,tana nan a matsayin sisinta,so babu ruwanka"
"Shikenan,amma dai wannan ba alamu ne na kina sona ba"
"Son da nake maka ne ya janyo hakan,idan banda ina sonka din babu ruwana da damuwarka ko matsalarka" sai ta janye kanta daga jikinsa
"Mu tafi gida don Allah na gaji" sai da ya yagi tissue ya gyara mata fuskarta tas,ita din ma bata hana shi ba da idanu take binsa cike da quna sannan ya kunna motar suka bar unguwar
**********
Sai daya yayi wanka yaci abinci ya gama kallon labaran qasa a NTA sannan ya sata ta dauko masa rigar da ya cire,kudin ciki ya fidda ya miqa mata ta karba tana juya kudin a hannunta sannan ta tambayeshi na meye?,a nutse ya zayyane mata komai,mamaki da tausayi suka kamata lokaci guda
"Dama raihana na son rayyan amma ko a fuska ban taba ankara ba har tayi wani auren?,yanzu rumana da kanta ta fasa wannan qwan?" Abinda ta dinga nanatawa kenan,jinjina qaunar da kowanne ke ma dan uwansa bilhaqqi take,ta dade cikin zurfin tunani har sai da abba yayi magana sannan ta maido hankalinta kansa
"Ni kaina sai da maganar ta fito sannan na dinga hasaso wasu al'amura da na dan dinga fuskanta a gurin rayyan din,kamar lalurarsa ranar daurin auren yarinyar,da kuma yadda naga sauyin yanayi na farat daya daga gunsa sanda na masa maganar maneman yarinyar,wanda har yau binciken ma da na sakashi bai maida hankali yayi ko na mutum daya ba"
"Allah mai iko" ummu ta fada tana sake jinjina lamarin,abban ya gaya mata abinda hajiya babba tace su bar raihanan kada su sanar mata ummun tace in sha Allahu,ta dade tana mamakin lamarin,juriyar yarinyar da irin SADAUKARWARTA da kyakkyawar zuciya ke tsumata,babu shakka akwai qauna ta fusabilillahi tsakaninsu,sun cika AMINAN JUNA fili da badini,ba wai iya zahiri ba ta ganin ido.
*mrs muhammad ce*👑
📚📚📚📚✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽
[7/23, 12:51 PM] El-hajj💥: 🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊
💔 *DANGANTAKAR ZUCI*💔
( _soyayya qauna abota da sadaukarwa_)
*NA*
*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*
*wattpad:huguma*
*©haske writers asso💡*
*(home of expert and perfect writers)*
______________________
*Manzan Allah S A W yace"babu sallah ga wanda bai karanta fatiha ba*
____________________
*Babi na talatin da bakwai*
Gaba daya ta sauya,walwalarta da kuzarinta gaba daya sun ja baya.
Ranar juma'a bayan sallar juma'a tana zaune ita daya cikin falon,sanye take da material mai santsi yellow da ratsin green,dinkinta na ko da yaushe ne jikinta daguwar riga,babi kwalliyar komai fuskarta saidai duk da haka bai hana kyanta fitowa ba,tsadaddar fatarta chaculet colour ta kwanta sosai ta sake fidda ainihin kalarta,fuskarra tayi wani fayau da alamun rama tattare da ita,hakan sai ya sake fidda sigar zubin halittarta,sai dan siririn dankwalin data daure kanta da shi,wanda hakan bai hana gashinta dake tsefe a matse cikin ribbom fitowa ba,littafin tarihin garinsu ne a hannunta kanem borno empire take dubawa,tana jin dadin littafin sosai,babu kowa gidan ummu da lantana sun fita,wanda kusan kullum ummun yanzu sai ta fita,kuma bata shigowa sai da ledoji manya manya niqi niqi,itakam nata a yanzu ido ne,ta kawo ido ta zubawa kowa,tun da qoqarin data dinga yi baiyi mata aiki ba,sai ma qara jaddada mata matsayarta da rumanan tayi,kullum takan tura mata saqon neman alfaramar ta janye abinda ta shirya amma ko amsa bata samu,daga qarshe ne ta sake gaya mata zata janye din,amma ta fara gyara mata wajen zama gida don itama ba zaman zata yi ba,bata so ko kadan rumanan ta furta hakan,takanji kamar ta soketa ne duk sa'ilin data furta haka.
Sallamarsa ce ta daki dodon kunnenta,ya tako a hankali ya yaye labulan falon,har ta daga kai da niyyar amsawa ga zatonta wani baqon ne sai kuma ta maida kanta kan littafinta sabida hanzarin tantance mata muryar waye da qwaqwalwarta tayi kana ta amsa ciki ciki ba tare data dubeshi ba,yaso dauke kansa daga dubanta amma sai ya gaza haka,idanu ya zuba mata,ya manta rabon da ya sanyata cikin idanunsa,tayi kasa kyau sosai,a yanzu duk wani zafi da yake ji cikin zuciyarsa ya kau,sai dan kadab wanda lokaci lokaci idan ya tuna yake motsa masa yake kuma yi masa radadi,ci gaba yayi da kallon nata ganin da gaske bata da niyyar dubansa bare ta kulashi,cikin jikinta ta dinga jin ana kallonta,duk sai ta dinga jin ta takura,idanunta qur kan littafin saidai ba karatun takeyi ba,daga qarshe sai kawai ta miqe tana gyara dogon hannun rigarta da da tadan nadeshi tare da rufe littafinta tayi hanyar dakinta.
Ruf da ciki tayi kan gadon,tunaninta ya tsaya ca"rayyan,rayyan,jarrabi ne kawai a rayuwarta"haka take nanatawa kanta ba tare data iya furta komai ba,ta dade a haka har sai da agogo ya nuna mata qarfe uku da rabi na rana,ta miqe da sauri saboda tunawa da tayi zata yiwa abba tuwon alkama,falon ta fito kai tsaye,ga mamakinta sai ta sameshi zaune cikin kujeru ya miqar da bayansa,idanunsa lumshe kamar mai yin barci,wuceshi tayi na tare data sake kallon saahen da yake ba.