Sashe 9
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Naseer murmushi yayi da ladabi yace ba damuwa Mallam in Shaa Allah,"Sannan ya kalle ni da walwala yace Malama Nadiya da fatan Zaki bani hadin kai domin bana wasa da karatu."
"In Sha Allah Yaya Naseer Zan kula sosai."Nace kaina ak'asa
"Naseer yace Yawwa,Allah ya taimake mu
"Ameen Nace Ni da Yaya
"Yaya Saddiq yace min Kinga office Dina dai,Ina son idan kin gama lectures dinki duka kije mu koma gida, yanzu Zanje nayi Miki Maganar hostel.."Naseer sai ku Tafi Sannan kuyi kokari tayi coping time table dinsu.ka fahimta yadda komai zaizo da sauki"
"Ni da Naseer ro muka Fadi atare Sannan Yaya ya wuce mu kuma tafiya mukeyi nan Yake min Bayanin alakarsa da Yaya suna mutunci Sannan yardadden yaronsa NE, Yaya Saddiq ne ma ke kula da karatunsa..."Nan yake shaida min sun fara karatu tun last 2 weeks da suka wuce sai nasa himma da sauran su."
"Mun dawo daga inda ake buga time table wato shagon kwanfuta,.Direct MW3 block 2 muka nufa kai tsaye Domin muna da GSE 115,min samu aji tinjim da jama'a Nan take cikina ya dauki ruri ganin idon Mutane sun min YAWA ban saba ba!Tsoro da fargaba ya darsu araina har Ina ayyanawa araina Anya zan iya! karatun nan Jiki Mutane Bila adadin...Nan jikina ya Soma rawa har takardar dake hannuna da biro suna kakkarwa...Naseer ya fahimci Ina Cikin tsoron rashin sabo shiyasa ya dinga wayar min da Kai har Mallam ya shigo ajin namu"Haka dai muka Cigaba da daukar karatu aranar cike da rashin sabo...Naseer nayi min Bayani handouts dinda aka fitar bana Nan Domin na saye da yake na fito da Kudi."Haka da Assignment din da aka bayar saboda Naseer ya Gaya min shi ne C.A Kuma Yana taimakawa sosai awurin Cin jarrabawa."
"Sai da mukayi lectures 5 sannan muka tashi wuraren 6:pm."Sallama mukayi Da Naseer bayan yayi mani rakiya har office din Yaya."Mutane da gulma da sa ido sai kallon mu sukeyi."'Daga cikin yAn ajin mu na fahimci wata Alokacin da ake lacca sai hararena takeyi....,Ashe Naseer take so sai da muke dawowa ahanya yake Gaya min sunan Aleesha Wai sonsa take."Na lura yammata nayinsa saboda akwai shi da kwakwalwa(Gifted)NE ajin farko."Shiyasa kowa yake son ya rab'e shi."
"Gida muka koma ahanya Yaya Saddiq yake Gaya min."Cewa an samu hostel Ina shehu shagari house block D rum 6."Murmushi nayi Duk da araina Ina Jin tsoron makarantar Nace to Yaya."
"Da isar mu gidan Anty Jalila muka samu tana kallon Zee world Inda ake wani series."Ko sallamar mu da kyar ta amsa Mana."Tana cigaba da kallonta."Yaran suka tarbe mu da murna."Yaya Saddiq d'aki ya nufa, Nima inda akai min masauki na nufa...ina zuwa na fad'a bayi nayi Wanka da wanke bakina da man goge hakora...saboda na gaji!"Ga yunwa duk da munje cafeteria munci abinci Ni da Naseer Amma Ina jinta"Bayan na shirya hijab na zuba na fito falon Ina kamshi....Dai da fitowan yaya,Inda teburin Cin abinci Yake ya nufa yaci abinci..Nima abincin naci da taimakon sa Domin shi ya kula da yayi min tayin abincin da ko wani Dadi bayada ci nakeyi Ina dura ruwa har na kammala shima Tuni ya gama inda suke naje na zauna muna kallon sai dai akarshe daki na koma Ina duba handouts Dina da na saya."
*************** "Bayan sallar magrip Saifullahi da jawad suka shirya tsaf cikin shiga ta Kamala da mutunci."Kaftan suka sa milk Mai kyau."
"BAKIN masallaci suka tsaya Inda dattijawa sukayi dandazo."suna Hira a ladabce suka isa wurin suna tambayar Mallam Balarabe."Kamar yadda suka samu aduniyar binciken su."
"Tasowa yayi,yace gani yan samari da mamaki ya Kara da cewa.....nace day lafiya!?"
"Lafiya qlaw Baba..."Daman wurin kane muka zo Kuma kaie muke nema."Saif yace Yana sadda Kai kasa domin shine ma iya koyon dabi'un kirki da ladabi shi Jawad har ma ya gaji da durkusawar da sukayi tun sanda suka zo,"Domin shi Baya jimirin wad'annan dabi'u."
"Mallam Balarabe tashowa yayi Daga cikin jama'ar Suma tashi tsaye sukayi...saif ya rike hannun Jawad ya matse Yana murmushi Alamar dai Jawad yayi Hakuri subi KOMAI asannu kamar yadda suka tsara."
"Dan karamin benci Mallam Balarabe ya aza gefe domin sun fito cikin mutanen ya zauna..."Ya kalle su Yace Yan samari kafin Nan Kai...ya NUNA Jawad da hannu yace"KU dauko dayan bencin KU Domin na fahimci da magana abakin KU....''
"Jawad banza yayi da shi!"Domin shi fa yafara hasala!"Saif NE yayi sauri ya dauko benci ya aza suka zauna suna fuskantar BABA BALARABE."yana murmushi
"Gyaran murya yayi irin na manya yace Ina sauraron ku,Daga Ina kuke!?Me ke tafe da KU!?"Da fatan dai lafiya!?"Ya jero masu tambayoyinsa ajere."
_Muje zuwa fans agaskiya rubutun Hausa sahihinta da wuya! Ashe bazan iyah ba!Ana fadakar da mu cewa duk marubuncin Hausa ba'a bukatar kalma daya ta ingilishi arubutunsa😀Abin mamaki Ina iya kokari na domin ganin bansa kalma ko daya arubutuna! Amma Ina! wani gurin sai da nasa na kasa yadda zanyi sai da turancin ya fito,Pls my FANS kui taimako min da zafafan Kalmomin Hausa domin ganin na Kai gachi. Nagode😀_
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE*
[2/18, 7:25 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
SHAFI NA BAKWAI :SHINE MUKA SAMU KUSKURE!
*SADAUKARWA GA MAMANA TA KAI NA UWAR BIYU DA YARDAR RABBIL IZZA, MUMMY JUWARIYYA BAWALE WARA(EQUITY FM) INA MIKA SAQON GAISUWATA DA GODIYA TA MUSAMMAN ALLAH YAQARA ARZIKI DA NISAN KWANA YA KAWO ZURIYA MAI ALBARKA TAKWARAR MAHMIE❤*
_____________________________________
"Yaya Saddiq ne gaba, Ina binsa Baya,Har muka shiga babban falon gidan da yake akwai mukule a hannunsa."Bayan munyi sallama har sau biyu gidan shiru..."
"Kayana ya ajiye tare da nuna min daki gefen hagu ya ce na shiga na ajiye kayan acaan."shi Kuma dakin da ke gefen dama ya shiga."
"Duk kayan na kwashe kaf na tsibe agefen dakin da aka nuna min tsoro ya hanani zama dakin ni daya Abu ga bakunta kar wani Abu yafaru ace nice,Shiyasa nadawo falon na zauna ni kadai kumshe acikin hijabina."
"Bayan kamar minti biyar sai ga Yaya Saddiq ya fito,Kyakkyawar Matar sa Anty Jalila A bayansa."
"Gyara zamana nayi cike da girmamawa..."Da ladabi na gaida Anty Jalila."
"Wani kallon tayi min Wanda na kasa banbamce meye ma'anar SA!?"na rasa da wane suna zan danganta shi."
"Ta ce,Yawwa 'yan makaranta,ya ma sunan!?"
"Murmushi nayi nace da ita Nadiya..."Saboda nasan babu wani dalili da zata sanni Tunda zumunchi abotakaar iyaye ne kawai."Amma jiya na Gaya Mata wataqil ta manta ki tayi NE Domin ta garani agaban mijinta oho..."
"Okay,Allah ya taimaka."Anty Jalila tace da ni."
"Ameen,Nagode nace kaina na dubin lallausan kafet din da ke shinfide a tsakiyar falon."Wanda yayi datti har ya canja kala saboda rashin sharar kwarai,"
"Honey...Kin dafa abincin ko kuwa....!?"Yaya Saddiq ya tambaya"
"Haba Habibi!Kasan yau su mufeed sunje gidan mama ba girki zanyi ba!Kuma ina da tabbacin yau lahadi (weekend) ne,Fita muke waje mu ci abinci, nima fa yunwa nikeji tun dazu nake jiranka,kamar yadda aka Saba!"Jalilah tace cike da shagwaba."Saboda ita adunia ta tsani girki,ba abinda takeso illa ta wanke goma ta tsoma biyar gangariya ta kwashi girki!"Ta zauna tayi Kallo ko bacci."
"Kallonta yayi ya Kuma fahimci tunanin girkin take!!!"Kansa ya girgiza yace"To yanzu Kinga ga bakuwa munyi bazan iya kwasar ku muje restaurant ba!"Nagaji sai kiyi hakuri ta tayaki! KU dafa ko Wanda zamuci yanzu ne."
"Ni zanje na watsa ruwa na kwanta kafin ku gama. Kaina na min zafi kin sani Kuma yunwa CE ke janyo hakan.."Inji Yaya Saddiq
''Wani Kallo jalilah tayi masa adakile tace To!"Amma Kasan dai Banyi Shirin abinci ba yanzun ba!"Bari ko taliya ce nadafa Mana."
"Ba damuwa saddiq yace atakaice! tare da wucewa abinsa saboda shi ko sunan abinda ya danganci fulawa bayaso ji,"domin har ya gaji da cin indomie,Taliya,da macaroni Wanda akullum abincin gidan nasa kenan idan anyi gwaninta ake shinkafa da miyar ja."Amma shi tuwo har ya manta sai dai suci a wani gurin,"
"Nikam Bance KOMAI ba Ina zaune akasa sai wasa da zoben hannuna nake."
"Am...Nadiya kizo ki tayani girki Nifa ba ayi min zaman banza agidana..."Anty Jalila tace a gadarance."saboda taji takaicin zatayi aiki,"
"Yake nayi nace haba Anty muje ki nuna min ma, ko me kikeso agirka babu damuwa."
"Ajiyar zuciya tayi tana Murmushi,"Tace to muje"Daga gefen wurin cin abinci (Daning) sai madafa(Kichen)muka fad'a,"Tsaye nayi Ina kallonta, firiji Anty Jalila ta bude ta dauko kayan Miya masu yawa,Ta bani na gyara mata Bilanda ta miko min domin in nika kayan, gas take kokarin kunnawa..." Har ta kunna Ina kallonta saboda in ga yadda ake kunna shi,Dan Ni ko abin nikan duk bansan yadda ake amfani da su ba."Amma nan Anty Jalila ta nuna min yadda duk zanyi."
"Aiki muka fara muna taba Hira can KUma sai haushin aikin ya dawo mata,Nima taimaka Mata nayi da dauko nan ajiye wancan,yankan wannan...",Har ta kammala dafa taliyar da taji kayan lambu da su magi da sauran su"Ana magrip naje dakin da akayi min masauki nayi wanka da sallah Nan na zauna Ina lazimi."Bayan Yaya Saddiq yadawo masallaci ya samu kanen Anty Jalila ya kawo yaran."Nan dai gidan ya kacame da wasan su da fadan Alewar da uncle dinsu Tahir ya saya masu."Ina Jin duk abinda suke a falon har ficewar Tahir din.,"
"Sai da aka zo cin abinci a daining place,Anty Jalila ta kirani...Bayan na fito gaishe da su nayi,Tace na zauna tare da nuna min kujera gefenta,na zaune sai dai na kasa sakewa..."Nan yaran ke Kallo na,Waton Mufeed da qanwarsa Mufeeda suna tambayar Daddynsu wacece Ni ."
"Antyn ku ce Daga gidan su Baba Musa..."ku gaida ta."
"Juyowa sukayi gareni Anty Ina wuni."
"Lafiya qlaw nace da su."
"Anty Ina Baba Musa"Inji Mufeed!?"
"Yana can Argungu yace"Agaishe KU.."
"Anty Nan Zaki kwana!?"Inji Mufeeda
"Eh,nace Ina Daria."
"Anty adakin Yeeeeeh ki zamanki anan muna sonki ki dinga kwana Dakin mu tsoro mukeji!!"In Mufeeda tana dariya."
" A gajarce!!"Nace to saboda Naga Anty Jalila ta damu da hayaniyar su,Na Kuma kula tanada saurin daukar zafi!sosai,Na Kuma kula bataso Ina yawan magana da mijinta."Shiyasa na Kama kaina da bakina."
"Shima dai dariyar yaran yake..yadda suke wani kaudi akaina.,"