Sashe 3
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Cike da damuwa malam ya dubeni yace haba Nadiya meyasa ba zakiyi karatun ki a Nan garin ba!?Naga dai duk makarantar daya ce meyasa zakije wani!?"
"A ganina ta cikin gari zata fiye maki sauki kullum kije ki dawo."
"Murmushi nayi nace malam Ay ba laifina bane Baba ne ya nema min acaan din."
"Sadda kansa yayi kasa Yana nazari tare da gyara zaman hularsa irin (tabanni kasha hadisi) Nan, yace to ba damuwa Allah ya Sanya albarka Amma munyi rashin daliba Kuma malama akusa da mu."
"Wani iri naji Nan take idona ya cika da hawaye nace Amin malam nagode."
"Bakomai Nadiya zan sanarda sauran malamman mu...Amma dai gobe zaki shigo mana bankwana ko!?"
"To gaskia da son nayi gobe na tsaya gida na shirya kayana Mallam, Amma zan shigo da yamma."nace Ina gyara zaman jikata da ke rataye akafada ta kaina akasa,Domin Ina ganin girman Mallam arayuwata."
"Masha Allah."
"Allah ya kaimu kinji Nadiya."
"Ameen,Nagode Mallam nace, Ina kokarin tafiya tare da yaran makotanmu da nake dawowa gida tare da su."
"Daaaaaf!Da magariba muka shigo layin mu,Saboda tsayin da mukai da malaam lokaci ya tafi sosai..."Kamar daga sama naji mota tayo cikin mu....sai da mukayi saurin kaucewa!!"Tuni kura ta bademu na mintoci kafin muga gaban mu." _Hasbunallahu wa ni'mal wakil_ Ita ce kalmar da ta fitou bakina..."Tsaye nayi Ina mamakin wanene wannan Wanda duniya tayi wa dadi!" har yake neman kisan rayuka!"A hankali na karkade hijabina tare da janye yaran gefen titi muka cigaba da tafiya Raina na kuna!"
"Caaan sai ga motar tana dawowa daga baya."Matrix ce kalar jinin kare wadda tasha bakin gilashin," oda ake mana..."ko kallon inda motar take banyi ba!"na cigaba da tafiya taa."Duk da nasan akan mu ne ya dawo Yana fiiifiiitfit banza nayi da motar."ko hakuri zai bamu oho Amma dai kowanene bamu yafe masa ba!" saboda ya shiga Hakkin mu musamman yaran sun tsorata!"Domin agefen titi muke tafiya amma ya nemi halakar da mu."Jikina sai Bari Yake Dan fargaba!"
"Ganin ba zan tsaya ba yasa saurayin fitowa, da hanzari ya sha gaban mu da Mota, Yana min kallon sama da kasa!"Ya fito afusace!"
"Yace min ke yar gidan uban waye!?"Da zakiji ana magana ki share,Da hanzari na dago kaina Ina dubansa."wando three quarter da red shirt ne ajikinsa sai katon madubi baki wulik manne a kyakkyawar fuskar sa,saman kansa suma ce baka wulik kwance wadda da ganinta tana shan gyara."Baya da maraba da yaran arna!"Domin Sam baiyi kama da Ahlin Mallam Bahaushe ba!"
"Dariya yayi yace "Wow!Kice ke kyakkyawar ce Shiyasa kike wani yanga kina Shan kamshi."Amma Kuma daga ganin wannan kodadden hijab naki na fahimci iyayenki basa kula da suturar ki!"Daga bana sai bad'in ba d'ad'a!"
"A hasale!nace Dan Allah bamu hanya...!"
"Anki abaki hanyar yar rainin wayo! wallahi naso na koyarda ke darasi sai dai ke Mai kyau ce,Kyaunki ya fansheki Domin yayi tasiri a zuciyar JAWAD,daman naga kina karkade wannan tsumokaran hijab din na kine wanda daga gani yasha omo da sabulu,Shiyasa nazo na baki Kudi ki yanko sabon yadi...Sannan ki sani da titi da gefen titi duk mallakin mu ne...saboda haka ki san inda zaki tafiya keda Allah ya daurawa tafiya a kafafuwa..."Kudi ya dauko a aljihun wandonsa Yana bani."
"Amsa nayi Ina juya su sannan na dubeshi ahankali cike da kunar rai!Nace bakada abinda zaka bani Wanda ubangiji bai bani ba...na lura daga ganinka ba kasan muhimmancin Dan Adam ba KUma bakada TARBIYYA, Naga kana shiga hurumin Iyayena me sukayi maka da zaka zagesu,da kasan darajar naka iyayen na tabbata bazaka wulaqanta na wani ba!"Sannan titi na yadda naku ne amma kasani anyi gefen titi Domin irin mu bayin Allah...Ayshi arziki ba'a tutiya da shi,Domin na Allah ne, idan yaso yaba mutim ko Kuma ya amshe kayansa,Dan haka ka karbi tsiyarka bana bukata!!!!"Nace tare da watsa masa kudinsa a fuska Nan suka zube aqas, na juya na kama hannun yaran Raina abace muka wuce zuwa gida."
"Kallona yayi tsaf Alokacin da nafara tafiya, kana ya kalli Jikinsa!" da kudin da ke kasa,mudubin idonsa ya cire Yana mamakin wacece Ni da na bashi kunya har Mutane na kallonsa suna shewa!".....Idonsa suka kad'a sukayi jajur...zuciyarsa na masa suya!"A fili cewa yayi lalle kin tabo ruwan dafa kanki Ni JAWAD za akira da maras *TARBIYYA!?*"meye take nufi kensn taci bulus!?"
"Kudin ya tsallake ya barsu nan wurin, mota ya nufa ya fada cike da bacin rai!"Da matsanan cin gudu yabar unguwar @360 ya isa gidan su,Dakinsa ya fada Yana kaiwa da kamowa mafita yake nema yadda zai gasawa yarinyar Nan aya a hannu."lalle zai nuna mata shi din maras *TARBIYYA* ne kamar yadda ta jefeshi da kalmar."
"Bayan JAWAD ya wuce,mutanen da ke zaune gefen titin wadanda akai komai akan idonsu suna kallo,sune suka kwashe kudin suka raba,sukan gaba ta kaisu gobarar titi."
"Ko da na karaso gida mamana tana alwala magrib,Kallon tuhuma ta bini da shi,Shiyasa na Dan saki Raina kar ta fahimci me nake ciki."
"Addu'ar kammala Alwala naji tana karantouwa kamar hakan" _Allahumma ja'alni minal tauwabin waj'alni minal mutadahirrin Allahumma Amin_"
"Kallona tayi ta ce"Ina kika tsaya? meyafaru? naganki hakan?,Ajere mama ta jefo min tambayoyinta."fuskarta adaure
"Sakewa nayi nace mama daman malam ne ya Dan Tsayarda Ni Ina gaya masa jibi zanje makaranta,shine yake min nasihohi har Lokaci ya kure min har fa nuna min yayi wai sai sun yi rashin dalibar da ke rage masu aiki!"Shi ne naji ba dadi Kuma Naga magrib ta gabato bana gida nasan zakiji ba dadi."
"Ajiyar zucia mama ta sauke tare da gamsuwa da maganata,kana tace Allah sarki to Mallam yayi hakuri Domin koni zanyi kewarki Nadiya."
"Murmushi nayi na Shiga daki kayana na ajiye na fito Domin Alwala yayinda mama ta tada sallah."
"A kasan zuciyata haushi da takaicin Dan iskan yaron Nan nakeji maras *TARBIYYA*
"Toufaah kubiyoni Domin Jin yadda zata kaya😊 *Yar mutan Dikkawa ce*
🌲🌲 🌲 *TARBIYYA*🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
*SHAFI NA HUD'U*
_____________________________________
Kayan da na wanke tun safe, nake ninkewa mama tana tayani kamar nadin nan na guga saboda wutar layin mu ta lalace kwana biyu muna fama!,Baba ne yayi sallama."
"Amsa masa mukayi dukkan mu cikin fara'ah."muna masa barka da zuwa."
"Jikkar nan da ake Kira "gana most go" ce rike ahannun sa da ledar kosan wake da yake sayo mana."
"Da munna na amsa Ina godiya Domin nasan wadda Baba yasaya min ce nasaka kayana."Shi Kuma kosan mama na baiwa."
"Kayana na kwashe duka na Shiga daki Ina shirya su acikin jakata sabuwa da Baba ya kawo min, tsaf na fake kayan da ba wani yawa ne da su ba, duka kala bakwai ne sai hijabai uku hadi da nq islamiyyata suka zan hudu Kasancewar tufin asiri ne da mu ba wata yalwatacciyar sutura ce da ni ba,Kuma ba wasu manyan atamfofi ne ba,yawanci duk roba ne."A haka na kammala duk shirina da duk wani Abu da nake buqata." Domin gobe ne tafiya ta makaranta da yardar Allah."
"Alkawarin da na daukarwa malam yunus ne,na cika saboda ko yau da yamma nayi naje makaranta,Dalibai ajina nagawa karutu tare da masu bankwana,Addu'oin fatan Alheri suka dinga kwaranyo min,har sai da naji Ina alfahari do a kaina."sai dai fatan samun aljanna nayiwa jigon rayuwata wato iyayenah."Domin sune suka daurani akan turbar gaskiya Kuma suka jajirce akan kula da lafiyata."Su ma dai acikin addu'a na saka su." Bayan antashi na doshi inda naga mallaman mu suke taruwa,Da ladabi na gaida su,"
"Mallam Isma'eel ne ya amsa Yana fadin Nadiya Ashe gudun hijira zakiwa makaranta."
"Malam bilya ya amshe cike da raha Yana fadin to malam kasan ta zabi karatun yahudu..."
"Murmushi nayi tare da sadda kaina kasa."
"Dariya malam yunus yayi yace ba wani ilimi dai Nadiyatu zataje nema kowa Kuma anan ya nemoshi."
"Daga Nan dai Hada baki sukayi dukkan su suna min nasiha tare da fatan alheri akarshe naira dubu biyar malam yunus yabani yace hukumar makaranta ce tabani Kuma suna min fatan samun nasara da cigaba Mai daurewa arayuwata."
"Cike da girmamawa na russuna fuskata dauke da kunya Ina zuba masu godiya."Sosai naji dadin yadda suka karramani tare da nuna kulawa agareni."
"Nan dai mukayi sallama tare da bankwana da su sai da wani hawaye Mai zafi!"Ya sauka a fuskata!"Dama ance sabo turken Wawa!"Da hakan nabar Islamiyyar mu, ta Nurul Huda Ina qaramata kallo kamar bazan dawo ba!"Jikina yayi sanyi lakwas tamkar wacce kwai ya fashewa ajiki!"A haka na tafi!Ina kewar dalibaina da mallamai na masu Sona,Tafiya nake Ina tunani barkatai araina,Ban Ankara ba sai ji nayi kimisss naci karo da Abu duk da dai nasan ahanyata nake."
"Cikin fargaba na dago kaina!"A tsorace Dan na dauka ko icce ne jin abin bai motsa ba!"
"Sai dai amaimakon naga abinda nake tunani sai mutim na gani tsaye ya hade hannayensa akirji Yana kallona!"A gadarance!"
"Tsaki nayi nace Mallam Kai kuma daga Ina!?" sai naga yauma akan hanyata nake!"
"Mai kyau kenan kina tunanin lafiyace zata kawoni acikin rayuwarki,Ay baki neman zaman lafiya arayuwarki!"Tunda har kika kirani da maras *TARBIYYA* kisani wallahi na dauki Alwashin ko ke Yar gidan uban waye agarin Nan Kuma ko waye ubanki saina wulaqanta ki!"Sai nayiwa rayuwarki Karan tsaye wannan Alqawari ne na daukarwa Kai na!"Ke har kin isa kisa Mutane suyi min shewa!!!!"Me kike taqama da shi Kudi,mulki,ko Kuma me!?"Dole Kiyi nadamar kirana da hakan Alokacin da Zan nuna Miki Waye Ni,sai ki koyar Dani TARBIYYA TUNDA iyayena Basu min ba!'
"Ko kallonsa Banyi ba na cigaba da tafiyata!!!"Saboda Naga matashin Nan Yana neman zubar min da mutunci agaban mutanen da ke ganin mutuncina akoda yaushe!..."
"JAWAD ko qara cimmin yayi yace ki rubuta ki aje sai Naga bayanki!"Ke sai kinyi nadamar mayar min da martani masu zafi!"Wannan kashedi ne na karshe nazo nayi Miki saboda maganarki tayi min zafi har kin isa nayi magana kibani amsa to mu zuba Yar talakawa!"Zaki gani!"Kuma wallahi sai nasa matsiyatan iyayenki sunyi nadamar haihuwark......"