Sashe 47
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Da misalin karfe 2:30 na rana aka shiryani acikin wani tsadadden material Arsh da head Bak'i,nayi kyau matuk'a,Mayafi da takalmi da jaka da sauran kayan ado nasa wad'anda suka Dace da shigata ta Alfarma,"Babban Hall din Adamu Augie muka Hallara inda za'ayi WALIMA,"Sheik Akhram Hamza Madawaki,NE malamin da zaiyi walimar,An k'awata wurin Gwanin sha'awa da decorations, Haka kawayen mumy sun Hallara har ita kanta Uwar gayya Mai gayya,"Cikin shiga Mai kyau ta kece raini,"Nima ba laifi kawayena da yan uwana kowa yayi shigarsa ta Alfarma karfi baifi jiki ba!"Da aka fara walima malam yayi min nasiha sosai akan rayuwar Aure da hukuncinsa,"Yace"Nayi biyayya,Hakuri,Sannan na dinga Kawar da Kai,da Kuma juriya,"Haka mallam ya janyo hankalin Mata sosai Akan su daina aikata ayyukan ashsha!"Su kula da bakin su adinga rufawa aure Asiri a daina tona asirin aure da mazaje,yace a kula Baki mugun Abu ne adinga saka mashi linzami,Mallam ya Kara da cewa Mata su dinga Kai zuciyoyin su nesa Akan mugun kishi!"Zargi da Kuma bincike!"Da ganin kwakwaf saboda Babu kyau,"Mallam Akhram Hamza ya qara da Jan hankalin Mata su zamo masu kula da yaran su Domin su zamo abin alfahari a ko'ina a dinga kula da tarbiyyar Yara adaina sangarta su ana sake masu yace Mata aji Tsoron Allah adaina satar kudi satar fita da leqen garka da guma da sauran dabi'u Marasa kyau,"A KARSHE malam fatan Alheri yayi Mana acikin rayuwar auren mu,tare da Addu'oin kariya Sannan aka shafe Addu'a,"Malam da tawagarsa suka wuce,Mu Kuma Hotuna muka dinga yi da su momy.
sai murna Yan uwana keyi saboda ba laifi Babu makusa gurina, shigata ta amshi jikina nayi kyau matuka"Ina jiyo Abokan ta sai yabani suke nayi kyau sosai selfie kawai mukeyi Ni da su da Yake Yan duniya NE,"Nima wayancewa nayi muka jone karsu Raina ni,"Ay kuwa na basu mamaki su da feqaqqin diyansu da suka zo gogawa da Ni,Wanda Tuni suka Sha mamakina,Haka aka tafiyar da bukin walima cike da Jin Dad'i,"Anci an Sha anyi guzuri anyi hotuna,An baza wanka."Acan na hango Yan group din NABILA'S fans acikin wani ankon rantsattsen less Mai black and red da white stones,"Kowacce tayi dinki Mai kyau,suma Yan gidan NABEEHA novels an Sha kyau, sunyi Nasu anko na musamman sai hotuna suke da Kawar su NADIYA,"Tayi masu godia sosai kayan aure tasa Saudat tabasu Suma sunji Dadi matuqa Baki har kunne yadda aka karrama su," Bayan angama gaisawa da selfie kowa ya nufi gida na nesa da na kusa,"
"A gajiye muka dawo gida ni da kawayena kowa sai fad'in ALBARKACHIN bakinsa Yake dangane da irin haskawar da nayi ayau da Kuma yadda surukar tawa ta burge mutane da dama yanda take nuna kulawarta da soyyayar ta agareni, kowa fatan Alheri Yake Mana kada momy ta zo ta canja min Daga baya."
"Ni Kaina naji dad'in hAkan,Dan Momy ta Nuna ta na Sona sosai Ina ganin Banda matsala tunda na samu soyyayar mijina da surukata,A gefena su Saudat suka zAuna sai zolayata sukeyi,Fadi banza Fadi wofi cikin annashawa,Innawuro Yar gidan Baba k'iruwa CE ta shigo d'akina da abinci,"Da sauran k'annai na,"Da suka zo daga Bagudo wasun Kuma Dakin gari,Shigowa su kayi tare da ajiye Mana abinci da abin sha da fulatanci suke magana Dani Ina Basu Amsa,Saboda Nima na iya tun Ina karama mamana da wuya tayi min Hausa sai da ta tabbata inaji Ina Kuma iya mayarwa.
Saudat da Mardiyya abincin suka zuzzuba a flats harda matsa min dole na sa hannu muci ba Domin Ina so ba,nima na Dan tsakura naci saboda komai bana Jin dad'insa,"tun sanda naji Ana Shirin kaini gidana jikina ya sauya,Da yake Al'adar garin namu sai Bayan Isha ake Kai Amaarya."
"Da misalin 8:30pm na dare motoci ne bila adadin a kofar gida,Bayan iyayena da Yan uwa da Abokan arziki sunyi min huduba!Ina Kuka Wanda da kyar aka rabani da jikin Mamana!"Nasha Kuka haka mamana kunyar ta fulani CE tahanata Kukan!!"Amma zuciya tayi laushi!"su Saudat Duk dariyata suke da farko sai like da suka ga Abin da gaske ne sai suka tausaya min harda Hawayen su!"Nan aka tattara aka wuce da Ni gidan momy aka fara kaini ta Sanya Mana Albarka tare da yimin huduba ita da Hajiya Maryam da malami sambo,da sauran kwayenta a katafaren falon baki da ke gidan,Da zamu wuce kyautar Kaya tabani acikin akwati. Wanda bansan ko meye aciki ba!" Baba kiruwa da lantana suka rike kayan,Alokacin Ina kudundune acikin katon mayafina,su na Godiya da Allah Sanya Alheri,Daga nan katafaren gidana da ke millionaires quarters Argungu,"Aka kaini."
"Tunda aka shiga harabar gidan jikina ke b'ari saboda tsoro!"Haka mutane suka dinga kauyanci da santin gidan,"Da Addu'a da salatin manzo na shiga Cikin falon gidan da sunan Allah da Kuma kafar dama," Bayan iyayen sun kaini,nasiha da fatan Alheri sukayi sannan suka wuce,"Ya yi saura Daga Ni sai yan Matan Amarya, aka Bari a dakin,Bayan mintoci sai ga ango da abokansa sai dai Daga jinsu Bazasu wuce Mutim uku ba,"Abin yabani mamaki yanda naji angona Yana zuba surutu da su Saudat,"Wani iri naji ango Babu Kama Baki a Ranar farko kamar rediyo!"RAS!!!gabana ya Fadi Alokacin da naji an zAuna kusa da Ni,"Nan aka kammala Addu'oin da ake, kowa ya watse!"Kara hade Kaina da gwuiwa nayi Ina rera Kuka marar sauti ganin su Saudat sun tafi sun barni,"Shi kenan an rabani da mama da Baba!"
"Tsakin da akayi da karfi NE ya dawo da Ni hayyacina,"
"Ko da na dago kaina Banga kowa ba ga alama ya fita,Shiyasa Ni kuma na cigaba da kukana!"Da Naga abin ba rawa ba tumami,Ango shiru kamar an aiki bawa Kai sakou garinsu,"Ba shi ba labarinsa,Shiyasa na Tashi nayi Alwala nayi sallah Ina Addu'oi,nutsuwa na samu araina Daga Nan sauya Kaya nayi da Yake Naga akwatuna na,adakin Bayan na shirya azkharul naumy,nayi na kwanta zuciyata cike da tunanin abubuwa masu yawa."
********* "Mansura taji Dadi Sosai Alokacin da Saddiq ya shaida Mata Zaije Kebbi auren Nadiya,"Saboda aganinta Yanzu ta samu Sadiq har abada batada sauran damuwa ko fargaba,"Sha'anin Shirin Aurenta Yanzu shi tasa a gaba,"Tuni akayi dinkunan aure,Da wakokin Aure, INVITATION CARDS ma an buga ba kalar bidi'ar da ba'a zuba aciki ba,Har an fara inviting mutane,Gidan su mansura ba baya ba wurin chasu Shiyasa aka zuba HARKAR da za aje ayi chasu,
"Su Mufeeda da Mufeed an Sha shagalin bukin Anty Naddy saboda kwanan su uku da gwaggo suna yawon zuwa gidan Innerie har Ranar aure,"Saddiq ma yayi kokari sosai wurin bayarda gudummuwar SA,"Daga Malam Balarabe har Innerie sai dai fatan Alheri Domin sun Sami alherai da dama awurin Yan uwa da Abokan arziki."
"Ana wata ga wata!Domin Tuni saukin Soyayya Mai karfi ya rinjaye su batare da sun farga ba!"Har yayi nisa da tasiri azukatan su,"Kauna Mai yawa ta d'unke tsakanin Saif da Saudat adalilin had'uwar su auren Jawad da Nadiya,"Saif baiyi k'asa a gwuiwa ba,ya sanarwa Saudat irin sonda Yake Mata,tare da labarta Mata Duk abinda ke faruwa Dan kada ta zargeshi Nan gaba!"
"Saudat ta nuna rashin Jin dadinta sosai har tana tunanin gujewa soyyayar Saif!"Sai dai bazata iyaba!Domin Daman abinda take nema NE Ido rufe"Wato mijin aure Gashi ta samu agaskiya bazata iya Wannan sakacin ba!"Amma ta nunawa saif bacin ranta da rashin Jin dadin yadda suka yaudari Nadiya."Tare da wasa da hankalin su day na iyayen su Kuma ta Nuna Masa Wannan halayen ba masu kyau bane,Kuma ba dabi'un kirki bane."
"Hakuri saif ya Bata tare da daukar Mata alqawarin zaiyi kokari ya taimakawa Nadiya Kuma ya kubutar da ita Daga cutar ta da Jawad ke kokarin yi!"saboda ko shi Yanzu ya saduda Nadiyatu na bashi tausayi,ba ta cancanci hakan ba."
"Hankalin Saudat ya kwanta amma ba taso hakan ba!"Mafita suke nema Mai sauki ita da Saif,yadda Zasu iya shawo kan matsalar!"Wanda har suka rabu da juna Basu nemota ba wata hanya Mai sauki ba da zasu Gane bakin zaren!"Saudat tasan labarin Jawad da dadewa awurin Nadiya kamar yadda Saif Yasan Labarin Nadiyatu awurin Jawad,"Wanda kalmar *TARBIYYA* ta zamou Silar hamayyar su"
*********"Al'amurra da dama sunyi masu sauki agidan,Haske suke Gani kamar yadda Mallam ya Gaya masu,matukar suka dogara ga Allah Kuma sukaji tsoronsa tare da barin sabawa umurnin Allah da manzo to hakika zasu ga sauyi.'' Tabbas shawarar Mallam tayi masu aiki da Addu'oin da ya Basu na AYATUL SHIFA,"
"Tun sanda Jalila tafara karanta su, ta dinga Jin sauki arayuwarta,Har wani kunci ta daina Jin yana damunta kamar baya,"Haka gefen Anty Talatu bautar Allah tasa agaba da neman zabin ubangiji,Ga business da takeyi domin Tahir ya Bata jari,Tana sana'oi Cikin ikon Allah,sai Gashi Allah ya bude masu kasuwa ita da Jalila sai San BARKAH Abu Daya ke ci masu tuwo akwarya rashin samun Miji har Yanzu, Anty Talatu kusan shekara hudu ita Kuma Jalila wata biyar a na shidda kenan ba amo ba labari,"
"Rasheeda Kam wani Alhaji Dauda Dan kasuwa ne Mai Mata biyu ya fitou nemanta,A hakan ba Domin irinsa takeso ba,ta hak'ura saboda shi dinne tasamu,"
"Hajiya ma ba Sonsa take ba!"sai Domin tagaji da ganin su, su dukansu agabanta!"Amma aranta saurayi taso Autar ta samu ta aura Mai dan kud'i inda zata huta," Sai dai tun ran gini ran Zane."Su Hajiya dole a hak'ura,"Da hukuncin ubangiji,"
"A yanzu babu jayayya acikin lamarin Domin kuwa Jalila ta gane gaskiya ta fahimci mansura ta yaudareta!" saboda har Yanzu bata k'ara samun labarin mansura ba!"Taje har makarantar su Danfodiyo ance mata mansura ta KAMMALA karatunta wata uku,da suka wuce!"har ta koma Kebbi da Zama anan ta jiyo bayani ga wadanda take tambaya a hostel din,cewa mansura ma aure zatayi Amma anan sokoton za'a kawota,"
"Sam Jalila bataji Dadi ba!"Duk da bazata koma wurin Mallam zakiru ba!"Ta so ace taga mansura saboda taji dalilin da yasa zata yaudareta. Daga ta taimaketa sai ta karbe Mata kudi, Babu ita ba labarinta,"A Haka Jalila ta koma gida Rai Babu Dadi!"Tana tunanin irin asarar da tayi sanadin neman magani!Ba biyan buqata ba kudinta sannan Kuma ba Yar aikenta!,"
"A hakan jalila ta hak'ura Daga Nan ta dukufa da Addu'oin AYATUL SHIFA, da KUN FAYA KUN,da sauran Addu'oin tsari tare da nafilfili ba dare ba Rana,"Domin samun nutsuwa da cigaba da neman mafita awurin Allah (SWT)."
Washe gari