Sashe 40
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Fita tayi zuwa had'a Kan kayan sana'arta,Ni Kuma kokarin talgen garin nake,Dan ruwan na ta tafasa."Sak'o naji awayata Ina dubawa screen din, sunan Jawad NE ya bayyana, murmushi nayi,Na k'osa na Gama tuka tuwon na bude sok'on boyayyen masoyina,saboda Yanzu Ina jin dad'in karatun sak'onninsa na soyayya,Saboda ya iya tsara zantuka da kalamai masu shiga Rai,Kuma Nima Ina mayar Masa da martani masu dadin gaske."Amma a zuciyata Babu wani sonsa araina kawai Ina kokarin biyayya ne."
*********** "Kamar yadda Anty Talatu ta baiwa Jalila shawara hakan ce ta faru,Domin yau tun da safe sukaje ita da Tala da Rasheeda ta kwashe kayanta kaf,Agidan Saddiq,Har kayan su Mufeeda da Mufeed ma wadanda ta samu ta kwashe su Sarai, ta dawo da su gidan su."DOMIN ko su Shirin zuwa gidan Ali take, ta dauko yaranta su dawo hannunta."
"Bayan an Gama loda kayan Duka a Mota,shiga sukayi Domin barin gidan,Yaran Estate din sai kallonta sukeyi,Abu ga bariki ba Wanda ya damu da Jin ba'asi,bare ma ita da ba ruwanta da kowa,Duk abinda ya faru Murna ko jaje ba zuwa take ba, yawonta Cikin gari ne,"Motar na Tashi Nan zuciyar Jalila ta tsinke! batare da saninta ba!Ta dinga Hawaye kamar an bude famfo!"Anty Talatu ta tausayawa kanwarta itama hawayen takeyi."Tare da Bata baki,."
"Rasheeda Kam sai tsaki take da kwafa tare da cizon yatsa."Yadda Yan uwanta ke Kuka Akan wani katon banza!"
"Jiki ba kwari suka isa gidan su,inda aka sauke Kayanta,Dakin marigayi aka loda kayan Duka, katon mukulli jalila tasa ta rufe Dakin,tare da boye mukulli ta,"Hajiya cike da mamaki Tace"Yanzu ke Jalila Kuka NE kikayi!"Ita wannan har da tayaki!"Tana nuna Anty Tala da jiki duk yayi Sanyi,"
"Kallon Rasheeda tayi afusace Tace"Anya Rasheeda kina gamawa lafiya,Ace Baki zauni komai ba, sai kaji, ka Gani!"Yanzu da dawowar mu ko Zama bamuyi ba,Har kin samu kin yad'a gulma....Inji Anty Talatu."Cike da takaichi."
"Bawani Anty Tala ai dai gaskiya na fad'a ko kuwa bakuyi Kuka ba!?tun kofar gidan Sadiq kuke rusa Kuka har muka iso gidan nan"Rasheeda ta CE tana yatsina fuska,"
"Ita kam Jalila tsaki tayi tare da hararen Rasheeda,mangajeta tayi ta shige dakinsu Kai tsaye,Domin ita kadai tasan meye Matsalar ta."
"Hajiya mita da fad'a ta Cigaba da yi, ta inda take shiga ba ta Nan take fita ba!"Tare da Allah wadai da sauyawar halayen su,da sukayi sanadin mutuwar aure!"
"Anty Tala ma gajiya tayi da saurareta,ta fice zuwa sha'aninta."Tana mita da zagin Rasheeda"
"Nan fa Rasheeda ta zAuna sai abinda ta manta zuga Hajiya kawai takeyi,A falon Tahir da ya dawo Aiki ya samesu,Tambayar Hajiya yayi lafiya da wa take masifa hakan!?"Tun waje Yake jiyo harshenta!
"Ba Dole ba, Tahir Ni da su Talatu ne Mana, ba nan jiya Nace ka bani dubu biyar akwaso kayan Jalila ba!"to shine sukaje dauko kayan hadda Kuka agaban Mai gadin gidan da Yara!"suna kallon su kamar Yara salon Dan iskan yadawo su fad'a Masa yaji Dad'i!.."Hajiya ta karashe zancen da karaji cike da bacin Rai!"
"Hajiya ai Dole suyi Kuka Mana!Yanzu Akan shi kike kumfar Baki!?"Haba mutuwar aure!Babban abune,Allah dai ya Basu Nagari Idan da gyara Kuma ya gyara saboda Duk mazajen su na da kirki, musamman shi Saddiq din Ina yinsa over..."Inji Tahir
"Dan Allah kai DakAta!Gyara fa kace!? Allah dai ya Basu wasu masu kudin gaske,yanzu kai jibgi Yar uwarka kamar Jaka! zakace Yana da kirki,Wallahi Ni bana fatan su koma,shi wancan Dan iska ko diyan bai kawowa Talatu ta Gani,Banza komai Daren dadewa Yara sukasan ciwon kansu zasu kawo kansu gidan nan ko da Zai mutu ko!."Shi Kuma Saddiq ko ya kawo yaran nan sai nayi masu wulaqanci Domin yaji zafi,ba Dan ban sonsu ba!"Dan kawai aymasa bakin ciki!"
"Hmnnnn,Hajiya ita fa Anty Jalila, Yanzu hakan ta kwaso duka kayan su Mufeeda, Wai dauko su zatayi naji tana Fadi ko gidan Umaimah ohonta dai,... Rasheeda Tace tana tabe Baki,tare da nunin kofar Dakin da Jalila take da idanu da baki"
"Shureta! Tahir yayi da kafarsa iya karfinsa! yace"kinji munafuka Ahlin Dan ubayyu!Sai munafunci ya kasheki banza!ki fita falon nan ko na halaki,Mai bakin jakkai..."
"Haba Tahir Wai meye Wannan, Haka kawai!"Wallahi Karka k'ara ai zalunci ne Dan Allah bana so!Kun tsani yarinyar nan me ta tare maku,Nidai Allah ya nuna min kayi aure kabar gidan nan ko ta huta."Inji Hajiya.
"Rasheeda sai b'ata fuska take!harda su hawayenta Domin taji shurin a kugunta sosai,Amma Cikin sanyin murya da alamar Kuka!"Tace wallahi Hajiya ko aure yayi can zamu bishi aci arziki damu, Dan bazata sabou ba, ki haifowa uwar wata D'a,ta ci moriyarsa fiye da ke,gara muje akwashi gara da mu.."ai gumin jinin mu ne...."
"Tabbas hakane Rasheeda ta.''Inji Hajiya tana Murmushi Tace kin kawo shawara Mai kyau Dan bazanyi haihuwar nan ta da ka aifi dan sarki gwara matar sarki.to ni Tahir Dina sarki ne Wanda Ni Atika Zan mulka ba wata ba.
"Tsaki yayi, ya Nuna Rasheeda yace Ke ai ko gawarki bazata zAuna agidana ba!Dan zata iya kashe min aure a kwance"Can dai Allah ya kawo Mai so,"
"LaaaaaahHajiya kinji shi ko!.."
"Bata karasa ba, ya Taso gadan-gadan yayo kanta Aiko da gudunta ta shige Dakin su, tare da rufe kofa tana haki!"
"Yace,Da ki tsaya in karyeki!"Uwar gulma."Kayansa ya kwashe ya nufi Dakinsa."Yana tsaki,
"Hajiya Tace" ai ba gulma gaskiya ta FAD'I,Kuma Ina ganin hakan ma za'ayi,Dan bazan lamunce da haihuwar nan ta, gwamna gara matar gwamna ba,"Dole in kula da dukiyar D'ana."
"Wayarta ta janyo tare da Kiran mah'mud Tasha Hira da shi,sosai Nan ma yake shaida Mata zasu dawo jibi idan sun gama final exams (jarrabawar karshe)."
**********"Haba!Haba!!Haba!!Wace Nadiya Kuma!?"
"Karka SA nayi nadamar fad'a maka zancen Nan Ali."Saddiq yace fuska a turmuke!
"Murmushi Ali yayi tare da kurb'a drink,ya mayar da cup Kan stool din da ke gabansu a cikin kayataccen falon su ruwan purple Mai haske ."
" ya dubeshi tare da nazari na Yan dakiku Sannan,Yace" Saddiq Ni agaskiya banji Dadi ba!" saboda Nadiya nakeso ka aura!kaga Kun Saba da ita Kuma yaranka zasufi Jin dadinta,Kai da kanka ka Gaya min cewa itace tayi namijin kokari awurin kula da rayuwar yaranka!"Da kulawa da abincinka da na yaran Nan,
"Na tabbata wannan mansura da kake magana akanta baza tafi Nadiya ilimi ko Kuma wani abu ba, Duk da bansanta ba, ban Kuma San halayen ta ba,"Amma nasan samun halayen kirki irin na Nadiya a duniyar Yan matan zamani,to sai an sha fama,Amma kayi tunani!"
"Numfashi ya sauke da yanayin ko in kula,yace a gaskiya naso Nadiya amma alokacin da Jalila batayi Mana Wannan kazafi ba Ali,Yanzu Kam bana jinta araina,saboda Idan na aureta yanzu kaga zargin Jalila ya tabbata kenan,Ace da gaske NE muna tare!,Alhalin ko da wasa Babu maganar soyayya atsakanin mu,Asalima nine naji tana burgeni akan halayenta da Kuma *TARBIYYAR* ta,Silar hakan naji na kamu da sonta,Ada kenan Banda Yanzu,"
"Kuma Kai kanka Kasan bana son raini, Nadiya yarinya CE,da zarar na aureta zata rainani ta daina bani girmana,kaga ita mansura na san da gani ta girmewa Nadiya, Duk da bansan shekarunta ba!"Amma basuyi Kai daya ba,Had'uwar Mota CE silar abotar su da Nadiya,kaga ko shekaru ba daya ba...!"
"Saddiq kana nufin ita mansura Kawar Nadiya CE!?"Inji Ali da mamaki
"Eh,kawarta CE, hasalima Akan Nadiya nasanta,tana zuwa gidana,Amma yanzu kamar basa tare, Saddiq yace Yana kallon Ali,da ke Masa dubin wani iri,"
"Me ya had'asu to!?"
"Tsakanin su ne,nikam bansani ba!Kuma bana buqatar sani, yace Yana kokarin Kai kofin lemo abakinsa."
"Ina son ka fahimce ni Dan ka auri Nadiya ba shi zaisa ta rainaka ba,sau nawa akayi miji ya auri sa'an yaransa...Yaya ya auri sa'an kannansa,Meyasa ka cika son girma ne!?"
"Ni gaskiya Ina son ka mayarda Jalila Sannan ka auri Nadiya,ka hadasu biyu Domin wanke kanka, iyakaci kayi tsaye agidan ka,nasan ko Yanzu Jalila ta horu saboda zaman gida sai dole!"
"Dan Allah ka rabani da zancen auren matan Nan biyu Idan zakayi min fatan Alheri Ni da Mansura kayi min,ita nakeso,Amma na tsani Inji KO da sunan Jalila NE!bana so,Nadiya Kuma Nace banaso Idan zaka iya Kai ka aureta!"Nasan me nakeyi Ali,Ka adana shawararka Nagode!"Inji Saddiq afusace tare da dire kofin ya Tashi tsaye Ni Zan wuce,Naga yaran basu dawo ba!"
"Tashi yayi tare da sanya hannuwansa a Aljihunsa yace"Saddiq na gane kayi nisa acikin duniyar so,bakajin kira,Amma bakomai Allah ya SA hakan Alheri NE,"
"Kasani,Da ace Umaima na buqatar Abokiyar Zama, da nazo gareka kamun kafa kabani auren Nadiya, domin na yaba da halayenta, Amma Kasancewar Kasaitacciyar macce Tagari kamar Umaimah, Bata buqatar Karin Abokiyar Zama,shine kawai dalilana da bazan auri Nadiya ba. Allah yasa mansura ta zamo Alheri gareka Ina maka fatan Alheri,"
"Dariya Saddiq yayi yace haba Yanzu naji magana Mai ma'ana,To Ameen."Ka tayani Addu'a kawai,Amma fa ko Yanzu kofarka abude take, Dan hud'u akace kayi,ga d'ayar sauran uku,"Amma kasan Nikam Ina layin Umaimah,Ba ruwana da wani kamun kafa,Kuma Bazanyi rabon yak'i ba! Saddiq ya karashe zancen Yana dariyar zolaya,"
"Ali,shima dariyar Yake yace"Umaimah Bata kishin hauka irin na matar ka ta daban ce Ina da Tabbas akanta.."
"Hanyar waje suka nufa dai-dai parking place suka tsaya suna tattaunawa, sai ga motar Umaimah ta kunno Kai,Mai gadi ya bude Mata get din,A harabar gidan tayi parking gefe suka fito,Da fara'ah Tace"Baki mukayi NE,An jefemu da dutsi kwana biyu munyi fushi,tana dariya."
"Suhaila da ke Rungume da Khairat,da sanyin muryarta ta gaida su cike da girmamawa."Ta wuce
"Amsawa Saddiq yayi shi dai yarinyar tana burge shi."Gashi kamar su har ta baci da Umaimah
"Yaran sai hayaniya suke Masa shi kuma daukan su Yake sama Yana ajiyewa kasa daya bayan daya,dariya kawai Sukeyi..Nan ya dauko alawa a motar sa,ya ba yaran."Da murna suka shige gida Dukkan su."
"Ali ya kalli Umaima,da ke ta zuba ita da saddiq, yace Gimbiya gwarou fa yayi Mata,"
"Tace Haba prince,kace zamu Sha buki,Amma kafin Nan Dole sai an maido min da tawan ko!?"
"To hakan muke so in shaa Allah,Ni bamma so su kwashe kayansu tun Wuri haka ba, Inji Ali
"Tsaki saddiq yayi,yace bakuda aikin yi nikam na tafi,Kuma sunyi min dai-dai, Kai sai munyi waya,Ke Kuma hajiaya sai na kawo maki sabuwar kawa,"