Sashe 54
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"TABBAS Ali nayi gudun gara na farma zago,sai dai Mai Riga tariga Tafaru Duk abinda kafada Akan mansura Yanzu nayi tunani na gane gaskiya ne,Amma hakan bazai hanani aurenta ba!"Sanin kanka ne Jalila Bata damu Dani ba bare yaranmu,batada kirki nifa ba Jalila CE banaso ba!"Ina sonta Domin so yasa na aureta. Halayenta ne ba na kwarai ba. Wallahi Banda niyyar ajiye macce fiye da daya agidana!"Amma gashi Akan mugun halinta Zanyi hakan,kai Kan ka kasan Bana da ra ayin aure, Amma shi kenan na hak'ura Zan mayarda ita saboda darajar 'ya'yanta da kuma alfarmaka......"
"Bai karasa ba...sai ga Jalila da gudunta ta fadou falon tana Kuka!!"
"Kallonta sukayi cike da mamaki!"
"Ali yace lafiya Jalila!?"
"Cikin karajin Kuka!Ta jifar da i.v din auren akasa suka bishi da kallo!"
"Saddiq hade Rai!"yayi yace"ke ciwon haukar naki ya taso har gidan Mutane!"
"Da sauri Umaima ta bayyana falon tana haki,A Dan firgice!Tace subhanallahi!!! meke faruwa ne!?Jalila menene!"Tare da rungumo ta ajikinta sai faman kakkarwa take!"cike da kissa!"sukayi inkiya da ido.."
"Muryar ta na rawa!"Tace"Umaima Ashe Saddiq mansura CE zai aura!?yanzu ya rasa maccen aure sai ita?"Hmnnnn...Duk fa rashin mutuncina sam ban Kama kafar na mansura ba!"Idan Saddiq zaiyi auren huce haushine to Bai tsira ba!"Saboda Mansura
"Ita ce Yarinyar da ta cuceni! ki duba wayata Duk hotunan auren su NE!"Jalila ta karashe zancen tana Kuka!"
"Ali da Saddiq Yan kallo suka koma sai dai jin ta ambaci sunan Mansura yaji bugun zuciyarsa ya karou!"
"Umaima Tace To meye aciki Jalila!? bayan kinsan Saddiq mijin macce hudu NE!Dama kin San ta ne!?"
"TABBAS nasan Mansura farin sani ma kuwa Umaima,mansura CE gubar da ta shayar da Ni cutar da ke neman illata rayuwata!"Mansura CE Silar mutuwar AURENA!?"Mansura CE ta gaya min Saddiq da Nadiya suna zaman banza!"Mansura CE Tace"muje ta kaini Wurin malami acire soyyayar Nadiyatu azuciyar Saddiq asaka tawa, amaimakon hakan sai akasawa Saddiq cutar son Mansura!"Ni Kuma Ya tsaneni!" mansura ta shahara gurin neman magani,batada kirki ba Mai tarbiyya bace.....Kuka ya ci karfinta ta dubesu dukansu Tace,
"Meyasa zata cuceni!Meyasa zatayi amfani Dani wajen aure min mijina?Mutumen Dana keso!,wanda nake mugun kishi...Kama hannun Umaima tayi tana zubda Hawaye ta CE"Umaima Hakika mansura ta shayar da Ni mamaki nayi nadama,nagane meye illata!"Na yarda da ita ne dalilin Naga Kawar Nadiyatu ce,Kuma maybe tasan sirrinta!"Ashe ba haka bane.
"Share hawayenta tayi tare da juyowa tana Fuskantar Saddiq Wanda Yayi mutuwar tsaye!"Har k'asa ta Kai tana dafa kafarsa...Cikin yanayin wahala da nadama Tace"Dan Allah Saddiq kayi hakuri ka yafe min nayi nadama!na tuba bazan sake ba!"sanin da kayi min ada, na canja fiye da tunaninka!"Na samu ilimin zaman rayuwar duniya!"nA samu ilimin da Zan zAuna da Kai,Har nayi wa yaran mu *TARBIYYA*," Duk abinda nayi sharrin Mansura NE,da Kuma mugun kishinka Wanda sonka da kaunar ka ne sanadi!"Wani sabon babin Kuka Jalila ta bude irin Wanda tasan cewa Saddiq ya tsani sauraren SA!"
"Da sauri Umaima ta k'araso wurinta tare da tallafo ta!"Itama Hawayen takeyi!"Tace"ki daina Kuka Jalila tabbas mansura ba matar aure bace!ta cutar da ke!"Ta rabaki da yaranki da mijinki!"Ya kamata kiyi karatun ta nutsu Daga Wannan kuskuren!"
"NA karantu na ilimantu Umaima har na haddace!"Yanzu da wane ido Zan dubi Nadiya!?saboda na cuceta nayi Mata kazafi!"Wanda Duk shirin mansura ne itace ta sanarda ni komai,Ashe tsarinta ne!
"Ali yace to mun godewa Allah,Daya tona asirin Wannan bakar amaryar tun Wuri A gaskiya Jalila kinyi wauta da har zaki yadda da mutim,Domin abin tsoro ne!"Kai Kuma Saddiq kayi KOKARI ka mayarda matar ka,tun kafin akawo maka amaryarka!"Wannan shine shawarata!"
"Ajiyar zuciya Saddiq ya sauke Idonsa Akan Jalila da ke faman zubda kwallah,wani tausayin ta da sabon sonta ya dawo Masa!"ga wata nadama Mai D'IMBIN yawa da ya hango akwayar idonta,don ta canja sosai"Yace"Shi kenan Zan mayarda ke Jalila yau ba Sai gobe ba!"Kuma ayau Zaki koma gidana,"Yanzu zanje inda magabatanki,Ga Ali nan shaidata ne, za'a daura auren mu,Umaima ki rakata kuje Sumayya furnitures,A sayi komai na sashenta,sai KU dauko masu jere ayi komai,ga ATM Dina ya mikawa Jalila jiki na rawa tana Murmushi ta amsa tana godiya,"Yace"Akula min da dukiyata kada ayi min barnar arziki kar kuga na bar maku wuqa da nama,"
"Ali alama yayiwa Umaima da hannu kenan sunyi nasara murmushi Yayi Yana tafa hannu yace"Umaima me ma naji kina cewa"Yar mutan Dikkawa" tana yawan rubutawa anovels,"
"Umaima na dariya Tace"Fadan masoya hutu ne....Inji Anty Nabeela Dikko"Jalila rufe fuskarta tayi tana dariyar Jin Dadi,"Tace Abban Mufeed meye pin dinka!?"
"Murmushi Saddiq Yayi yace''umman Mufeeda ban canja pin ba,Yana Nan tun Wanda Kikasa min da kanki"
"Umaima da Ali wani Dadi ya lullube su,Allah ya taimakesu Plan dinsu yayi normal,"Sun mayarda ma'aurata a inuwa Daya."
"Jalila Tace ,Aliyu nagode maka Kai da uwargidan ka,abisa Taimakona da fahimta ta da kukayi Allah yabar zumunci,"
"Ameen,sukace dukansu,kallon JUNA suke suna murmushi,"
"Umaima hijab ta dauko da key din motarta, zasu fita.. Saddiq yace"Amma fa ina da sharadi Wannan abinda ya faru ba shine zai hanani AURENA ba!"Babu makawa aure nayi niyyar shi, Kuma Zanyi Jalila kayan fad'a. Kishiyarki na nan zuwa Anjuma da dare!"
"Murmushi Jalila tayi,wanda yafi Kuka zafi!"tare da share kwallarta!"Tace ba komai habibi kana da damar kawo wasu uku agidanka Bayan Ni,kayan fadar kishiya Kuma na yafe maka duniya da lahira ko Yanzu kayi KOKARI Kuma nagode Allah ya bamu zaman lafiya,"
"Umaima Tace Amin ya rabbi,"
"Saddiq Kam mamakin Jalila Yake ta koma wata sabuwa, har imani sabo ya shigeta!"kamar ba Jalila ba!"sai kallonta Yake cike da murmushin kauna,"
"Duk da A rayuwarta ta tsani kishiya Amma ba yanda zatayi hakuri! Zatayi da hukuncin ubangiji....Hade wasu yawu tayi na karfin Hali!"Tace Abban mufeed Ina rokon ka,"Alfarma D'aya!" Dan Allah ka nemi wata maccen ka aura, Amma ba mansura ba!"Wallahi na tuba ga Allah, bazan Kara neman magani ba aikin shirkah!"Shakka banayi mansura ta k'ware gurin zuwa gidan malamai da Yan bori,Domin Ada can baya ita ta kaini!"Ina gudun ta sake maka wani Asiri,Da zata rabani da Kai ta koma tarwatsa rayuwar yaran mu!"ta karashe zancen Cikin damuwa da tashin hankali!"
"Umaima Tace"gaskiya ne wannan tun tana waje ta iya neman magani bare ma ta shiga Daga cikin gidan,Kai Allah ya rabamu da masu hali irin na ta,"Allah ya tsare mu Muje Jalila!Abban Salim sai mun dawo,"
"Adawo lafiya, Ali yayi musu"kana suka fita,"
"Saddiq Kam ya shiga duniyar nazari, Domin Duk zantukan Jalila Gaskiya ne,saboda Ada can baya ya tsani Mansura! Shiyasa tayi Masa asiri ta rabashi da matarsa!"Ta Sanya matsananciyar tsanarta a zuciyarsa! Har Nadiya ya dinga Jin haushinta"Tunanin mafita Yake Amma ya k'asa samu."
"Suna fita falon suka tafa ita da Umaimah suna murna suka karasa Mota!"
"Umaima Tace"A gaskiya Jalila da ke Yar film ce da kinyi tagomashi dalilin iya acting dinki,Kinga yadda kinka burgeni kuwa!"
"Dariya Tayi Tace"Ay na koyo karatu da dama na zaman duniya har kissa da kisisina,A Yanzu Kam Ba zanyi saken da wata macce zata fini a idon Saddiq ba!" sai dai idan ma wata kwararriya CE mu goga!"
"Jalila Tace mu fara biyawa ta gidanmu na sanarda su Hajiya, sai mu dauki Anty Talatu muje Sayayyar da ita,"Kinga ita Rasheeda ta jiramu idan mun dawo muje da ita ayi sauran gyare gyaren da yadace."
To shi kenan Inji umaima.
"Haka ko akayi Dan sun Sami su Hajiya Atika a falon gidan umaima tayi masu bayanin KOMAI,Hajiya tayi murna kamar ta take Kan jariri Nan ta kira Abokin marigayi awaya ta shaida Masa abinda ke faruwa,yace sai su Saddiq din sun karaso za'a mayar da auren su Bayan an gama sallar la"asar,"Hajiya harda su sakawa Saddiq Albarka har waje tayi masu rakiyar tana Jin Dadi!"Anty Talatu da Rasheeda ma sunyi murna sosai,"
"Suna fita Hajiya ta Kira mah'mud da Tahir Domin su halarci d'aurin auren yayarsu a masallacin unguwar ta su,"Nan ta shiga hadawa Jalila kayan gyaran jiki da yaji da Dan sauran tarkace,"
"Saddiq ya Dade Yana neman mafita Amma ya k'asa samu a karshe barin gidan sukayi Domin suje su samu waliyin Jalila amayar da auran su,''Kudin sadaki ya rika naira dubu ashirin,"A zuciyar SA ya ma rasa me zaiyiwa mansura ya huce takaicin ta!"Ikon Allah kenan, Kuma Babu Wanda zaija da shi!"Domin Gashi Jalila zata dawo gareshi!,"
_YAU FA RANAR KUCE MASOYAN JALILA ALLAH YAYI_
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE😍*
*SHARE,AND COMMENTS*
[2/18, 7:28 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFI NA 46-50*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
❤❤ *SADAUKARWA GA KAKANNI NAH ABIN QAUNATAAH*❤❤
_HAJIYA FATYMA ADAMU DIKKO(FALGHA)_
_HAJIYA RAKKIYA ADAMU DIKKO(HAJIATAH)_
_HAJIYA ZAINAB MADAWAKI(TSOHUWA)_
_HAJIYA MARYAM MADAWAKI(MERI)_
_ALLAH YA SANYAWA RAYUWA ALBARKA, YA QARA NISAN KWANA KAKUS,ALLAH YASA AYI KARSHE MAI KYAU,ALLAH YA GAFARTAWA SAURAN MAGABATA,AMEEN.😍_
______________________________________
"Bayan jama'a sun kammala, kowa yayi tsit!"Sai Sauraren liman da waliyyai ake,"Ana batun afara d'aurin auren ne,Malam Haliru kanen mahaifin Saddiq yayi ma liman wata magana asirrance,"Liman zaro ido!"yayi tare da rike Baki!"Nan ya fadawa waliyin mansura shima kanin mahaifinta ne,"Fuska ya hade tare da gyara zaman hullar sa!"Shima Juyawa yayi ya sanarda Sauran Yan uwansa da ke bayansa,Nan aka dinga zarar Ido Ana goge gumi!"
"Saddiq da Ali wani tausayin su ya kama su,saboda agaskiya sunyi masu girshi!"Bai kamata su yanke hukunci ba!aranar aure!''
"Tattaunawa sukeyi har suka fahimci hankalin jama'ar Wurin ya fara dawowa kansu!''Sannan ne kanin baban mansura ya nemi a sasanta batun atufa Asiri, ayi auren ko Bayan auren ne idan ya so, shi Saddiq din ya saketa, tunda yace ya fasa aurenta saboda ita ce Silar KASHE Masa Aurensa da uwargidan sa,"Hakuri sosai dangin mansura ke baiwa su Saddiq,"Mahaifinta har da kwallah yayi!"Gwanin tausayi!"
"Ali ya dubi Saddiq yace"ko zaka hakura a daura!?"
"Saddiq ya bude Baki ya bashi amsa kenan sai ga Bimboy da Adams sunzo sun zAuna,"
"Kowa su Yake kallo da mamaki saboda Babu alamun hankali tare da su,"
"Adams ya ce,Tsoffi waye waliyin mansura anan!?"Cikin sigar rashin mutunci!"
"Fidda Ido yayi waje!yace"Gani uban me Zan maku!?"Daga ina!?"
"Dariya Bimboy yayi tare da tafawa da Adams,"
"Kudi Bimboy ya fitou da su aljihu yace"Dattijou Wannan naira dubu goma Sha biyar NE!"
" Wannan dubu biyar nagani Ina so(BAIKO)na da Mansura,"