Sashe 32
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tsaki yayi yace kiyi Duk abinda zakiyi Allah ya fiki!Kisani ban taba cutarki ba!Allah ne shaidata!" komawa Cikin gidan...ya rufe kofar da key!" Nan ya durkurshe shima Yana zubda Hawaye....Shine ya saki matarsa uwar yaransa agaskiya Sam baiji Dadi ba!"A rayuwar SA...."Amma rashin Dace da macce Tagari ya Kai shi ga Dana sani Tabbas yanzu Kam yaga izinar auren macce marar *TARBIYYA* daman abokansa da mutan unguwar su Jalila sunyi Masa gudun hakan Amma ya tubere sai da ya kawo cuta agidansa...Gashi Yana Hawaye!"saboda ita...."
"Itama ta jima wurin tana rusa Kuka!!"Babban bakin cikinta kudaden da ta kashe wurin neman maganin!"Amma ko AMFANI batayi da shi ba ace wai ya saketa!"Har yanzu ganin take abin kamar amafarki ne...saddiq da ke tsananin sonta zai saketa!"Lalle zancen mansura dutsi ne!Ashe da gaske Nadiya ta Gama da Saddiq Kuma burinta ya cika an saketa!" Nan ta lallaba tabar gidan har wani jiri ke dibanta saboda bacin Rai!....Da tsamin jiki"Tafiya take dishi dishi take gani....Hajiya ayi Hakuri da rayuwa...Mai gadin yace"Zuciyarsa fes yana kallonta har ta fita gidan...Rawa yayi har da shewa Yana cewa Allah ya raka Taki gona!"Yasa mai gida ya auro gangariya Mai dafa abinci Kullum...."Ita kaam bata bi ta kansa ba ta wuce..."
"Tashin hankali maras Adadi na samu kaina alokacin da naji irin hayaniyar da akeyi tsakanin Anty Jalila da Yaya Saddiq Wai duk saboda Ni...."Innalillahi Wa'Inna ilaihir Raju'un!!!"Nake ta maimaitawa araina...."Na shiga uku Ni Nadiya,Wannan wace irin rayuwa CE!?..."A hankali na dinga tattara duka Kayana na zuba a akwatina da bakko..."Kai na hade da gwuiwa Ina rera Kuka Wanda shi kadai nakeyi naji sanyi da sauki a birnin zuciyata..."Wayata da ke kashe na kunna domin Kiran su Eshaa...."Sai dai texts NE ke shigowa Duk na Jawad barkatai Duk dai akan rashin samuna NE na tsawon kwanaki uku Haka Naseer da su Eshan Duk sun turou min domin sun kirani waya arufe har da sheda min anata gwaji (tests)bana nan...."Numfashi na sauke tare da Kiran Eshaa...Nace Mata anjuma zan shigo makaranta da yamma Banda lafiya Shiyasa suka jini shiru...."
"Hankalin Esha ya tashi Jin yanayin magana ta Amma hakan ta danne damuwarta Tace"sai kin zo..."
"Ina kammala wayar na kashe wayata na saka ajikata tare da SA hijab Dina...."Yaran na kalla har wani Tausayi suke bani domin suna Cikin tashin Hankali..."Duk sun koma wasu iri!"
"Da sanyin muryata Nace Mufeeda menene kuzo Nan...tare da janyo su jikina..."Ina lallaba su..."
"Tuni ya manta da ya rufe bayin Allah adaki ahankali ya qarasa wurin kofar Dakin tare da budemu..."Da gudu yaran sukayi Jikinsa suna tambayar sa ummansu..."
"Yake yayi yace ta tafi gidan umman Tahir..."Saddiq ya Basu amsa..."A takaice
"Mufeed yace Abba mommy ta daina Kuka!?"meyasa ka daketa....!?"
"Mufeeda ta katse shi.... tana cewa Kai bakaga mommy Jiya ta daki Anty Naddy batai Mata komai ba Har Taji Mata ciwon Nan Shiyasa Abba ya Rama Mata ko Abba!?"
"Ya Isa bana son shirmen KU....kuje falo kuyi kallo ga ice creem can da sweet...Wa ya Gaya maku dukanta nake ay na wasa NE!"Saddiq yace Yana murmushi cike da jansu ajiki Dan su manta..."Fall ya fita da su sai murna suke..da surutu"
"Ina nan zaune adaki naki fita falon har akayi la'asar jiran magrip tayi nake..."Domin da zarar Yaya Saddiq yaje masallaci sallah na guduwa zan na bar gidan saboda na tsani rayuwa acikin gidan...."
"Mansura har wata karamar liyafa ta had'a ita da Yan Dakin su... "Murna take da farin ciki ta kusa kammala karatun ta tabar hostel zuwa gidan mijinta Saddiq..."Allah SARKI Ashe da rabon ta Cigaba da rayuwa a sakkwato..."Anci an Sha anyi hani'an ita da kawayenta..."Ta kosa gobe tayi ta kira Anty Jalila taji ko tayi turaren kamar yadda malam zakiru ya umurta...."
****************
"Jawad Kam tun lokacin da momy ta sanar Masa labarin baikonsa da Nadiya..."Jikinsa ya mutu..wani zazzabi ya Taso masa ga ciwon Kai...Allah ne ya kawo shi gida lafiya, sashen sa ya wuce batare da sanin momy ba."Saboda wata irin azabar ciwo da Yake ji ajikinsa..."Da kyar ya kirawo Saif awaya ya gaya Masa...."
"Nan take Saif ya dirou gidan tare da Dr...."
"Saif da kansa ya shaidawa momy Jawad ba lafiya!"aikuwa arikice ta fadou falon nashi...Hankalinta atashe saboda bata hada kowa da tilon danta ba da take so kamar kwai.."
"Bayan Dr.ya dubashi magani ya rubuta da drip Nan take Saif ya fita clinic mafi kusa da su yaje ya sawo komai da ake buqata..."Bayan yadawo taimakawa Dr.yayi akasama jawadi din ruwa tare da bashi tea da magani yasha..."Daga Nan Bacci Mai nauyi ya kwashe shi.."
"A hanyar fita Dr.yace ma mom da Saif sai an baiwa Jawad kulawa sosai saboda ya kamu da ciwon zuciya...Wanda idan ba'ayi ahankali ba!"Zai iya Zama silar rayuwarsa...."
"Kuka mom ta fashe da shi tana kallon Saif cike da tuhuma..."
"Har bakin get Saif din yayiwa Dr rakiya da biyansa kudin aikinsa da masa godiya..."Ya wuce."
"Dawowa yayi yasamu momm tana zubda Hawaye! Zama yayi kusa da ita Yan kokarin kwantar Mata da hankali tare da cewa in shaa Allah Jawad zai samu lafiya...
"Momy cike da damuwa Tace"Saifullahi Dan Allah ka Gaya min meye damuwar Jawad!?" wane Tunani yake!?"Nasan cewa Kasan Matsalar SA!"Bansan me yayi zafi ba!Da har zai sawa kanshi damuwa irin hakan!..."
"Rassss!Kirjinsa ya koka!"Tabbas tsanar Nadiya ita CE damuwar Jawad...Inji Saif azuciyarsa...sai dai zAhiri ya Dubeta da Tausayi..Yace gaskiya bansan Jawad da wata damuwa ba! Bayan rashin Abbu, Ina ga abin NE ya SA aransa musamman da ya ga yanzu lokacin auren SA yayi..."
"Wani sabon Kuka! mom ta bude tana cewa dole ya hakura koni Nan Hakuri nakeyi domin ya Riga da ya tafi inda ba'a dawowa..."
"Tausayin mommy ya Kama shi sai da yayi kwallah!"Lallaba ya dinga yi har tayi shiru. har sashenta ya kaita tare da Bata tabbacin Yana tare da Amininsa har sanda ya samu sauki...."
"GODIYA tayi Masa tare da SA Masa Albarka..."
*********"Tun a kofar falon tayi jifa da takalmi,da gyale harma da jikkata kamar mahaukaciya ta fad'a jikin Hajiya tana rusa Kuka Mai tsuma zuciyar mutum...."
"Da tashin hankali Hajiya ke tambayarta lafiya!?"
"Amma Ina ba bakin magana sai...wani sabon kukan.."
" 'yan uwanta da ke tsaye sunyi jugum jugum cike da tashin hankali da tsoro..suna kallonta kamar Mai hawan iskokai..."
"Rasheeda Tace"Laaah!!!Hajiya KU dubi jikinta ashe dukanta yayi!"Tare da taba jikin na Jalila wacce in Banda Kuka ba abinda take...."
"A zabure Hajiya ta mike tare da Duba dukkan jikin na Jalila da yayi jajur da kwancin buloli!!!"
"Hajiya Tace"Akwai bala'i Ni wani katon banza!zai dakarwa 'yah!?"Wallahi bazan k'yale ba, Sam ba zan lamunta ba!...Ina Tahir....Tahir Kai Tahir....Hajiya ke Fadi atsawace..."
"Da sauri ya karaso Daga dakinsu...Shin Lafiya Hajiya...? Ganin Jalila kwance akafet tana Kuka yasa shi karasowa da sauri yace''Ita Kuma Wannan fa!?"Lafiya meke faruwa!?"
"Rasheeda cike da kad'ad'i da masifa Tace"Wai Abban su Mufeed NE ya daketa!"Saboda Nadiyar nan da nake Baku Labari..."
"Kai...Amma ko anyi d'an wulakancin za ya yi Bayani,ba Domin na daina d'aukar hukunci da adda da zabira ba,da yau Sadiq ya yi nadama Amma ko yanzu zai wahala!..."Inji Tahir tare da qara Duba jikin yayarsa..."Tsaki yayi yace"Ke kuma Ashe Haka kike sakarya!?"Ki zAuna aita jibgarki kamar Jaka...Anya ke jinin mu CE...!?"Wallahi yau akwai yaki da bala'i da masifa!!"Domin zan tadda rashin mutunci na!"zai Gane bayada wayo.
"Hajiya Tace"Duk akwai su, Tahir bana fatan a yayyafa Masu ruwa matukar bana fetur bane akwai bala'i Saddiq ya tabou masifa!...Amma kafin mu d'auki mataki mu saka hukuma gaba,duk da ba komai zatayi ba,Kun ga idan hukuncin da akayi Bai Mana ba,ai sai mu d'auki matakin da ya Dace da shi.
Yanzu Maza ka tafi police station ka Kai report"sai mu hadou gidan matsiyaci Kuma Duk uban da yayi Masa tsaye shi da makirar yarinyar Nan, sai sun kwana a cell ke kuma sai ya sakeki!"Idan yaso ya aureta ita Nadiyar..."
"Hajiya kafin can da kubari muji ta bakinta saboda bamu San yadda abin yake ba!"Kar mu aikata Abu mu koma Dana sani!!"Inji Anty talatu."
"Kece da Dana sani banza! wacce batasan ciwon Yar uwarta ba!"Ban San meke damunki ba!"Sakarai kawai, Kai ku shige muje Rasheeda dauko min mayafi!!"Hajiya Tace Rai a bace!"
"Kokarin ta da Jalila tsaye Hajiya keyi...Tace share hawayenki Jalila zai gane Kuran sa!!"
"Da kyar ta bude bakinta Tace Hajiya yafa sakeni!"sannan Ya dakeni!"Yayi jifa da Ni waje kamar wacce bai sani ba!"Kuka NE ya ci karfinta..."Tayi shiru....."
"Hannu Anty talatu ta aza akaa tare da fashewa da kukan tausayin kanwarta tana fad'in Innalillahi wa Inna ilaihir raju'un mun shiga uku jalilah..."
"Hararanta Hajiya tayi Dan Allah rufemana Baki bakiyi kukan ciwukan jikinta ba!"Sai Dan kawai ya saketa!?To meye aciki!?"Saki nawa yayi Miki ta tambayi Jalila!?"
"Cikin Kuka tace"daya..."Nan Rasheeda ta zo da mayafin Hajiya..."
"Hajiya Tace"muje ai sai ya qarasa biyun matsiyaci!"Ta kalli Talatu tace ke Kuma ki tsaya Ki fake Mana gidan..."Ku shige muje!"
"Da kyar Jalila ke Daga kafarta saboda fargaba!"Tasan halin Hajiyar su Sarai bata wasa idan ranta ya baci..."Ita dai Allah Yasa Kar Saddiq ya qara Mata wani sakin...."Nan take ta manta a hanya suke ta fashe da wani sabon Kuka!"Hakuri Hajiya da Rasheeda ke bata har suka samu taxi."Tuni Tahir ya isa police station..."
_Toufah muje zuwa 'yar mutan Dikkawa ce😍_
[2/18, 7:28 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFI NA 23*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
*An karb'ou Daga Daga Abiyh hurairah(R.A) Yace"Annabi Muhammad (SAW)Yana cewa:"Idan Dan Adam ya mutu..Dukkan Ayyukan SA sun yanke,Face Abu 3"Sadaqa Mai gudana,(Jariyat)Ko ilimin da ake aiki da shi,Ko Kuma D'a na gari Mai yiwa iyayensa Addu'ah"Daga Imam Muslim."*
_"Abin Tambaya....?Taya D'a zai ZAMOU Nagari?Dole sai an bashi TARBIYYA MAI KYAU Domin ita ce jigon rayuwa"Ya Kamata IYAYE mu daure mu baiwa Yara TARBIYYA MAI KYAU wacce za'ayi ALFAHARI da Su watarana."_
*SADAUKARWA GA IYAYENAH ABIN KAUNATA*😍
______________________________________
************* "Kamar munafuka Haka nake Tafiya Ina sanda a falon..."Wayo nayi ma Mufeeda dake zaune tana kallon cartoon.. nace taje tayi Alwala ta gabatar da sallah lokaci yayi..."Domin daman shi Mufeed din Yana tare da Yaya Saddiq sunje masallacin..."