Sashe 7
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*********Muhammad Jawad Husamaddin Shi ne asalin sunansa,Alh. Husamaddin Shi ne mahaifinsa mutumen kirki ne,Yana da tsayi da Dan jiki,wankan tarwada ne kyakkyawa." Wanda asalinsa ba Dan kasar Nigeria bane,Iyayensa ne suka turo shi Nigeria akan wani muhimmin aiki Shiyasa ya dawo Nigeria da zama,yana kasuwancin safarar Kaya kasa wa kasa, ko gari wa gari hakan Nan." Yana yawan zuwa garin su Domin isar da aikinsa, da Kuma Duba lafiyar mahaifiyar sa."Sai daga Baya ne ya daina zuwa saboda aikin gwamnati da yake,watarana yaje kasar saudiya wurin arkallarsa ya hadou da Hajia Khaltumi wato mahaifiyar Jawad,Tana da kirki sosai Itama Kuma asalin kasar su daya shi domin zama ne ya kawo iyayenta saudiyya."Shiyasa Alh.Husamaddin Bai Sha wuya ba."Wurin aurenta komai na hidiman neman aure da buki a ainihin garinsu khalthumi akayi wato KHARFOUM wato babban birnin tarayyar kasar su ta Sudan din danginsa da danginta suka taro akasha hidima da Al'adun su na aure" Bayan auren su da wata daya suka tattaro zuwa Nigeria ."Domin Husamaddin ya boyewa khalthumi wani abin dangane zuwansa Sannan ya sanar Mata Wasu dalilan zaman shi Nigeria Haka Itama ta dauki alkawarin taimakon sa Domin ganin ya samu nasara a aikinsa."
"Sannu a hankali Alhaji Husamaddin ya zama attajiri a jihar kebbi wanda fadi daya za'a ganeshi,Haka Hajia Khaltumi tana kasuwancin gwal Domin shine sana'ar Yan gidansu....A hankali sukayi Kudi naji nagani na Kuma fada."A cikin G.R.A ARGUNGU ya sake Kira katafaren gida Wanda babu kawai ce ba'a zuba ba acikin gidan."Amma Duk daularsu daga su sai ma'aikatan gidan,makota keci da kuma abokan Domin basu samu haihuwa ba dangi akasar sai mutanen arziki."
"Ana hakan har akayi shekaru, Ana yawon asibiti da neman taimako da Addu'oi, watarana sai khaltumi ta samu ciki, murna babu wadda basu yi ba!"tare da godiya ga Allah."Akan Wannan kyautar da yayi masu Mutane sai murna suke tayasu,Har ma'ana gidan aka Karo Domin Kula da khaltumi da abinda ke cikinta Kasancewar Alhaji ya fiye tafiye-tafiye kasashen waje,"Hajiya khalthumi da Alhaji Husamaddin na kula da Cikin sosai tare da yawon asibiti yanda ya dace,"
"Bayan wata Tara Hajiya khalthumi ta haifo danta Shalele...Wanda yaci suna Muhammad Jawad,Tun haihuwar SA ake tururuwa agidan masu taya Munna Duk Wanda yaje BARKAR Jawad da Swiss less ko super ko gizna Yake fitowa waaai tukuicin barka,"An kece raini ranar suna Wanda bazai misaltu ba, saboda mutane ne masu Alheri da son jama'a Shiyasa kowa ke kaunarsu da burin saka masu da abin alheri"kamar yadda sukeyi...Anyi barin Kudi ba'a ko magana."Anci an Sha an wataya,anyi hani'an... Musamman Yan gidan Nabila's fans group,"
"Hakan Jawad ya taso cikin gata da kulawa tare nuna masa soyayya."Musamman Hajiya khalthumi da batason abinda zai tab'a mata yaronta!
"Tun tashin jawad ya taso ba kwaba,Shiyasa Baya da kunya gashi da rashin Jin tsiya Kuma Baya tsoron kowa."Yawan wasan ruwansa ya haifar masa da ciwon nan na nimoniya Wanda tazame masa kuronic sai dai yasha magani amma bata warkewa saboda tayi masa yawa sosai."A ko da yaushe cikin Shan magani Yake Wanda ya zame Masa jiki!"Iyayensa da likitoci na kula da lafiyarsa Musamman lokacin damina da Sanyi!"
"Mahaifisa ne tsaye Akan sa shine ma ke kula da shi sosai da Duk wani motsinsa Yana tsawatar Masa,gashi bai cika zama gida ba wacce ke zaune agidan sai abinda Jawad keso yakeyi"Saboda Hjia khaltumi ba ruwanta Duk abinda Jawad keyi tun yarintarsa har zuwa girman sa ita awurinta dai-dai ne."Ta shagwaba shi sosai, Bata son kowa ya tabashi ko mahaifinsa ke masa fada nuna bacin ranta take! bare makota da kawaye,Akan Jawad ta samu matsala da mutane sosai."A kullum Kara nuna masa so da kauna take ga kudade da suke sake masa mussamman mahaifiyarsa."Domin daga kansa basu Kara samun haihuwa ba, Shiyasa akullum take cewa shine Allah ya hore masu ba dole su sake masa ba ya wataya"
"Tun firamaren sa har sakandare a Madina international School yayi su acan ne ya samu ilimin addini sosai,Amma Sam Baya amfani da shi."Tunda ya kare sakandare ya dawo gida Nigeria,Nan ya DAUKI rayuwar sharholiya yau Yana wannan club gobe Yana wancan ga rashin mutunci kallo daya zakayi masa ka fahimci Baya da mutunci!"saboda yana iya cin mutuncin kowa Duk da mahaifinsa na iya kokarinsa sai dai Yana Gina rayuwar Jawad,Hajiya khalthum tana roshewa."Bayan sakamakonsa ya fito a Madina Alh Husamaddin yaso yasa ma wa Jawad jami'a acan Domin shi burinsa Jawad ya samu ilimi biyu ko gyaru...Amma fafur!!! shi da khaltumi sukace A'ah Dole Sai U.S zaiyi karatun institution dinsa...ahakan ya hakura ba Dan yaso ba, ya nemawa Jawad gurbin karatunsa na degree a London din,"Da aka kammala Shirin Tafiya yayi masa nasiha sosai da Jan kunnensa sosai akan ya kula da Addinin SA domin Kar ya biyewa abokai marasa jin magana....To KAWAI Jawad Yake fad'i ba Dan zancen yana shiga kunnensa ba!"Domin shi ko a London din yaje ba karatun zaiyi ba, Ahakan aka tattara ya samu biza ya wuce tun zuwansa makaranta ya Samu abokai sharholiyar SA Yake,son ransa ba Mai tsawatar masa."shekararsa uku ya dawo Nigeria hutu."Nan ya hadou da saifullahi da su Al-amin da sauran abokansa ya bude sabon aikin rashin mutunci wai shi ya Waye rayuwar turawa da ya gani acan ita ya dauko yazo da ita gida"momynsa har Dadi takeji Jawad ya Waye sosai Yana harkar manyan Yara,A ganinta duk abinda yakeyi ba damuwa bane,ga wulaqanta mutane da Yake,"Yana zagin manya da cin mutuncin su,Ko ita kanta lallabashi take saboda Idan suna magana muryata CE akasa ta Jawad asama kamar shine ubanta,komai tanayi masa Domin gudun bacin Ransa"
"A lokacin da jawad ya dawo Nigeria ya samu mahaifinsa yayi tafiya Abuja wurin wani taron su na kasuwanci shi da Abokan sa."A hanyarsu ta dawowa suka Sami mummunan hatsarin Mota."
"Tashin hankali marar misaltuwa Hajia Khaltumi da Jawad suka shiga."Saboda sun san Alhaji Baya tafiyar Mota sai jirgi, Amma akan daukin yazo yaga Jawad da ya dawo Bayanan, yasa ya shigo motar Abokinsa Dr.Hassan da ke kangiwa sai ya fasa jiran visa,"A hanyarsu ta dawowa NE Wannan abin ya afku! Wanda tuni shi abokinsa nan take ya rasu!."shi Kuma aka karaso da shi gida da yake a garin yabo abin ya faru..."
"Cike da tashin hankali suka Isa asibitin Uduth da ke Cikin Argungu saboda tunda abin ya faru aka iso da shi Asibitin emergency"
"A lokacin da khaltumi da Jawad suka ga Alhaji nade cikin bandeji jina jina Duk ya halaka! kuka suka dinga rusawa."cike da tashin hankali."
"Jawad inda gadon ya isa, Yana kallon sa yace Abi Abi!Abbina kaine Haka!!!"Ya Kara fashewa da kuka."
"Itama Hajia momy wurin mijinta ta karasa Tace Habibi Haka kaddara tazo Mana Allah ya baka lafiya cikin kuka!!!"
"Da kyar ya bude bakinsa ya ahankali ya bude Idonsa da Duk suka kumbura.."Ya ce KU daina kuka!!"Nidai kuyi min Addu'ah!"
"Momy Tace Allah ya baka Lafiya Abih...."
"Khaltumi Ina ganin da wuya!idan Zan cika alkawarin da na daukarwa iyayena da Yan uwana akan aikin su...Ina son ki taimaka min ki Cigaba da yi min aikin Nan."Duk wasu abubuwan da ya dace kin San su."Haka Duk abinda za'a iya bukata kina sane da inda suke na rokeki karki koma kasar mu har sai kinyi iya kokarinki akai..."Sannan ga Jawad Nan ki kula da shi da Kuma rayuwarsa! idan yayi hankali sosai ya daina rashin ji, ya mallaki hankalin kansa ki sanarda shi ya tayaki aikim nan...Amma sai kin tabbatar ya shiryu Dan Allah"Sannan ki kula min da shi da ki cigaba da tafiyar rayuwar kamar yadda kikaga inayi...Dan Allah khaltumi ki rike min amanarsa da ta dukiyarsa."KU kula da kanku,Haba! KU daina kukan nan mana..."Ya karashe zancen cike da wahala saboda azabar ciwon da yakeji ajikinsa.. "
"Khaltumi hawaye take sharewa tana Tace"To Abih ka daina Wannan Zancen zuciyata tana bugawa! In shaa Allah zaka samu sauki ka daina tsoratar da mu kaji!"Inji mommy murya a disashe!"
"Murmushi yayi ya kalli Jawad da ke kuka sosai..."
"Cike da dakiya yace Muhammad Jawad Dina zo Nan,"Jiki a sanyaye ya isa wurinsa hannunsa yasa acikin na Jawad din yace"Muhammad Ina son ka daukar min Alqawari zaka daina Duk abinda kakeyi zaka zamo yaro Mai addini,Jawad bana son ganin kana rayuwa irin yadda kake ba abune Mai kyau ba!"kasani ina sonka Shiyasa nake kokarin ganin kasamu rayuwa Mai inganci! Kuma ayyukan alherinka sune zasu bimu...Hakan na sharri zasu bibiyemu...Jawad ka daina zuwa club banaso zamanka da Abokan banza da yammata!,ka daina wulaqanci wa manya dama kowa,ka daina rashin mutunci wa manya."Ka rike addininka kayi amfani da iliminka,ka rike ibada ka tausayawa mommynka kaji koh...."Ina son ka samu rayuwa Mai inganci agaba!Domin TARBIYYA tana farawa NE tun yarinta har girma,"Sannan TARBIYYAr 'ya'ya tana farawa NE tun Alokacin neman Aure,"Na horeka ka zamo Mai dabi'un kirki Kuma idAn zakayi Aure kasamu maccen kirki Mai addini wadda zata Gina rayuwar yaranku Akan turbar gaske ta kula da su tazamo masu jigon rayuwa,kaji tsoron Allah jawad!a Duk inda kake karka manta da nasihata!Inji Abiyh Wanda da kyar Yake maganar!"
"Jawad kansa ya d'aga alamar yaji,saboda kukan da ya ci karfinsa ganin yadda muryar Abbih dinsa ta disashe!" mahaifinsa mutumen kirki Mai son wasa da raha ne ya koma Haka kaicoh rayuwa!"
"Dr.Isma'eel ne ya shigo tare duba jikin na Abi sosai, Wanda akarshe dai office dinsa momy da Jawad suka bishi bayan ya kammala aikinsa,Sunje Domin SAMUN Mafita, Dr. Ya basu shawarar cewa suyi kokarin acikin satin Nan afita da Alh. Husamaddin kasar India Domin Duba lafiyarsa.."Ciwonsa yayi tsanini Yana buqatar sai an duba Wasu kasusuwan SA,"Basu bar asibitin ba sai da aka shirts komai