Sashe 64
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Umaima ajiyar zuciya tayi...tare da share hawayenta Tace"Hakika Wannan lamarin shine rubutaccen Al'amari,kana taka Allah na nashi,"Kuma matar mutum kabarinsa....."Jalila Kiyi Hakuri da hukuncin ubangiji nasan kishiya ba Dadi,Shiyasa banso ace Suhaila CE taki kishiyar ba!"Saboda Ina gudun zaman KISHI ya tarwatsa alaqata da ke agaskiya banji dadi ba......"
"Da sauri Jalila ta rufe bakin Umaima...Tace Haba!kawata karki sabou Mana Ni Wallahi naji dadin Wannan kaddarar da Bata kaddarou min mansura amatsayin kishiya ba!"Umaima zamana da Suhaila ba zaisa abokantaka da ke ta lalace ba!sai Idan kece kikaso hakan!"Na yarda na amince da Suhaila Kuma na d'auketa kanwata kamar Rasheeda,"In shaa Allah Babu zaman KISHI!"A tsakanin mu Suhaila kanwa CE kuma Abokiyar zamana,"Ki daina tunanin komai na tabbata wani hanin Daga Allah baiwa CE,"Domin ga yarinyar kirki,Mai tazo gidan Nan amatsayin Abokiyar rayuwar mu, Allah mun gode maka,"Jalila ta karashe zancen tana Daga hannayenta sama tare da Hawaye da murmushi.."
"Murmushi Saddiq yayi tare da godewa Allah,Ya ce Allah yayi Miki Albarka uwargidan Sadiq,"
"Duk Wanda ke Wurin dariya yayi,saboda jalilah ta burge kowa Suhaila Tashi tayi da gudu zuwa inda take suka Rungume juna suna Hawaye!"Ali Kam yaji dadin ganin hakan, kenan Suhaila ta amince da auren Abokinsa,"Nan aka Tsayarda Ranar walima da tarewar Suhaila sannan akayi Addu'oin da fatan alheri,"Ali da ahlinsa har Amarya suka wuce haka Yan gidan su Jalila suka koma,"
"Saifullahi Yanzu an Zama Mutumen kirki an tsayar da Ranar auren SA da Saudat,Anyi komai na hidimar aure,har lefe an Kai,kusan saitin akwati biyu,Ranar farinciki awurin Hajiya lantana da yaranta,Ba'a magana,Haka Talatu tayi bakin ciki kamar me ita da yaranta,"Akarshe Hakuri sukayi Domin dai Hajiya lantana da su Saudat sunyi gaba sai Labari,ita Kuma dole tabisu ta ci Arziki,Hakan tayi watsi da Komai Domin aci Arziki da ita,"
"Bayan tsawon wata D'aya Al'amurra da dama sun faru ciki harda tarewar suhaila agidan mijinta saddiq da ke unguwar sama road,"Bayan Yan uwanta da danginta da ke Kano,sun shigo anyi gagarumar walima,An kashewa Amarya Kudi afannin kayan daki ba laifi,dama can suna da arzikin su," Suhaila tana zaune da uwargidan ta Jalila da yaransu lafiya,"A hakan ta Cigaba da karatunta, Umaima taji dadin hakan Domin tasamu Abokiyar rayuwa agarin sokoto,A gefe alakarta da Jalila tana Nan daram,"Mufeeda da Mufeed sun warware Basu da damuwa,karatu suke sosai,"Haka Sadiq hankalinsa ya kwanta,"Yana zaune da iyalansa lafiya ga girki na gagari Yana kwasa dare da rana,"
Wata na D'aya cif Ina zaune agidan momy tana kulawa da Ni sosai,shiri take min naji na Gani na fad'a,"Kayan gyaran Jiki take bani,Ina amfani da su na gidan momy Murja Hashimu( _Babbar macce maganin kananan Mata_),"sai kayan _Anty meena na'amore_ itama ba baya ba!"Shiyasa sai santsi da sheki nake,"Jikina ya qara kyau nayi kiba da haske kamar Balarabiya,"A Yanzu Kam bani da damuwa ta kowane fanni Ina SAMUN kulawa da soyyaya,"Ga iyayenah akusa da ni Shiyasa nake zuba sangartata son Raina,"
"Mamana da Babana duk suna zaune agidan sai dai sashen su daban,"Na momy daban,"momy ta nemo masu Mai aikin,sai dai mama ita ke abinci da kanta, shara da mopping NE KAWAI ladi keyi,"
"Jawad duk ya rikece ya firgice ya lalace saboda damuwa,ta ko'ina ya kasa shawo Kan momy sai garashi take Yana nuna Mata Yana son matarsa ta Koma Amma ko ajikinta,"Gefena ma babu sauki,Domin bana kula shi,"Wulakancin yau daban na gobe daban,Yasha Kuka agabana Yana rokona na yafe Masa Amma ko ajikina bana kula shi,"Ya rasa ya Zaiyi damu duk ya rame ya fita hayyacinsa,"A hakan yake Cigaba da Hakuri damu yana dakon Ranar da Zan Koma gareshi.
"Saifullahi da mamansa da yayyensa duk sun zou gidan sun baiwa kowa Hakuri dangane da abinda ya faru ,"Momy Tace"bakomai Ya wuce Allah ya tsare gaba,"
"Haka gefen Amarya Saudat Anyi Shirin Aure Gwanin sha'awa,Duk da Hajiya lantana taso Hana auren Akan Labarin abinda su ka aikata da Taji awurin Innerie,"Amma akarshe komai ya daidaita Dan tagano cewa Saifullahi ya shiryu kuma ya canja kaf halayensa da dabi'un sa sun sauya. Talatu da yaranta sun saduda saboda sun gane Ramin karya kurarre NE Kuma Hassada ga Mai rabou Taki,Shiyasa suka bi Lantana da yaranta Yanzu suna zaune lafiya agidan babu hayaniya abinda da masu kwadayi ana shafa Masu harkar Arziki Suna lashewa.,"
"An d'aura auren Rasheeda da mijinta, haka Tahir da amaryar sa Nan akai Sa'a Kuma tsohon mijin Anty Talatu yadawo Domin tsawon watanni uku da mutuwar amaryasa wajen haihuwa,da ita da jinjirin duk suka rasu,shiyasa yadawo aka gyara auren su da taimakon malam shugaban Islamiyyar su hasalima shine ya gyara auren,Farin Cikin Hajiya Atika da su Jalila baya boyuwa Domin sunji Dadi matuka,"
"Gefen Anty Tala ba'a magana Domin Burinta ya cika,zata koma ta rike yaranta tayi musu *TARBIYYA* Mai kyau,"A Yanzu Kam taga ishara Kuma ta wa'azantu fatanta mutuwa CE kadai zata sake rabata da iyalinta sanyin idaniyar ta,"
"Rasheeda an Kai karshe Domin Gashi aure zai kaita gidan macce biyu Kuma Babban gida,karshen iyayi da munafunci...Tun Kan ta shiga gidan taji labarinsa,Babu sani Babu sabou gidan Yan tujara ne,ga Alhajin da manyan Yara,wasu ma zasuyi sa'anta Allah dai ya kyau,"
"Umaima da suhaila tare da sauran yaransu duk sun Hallara gidan nasu Jalila anata hidiman bukinsu Anty tala lafiya kalau batare da wata damuwa ba, har aka kammala amare da angwaye kowanne ya tare sai dai fatan SAMUN zAman lafiya da zuriya dayyaba,"
"Mansura anyi laushi duk ta kanjame!ta lalace ta rame,kamar ba ita ba!gashi Kuma yanayin fuskarta da jikinta sun canja tayi Baki da Kore!saboda man bilicin ya Kare!"A hakan take Hakuri agidan Bimboy ga rashin abinci Domin ba aikin yine da shi ba!zaune gari banza NE!baida sana'a iyakachinsa bangar siyasa da fad'a Nan fad'a can,"Wahala tayi ma mansura yawa ga Sahura ta DAINA zuwa tunda sukayi fad'a Akan kudin aikinta da ta cinye saboda Mallam na Kan tudu yace aiki bazai warware ba!har sai Lokaci yayi!"Haka dai rayuwarta ba Dadi da walwala wahaloli sun yawaita watarana ta Kan Sha Kuka!da tuba Akan abinda ta aikata ma Nadiyatu, Jalila da Saddiq da sauran Alhazawan da ta cutq aganinta amanar su CE ke bibiyarta!
"Duk kayan lefenta da Sadiq ya yi mata da na dakinta wasu ta sayar saboda ta ci abinci," gashi a Cikin irin masifar da take ciki Bata iya fita ko'ina ji take tamkar an daureta,"Tun aurenta har Yanzu Bata taba fita ko kofar gidan ba!"sai dai makota da yam matan unguwa su shigo Mata,"Ko da kasheta Bimboy Zaiyi Bata iya guduwa,"Ana hakan maman ta Hajiya Halima da su Yaya Farida suka kawo Mata ziyara,sun sameta ayanayin wahala!"Nan Suma suka labarta Mata suna Cikin damuwa Domin komai ya canja magani ya saki mazansu ita Yaya Farida ma mijinta yayi aure ya saketa!"Itama fariza da sauran duk ankaro masu kishiyoyin,"Ita ma maman su za ai Mata Dan babansu wata bazawara zai aure,komai ya lalace,"Mansura Tasha Kuka Saboda Bata da labarin kowa hatta wayar batada ita.
Nan dai suka rarrasheta tare da had'a mata Yan Kudi taja jari,"Bayan sun koma ta dinga sana'arta ta Kayan magi da Ruwa da zobou Amma ahankali jarin ya karye saboda da su NE take ci ta Sha da sauran lalurorin bugu da kari tana dauke da juna biyu Nan tasa kudin gaba da taimakon Bimboy suka Kai karshen su,"
*BAYAN SHEKAROU GOMA*
"Abubuwa da dama sun faru tare da cigaban rayuwa,"Iyalan Gidan Alhaji Abbakar Saddiq Musa (Commissioner of Education) zaune a dining place suna lunch,"cike da Jin Dadi da farin ciki,"
"Ga Baki Daya Ahlin gidan sun canja kamar Basu ba,Yaran barkallah an girma, Mufeeda da Mufeed Yanzu suna sakandare da ke Nan garin sokoto watou IMAN,"sai kanwar su Salma (Ilham)Mai sunan marigayiya mamansa Saddiq,"da Atika(Mimah,)itama takwaran Hajiya Atika,da Kuma karamin kanin su Abbakar Saddiq (Abbati)shima takwaran Alh.saddiq NE,"Dukan su yaran Hajiya Jalila ne masu kyau da haiba barkallah,"
"Haka gefen Hajiya Suhaila tana da yara,"D'anta na fari Musa (Hanif)sai Kuma takwaye Nabeel da Nabeela,sai tsohon Cikin da take dauke da shi Wanda haihuwa ko yau ko gobe,"
Jalila ta canja tayi kyau da haske ta koma Uwar Mata Domin tayi Jiki,ba laifi kamar ba ita ba!ga Yara tasamu barkallah,Wanda tuni ta daura su Akan turba Mai kyau,Wanda Daga su har yaran suna Cigaba da neman ilimin addini,"
"Suhaila Kam Bata wani canja ba,tana Nan cylinder dinta sai dai ta Kara kyau itama Kuma kalar fatarta chocolate tana Nan sai sheki take da yaran ta sai San barkah,"
"zaman Suhaila da Jalila zama ne,na Amana da Jin Dadi ba laifi suna da fahimta sosai,Kuma kowa Yana Hakuri da Dan uwansa,"Sai dai can ba'a rasa idan an samu sabani tuntuben harshe!"Domin Zama yau da gobe ba za'a rasa ba!"sai dai kowannen su Yana danne abinda ke damunsa Shiyasa suke lafiya ba mai Jin kansu,"
"Har kasuwancin su tare sukeyi na oder kayan manya da yara zanna laces s,bags, shoes, veils da sauran su, Duk daukowa sukeyi daga kasashen wajen kamar India, Dubai da malesia, da sauransu.
Business sukeyi sosai, har sun shahara, Saddiq ne ya basu kyautar makudan Kudi,"Domin ya hanasu aiki duk da kowaccen su ayanzu tana da takardun digirinta afile, sai dai shi ayanzu ya nuna masu baya son aiki ba san me gaba zata haifar ba!"Amma Yanzu Kam su hakura Domin Yana son abawa yaran kulawa Mai kyau tare da *TARBIYYA* yadda ya kamata,"Shine dalilin damka masu kudade su ja jari, sannan ya dauki Alqawarin biya masu Dukkan buqatun su ko da kuwa na naira daya ne,"
"Shiyasa Sam Basu damu ba!"suka mayarda hankalin su Wurin Sana'a wanda Hajiya umaima ma tana daga cikin alqaryar ta su ba laifi naira ta zAuna masu atafin hannu sun zama hamshaqan mata,masu arziki sai Hamdala,"