Sashe 45
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ayko ke kurma CE my mansura zance Ina so,Inji Saddiq cike da Jin Dadi,"
"Dariya Ali yayi yace"To ance ki zauna kinyi tsaye,Shiyasa nace anya Lina ji kuwa,Yawwa Bari na Kira madam suna ciki,tun d'azu fa muke ta jiranku."Hanyar bedrum Ali ya nufa."
"Kuruuu..mansura ta bishi da Ido kamar mayya,A zuciyarta tana tunani da ace da Wuri taga Ali da shi zata so ba Saddiq ba,Shakar Sanyi da iskar falon tayi Mai dauke da nau'in kamshi ba Adadi."Lumshe Ido tayi..."Sai yanzu ne taji me Saddiq,ke Mata bayani,Ashe bayanin irin yadda abotakaar su,take da Aliyu take."
"Yake,mansura tayi saboda hankalinta na Kan katafaren falon,Tace gaskiya Dear abokatarku ta burgeni Allah yabar zumunci."
"Ameen Saddiq yace,Yana Dariya,sai ga Umaima gaba Ali abayanta,Yana Rungume da Khairat,"Ta K'asan Ido taga matar gidan,Aykuwa sai da ta Raina kanta,saboda ta hango manyan Mata na tafiya,"
"A'ah sannu da zuwa amarya,ayi Hakuri Ango Ina can Ina shiri,Inji Umaima tana Murmushi sannan ta zauna"
"Nan suka gaisa da Mansura,wacce jiki yayi sanyi Domin taga iya taku,da wanka Wanda yafi nata,Domin less din da Umaimah ta saka ba karya. balle ma kayan adon da ke jikinta kamar wacce Zataje gasar kyau,shi kamshi ba'a magana."Shiyasa Ali ya take Mata baya,"
"Umaima sai Wasa take da zolayar Sadiq sai sannan suka D'an taba fira da Mansura,a hankali takewa mansura kallon kurilla cikin taku,Mansura ko sai wani sunne Kai kasa takeyi,Ali da Saddiq ma fira suke,"
"Umaima Tace"Bismillah muje aci abinci ko,"Cikin yanayin Isa da kasaitah,"
"Saddiq yace"kamar kin san Ina Jin yunwa,"Gimbiyar Ali,"
"Daman ai Dole kaji yunwa saboda kazama empty!"Inji Umaima
"Ali dariya yayi yace"Hakane ranki ya Dade,To Malama Mansura kin dai ji,abinda Mai samma mijinki kalaci Tace" mu dai fa mun, shirya ki taimaka Mana Dan Allah ki dauke Mana nauyin nan,"
"Murmushi mansura tayi cike da kunya Tace"To Idan hagu Taki basai akoma dama ba! Yayata tana Nan ai."
"Daga Ali har Umaima sun gane mansura bata san komai ba,Saddiq suka kalla da mamaki,signal ya aika masu,Nan suka canja magana,abinci suka ci da drinks,zafafa suka k'washi gara mai dadin gaske,sai dai mansura kunya ta hanata ta ci rabonta,saboda girkin ya hadou kamar ta tafie da shi,Bayan sun gama Suhaila tazo da yaran falon,Suka gaisa da Mansura, nan su Mufeeda da Mufeed suka dingA murnar tsarabar da Mansura ta Basu,tare da tambayar Saddiq Wacece,"
"Umaima Tace"Sabuwar Antynku CE Mansura,"
"Mufeed ya Bata fuska yace ummi Anty Nadiya fa!?"itaace Antynmu."
"Mufeeda Tace"Eh ummi kice Abba ya kawo Mana Anty Naddy,"
"Gaban mansura ya Fadi Tace kaji min munafukai zakuyi bayani"Azuciyarta har ta kissama yadda zata dagargaje su idan sun shigo hannunta!"
"Amma afili murmushi tayi tare da rikou su Tace,Nima Antynku CE kunji yarana,har Salim da salima ta dinga wasa da su,Khairat na Rungume ajikinta,har hotuna tayi da su,Nan wurin yaran suka sake da ita, Saddiq Dadi kamar ya kashe shi!"Umaima Kam Tuni tagano takun kissa irin na mansura Domin ta fahimci Bata Kai ciki ba!"
"Suhaila ta mayar da hankalinta gurin t.v tana kallonta,tun da suka gaisa da Mansura Bata Kara bi ta kansu,har suka Tashi wucewa."
"Kaya Umaima ta hadawa mansura tabata,kayane yan dubai mayukan shafi da turaruka masu kamshi da tsada,"Har wajen gidan sukayi masu rakiya tare da yaran,"
"Mansura sai karairaya takeyi,tare da masu godiya cike da gogewa,"
"Mufeed yace"Abba yaushe Momy zata dawo ne,!?"Mufeeda ta amshe da cewa Abba idan bazata dawo ka Kai mu da su salima mu ganta mu amso tsarabar mu ka mayar da mu ko ummi!?"
"Umaima dariya tayi cike da Tausayin yaran Tace ,Eh."
"Saddiq ko wani kallon tuhuma mansura ta watsa Masa Wanda ya razana shi,yace Zan Kai KU sai na dawo,"Nan suka shiga Mota suka wuce."
"Aliyu da Umaimah Nan sukayi tsaye suna tattaunawa Akan Wannan feqaqqiyar yarinyar Mai idon rashin mutunci da Saddiq ke neman kwasowa kanshi,"Domin adan zaman awa biyu sun fahimci mansura Yar duniya CE,"dan idonta a tsaye suke Nan dai sukayi masu fatan abinda yafe Zama Alheri suka shige Daga ciki,su sami yaran sai hayaniya suke Wai story book NE, Suhaila ke karanta masu tana masu tambaya,shine ake rige-rigen Fadi amsa,Wuce su sukayi izuwa falon Umaima da ke gefen Bedrum dinta daya,"
******************
"A hanya ta wani Sha kunu sai cika take tana batsewa!"
"Gefenta ya kalla sai dai,Kawar da fuskarta tayi gefe!"
"Ranki ya Dade Idan nayi laifi ai min afuwa!"Menene!?"Inji Saddiq da sigar damuwa,
"Hawayene suka zobou Mata tare da turo Baki,Tace Yanzu Dear,Su Mufeeda da Mufeed Basu ma sanni ba ko ahoto baka nuna masu ni,ba!?"Ana masu zancena suna na wata Nadiya!?"Gaskiya banji Dadi!ba,"
"Kiyi Hakuri my Kinsan sha'anin kurciya,Kuma ita sukafi sani Amma ai Yanzu Kinga sun sanki!?"
"Me suke agidan nasu Aliyu,Naga yau akwai school bama weekend ba!?"Kuna Wai Anty Jalila tayi Tafiya ko ka gayamin,Ni Kama bani lambarta na kirata nayi Mata ya hanya,"Mansura Tace tare da fiddo wayarta tana kokarin Dialing no..."
"Wani takaici yaji Jin an ambaci Jalila..!"
"A hasale yace,ba zan bayar ba!"
"Saboda me!?"ta tambaya,"
"Saboda batasan da labarinki ba!"
"Kenan baka sanarda ita zakayi aure ba!"ko kana Jin Tsoronta NE!?"
"Hmnnnn,tsoro fa!Ay Babu Wannan mace Aduniya da zanji Tsoronta,Mahaliccina ubangina shi nake tsoro ba kowa ba!"
"Nar nar mansura tayi,tare da kauda kai Alamar fushi take,shi Kuma Saddiq driving Yake Amma hankalinsa na kanta har suka iso, Makaranta."
"Kokarin bude motar take afusace sai dai yasa Lock amotar,"
"Cikin fushi tace" ka bude min na fita,"
"Murmushi yayi yace"Ranki ya Dade maida wukar Zan Miki bayanin komai Saboda fushinki tashin hankalina NE!"Daman yaran sun Jima gidan Ali kusan wata daya da dauri,Na saki Jalila!..."
"Me kace!"mansura ta katse shi tare da zaro ido da mamaki..."
"Mun rabou da maman su Mufeeda saboda wani Abu da gitta Yanzu hakan tana gidan su,Shiyasa nakai,yaran gidan Ali,Amma da anyi hutu next week Zan mayarda su Kebbi inda iyayena,kafin ayi auren mu nadawo da su saboda karatun su."
"Hannu mansura ta aza akai,Kuka take rerawa marar sauti Wanda azahiri na kissa,akuma badili na farin ciki,'
"Hakuri Saddiq ke Bata tare da rarrashi yace meye abin Kuka kamar ke aka saka!"?
"Tace,Dole nayi Kuka!Dear Meyasa zaka saki Yar uwata,nasan watarana akaina zai dawo,Tunda kafara yi akan ta, wallahi Ina sonta!,Sam bai kamata ba!Duk abinda tayi maka sai kayi Hakuri ko domin yaran namu!"Wa zai kula da su?wazai Basu tarbiyya? Shine su Umaima ke magana ban gane ba,yaran ma suna tambaya Bangane ba,na dauka tafiyar CE da gaske Ashe hakane!"niKam gaskiya Dear bazan lamunce Wannan bacin sunan ba! kana son adinga fadin saboda zakayi aure ka saki matarka!?"Ko Kuma ace nice sanadi!?"
"Duk ba Haka bane mansura share hawayenki kiyi Hakuri Nike aure Kuma banayi in dai da Jalila NE,Dan Allah karki Kara min maganarta!"Yace ransa na Masa daci!"
"Goge fuskarta tayi da gyale,tare da daukar Kayanta Tace"Bakomai Dear Allah yasa mudace,Nidai kayi tunani akai,"Allah ya huci zuciyarka.
"To, Nagode ki saki ranki sai munyi waya,"
"Fita mansura,tayi amotar azuciyarta farinciki ba'a Magana,"shi Kuma wucewa yayi ransa Babu dadi!"
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE*
*SHARE*
*VOTE*
*&*
*COMMENTS*
*2020*✍🏼
[2/18, 7:28 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
_________________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_________________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFA NA 30*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
*GODIYA MARAS ADADI GA NABILA'S ONLY GROUP FANS, INSIDE AREWA,NABEEHA NOVELS, SISTER'S OF JANNAH,004 HAUSA NOVELS, TABBAS INA JIN DADIN COMMENTS DINKU, ALLAH YABAR ZUMUNCHI AMIN*
______________________________________
Bayan wani lokaci
"Yanzu Kam Abubuwa da dama,sun faru Kasancewar a kullum lokaci kara Tafiya yake,haka kwanaki gudu suke,"
"Yau da gobe Bata bar komai ba,komai an kammala na shirin auren Nadiya da Jawad,"
"kullum suna manne da WAYA,Yana tsarata da kamalai masu dadi!"Wanda akasan zuciyarsa jin yake kamar ana watsa masa garwashi!"Saboda ya tsani jin sautin muryarta,hakuri kawai yake har yaga ta shigo hannu,"
"Haka Saif Yana zuwa Inda Nadiya amatsayin Jawad,shi kuma jawad yana kiranta awaya tare da turo mata texts"
"Momy tasa an hadouwa Nadiya kayan lefe na idon duniya daga dubai saitin akwati biyu masha Allah,"An gyara gidan ango tsaf,Alh.malami sambo ya zuba komai na furnitures sabbi fil aleda sashen amarya dana ango sama da kasa ko'ina angyara,Kuma Ya fad'awa Mallam Balarabe Basu BUQATAR komai sai amarya da 'yan tarkacen ta Wanda ba za'a rasa ba,"ita ma Momy ya ce"Ta amso kudeden ta na kayan furniture da ta tura oder,taji Dad'i sosai Kuma tayi ta godewa Alhaji malami.
"Malam Balarabe ya nuna RASHIN yaddar SA,sai dai Alh.malami ya rinjaye shi,saboda yace ba komai da Nadiyatu da Jawad Duk yaransa NE kuma shine ya dauki nauyin yimasu komai,karsuji komai Allah dai yabar zumunci."
"Haka Malam Balarabe ya hakura amma yaso abari su kaiwa yarsu duk abinda Allah ya hore masu dan gudun bar mata abin fade,Amma fafur Alh.malami ya hana ayi komai, shi yayi komai na auren."
"Momy taji dad'in abinda Alh.malami sambo yayi musu kullum cikin Masa GODIYA take,Saboda samun abokai irin sa awannan zamani sai an tona"
Ta Kara shiryawa harkar auren,ta gayyaci kawayenta da sauran Abokan kasuwancin da danginta ta,taso ta Kira dangin mahaifin Jawad sai dai RASHIN cika alqawarin marigayi Babansa yasa tafasa sanarda su,"Amma tana burin bayan aure taje da jawad da Nadiya har kasar su domin su gana da kakannin jawad din da kuma sauran danginta."
"Saboda daman ta kosa taga auren Jawad, Domin burinta da na marigayi ya kusa cika,bugu da kari Idan ta tuna surukarta sai taji dad'i,tun Ranar da Saif ya kawo Mata Nadiya ta ganta taji tana sonta,Kuma ta kwanta Mata arai,Bugu da k'ari nutsuwarta ta burgeta"Sannan Idan ta Dad'e tana dubin Nadiya sai taga tana Kama da Jawad din haske NE kawai bambancin su."Amma tafi yarda da zancen nan na idan so yayi so Yana Sanya Kama,"
"Ankai lefen Nadiya agidan su da ke Tudun wada area Argungu,Hankalin Innerie da Kawarta Hajiya lantana da sauran jama'a ya Tashi ganin Kaya kamar shago,"Abin ba'a cewa komai,"Akace ido kannan kai,"
"Kawayen Hajiya khaltumi (momy)sun Sha mamaki ganin irin gidan da Jawad ya d'auko Matar aure,yadda suke da arziki Amma ya tsaya ga auren Yar karamin gida talakawa,"Duk da mafi akasari acikin su sun kawo tayin ya auri yaransu masu aji, manyan Yara,da wayayyi,Amma ya kafe, yace bayaso,"Ashe da rabon ya kwaso yar marasa arziki,"