Sashe 15
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tace"Yau akan mu ake kokarin raba Naddy da Zaman hostel!"Tabbas Akwai gyara arayuwarmu saboda shaidun duniya shine na kiyama..."Hakan da akayiwa Naddy ya zame Mana izinah!"Kenan babu masu Mana shaidar kirki!"Mun b'ata record dinmu Tunda har mukayi watsi da halayen kwarai tun farko, yanzu koda munso mu nunawa mutane abinda suke zargi ba shi bane ba bazasu taba amincewa damu ba....!
"Hakane Deeyart mun makarou Inji Eshaa itama tana zubar da hawaye!!"
"Deejah kam tuni jikinta yayi sanyi..."Tana nazarin rayuwa!!"
"Nace kuyi hakuri kawayenah!Kusani na shaku da KU bazan iya barinku ba!"Muna tare yanzu ma naji Ina son zumunchi daku!!"Sai dai Kusani shi Zaman duniya iyawa ne Kuma duk abinda zakuyi kuyi nazari kuyi amfani da addininku da al'adarku ta amince da shi,.Saboda idon mutane ma'auni ne...Shiyasa tun farko nake kokarin sanarda KU gaskiya gashi yanzu kowa Yana zarginku alhalin KU abinda ake nufi da KU ba Haka bane!"
"Nady ki yarda damu!yakacin mu mu ci kudin samari ana soyyaya da yawon gari ko Muje muyi sayayya da su, muyin shiga irin yadda ranmu ke so Amma Sam bama watsi da mutuncinmu.."Sannan farin jini ne Allah yayi Mana,Nasan munasa Gashin doki,da kunba,da girar Ido...Amma Duk KWALLIYA ne Sannan saka Kaya masu kame Jiki bamu kadai keyi ba,gyalen ma da muke rikewa a hannu har matan auren nayi Dan hakan Nikam Nasan zamani ya kawo Wannan rayuwar Amma rashin mutuncin mu anan ya tsaya!"saboda mu aganin mu wayewa CE!"Inji Deejah."
"Na dubeta!Nace Babu wayewa Deejah sai tsabar halaka!"Wacce yanzu sanadinta ana maku kallon marasa kamun kai,"Babu amfani kabar koyarwa Allah da manzo Domin kawai kabi rudun zamani!Itafa macce wata Abu ce Mai daraja Bai kamata ta dinga sakin jikinta ba Domin Al'aurace itya fuska,kafafuwan da hannayenta aka cire ajerin Abubuwan da ya kamata tabari ajikinta,Amma tun kan shigarku halayenku da dabi'unku Sam basuyi Kama Dana Mata masu kamun Kai ba!Ta yaya za'ayi maku shaidun kwarai!Bani da buri irin in ganku Kuna karatu Kun Kama kanku Kun dinga shigar mutunci Domin itace Tafi Dacewa da buduwar kirki wacce watarana zata zamo uwa Tagari da maigidanta da yaranta zasuyi Alfahari da ita Kuma ta zame masu jigo silar Farin cikinsu.....Aysha...Badiya..Khadija Dan Allah ku zamou Nagari KU ajiye komai ku fuskanci karatunku,Domin Rana dubu ta b'arawo ce Rana D'aya Kuma ta Mai Kaya,Allah shi ke bayarda nasara da Sa'a ba wani ba!Na yarda da ALLAH Kuma na amince da basirata idan nayi karatu na roki ubangiji zaisa naci jarrabawa Amma meye amfanin kazo karatu anci amanar Wasu Dan kawai a faranta maku!?"Suma Mallaman watarana Amana zarta waiwayo su,Sannan idan akwai irin su Yaya Sadiq masu adalci a makarantar Nan Nasan watarana komai zai Dai-daita fatana Allah ya yafe Mana yasa mugane Amin ."
"Ameen Nadiya mungode Kuma zamu kiyaye...Inji Deejah,Esha Tace ai idan anyi b'ari ba'a kwashe Dai-dai ba!"Allah ya yafe Mana laifin mu na baya,"Deeyart Tace Amin mungode.''Jikin ba kwari
"Jikina na sanyaye nace dasu bakomai Nan na kammala shiri na tsaf acikin akwatina..."Lokacin Tafiya ta kawai nike jira.."
"Tsittth!!!!Dakin yayi kamar wadanda ke Zaman makoki....Mun Sha Kuka!"Har mun gode Allah"Sai yanzu nagane su Eshaa nada kirki!"Hakan Suma sai yanzu suka Kara tabbatar da mutuncina..."
*'YAR MUTAN DIKKAWA*
[2/18, 7:25 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFI NA 13*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
___________________________________
"Wannan karon zamana ya sauya a gidan Yaya Saddiq saboda na daina sakewa sosai da shi!"
"Bana son muna yawan haduwa da shi a gidan,Sai dai idan zamuje karanta ko mundawo,Idan Yaya Saddiq Yana falo bana Zama!"Ina Dakin mu Ni da yaran."
"Hakan yayiwa Anty Jalila Dadi,Ganin yadda nake nisanta kaina da mijinta."
"A gefe ban bar komai da nakeyi ba agidan,Sai dai Idan bana Nan Ina makaranta."Kuma yawanci kafin na fita sai na kammala dukkan ayyukana.."Shara! mopping da girki,da yake wanke2 tun acikin dare nakeyi."
"Su Mufeeda da Mufeed ba laifi akwai soyayya sosai atsakanin karatun boko da na zamani Ina koyarda su.."Musamman gefen sallah da Halaye masu kyau duk Ina kula da su sosai."A yanzu kwakwalwar su ta bude ga ladibi da biyayya da suka koya agurina."
"Yaya Saddiq Yana jin dadin yadda al'ummara ke Tafiya agidan sa..."Dawowata agidan ya kasance sanadiyyar farincikinsa Haka kawai yaji ya Sami nutsuwa da kwanciyar hankali arayuwarsa."
****** "Kimanin watana HUD'U da kwanaki a sakkwato birnin shehu Ina karatuna a kwalejin shehu shagari."A yanzu hakan mun kammala (C.A) din mu duka sai batun fara zana jarrabawar zango na D'AYA wato(FIRST SEMESTER)."Saboda hakan ne na Kara mayar da hankalina akan karatuna."
"Alaqata da kawayena su Eshaa,Dejeeh da Deeyart tana Nan daram ba Inda ta canja sai dai aboye nake zaune da su.."Ina zuwa faculty su da dakin su a hostel."Muna zumunci sosai Ni da su saima ayanzun kawancen mu yaqara tasiri azukatan mu."Duk yadda muke mu'amala da su munayi ne aboye saboda Yaya Saddiq ya Sanya Abokina Naseer da saka idanuwansa akan duk wani motsina a makarantar ya sanar Masa."Shima Naseer Tuni ya daukarwa Yaya Saddiq alqawarin Gaya masa gaskiya in dai akan su Eshaa ne saboda ya tsani ya ganni tare da su."A ganinsa lalatacci ne wadanda beraye suka gama wankewa idanu."Bai kamata aganni da su ba!"Musamman ayanzu da zuciyarsa ta Dade da tabbatar Masa da ciwon Sona da ya kamata!"sai dai har yanzu ta kasa furtawa abin sonta saboda labban baki sun ki bayarda wata kafa ta furuci!"Sai dai Tuni idaniya suka nunawa abin sonsu me zucia take nufi!"
"Hakan na cigaba da rayuwata da ciwo da Dadi Ina karatuna tare da taimakon Naseer...."Kuma Ina ganewa sosai."
*******************
"Wayar hannunsa ya ke latsawa ga alama lambar da aka rubutawa My man ita ce yake Kira...."tare da karawa a kunnensa.."
"Hello!"A kace adayan BANGAREN."
"Jawad yace Kai kana Ina ne Kai nake jira fah..
"Oh!sorry man gani a low-cost Mami ta aikeni
na karbou Mata sako!Inji saif"
"To,Ya za'ayi!?"Jawad yace
Saif yace "Ka jirani Ina zuwa yanxun..."
"Ok!"Sai ka shigo."Ina jiranka Jawad ya Fadi tare da kashe wayarsa Yana game da dayan wayar.
"Jimnnnnn yayi zaune Sannan Ya duba wayarsa tare da kallon tsintsiyar hannunsa domin Duba agogon da ke daure a hannun nasa Mai kyau da tsadar gaske."
"Bayan mintoci talatin da dakiku sai ga Kiran abokin nasa ya shigo...Iska ya furzar tare da manna bakin gilashinsa a fuska Wanda ke Kara fito da Masa da kyawunsa."
"Dakinsq ya rufe tare da Daga wayar yace gani Nan sannan ya kashe tare da fita Daga sashen nasa duka..."A harabar gidan ya Sami Saif tsaye ya hade hannayensa a kirji yana kallon Amininsa da yayi kyau matuka wato Muhammad Jawad Husamaddin."
"Tafawa sukayi tare da gaisawa sannan suka fad'a a SABUWAR motar Jawad PRADO kalar kasa Mai kyau."
"Tafiya suke suna sauraren wakar M Sharif ta SAREENA."Saif hadda bin wakar cike da sauki."Jawad da ke Driving kallon titin yake..."Yana Dan fira da Saif.."A hankali ya karya kan motarsa a kwanar Tudun wada layin gidan su Baba Balarabe suka."Ba suyi wata Tafiya suka karaso kofar gidan."Tsayawa sukayi kana suka fito.."
"Da Sallama suka karasa Daga ciki.. "
"Innarei ce ta Amsa alokacin da take kwashe tuwon dawa da ta kammala tukawa."
"Tarbarsu tayi alokacin da suke gaidata..."Tabarma ta SHIMFID'A masu tare da kawo masu fura da ruwan leda da Baba BALARABE."yake sayowa agidan ruwa da ke saman tudun layin nasu."
"Bayan Innerie ta ajiye masu daki ta shiga tare da gayawa Mallam gasu Jawad Nan..."Kimtsawa yayi fito da yake ya kishingida NE."
"Innerie ko tuwonta ta Cigaba da kwashe tana adana komai a mazauninsa..."
"Su Saif Tuni aka bude Sabon babin fira da Mallam Balarabe kamar yadda suka saba."Tun suna kyamkyemi akan abuncin gida har suka daina akan dadi da dandanonan bincin gashi sun yaba da tsaftarsu matuka..."Nan Innerie ta zubo masu tuwon dawar da danyar kubewa Kore Shar da Tasha kayan kamshi da daddawa......."Ay Nan su Saif aka hau kwano ana ci ana Santi,Jawad sai Kora furar Nan Mai Rai da lafiya ta shinkafa kabawan kanta yake."Mai Dadi da gardin gaske Wacce akayiwa damun kyale mouda."
"Suna cin abincin suna yabawa Innerie akan dai abincin yayi Dadi."
"Innerie tayi dariya tace mu da abincin namu miya sallaba CE,Ba Nama aciki ai abincin masu kudi yafi namu Dadi...."
"Ina mama fati da yake hakan suke kiranta...Saif ne katseta ya qara da CEwa a gaskiya mama abincin Nan ko gidan shugaban kasa Albarka... Saboda duk Wanda yaci bazai fahimci ba Naman dawisu ko jimina aciki...Ai mun dauka da giwa kikayi miyar Nan Mama..."
"Jawad ya amshe zancen...yace" mama gaskiya Ni ban ma fahimci ba nama aciki bah...Saboda kamshin miyar sai ya nuna nama da kifi ne suka yalwaceta..."
"Baba Dariya yayi kana yace zaku gama santin KU Yan nema masu salo...Ai kuwa 'yahtah Nadiyatou tafi ta iya Miya saboda ta kware sosai agurin girki kunga ko Sabon hannu yafi tsohon hannu...."
"Innerie ta karbe zancen tana dariya ta ce da dadin miyar kake tutiya Kuma da shi aka reni
'Yar taka shine taci ta girma...kaima anjuma kadan zaka daura santin naka daga Inda su Jawad suka tsaya..."
"Dariya sukayi cike da jin Dadi dukkan su...Nan aka dauko firar Nadiya..."Baba ya shaida masu saura mako biyu ta dawo a yadda Saddiq ya sanar Masa da sukayi waya ajiya."Saif yace agaskiya Baba da Nadiya ta dawo hutu sai dai kayi Hakuri zamu saya Mata waya..."
"Jawad yace "Duk da na fahimci baka so Baba Amma ya kamata ka hakura saboda tana fama da kewar mu sanadin rashin wayar!"
"Ajiyar zuciya Baba ya sauke yace''Abinda yasa bana son Nadiya da waya shine saboda kula da rayuwarta Domin macce ce na Duba nagani rashin Amfanin wayar yafi amfaninta yawa!"Tana batawa yara da dama rayuwa Haka yara da yawa sukan fad'a wata rayuwa sanadin waya!"Sai kuga yaro Yasan abubuwan da dama Kuma ya iyasu adalilin wayar Nan ta zamani."Shi NE nake Jin tsoron barin Nadiya ta rike waya domin kare mutuncinta da kula da rayuwarta
"Gyaran murya yayi a kausashe!"Ya ce"Baba na tabbata hakan bazata faru ga Nadiya ba!"Saboda nasanta da mutunci da sanin ya kamata!"Bazata taba zubarda kimarta da mutuncinta sanadin waya!"Inji Jawad."
"Saif ya CE"Baba gobe zamu sayo waya mu kawo maka,Kaine zaka Bata da hannunka yadda bazata zargi wani Abu ba!"Kuma idan ka Bata da kanka zatabi umurninka da kashedinka akAn duk wani Jan kunne naka!"Da GARGAD'in da zakayi Mata."