Sashe 35
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ali yace Haba Saddiq yau me zaka yiwa mutanen duniya da Bazasu zage ka ba!?Kawai kabar su Tunda sun daina din Wannan tsakanin su,Da ubangijin su,ke Kuma ki Kama kanki."
"To in Sha Allah Yaya, Nagode."
"Mota ya bude, kudi ya fitou da su ya bani,Ya ce"kinga Wannan kiyi sayyaya abinci abinda ya rage ki Bari zuwa jibi idan anyi salary na sayo maki, Sannan ki mayarda hankali ga karatu Daga Wannan hutun TP(Teaching practice)zakuje sai ki turou min courses din da akayi test Baki Nan zanyi magana da malamman."Ya dubi abokinsa yace"mu wuce ko."
"Amsa nayi Ina GODIYA na koma hostel su Kuma Mota suka shiga suka wuce."
"Eshaa na samu tsaye bakin rum dinmu tana jiran Dawowata, da murna na rungumeta Ina labarta Mata yadda mukayi tare da nuna Mata kudin da suka bani,karba tayi ta kirga na Yaya Saddiq tace dubu goma NE cif,sai dubu biyar na Yaya Ali."Nan Nace sai zuwa anjuma su rakani kasuwa na sayi abubuwan da bama da shi."Tace"To Shi kenan kafin Nan su Deeja ma sun dawo Daga saloon din da sukaje wankin Kai."
***********Katafaren gidan da mom ke ginawa Jawad tun Bayan rasuwar mahaifin sa,Can sukaje dukan su komai an kammala na gini,Yanzu kaam kayan part dinsa kawai ya rage azuba,Suma tuni tayi maganar ayi oder su,da zarar lokaci yayi kawo su za'ayi."
"Jawad da Saif sai murna suke saboda rabon su da zuwa gidan tun ba'a karkare shi ba gashi yanzu gida ya hadu iya haduwa."
"Sun shiga ko ina na gidan sama da kasa ba laifi,Daga Nan gida suka wuce."Momy suka sauke,Alheri shopping plaza suka nufa, Sayyaya kayan masarufi da sauran tarkace sukayi,gidan Mallam Balarabe suka nufa."
"A irin lokacin da suka san cewa zasu same shi agida,Lokacin suka Isa."Kamar kullum sun samesu zaune a farfajiyar gidan da aka share tsaf,kamar ba mutane agidan saboda tsaftar su,Fira suke shi da matarsa, Sallamar su Jawad ta katse su."
"Maraba sukayi masu."
"Nan aka shiga musayar gaisuwa,
"Ruwa Innerie ta kawo masu saboda yau Kam gidan sai Hamdala,Yanzu NE take kokarin girki,"
"Fira sukayi sosai,da Innerie da Mallam Balarabe sai wajajen yamma sukai masu Sallama tare da basu kayan da suka kawo masu."
"Godiya sosai suka yiwa su Jawad din tare da saka masu Albarka."
"A hanyar su ta dawowa Saif yace"Gaskiya Jawad iyayen Nadiya mutanen ARZIKI ne sosai,Ina son irin dattakon Su."
"Hakane Inji Jawad."Ni Kaina Ina jinsu tamkar wani bangare na jikina,Kasan ance sabo turken Wawa!"
"Tabbas...Saif Yace Yana murmushi."
"Tafiya suke suna fira har suka Isa gidan su Saif."
"Da misalin karfe 6:00 pm na yamma ta lallaba ta fita Daga Cikin gidan su ba tare da sanin kowa ba,Abin hawa ta nema sai Bafarawa Estate ya sauketa."Bakin kofar get din gidan ta tsaya tana bugawa,Bude kofar yayi."
"Mur yayi da fuska tare da cewa"Barka Hajiya."
"Murmushi tayi Barka dai mudi ya aiki?"
"Ta Kasan Ido yake kallonta sheqeqe yace"Aiki Gashi Nan munayi yanzu bakin Aikin nake."
"Mamakin mudi take irin yadda ya canja Mata da rainin wayo, sai kallon Ina na sanki Yake ma ta,Wanda take garawa tana juya shi son ranta shine ke Mata kallon banza!"Hadiye bacin ranta tayi tace bani hanya in wuce."
"Mudi,Kara tare hanyar yayi tare da zaro ido,Yace"To Hajiya kimin gafara Amma mai gida ya CE"Kar na kuskura ko da wasa na Bari wani ko wata ya shiga gidan nan batare da izininsa ba!"Mutim daya ce ya bani umurnin na barta ta shiga idan tazo wato malama Nadiya."
"Kai Dan Allah rufe min baki!"wato Ni din ce ma wata ko!?"Lalle mudi ka kusa rasa aikinka!Zaka San da Ni kake zancen.."Jalila Tace Cikin masifa tare da makale Jakarta akafada."Gyara tsayuwa tayi Tace"Wallahi ka bani hanya ko Yanzu in maka rashin mutunci ko Mai gidan yayi kadan ya hanani daukar Kayana agidan Nan bare Kai banzA Dan taho na taho cin ARZIKI Shiyasa duk yadda akayi da jaki sai yaci Kara kauyanci babbar cuta ce."
"Dariya yayi har da shewa,yace na dai ji Hajiya Kinga bakauye ya samu matsayin sai da umurni na Kuma idan naso Zaki shigo gidan nan.
Amma Yanzu naji magana Zan Miki alfarma,shigo Mana ay bansan kayan NE akazo kwasa ba!"Inji mudi tare da Bata hanya."
"Tsaki tayi tare da hararsa ta wuce,aranta ta ci alwashin sai tasa Saddiq ya Kori mudi idan har ta dawo gidan jibi!"Zai gane ruwa ba sa'an kwandou bane."
"Mukullinta tasa ta bude gidan,Bedrum dinsu ta nufa ta had'a Kayanta acikin akwatin ta karama, Dakin yara ta nufa..Wani Dadi taji da ta ga ba komai wayam,na kayan Nadiya,Dariya tayi Tace"Ruwa su iza harda matuka jirgi,Na rabu da shegia mayya,To ko'ina yakai su Mufeed oho!Wani sauyi taji Azuciayarta saboda tana son ganin yaranta!"
"Inda kayan su ta nufa sai dai Babu dayan akwatin su,da wasu tufafin su,Shakka batayi yaran suna gidan Ali,idan hakane Kuma zataje har gidan ta dauko yaranta zuwa gidan su kafin ya maidata"
"Ajiyar zuciya tayi tare da komawa falon share shi,tayi tsaf,bona ta jona tare da zuba turaren,ta ko'ina hayakinsa ke Tashi afalon."Zama tayi tana kallo sai da 6:35pm tayi Sannan ta Tashi ta dinga murza na jiki Domin tasan duk inda Saddiq din Yake Yana hanyar dawowa gida."Domin a masallacin Estate din Yake sallar magrip."
"Gogawa take da murzawa ta ko ina..Jin Horn dinsa yasa taji dadi,gabanta ne ya fAdi ga koshi ga kwanan yunwa."
"Da sauri ya fito motar,mudi na Masa sannu da zuwa ya wuce,baiko tsaya ba!"Lokacin sallah yayi kusa gashi Yana son ya watsa ruwa kafin yaje masallaci."
"Janyo akwatinta tayi tare da tsayi abakin kofar, Tuni ta koma rufe kofar da key ta zare abinta,shima Yana isowa makullinsa yasa ya bude gidan,Yana murda kofar Jalila ma murdawa tayi,Shi zai shigo Daga ciki ita Kuma sai tayi kamar tana kokarin fita ne,A yadda suke tsaye kowannen su Yana jin Numfashi da bugun zuciyar dayan sa."
"Ido ya zuba Mata cike da mamakin, me ya kawo ta gidan!?."
"Ita Kuma kallon sa take,yadda yayi haske ya Kuma rame!"kamar bashi ba!"
"Wani masifaffen turare yaji kamshin sa na fita ajikinta da gidan,Wanda yayi silar sarawar kansa."Ga kuma hayakin da ke Tashi afalon,kallonta yake cike da mamaki da Kuma tuhuma."
"Hmnnnn, Saddiq kenan meye abin mamaki Dan na zo Naga gidana hargitse na gyara!?Meye Dan uwar yaranka tayi ma Shara ta saka turare!Karka manta ba kada Mata,Ay Taimakon ka nayi,Karka damu saboda har gobe Kai na Jalila ne ya kaga gidan ya sauya sosai zaman gidan ka Lafiya Dani a gidan nan da yarana ba tare da kowane bare ba!"
Wani kallo ya ke Mata baiyi magana ba.
"Am Saddiq Dan Allah kayi hakuri nasan abinda duk nayi sonka da kishinkai ne sanadi!"Amma kasani Wallahi an gaya min cewa soyayya kukeyi Kai da ita.."
"DakAta Jalila idan kin Gama abinda ya kawo ki kina iya Tafiya... yace fuskarsa adaure!"
"Wani shu'umin murmushi tayi na jan hankali, Tace" Shi kenan Nagode, Ina Mufeeda da Mufeed NE!?"
"Bansani ba! ya Bata Amsa afusace!"meye damuwarki dasu yanzu Kika San dasu.
"Murmushi tayi Trolley dinta taja tayi tafiyarta...
*********
Sai ga Saddiq ya biyota da gudunsa Yana haki ya Fadi agabanta Yana Hawaye yace,My Jalila kiyi hakuri na mayarda auren mu Dan Allah karki tafi."
"A Dan fusace Tace"Habibi ka barni na wuce mana kaifa kace na tafi na barmaka gidanka!"
"Na tuba kiyi Hakuri kece Hasken gidana Kuma farin cikina Jalila ki taimakeni, Saddiq yace Yana rokonta!"
"Dai-dai kofar mudi ta tsaya tare da Kallonsa Ina son ka,Kuma Zan zAuna da Kai har abada Saddiq,Amma ka amince duk abinda Nace bazaka musa min ba!?"Inji Jalila agadarance
"Na yadda ranki ya Dade!"Saddiq yace Jikinsa na rawa."Ya rike akwatinta har da rataya jakkarta akafadarsa."
"Mudi!mudi! ta Kira da karfi,
"Da sauri ya zube agabanta domin ko Mai gida Gashi nan akasa bare shi,Yace Gani ranki ya Dade."Ayi Hakuri na tuba."
"Dariya tayi harda shewa,Tace zaka San matsayina agidan Nan mudi,Ay nagaya maka."
"Saddiq ta duba tace"Habibina ka gaya Masa ya daina Aiki Daga yau bana son ganinsa agidan nan..."
"Kuka mudi Yake Yana rokonta."
"Ita Kuma dariya take har da tafawa....."
"Ganin da yayi Har yanzun shi take kallo tana kyalkyala Dariya,tana lumshe Masa ido!"Ya Kara tunzura shi!" Bangajeta yayi gefe! ya wuce ciki,tare da tura keyarta waje da akwatinta.."Yace Ina ga kin samu Matsalar tabin hankali Allah ya Baki lafiya..Inji Saddiq ya rufe kofar falonsa da key.."
"Hannu Jalila ta aza aka, lokacin da hankalin ta ya dawo jikinta,Ta ce Yanzu Ashe ba gaske bane tunani nakeyi inama ace da gaske ne..."Inda mudi yake zaune ta kalla,Kuru ya zobou mata Ido Yana murmushi."
"Kwafah!tayi tare da Jan akwatinta ta fita afusace!"Mudi Yace Allah ya kiyaye tare da rufe get din gidan."
"Jalila tafiya take saman titi Hankalinta atashe, Trolley dinta take ja tana Hawaye!"Ga abin Hawa yayi wuyar samu!"Tunanin take shin, to me hakan ke nufi!?"Gashi dai ya shaki duka turaren Amma wulaqanci ya biyo baya!"To ko sai zuwa Bayan kwana biyu maganin zai fara Aiki!?"Kai anya maganin ya Kama shi kuwa!?"Saboda Yanzu Saddiq Yana da kokarin Ibada da tashin dare."Duk wad'annan tambayoyin da Jalila keyi batada Mai Bata amsar su."Dan Haka wayarta ta Ciro a jaka Domin ta Kira mansura ko zata Sami Karin haske."
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE*😍
*2020*
*Share and comments*
[2/18, 7:28 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
_________________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_________________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
*SHAFI NA 24*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
*"An karb'ou Daga Abiyh Hurairah, (R.A)"Yace"Manzo (S.A.W)Yana cewa"Lalle Allah ma daukakin SARKI,Baya Duba zuwa ga jikun kunanku,Ko Kuma Siffofinku,Sai dai Yana Duba zuwa ga zuciyoyin KU da Kuma Ayyunkan KU...."(Muslim)*