Sashe 29
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Anty talatu mayafinta ta yafa kana Tace"Allah ya sauwaqa sai dai kinji jawabin umma ko...Koda wasa karki raga Masa ki bude Masa wuta Kuma itada gidan Nan sai a mafarki..."
"Duk na hadda CE komai Anty...karku damu Zanyi maganin komai!"
"Allah yasa hakan..."Inji Anty talatu.."
"Amin... Jalila Tace..."
"Nan tayi musu rakiya har kofar falon Sannan ta dawo...wayarta da dauka tare da Kiran layin mansura..."
"Ba da jimawa ta Daga wayar da Sallama tare da gaida Jalila cike da ladabi kamar tana agaban ta..."
"Amsawa tayi tare da cewa mansura ya makaranta ya karatu!?"
"Lafiya qlaw Anty Jalila...Mansura Tace ya Hakuri!?"
"Hmnnnnn....Bari kedai nafara rage zafi!"Nan ta labartawa mansura komai harda karin Dan gishiri..."Cike da Jin dadi da gadara..."
"Mansura kaam kamar an gafarta Mata aranta"A fili ko Ta ce A gaskiya Jalila banji Dadi Duk Naddy itace ta ci amanarki Amma na tausaya Mata!"
"Haba Mansura karki sa nayi Dana sanin kiranki Mana!!!"
"Anty Jalila banso ki daketa!saboda gudun abinda zai biyo baya.."
''kamar me Kenan mansura!?"
"Anty Ina gudun matakin da Yaya Saddiq zai daukar maki...kinsan fa zai iya cewa dole anan zata zauna..."
"Katseta Jalila tayi tare da cewa"Mansura Saddiq na Sona bazai taba iya rabuwa Dani ba!"Daman na bashi zabi koni ko ita!"Idan ya dawo zan Masa barazanar ya sakeni nasan dole ya korata hostel domin bazai iya aikata hakan ba!"
"Cap di jaam...mansura Tace azuciyarta cike da haushi da takaicin Jalila...Yake tayi da cizon yatsa kamar tana gaban Jalila...Tace to Anty Jalila Allah ya gyara..."
"Ameen...Daman nace gobe wanne time zamuje gidan malamin...?"Anty Jalila ta tambaya"
"Murmushi tayi tare da hararar wayar Tace"Da misalin Sha biyu na Rana...sai mu hadou Nan makaranta saimu wuce..."Inji mansura."
"To sai nazo mansura NAGODE..."
"Ba komai yiwa Kaine Anty.."
"Nan sukayi Sallama kowannen su da irin abinda Yake cin ransa, Yake Kuma kullawa da kuncewa...."Musamman mansura da takaicin Jalila ya cikata...."
"Tun fitar Yaya Saddiq Mufeeda da Mufeed ke ta faman jera min sannu cike da damuwa..."Har Abbansu ya dawo hannunsa rike da Ledoji..."
"Kujerar da ke gefena ta janyo ta zAuna tare da bude ledojin fresh milk CE da kayan fruits..."
"Tea ya hada min Mai zafyh nasha Sannan ya bani magani nasha..."Fresh milk ya Miko min...Duk da da kyar nasha maganin da tea ba Dan Ina so ba!"Hakuri nayi na karba Ina washa da kwallin a Hannu na..."Kayan fruits din yaba yaran da fresh milk din saboda suna Jin yunwa..."
"Sannu Yaya Saddiq ya dinga jera min tare da tambaya to ya jikina!?"Me nake Ji!?
"Amsa na bashi da sauki..."
"Baki ya Cigaba da bani tare da rokona alfarmar Kar na sanarda su Baba meke faruwa ko da awaya NE!Nayi Hakuri zai dauki mataki Mai kyau Akan Anty Jalila..."
"A sanyaye nace Yaya ba komai in shaa Allah bazasu ji ba!"
"Kallona yayi tamkar Bai Saba ganina ba!"tare da sauke Numfashi yace nagode kanwata Ina alfahari da ke!"
"Juyawa yayi awurin yaran SA yace"Mufeed muje masallacin asibiti mu kwana...Ke kuma Mufeeda ki kwanta awancen gadon..."
"Nan Yaya Saddiq yayi Sallama da mu ya wuce...Ni da Mufeeda Cigaba mukayi da zama har bacci ya dauketa...Nikam tunani duniya ya dameni Ni Nadiya!!"
"Yadda Anty Jalila ta rufe Ido ta ci mutuncina harda kirana karuwa!!"Kalma Mafi Muni!!"
"Hawaye!ya dinga min zuba shin waye ya sanarda ita Yaya Saddiq so na Yake!?
"Wace alama tagani da ke nuna hakan!?"
"Meyasa zata yanke hukunci Akan abinda batada Tabbas!?
"Meyasa Anty Jalila zaki mana kazafi!?"
"Meyasa!!!!"
"Kuka nake rusawa Babu Mai bani Hakuri..Nan take Kaina ya dauki zafi!"Ciwona ya Taso....jikina sai rawa Yake Ina kakkarwa...."Nurse Lubna CE ta shigo ta sameni awannan halin Tuni tabani agajin gaggawa tare da min allurai..."Daga Nan komai ya lafa bacci ya kwasheni..."
"Akai akai Nurse tana zagayo Ni tana dubani Ina bacci normal da Yake asibitin akwai TSAROU nurses NE da kansu ke jinyar patient DINSU..."
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE*😍
[2/18, 7:28 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFI NA 21*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM._
_Sadaukarwa gareku manyan gobe😍_
_Mufeeda, Jiddartyh ,Zarah, Ikhram, Minal,Teemah, Juwairiyyah, Umairah,Khadija, Afra, Ramlat, Iman,da kuma Afnan Allah ya raya min ku Ameen😍_
______________________________________
"Bakin ciki da b'acin ran da ta kwanta da shi adaren jiya!"Da shi ta wayi gari!"Tabbas Sadiq ya Bata mamaki Kuma ya wulakanta ta!"Ace saboda Nadiya zai kwana wani wurin ba agida ba!"Da sunan Yana garin sokoto!"Dan Karin tasko da wulaqanci harma da yaranta..."Tabbas masifar da ta tanada Masa sunada yawa..."
"Ko karyawa ba tayi ba!"Da misalin 11:30 na safe ta shirya Akan sauri da kyar ta had'a tea da kwai ta Dan tsakura saboda yunwa, Nan tabar kayan ko'ina a ya mutse!"Ta na fita.."Kai tsaye Dan fodio university ta nufa...."Wuri tasamu ta zAuna kana ta dannawa mansura Kira..."
"Mansura ta Daga wayar Nan Jalila ta shaida Mata inda take tazo ta sameta tana jiranta..."
"Duk da tashinta kenan Daga bacci amsawa Anty Jalila tayi da to tana zuwa yanxun..Sannan ta ajiye wayar..."
"A gurguje ta wanke jikanta tare da Saba tufafi tsaf ta fente fuskarta aka zuba uban turare aka fito..."A zuciyata nace Wannan tsaka tsamin...kamar kawalliya Uwany lol😄
"Cike da yanga take Tafiya har ta karaso a inda Anty Jalila ta kwatanta Mata..."Bayan ta qarasou gaisawa sukayi sannan suka nufi titi domin samun taxi da zata sauke su Mabera Iddi...."
"Tunda safiya ta waye Yaya Saddiq ya hada Mana tea Ni da yaran mu ka Sha tare da bani magani na..."
"Bada jimawa ba Dr.yazo ya dubani Sarai tare da min wani Sabon dressing akai..."Ba laifi nasamu sauki Daga Nan Sallama ya bamu da zummar Bayan kwana biyu mudawo a kwance daurin...."
"GODIYA SOSAI Yaya Saddiq yayi Masa tare da bashi tabbacin ZAMU dawo in shaa Allah..."
"Nima muryata a sanyaye nace mun gode Dr.
"Dariya yayi cike da kulawa yace"Yawwa ma patient ay yiwa Kaine..."
"Sunkuyar da Kaina nayi saboda yadda Dr.kai kafeni..da Idonsa masu min kwarjini..."
"Yaya Saddiq yan tarkacen kayan yafara hadawa Sannan yace mu tashi mu wuce..."
"Da taimakon Dr.Mu'ab muka Kai kayan Mota...Shi da kansa ya rufe min Mota yayin da na shiga tare da cewa''My Patient sai nakawo ziyara an juma ko Yana kallona tare da jefa min murmushi"
"Nima murmushi na mayar masa..."Yaya Saddiq baice damu komai ba!!"Sai dai sauyin fuskarsa da ya canja..."
Daga Nan motar mu ta tashi Yana Mana Bye su Mufeeda na mayar Masa cike da kewarsa domin Dr.mutum ne Mai mutunci da son mutanen..."
"Tsaye yayi Yana Cigaba da Daga Mana hannu..."Har muka wuce..."
"Nurse Nussyh...Da ke gefe tana kallon Duk abinda ake ta cika da haushi...sai cizon baki take tana surutai ita daya.."Har suka wuce Bata dawo a hayyacinta ba!"Tunani take wata da wattani tana tufka Amma acikin kwana daya Nadiya zata warware..."Tirkashi!...Dole ne tayi maganin abin domin ta dawo da abinda ta Dade tana kiwo har ya gawurta ahannunta...."Wasu Hawaye suka zubo Mata...Tace Dan Allah Dr. Mus'ab karkayi min Haka Ina sonka Ina kaunarka Amma Daga ganin wata banza kakeson canja sheqa!"A gaskiya Bazata taba sabuwa ba!"
"Maganar Dr.Mu'ab CE tadawo da Nusaiba a hayyacinta yace yadai "Nussy...."
"A zabure tayi saurin goge hawayenta tare da murmushi Tace normal..."
"Dr...mus'ab yace"Ok,Muje Daga ciki..."
"Bayansa tabi suka shige Daga ciki..."
"Office dinsa ya nufa Kai tsaye binsa tati...tana wani kaudi tace....Lafiya Dr.naga kamar Bakaji dadin tafiyar su abokinka Mufeed bane!?"
"Ba su Mufeed bane banji dadin tafiyar su my patient Nadiya tabani tausayi..."
"A zabure ta tashi tana huci Tace Dr.ka Gaya min gaskiya Kodai sonta kake!?"Nusy tace cike da tsiwa..."
"Kallonta yayi sororo...domin idan da abinda ya tsana a halayenta Bai wuce tsiya da rashin Hakuri ba!"
"Tace"Shiyasa Naga kawani laqabe Mata ita Kuna shegia munafuka sai wani sangarta da iyayi take...Wallahi Dana San kafada sonta da nayi maganin ta KAFIN tabar asibitin Nan.... "
"Hmnnnnn...Nusy kenan nagode Allah da yasa Kika gane nine nakamu da sonta ba itace ta laqabe min ba da nacin soyayyar ta Kinga kenan ta cika macce Mai aji wacce batasan ta cusa soyyayar ta azuciyar namiji ba...ko da karfi...."Inji mus'ab Yana kallonta ba yabo ba fallasa"
"DakAta....''Mus'ab ba sai kayi min fade ba!"saboda Allah ya hadani da aikin sonka...Wallahi da zan iya ciresa da na debe ko Dan wulaqanci ka!!!"Nussyh Tace cike da takaichi!!!"
"Kinsan da hakan har zaki ga laifina saboda Nima na hadou da cutar son Nadiya!?"Dukkan mu Hakuri zamuyi muga abinda Allah zaiyi!"Amma kisani Ni ban wulaqanta ki ba Nussy rashin kamun kanki da tsiwa ne bana so!"Ina son macce Mai kamun Kai da nutsuwa wacce Zaman mintina da ita za'a fahimci kamun Kai ce.."
"Kana nufin Ni ban cancanta ba!?" Nussy Tace tana zubda Hawaye!"
"Kina da Halaye masu kyau saboda an baki !"Sai dai bakya nunawa akoda yaushe....Dr.mus'ab yace tare da daukar wayar SA ya fita Daga office din ransa ba Dadi..."
"Nurse Nussyh nan ta had'a Kanta da table din office din tana rusa kukan bakin ciki!!!Tare da Dana sanin son mus'ab arayuwarta domin ya Gaya Mata abinda ke ransa ayau saboda kawai ta tabou Nadiya!!!"To wannan Wacece ita!?"Dole ne ta nemo bayanai akanta da halayanta, Kai Koma da kalamai ne tayi nasarar burge Dr.nan take zata sani domin ta kwaikwayon su itama ya sota!"
"Taxi na ajiye su agefen titi suka tsalka izuwa wani lungu Tafiya suke suna tsallake gotoci har suka Isa zauren...."
"Mansura Tace Yawwa Anty Jalila Kinga Nan NE..."Amma Ina zuwa bara nagayawa Mallam mun karaso..."
"Badamuwa mansura...Inji Anty Jalila..."
"Zauren ta kusa kanta Nan sukayi magana da Mallam harda shewa Sannan ta fito Tace"Anty Jalila Yace ki shigo..."
"Jiki na mazari Jalila ta shiga zauren wuri tasamu ta zAuna Cikin karamar murya ta gaida malam zakiru..."
"Amsawa yayi tare da maraba da zuwan na Jalila.."
"Nan mansura ta lakwashe murya cike da kissa Tace"Mallam Wannan itace yayata Kuma Yar uwata da nayi maka bayani akanta da Kuma Matsalar ta...Asirin da na rikawo kawata Naddy mukazo awarware tare da Bata taimako Akan mijin mata...."
"Mallam zakari Jan carbi Yake Yana wani muzuru da ido Yana kada Kai...Yace to agaskiya taimakonku Zanyi bana Aiki na warware Amma saboda kinta rokona mansura zan MUKU Alfarma...Hankada tabarmar kaba da ke shimfide adakin yayi tare da dauko garin magani ya mikawa Jalila..."
"Wata kwarya ya dauko acikinta ya fitou da kwalbar turare ya Mika Mata..."