Sashe 5
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muje zuwa fans...Shin Ina labarin Jawad ko yasamu bacci Mai dadi ko Kuma zafin Marin ya hanashi sukuni?"Hmnnnn mutuniyata faah ta sarkou da cutar so,Shin meke ciwa Mallam yunus towo a kwaryar!?"
Amsa na gareku masoya na niece taku Mai kaunar KU har kullum *'YAR MUTAN DIKKAWA*
*READ, COMMENTS,AND SHARE*😍
🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
*SHAFI NA BIYAR*
*TUKUICHI NEH GAREIKU" MASOYANA MASU QAUNAR RUBUTU NA"NA CIKI DA WAJEN NIGERIA, HAQIQA INA ALFAHARI DA KU KUMA INA JIN DADIN COMMENT DINKU,GAISUWAR KU TA DABAN CE MY RAHMA,SHATOU DIKKO,DA YACEERAH HINDOU ALQALI,SAI NURATU SALIHU,HASSANA NIGER,RABI'A AMINU,MARYAMA MUHD,MAMAN YASEER DA ANNOUR,SUMEE WAZIRI,KHADIJA KAKA,VILKYN SUDAN,DA DUK JAMA'AR GIDAN NABEEHA AMINU(MARUBUCIYAR SAREENA DA GUDAI)INA GODIYA MAI TARIN YAWA A BISA ADDU'OIN KU DA FATAN ALKHAIRAN KU GARENI,FATANA ALLAH YABAR ZUMUNCHI AMEEN."❤*
______________________________________
"Rana ba ta karya akace...Domin gashi dai yau Allah yayi ranar zuwa na makaranta tazo, na shirya tsaf cikin Shiga ta mutunci da Kamala. gurfane nake agaban Babana da Mamana sunayi min nasiha kamar yadda suke min akullum, sai dai aganina ta yau tasha banbam da ta koyaushe, saboda yadda take shiga tana ratsa min jikina."Hawaye ne ke ta kai kawo a fuskata har suka game jawabinsu...Yaran makotan mu sai daukan kayana sukeyi suna Kai waje wurin Mai napep.."Nasiha,da kashedi,tare da hannunka Mai sanda,ba Wanda iyayena basu min ba, musamman akan na kare mutuncina
"Ina share hawayena! nace In shaaa Allah na daukar maku alkawarin ba zan taba watsa muku kasa a ido ba, Baba zan kula da kaina sosai zanyi kokarin ganin nayi karatuna Kuma zanyi amfani da Duk nasiharku.
"Albarkaa suka samin tare da fatan alheri,Ina kuka nabar gidan cike da kewar iyayena!"Haka mamana sai da tayi guntun hawaye saboda Ni da ita akwai kaunar juna atsakanin mu!"Baba ma dakiya yayi..Har kofar gida sukai min rakiya tare da fatan alkhairi da samun nasara a karatuna A karshe dai nan muka rabu da su cike da alhini su na min asauka makaranta lafiya."
"Tunda muka dauki babban titin da zai sadamu da hanyar Tasha nike goge hawaye!Da suka jika min hijabi!Shishshekar kuka nake Ina sauke wahaltaccen numfashi!"Kamar wacce akayima mutuwa.."Mai napep din da nake ciki Dan Mani,,,dariya yayi yace malama Nadiya adaina kukan hakan."Da yake mun San juna Ni da shi a unguwar mu yake."
"Yaqara da cewa Zaki dawo ki samesu da yardar Allah,to kuka na me!?"Kin ma bani mamaki Allah ke da gidan wani zakije watarana ki barsu, kinga ko gara kisaba da rabuwa da su Baba."
"Yake Mai kama da kuka!"Nayi nace to Dan ladi na daina,Domin gudun barin abin fade a unguwa."
"Dariya yayi yace Hmnnnn Ashe kin gano Domin Ida muka zauna majalisa bama sanin sanda batutuwa ke bulbulowa abakin mu tuli_tuli,babu Mai barin afishi Labari...Kinga sai na manta nayi subul da baka na antaya masu labarin kukanki...."Yaqashe zancensa Yana Dariya."
"Nima dariyar ya bani nace rediyo masu jini Ashe Bari mukama kan mu."
"Ya ce aike ta daban ce keda kowa ke yabo, Duk fa unguwar mu kece ta daban..."Gaskiya ana ganin kirkinki..."saboda Duk Yan tallar yam matan unguwar nan basuda kirki da mutunci kamar kebmunsan halin kowa...."
"Murmushi nayi nace sanin gaibu sai Allah."
"yace Hakane Kuma malama,"
"Ba muyi wata tafiya Mai nisa ba!Muka kawo tashar sokoto,sauke kayana Danmani yayi, yana lodawa a motar da ke layi...kudinsa na ba shi Amma yace ba zai karba ba, Allah dai ya kiyaye hanya da Kuma fatan samun nasara yayi min,Ameen nace da shi Ina kara masa godiya...
"Dan kamishon ne yakaraso,da sauri wurina yace malama Bismillah,fasinjoji sun kammala ke ake jira kinzo a nasara."
"Nawa ne kudin,na tambaya?"
"Dari shidda ne kacal,yace Yana lissafin kudaden da ke hannunsa."
"Naira dubu,na Ciro daga jikata,na bashi,canjina ya miko min."
"Bayan na karb'i naira dari hudu na,wurin motar na nufa Inda ake jirana,da Addu'a na Shiga,gaban motar mu biyu Ni da wata Yar matashiya,Saura na Baya,Direba kudinsa ya karba ga Dan kamishon,,tare da basa la'adarsa,sannan ya Shiga ya tada motar da sunan Allah,Nan muka Kama hanya,Rutse ido nayi Ina Mai shakar iskar jihata cike da shauki,can Kuma na tuno iyayenah da Mallam,Nan take bugun kirjina ya canja,Idona suka cika da kwalla, Ina dubin ciyawo da itatuwan da muke wucewa a hanya."
**********"Wata hamshakiyar mata ce, wankan tarwad'a duk da ba atsaye take ba,Kallo guda zakayi Mata ka fahimci tana da tsayi da jiki,Hakimce take a luntsuma luntsuman kujerun nan, na lada farare tas."Sanye take aciki wani uban leshi ruwan Zuma anyi dinki bubu data Sha uban aiki.."duk gwala gwalai ne ta Sanya tayi kyau matuka sai kamshi ke tashi ajikinta da falon duka.. "kamar wadda zataje GIDAN buki Zaune take tana fuskantarta katuwar talabijin din da ta mahe fiye da rabin bangon katafaren falon,Kallo ta ke azahiri Amma abadini tunanin tilon danta takeyi,Wanda tun jiya take neman layinsa a kashe, iPhone 11 dinta da ke ajiye saman Dan karamin teburin dake gefenta ta dauka,Layinsa ta Kara Kira....Motsin da taji gefen kofar falon ne ya sanyata waigowa ko inna ce ta dawo...."
"Sai dai me!?Wanda take kokarin Kiran ne,ya shigo falon kamar an jefoshi....ba tare da sallama ba,Bata ko nuna damuwarta akan rashin sallamar sa ba,da yadda ya fadou falon kamar arne."Kallonsa tayi tana sauke numfashi fuskarta asake." ( _Hattara iyaye a kula da sallamar yara,Da Duk wani lamurana nasu Domin kawo gyara arayuwar su)_."
"A hankali ta tashi, cikin kasaita domin akwai jiki Mai kyau ,ta nufe shi.."
"Hannunsa ta Kama ta rike tare cewa"Jawad!"Meyasa me ka!?" meke faruwa jiya baka ci abincin dare ba anan!?Kana Ina!?"Meyasa baka d'aga Kirana ba!?"Ka fada min ko dai kana son tuna rayuwarka ta Baya ne!" kasan ayanzu banason ganin ka ahakan!?"Ta tambayesa ajere cike da damuwa..."
"Ba komai mom,ki kwantar da hankalin ki,bazan karya alqawarin da na daukarwa Abi ba!" kaina ne yake ciwo alokacin, naji Kira sai dai ban duba ba, Duk fa zatona Saif ne, Shiyasa na kashe wayar, saboda alokacin zafin da nakeji akaina bazai barni na daga waya ba...Amma Yi hakuri mAh!ban San kece baah."Kuma munci abinci agidan su Saif."
"Ajiyar zuciya mum ta sauke tare da tausayawa d'anta, kana Tace Meyasa bazaka gaya min ba Jawad!Ay sai nakira Dr.samir ya Duba min kai,kodai ka shaa ruwan sanyi ne ciwon ne yake kokarin tashi kasan yanayin sanyi ne yanzu!!?."
"Waro ido yayi,ya ce A'ah mum kinsan ko son ganin ruwan sanyi banayi,kawai dai kaina ne.."
"Ido! ta zuba masa kamar tana hango wani boyayyen Al'amari tare da yaronta..Amma cewa tayi ya kakeji yanzu!? kasha magani!?ko kuwa!?nafa sanka da rashin kula da magani!"
"Mom karki damu na samu sauki faah,Jawad ya ce"Yana murmushi tare da Kama hannunta zuwa saman kujerin falon,Ya ce nasha magani Kuma ya daina ciwon garau nakejina yanzu....."Inji Jawad Yana safar sumarsa fuskar sa dauke da murmushi,"
"Jawad....."mom ta Kira shi da karfi! idonta akan fuskarsa!"cike da mamaki!!"
"Hannunta ta aza awurin taji yayi karfi!"Kallonsa tayi cike da tuhuma!"
"Me nake gani haka yayi jaa afuskarka kamar naushi!"
"Raaas!gabansa ya Fadi!"A Dan tsorace ya kalleta!"Tsaf mom ta gama fahimtar wani Abu!"A tattare shi!"cikin ma yanzu kumburin yayi dama sai alamar jaa hakan Kuma ba kwancin yatsun!!!"
"Duk sai yawani daburce!Oh!!mom Shiyasa nakeso ki zauna nayi maki bayani..."labarin abin da ya faru da mu ajiya!!"
"Kallon tuhuma tayi ma sa tana kokarin zama,lemun da ke gabanta ta kurba kana ta dubeshi."
"A gefenta ya zauna,cike da k'warewa yace wato jiya mom munga abin mamaki, muna tare da saif fa amotana zamuje na rakashi ina gidan Anty Bakaran su,To Kinsan a can cikin gari gidanta yakeyi,Muna tsaka da tafiya Bamu Ankara ba!Sai jin kawai mukayi mun kad'e tsofo kiiiiimissss misssss!!!!"A hankali ma muke tafiya mom."Shiyasa Abin yazo mana da sauki."Nan kinkaji Mota ta tayi kuuuuuuuuuuuhhhh.taja ta tsaya bayan nayi kokarin Tsayarda ita."Inji Jawad cike da kwarewa
"Kai!Garin Yaya hakan yafaru my son!!?Mom Tace a firgice!"
"Mukam mu gannin sa kawai mukayi agaban mota kamar dai an jefoshi,saboda nidai akan hanyar mu muke!"
"Sai akayi Yaya!?"Inji mom tana kallonsa da tsoro!
"Sai Allah ya tsare!Mom,Domin Ashe Tsohon ya Dan bigi motar ne sai ya Fadi qasa ya Suma saboda fargaba da firgita!"
"Nan dai muka fito da hanzari tare da tallafo shi!" Dai-dai nan sai ga wata yarinya da kanenta sun aza hannu aka suna kuka!"Da alamu yaransa ne!"sun ma dauka baban su ya mutu!"Alokacin saif yaje gefen titi ya samo ruwa masu sanyi."
"To fa Nan ne Kanen yarinyar ya dinga dukana da yakici a fuska,Wai na tayar masu da babansu,ita Kuma yayarsa kukan takeyi!Da farko sun bani haushi musamman yaron!"sai dai ya bani tausayi alokacin mom baki gansu ba!kamar almajirai faah!!"Nan dai Da taimakon mutanen wurin muka samu aka yayyafa masa ruwa da fifita Da Yardar Allah har ya farfadou."
" Tace Wai kun auni arziki!"Jawad, mom Tace cike da al'ajabi,
"Haka ne mom kaddara CE, to daga Nan dai mota nace su shiga, muka kai su,aka Duba lafiyar tsohon tare da bashi magani,sai mukayi masu sayayya muka ajiye su agida !."Shine faa har kaina ya Dan soma ciwo da daren Kuma nagaji da kyar ma na sauke saif agida."Kinga yaron duk ya naushe Ni!"
"To Jawad Allah ya kara tsarewa Shiyasa nike Kara Jan kunnenka!"akan ka daina gudu acikin gari ko unguwar dake da jama'a,kaga Amfanin hakan ko!"Ay kuwa yaron Duk ya Jima ciwo abu ga aikin kurciya gaskia Bai kyauta ba!Ai da ka Mari banzah!Duk ya jimaka ciwofa!"takarashe Zancen da bacin Rai!"
"Mtwsssss....Hakane fa mom to na firgita da tsohon...kar ya karasa lahira,"Jawad yace Yana Kara shafa fuskarsa,azuciyarsa Yana godewa Allah da yasa mom Bata gano shi ba."
"Gaskiya anyi arziki,kasan jikin tsufa!"yanzu Gobe ko jibi zan shirya muje mu qara dubashi,tunda kasan gidan,Kasan jikin tsufa!sai muga yanda ya kara da jikin,ko mu da muke da sauran kurciya ajiki gamu sai ahankali bare dattijo!"Duk naji tausayinsa wallahi."
"Dummmmn!kirjinsa ya buga tofa Ana wata ga wata!"Yanzu Ina zai Kai mom!!??"Jimnnnnn yayi na Dan dakika sannan yayi Murmushi tare da shafa sumar sa yace to mom,Ba damuwa...Duk da ba wani gane GIDAN nake ba!"Amma yanzu Bari na tashi,Zan shiga inda saif yana jirana, Daga nan sai mu neman GIDAN ko zamu gane."Muje mu gaishe sa."
"Yawwa,Jawad ka gaida shi idan kun gane,ko da baku gane ba to kuyi tambaya!Amma bazaka ci abinci bane!?"