Sashe 39
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mayarda abinsa yayi yace"To ALLAH ya kiyaye."kuna iya Tafiya."
"Bani ba!har su Esha Sunji wani iri ahaka muka jawo takalman mu muka fito Daga Office dinsa."Ba Wanda yayi magana sai da mukayi nisa Sannan Deejart Tace"Nifa Ina ganin kamar Mallam sakin matar nan da yayi ya tabesa."
"Hakane,saboda tun lokacin ya canjawa Nadiya Inji Eshaa
"Yadda naji zuciyata na suya ko magana bana Jin Zan iya."
"Haka suka dingA zuba bance da su komai ba saboda ban taba ganin Yaya Saddiq yayi niyyar kyauta Dan Kawai ance ana da, ya mayar da abinsa! ay idan da NE cewa zaiyi to ki Kara kan Wanda kike da shi."
"Allah Mai iko.."Da tunanin na shirya tsaf tare da had'a duk kayana, Ni da su Esha su wuce napep D'aya muka shiga sai Tasha,daga Nan kowa ya shiga motar garin su harda Hawayen mu na rabuwa saboda Yanzu zamu Dade bamu dawo makaranta ba."
"Tun Bayan sallar Azahar take fidda kalar tufafinta sunfi akirga da ta dauko Wannan ta mayar ta canja,Sai can ta sake fito da wani material kalar lemu Mai fulawowi farare Wanda aka kawata da stones ruwan kwai,yayi kyau sosai dinkin Riga da siket NE mayafi ta dauko da takalmi ruwan kwai."Kayan ta SA ajikinta sun amshi jikinta tsaf,Daman tayi simple makeup,gyalen ta yafa tare da daukar karamar jikkarta,Turare tasa ajikinta ta fice Daga Dakin."
"Tafiya take kamar zata Karye Dan yanga!"
"Haduwa tayi da jamcy kwalba,Tace A'ah su mansura lashe money sai ina Wannan wanka haka!?"
"Murmushi mansura tayi tace''Cikin gari zani! Kedai kwalba sai na dawo?"
"To Allah ya ba da nasara, ta kwana CE ko dawowa lashe su tatas!?"Inji jamcy kwalba
"Tsaki tayi Tace bansani ba!"
"Dariya jamcy tayi,tace to shi kenan kifi dai na ganinka Mai jar home, sannan ta haye saman dakinsu da Yake su mansura Daman dakinsu akasa yake."
"Kyaji da su idan kaya ne....inji mansura ta fice abinta
Sauri takeyi karta je bata sameshi ba,saboda Mallaman admin wasu basa Kai yamma a makaranta."Kamar yadda aka kwatanta Mata Office dinsa,Haka ta sameshi manne da sunansa da aikinsa."
"Knocking tayi kusan sai a na uku Sannan aka Bata izinin shiga,zuge jikkarta tayi ta dauko turaren Mallam ta shafa ajikinta Sannan ta shiga da kafar hagu kamar yadda Mallam yace"Idan Kuma zata fito sai ta fito da kafar dama."
"Ba damuwa tattare da ita ta tura kofar ko sallama batayi ba!"Domin Mallam yace ko auren Saddiq din tayi karta kuskura tayi Sallama Dan kuwa zata Kore shaidanu da ke taimakonta."
"Tunda ta shigo ya zuba Mata Ido,jinsa yayi tamkar an sauke masa wani katon Abu akansa,Wata walwala ya samu ajikinsa,kamar an kwance masa shi,Daga dauri kwana da kwanaki.."
"Ta lura da halin da ya shiga,shi ya Bata karfin gwuiwar Zama Akan kujerar da ke fuskantarsa."Hankalinta kwance,
"Cike da yanga ta gaida shi,Yaya Saddiq Ina wuni."
"Kamshin ta shi yafiso fiye da komai ahalin Yanzu,A wahalce ya amsa Mata."yawwa mansura!"tare da lumshe Ido.
"Da mamaki ta dubeshi shi Jin ya ambaci sunanta kamar ta buga shewa, Dan murna sai dai kannewa tayi Tace"Daman nazo mu gaisa ne,saboda bana iya rayuwa banganka ba!Dan Allah Yaya Saddiq kace"kana Sona ko sau daya NE!"Saboda sonka baya Bari Naga wulakancin da kikeyi min Kuma baya barin nayi fushi dakai hakan ba zai barni na barka ba.
"Hawaye NE suka zubou Mata!tana kokarin shafewa da gyalenta, Tissue ya Bata yace share hawayenki mansura,Na yarda da soyyayar ki saboda Allah NE mai daurawa mutim nasan ba yinki bane,Da yinki NE da kin d'ebeta tun Ranar da na fatattake ki!"kiyi Hakuri na amshi tayin soyyayar ki Mansura."
"Murmushi ya bayyana a fuskarta,Cikin kissa Tace"Nagode Yaya Saddiq,in shaa Allah na daukar maka alkawarin Zama da Yaya Jalila da yaran mu lafiya."Idan har zaka aureni
"B'ata fuska yayi alokacin da ta ambaci Jalila!...sai dai Kuma yak'e yayi yace Nagode."
"Tashi tayi to Yaya Ni Zan koma Daman tahowa nayi na ganka Kuma na ganka harda tukuicin ziyara an bani Ni kunya ma ta kamani,A gaskiya zuciyata batayi min Adalci ba, Duk samarin da nakeda su, da irin aji na a matsayina na babbar yarinya Mai farin jini amma take zugani Ina yawon maular masoyi Bayan Ina da dubban masoya agefe Mansura Tace cikin sigar Jin haushi da takaicin kanta tana goge hawaye."
Kiyi Hakuri da rayuwa mansura Daman hakan ta gada, muje in saukeki Daman Shirin fita nake."
"Fitowa sukayi ya rufe Office mota suka nufa,A hanya sai da suka tsaya AGG MALL yayi mata shopping Sannan ya ajiyeta get din makarantar su tare da amsar lambarta."
"Godiya tayi Masa tana wani narkewa kamar saliha ta gari."
"Shi kam aransa cewa ya ke hakika ya samu matar aure,Nan ba da jimawa ba!"saboda duk yadda yake son macce ashe Mansura ta wuce nan."Da farin ciki ya isa restaurant ya ci abinci direct gida Ali ya nufa."
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE*😍
_Fans nasha wuyar typing dinnan....Comments naku shi zai fanshe ku, nayi wani post da wuri,yanzu Kam Dabara ta ragewa Mai......._😊
[2/18, 7:28 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
_________________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_________________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
*SHAFI NA 27*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
*SADAUKARWA GAREKU" 'YAN MATA ADON GARI, NAJAH, ZARAH, MAMIEH, MADAWAKI SAI RAMLAT,NAJAH,KHADIJA DIKKO,TARE DA USAINAH JOLLY DA FARIDA JEGA ALLAH YA SANYAWA RAYUWAR KU ALBARKA AMEEN, YA NUNA MIN RANAR AUREN KU 'YAN MATANA❤*
_DAN ALLAH KUYI HAK'URI DA TYPING ERRORS DA AKE SAMU,A GASKIYA INA IYA K'OKARINAH WURIN EDIT, AMMA DUK INDA AKA SAMU KUSKURE KUNA IYA GYARAWA, PLS!,KUN SAN ANCE" DUK MUTUM D'AN TARA NE, BAI................😊_
*NAGODE.*
______________________________________
*************
"Ba'a d'auki lokaci sosai ba, sai gamu mun sauka garin Argungu lami lafiya, Unguwar mu na wuce da Mai Napep,Cikin Jin Dadi da daukin dawowa gida, alokacin da aka ajiye Ni, na sami Yaran da zasu shigo min da Kayana Cikin gida."
"Da Sallama na shiga gidan, Innata na sharar tsakar gidan,ta jefar da tsintsiyar da Murna ta tarbeni,Tace"min sannu da zuwa."Yan makaranta,malama uwar 'yan Yara."
"Dariya nayi Wacce ta qara bayyanar da murnata fili,Nace"
"Yawwa,mama ya gida ya Bayan rabuwa."tare da rungumeta,"
"Lafiya qlaw,
"Nadiya ya MAKARANTA an Gama jarrabawar ko!?"
"Eh mun gama...Mama Ina Baba?"nace Tare da duba gefen kofar dakinsa sai dai arufe."
"Mama Tace"Yana nan,tun dazu Yana zaman jiranki,yanzu dai ya fita ya dawo, yace wai"Kafin ki iso."
"Allah sarki Babana."
"Kayana yaran suka dingA shigowa da su."
"Amsa Ina kaisu dakina,Tare da masu godiya,Naira dari na zaro ajakata na basu nace"su Sha alawa Dan yau ban samu yin tsaraba ba."
"Amsa sukayi,suna murna suka fice."Ni Kuma tsintsiyar da mama ke Shara da ita na d'auka na share dakina tas,na kunna turare,har filin gidan na ida sharewa Sannan na shiga bayi na watsa ruwa,Ko da na fito na samu Mamana ta ajiye min abinci da sauran tarkacen kayan kwalam,Tace duk Baba NE ya saya min."
"Shiryawa nayi tare da saka atamfa Super batik Mai ja da baki,dinkin doguwar Riga ce,ta amsheni sosai,Duk da ba kwalliya nake ba amma nayi kyau da haske,fitowa nayi Dakin Ina zuba kamshi,"Mama sai faman kallona take tana washe baki,Nima dai wani Dadi nakeji araina,ganin yadda iyayena ke kaunata,Basu da buri illa su ganni a cikin farin,Zama nayi kusa da ita,abincin na fara ci sosai tuwon farar shinkafa ne,da miyar taushe,agefe an had'a min fura,Da soyen nama."santin abinci nakeyi mama ko dariyata takeyi."
"Sai da nayi hani'an Sannan na dauki raken da mama ta gaya min Baba ya sayo min,Da magarya ga kuma yalo duk Ni daya''A hankali komai sai da ci na kayan kwalam."Cikina ya cika sosai,Sabon babi fira muka bude Ni da mama."Na Bayan rabuwa da Yan uwa da Abokan arziki,
''Mama Tace shin Ina Mai gida da kishiya ko saqon gaisuwa Babu?"
"Murmushi nayi nace"mama kinyi gajen Hakuri amma duk fa sunce agaishe ku,mantawa nayi Ban fad'a da Wuri ba,A gaskiya mama Anty Jalila da Yaya saddiq suna da kirki kwarai, sun d'aukeni kamar k'anwar su ta jini,komai sunayi min sai dai Ku bisu da Addu'a,"
"Dariya mama tayi Tace"Nadiya Barewa batayi gudu d'anta ya gaza rarrafe ba,"Ai Jinin Mallam musa,Dole ne yayi kirki,Kina ganin yadda yake kula da malam,Abota CE fa,Amma tamkar Yan uwanta ka ta jini, Allah dai ya saka masu da Alheri."
"Amin,Nace Ina Danna wayata."
"Amma Nadiya Naga kamar kin rame!"Mama ta tambayeni da yanayin damuwa tana dubina
"Mama Dole ne, Na canja ai! wahalar jarrabawa ce!Kuma nayi zazzabin mura na kwana biyu."Yaya saddiq har asibiti ya kaini aka bani magani."
"Bawan Allah, lalle ya dauko halin mahaifinsa,Haka ko marigayiya mamansa take da Alheri,da mutunci,Kin ga ko Yanzu matar ubansa gwaggo akwai mutunci da Alheri,Shiyasa Saddiq ya samu *TARBIYYA* mai kyau awurinta, a gaskiya yayi sa'ar uwar riqou, Allah dai ya saka masu da Alheri ya bisu da halayen su masu kyau"
"Wayar da nakeyi ne ta katse zantukan mama."
"Tashi tayi ta nufi tsakar gidan,Tana aikace-aikace Domin lokacin daura sanwar dare ya gabato."
"Ni Kuma su Esha na Kira dukkan su, kowannen su ya shaida min ya sauka gida lafiya,Nima na shaida masu gani a gida Cikin aminchi. Naseer na Kira na fad'a Masa na iso lafiya, Shima godiya yayi min tare da cewa sai anjuma idan munyi waya," Yaya Saddiq ko sako na aika Masa da shi, kamar haka ; Assalamu Alaikum, Yaya ya gida? ya aiki? Alhamdulillah Allah ya saukeni gida Lafiya. Nagode, su Baba sunce gaida da kai da su Mufeeda._"
"Daga nan sauran Abokan karatuna na dinga Kira har sai da katin wayana ya kone Duka, Sannan na Tashi na nufi madafa Domin Taya Innata Aiki,Tare da shaida mata duk kawayena na gaidata."
"Ina Amsa masu,Allah ya Baku Sa'a da nasarar jarrabawa yayiwa rayuwar KU ALBARKA."shine amsar da mama ta bani."
"Cikin Jin Dadi Nace Amin mah."
"Tace Da kin ajiye aikin Nan Mana ki huta!"Haka,
"A'ah mama Bari in daura ba tuwon garin masara NE ba!"
"Shi ne, Kinga sai muyi amfani da sauran miyar Nan ko?"
"Eh,naga kamar zata ishemu,Bari Kawai nayi tuwon mama."Nace Ina murmushi
"Itama yake tayi,Tace to shi kenan bari naje nayi kullin kayan yaji Kar azo saya babu kullalli."Inji mama tana kokarin fita Daga madafar,