Sashe 62
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasancewar duk Wanda yasan kasar SUDAN to Yasan yadda Muke ba siyasa muhimmanci fiye da komai arayuwar kasar mu.
Bamu damu da sarauta ba, kamar yadda Muke Jin mulkin gwamnati ajinin mu,"Ganin matasa na Sona Kuma Ina da ilimin addini kwarai da gaske Daman can harshen mu na larabci da shi Muke tafiyar da komai,"
"Shiyasa matasan suka Goya min baya dalilin taimakon da nake masu,suka ingiza Ni na fitou takara,A lokacin da Assultaan yaji hankalin SA ya Tashi Domin sanin kowa ne Akan siyasa Ina iya rasa rayuwata!"makiya zasuga bayana,Shiyasa yace ba Zanyi ba!"Ni Kuma Alokacin nasa siyasar araina ga alqawarin da na daukarwa matasa Akan Zan tsaya musu!"
"Tunda Naga iyayena da dangina Duka basa son inyi siyasar,Domin Dukkan su sunfi mayarda hankali Akan nazou nayi aure Duka tsarana sunyi Banda Ni,"
"Wannan NE Dalilin komawata garin Ubayyid da Zama Nan na fitou siyasa Cikin ikon Allah na ci,Bayan gwagwarmayar da Nasha da mahassada,"Shekarata Daya Cikin ta biyu da mulki Amma ban samu na shirya da Iyayena ba!"saboda suna fushi da Ni,"Da taimakon Husamaddin suka yafe min na koma rayuwa da su lafiya. Ina taimakon su Domin Arziki na ya karou,"Ina Shirin auren Yar Kanwar Assultaan Mai suna Ritaj,"Sai ga iftila'i ciwo ya sameni Wanda ake zargin Yan siyasa NE suka jefeni,"Iyayena da dangina sun shiga damuwa musamman kanena Daya tal namiji wato Husamaddin Wanda nake matukar so arayuwata......Hawaye Mallam BALARABE ya share tare da cigaba da labarinsa...."
"Yace tun lokacin da na kamu da cutar da ba'asan maganinta ba sai dai Addu'a,"Farin Cikin gidan mu ya ragu!"Ana hakan mahaifin mu ya rasu..."Duk gadon da yabar Mana Wurin neman magani na ya Kare kanin ma afinmu Mai Suna tajjudin ya zame Mana uba..."Watarana Ina kwance naji kamar an tsakurene da allura...wani karfi naji ajikina da sauri nabar gidan,Daga can filin jirgi na nufa da Duk sauran kudaden da nake da su,Kwana uku Ranar na Hudu na Sami biza nabar SUDAN zuwa Nigeria saboda na tsani k'asata da komai dake cikinta,"Tun lokacin na dawo Nan da Zama,Wanda Zamana a Nigeria Zama NE na wuya da azaba,saboda bansan kowa ba!"babu Mai taimako na! da kyar na shigo Nan Kebbi na dinga sana'oi da dama har Naga sayarda gwanjou yafi amsata,"Wanda silarsa na hadou da Yayan Fatyma(Innerie)shine ya taimakeni!Har aka warware asirin kurciya da akai min!"Daga nan sai samu lafiya,"Wanda akarshe ya had'ani da Innerie,wanda har Yanzu Muke rayuwa anan Argungu"Bayan mun dauki tsawon shekaru Babu haihuwa Daga baya ne Allah ya bamu Nadiyatu,"
"Ban taba Jin son kasata ba!Daga Ranar da na barouta sai yau,Saboda na Riga na fidda Ran da komawa can,Domin banida kudin da zanje Ni da iyalina,"Amma ayau da Naga hoton Dan uwana abin kaunata jininah kanena Husamaddin naji komai ya dawo min sabo!"Allah sarki!Ashe shima sanadin nemana ya dawo Nigeria da Zama har da iyali ya samu!!!!! Har Rai!yayi halinsa....Kaicoh rayuwa....Bansan ya kannaina Mata da dangina suke ba!"Allah ya jikan ka Husama Kai da iyayenmu Allah ya yafe maku,.....Kuka yakeyi Alh.malami NE Mai dauriyar bashi Hakuri saboda Duk falon kowa Kukan Yake saboda Tausayi!!!" _Illar rashin bin umurnin iyaye kenan Wanda kesa Dana sani_
*CIGABAN LABARI....*
"Duban mu Baba yayi,"Sannan yace"Yanzu idan na amince aka raba auren Nan, kuna ganin nayi ma Husama da sauran kannaina Adalci kenan!?...."Gashi Ni ko da nabar kasata SUDAN Mahaifiya ta na Raye!"Yanzu Kuma itama ta mutu!"Tunda ga gadona Nan da Husama ya ajiye min...."Da Sauran tsabar kudin mu,Amma Duk da hakan baisa ya KASHE su,ko ya banzatar da su ba!"saboda kaunata da Amanar da Yake da,"Nadiya kiyi Hakuri babu rabuwa har abada ke da D'ana Jawad,"
"Kai Kuma Jawad Karka sake kuskure irin Wannan shi lamarin aure daraja NE da shi, Kuma ba abin wasa bane! bare adauki fansa da shi!"Ga matar ka nan idan ta shirya sai KU koma gidanku,"Bana son Jin kowanne korafi ta kowanne fanni Dan Allah komai ya Wuce..."Inji Mallam Balarabe wanda muryar SA tayi Sanyi..."
"Murya araunane.... Innerie Tace"Nadiya Kibi mijinki ki Masa ladabi da biyayya kamar yadda Kika SA ba!"Nasan ki da halayen kirki to ki Cigaba biyayyar aure Allah Yana tare da ke..."
"Hawayen Jawad suka gangarou a fuskar SA yace"Nagode Allah ya bamu ikon muku biyayya iyayena, Daga Yanzu Zan koyi halayen da dabiu na gari awurin matata Nadiya..."
"Saifullahi ma kwallah yayi tare da neman gafarar Nadiya da momy da su Mallam Balarabe Akan duk abinda suka aikata,"
"Momy cewa tayi ta yafe masu Allah yayi masu Albarka sai dai Tace"Har Yanzu Nadiya bataji sauki ba,anan gidan zata Cigaba da Zama har ta warke sosai,"sannan Jawad yayi biko a wajenta Nadiya sannan zata koma,"
"A hakan kowa ya hakura, Ana dariyar mommy, Alh.malami da Hajiya Maryam sunyi farin Cikin yadda lamarin yazou da sauqi, Sallama sukayi masu suka wuce, Mallam Balarabe da Innerie kokarin Tafiya suke Suma,Amma fafur mommy da Jawad suka Hanasu Tafiya tare da rokonsu da magiya Akan su dawo da Zama Cikin gidan,"A sashen Jawad da ya Tashi saboda komai akwai aciki part NE Mai zaman kansa agidan,"A cewar momy gidan yayi Mata girma ita kadai tun da shi ya yi aure,"
"Ba Domin Mallam Balarabe ya so ba Haka ya amince Innerie Kam Dadi taji matuka,sai dai tana kewar kawayenta na tudun wada,"
"Dukkan su suka dunguma acikin motoci suka nufi unguwar domin Sallama da mutane da Sauran makota,"Nan suka kwasou Yan kayan da suke so na buqata,wasu Kuma akai kyauta wasu Kam zubarwa akayi,"Mallam Musa yaji Dadi matuka Alokacin yaji Amininsa ya ga jininsa da Kuma irin daular da Zaiyi rayuwa aciki,Ashe Daman shi ba karamin mutum bane,Mai arziki NE kuma Dan masu arziki,rayuwace ta mayarda shi goro ko abin saye!Talauci yayi Masa d'aurin Magi dunia kenan!"Nan shima dai Mallam Musa ya labartawa Mallam Balarabe duk abinda ke faruwa har dukanda Jalila ta lakadawa Nadiya aka Kaita asibiti da irin tuggun da Mansura ta had'a agidan Sadiq..."A karshe Hakuri ya baiwa Innerie da Nadiya wacce kamar Ruwa ya cita,"Domin bataso atada zancen ba!" _(Sai Hakuri Nadiya domin shi zancen dunia Baya boyuwa!"Ko acikin k'asa Kayi ka turbude Wataran zai taso,Muyi KOKARI mu shuka hairan,ko don mu girbi abin kirki gaba")_
"Malam Balarabe yayi mamaki, saboda su dai Basu San komai ba!"Domin ban fasa Kwan ba.."Nan dai aka dinga yabona da irin Hakuri na, Albarka suka samin tare da mana fatan alheri Ni da Jawad,"Daga muka tattara harda kawata saudat Cikin Yan rakiyarmu sai gidan Marigayi Husamaddin kanin mahaifina Mallam Bello Wanda akafi sani da BALARABE,"
"An gyara sashen da su mama zasu zAuna Sarai, Daman can komai sabo NE aciki Dan Ba'a Dade da canjawa Jawad kayan furnitures ba akai auren mu,"Naji Dadi Sosai yadda iyayena zasu zAuna acikin Daula mussamman Mamana da Bata taba rayuwa irin Wannan ba,"Domin su a ruggar su a Cikin bukkoki NE suke rayuwa Kuma adaji suka Saba Zama,''
"Jawad da saif sun ji Dadi sosai, Hankalin su ya kwanta Domin Nadiyatu Bata subuce masu,"inda Mallam yunus ke Zama sukaje suka sameshi, tare da yimasa bayanin sune suka kawo Masa sukar Nadiya A baya,"gaskiya suka fad'a Masa Akan kazafi NE,sukai Mata Dan kawai ya daina sonta,Dan Allah yayi Hakuri,"
"Wa'azi Mallam yunus yayi ma su Jawad,Akan suji tsorou Allah su daina irin Wannan halin Domin sun sun tsunduma shi a bak'in yanayi!"Akarshe fatan shiriya yayi masu, yace ba komai shi Yanzu ma da Aurensa ya yafe masu,"Wucewa sukayi tare da mashi Godiya," shi Kuma Cikin gidan SA ya shige inda Uwar gida ran gida Badi'atu (Maman Islama)"
"Tana Tafiya tana Jan trolley dinta!In Banda Hawaye Babu abinda ke Mata zuba!"Mahaifiyarsu k'asa Mata rakiya tayi,Su Yaya Farida NE biye da ita suna share kwallah!tare da Bata baki!"Akan zasu nemi Mafita tayi Hakuri!"Sahura Sauran Kayan ta kinkimou zuwa waje!"
"Har Yanzu chasu sukeyi akofar gidan,mutanen unguwa sai Kallon su suke, mansura hijab tasa har k'asa da nikaf a fuskarta suna fitowa waje aka sa kuwwa da shewa....tare da Kara sautin Waqa Nan Suka KASHE rawa Wai ga amaryar su mansura baby ta fitou,"Motocin dama abude suke Adams ya dinga jera kayan akwatu nan,"Sannan yace Ina Yan Kai Amarya!?"Sahura Tace Ni kadai CE Zan Mata rakiya...murya adisashe!"
"Ko ajikinsa ya nuna...tare da buga kafarsa ya shura!yace wato ga alama amaryar Bata da dangi,ko Kuma tsabar bakin ciki NE oho!!in Banda bakin ciki da rainin wayo ko Yar tsana ce ai Ana hadata da abin kwarai su Mata rakiya!"
"Ya dubi abokansu yace"Kai KU shige Muje Ina ma direban Nan na motar Kaya!?"Ya Banga Dan iska ba!?Ina ya tafi NE!?
"Nezy boy yace Mai gida munyi ma direban bayani harda hankali munyi ma shi,"Kuma mun hada shi da Dan iska su tafi tare..."ya Kai shi har gidan oga Bimboy idan sun shiga sokoto!?"
"Yaya Farida afusace Tace Wai KU Wad'an me irin marasa *TARBIYYA* NE to da izinin wa Kuka tura motar kayan Amarya!"To Wallahi idan dukiyar mu tayi ciwon Kai zaku sani!wa ya sani koma KU barayi ne....!
"Ke malama rufe min akwatin bakinki,Koh Yanzu lahira tayi bakuwa! in KASHE in Kashi banza!"mu Zaki Kira da barayi to uban KU shine barawon!saboda shi Yace direban ya tafi tare da mu akai hegun tsoffin furnitures dinku!"Duka nawa ma NE suke matsiyaciya!?" da har Zaki Mana rashin mutunci akan gwanjoun Kaya!"To kije ki tambaya gidan rashin mutunci kika zo!" Domin Ni Adams nina yankewa iskanci cibiya...."Tsaki yayi Yana kokarin tafiyarsa...."
"Farida Tace"Anyi asara hegu!"Idan Kun zalunci Yar uwarmu ku da Allah....."
"A hasale!Adams ya waigo tare da KASHE Yaya Farida da wawan Mari!"Yace Ina raga Miki NE Saboda Mansura!"sannan ya wuce Nan kowa ya shiga Mota suka tafi abin su suna sauraren kide-kiden su,"Mansura Kuka take Mai tsuma zuciya!"
"Su yaya fariza sun Sha mamaki musamman Farida da aka watsawa Mari!"Haka suka shiga gida Jiki ba kwari, suka Sami mahaifiyarsu da ke alhini,"Kokarin tattara komai Nasu sukayi, Domin Kowacce ta koma gidanta, domin zaman Jin haushi da bakin ciki, NE ZASUYI idan sun tsaya!"Ga Babansu ya canja sai Dan ya samu bakin masifa"
"Bimboy wani so da kaunar mansura ya Kara shiga zuciyarsa aduk lokacin da ya dubeta sai kaunarta ta karu ta narke acikin jininsa.