Sashe 42
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sakonnin su Esha,Naseer harda Yaya Saddiq na ci karou da su Duk na jajanta min da ban hakuri,Nan sai ga sakon Jawad ya shigo tare da cewa yaso ya turo min pics dinsa sai dai bana chat bare ya turo in bude whasp ko Kuma inyi Hakuri har ya dawo Daga tafiyar sai Yazo."Nan dai na baiwa kowa amsar sokonsa,"Sannan na kwanta Rai Babu Dadi!"
Bayan kwana biyu
"Tunda aka yiwa yaran hutu saddiq ya tattaro yaran da kayan su ya mayar da su Kebbi."
"Gidan su ya mayarda su inda gwaggo,Da Yake yaran sun Saba da kakannin su,Basu wantli damu ba,suka Cigaba da zamansu Nan Argungu,Duk abinda zasu nema kayan kwalam da Indomie da drinks Sadiq ya saya masu da sauran sabulai,Abubuwa dai ya hada,Tare da baiwa mallam Musa kudade kamar yadda saba,"Ya kuma shaida masu zancen neman Aurensa,"
"Mallam Musa yaji Sanyi aransa alokacin da Sadiq ya Basu tabbacin Mansura Yar Kebbi CE Kuma sunada Dangi anan Argungu."
"Gwaggo ma taji Dadi,Tace auren Yan gida yafi kaje can wata jiha ka auro yarinya ba'asan tushenta ba!"Amma gwara auren kusa,A KARSHE fatan Alheri sukayi Masa tare da saka Masa Albarka ya wuce."
"A hanya sai dai ya tsaya wani store yayi Yar sayayya Sannan ya nufi gidan mallam Balarabe Haka kawai yaji Yana son ganin Nadiyatu Saboda Yana Jin tausayinta,ya Kuma santa da son karatu,a gaskiya abin ba Dadi baison ta Fadi jarrabawa ba!"
"Sallama yayi kusan Sau uku kafin a Amsa."
"Malam Balarabe NE ya fito Yana dubawa Mai Sallama sai ya yaci karou da dansa,Da murna yace"A Sadiq Bismillah shigo Daga ciki.. "
"Sadiq Cikin ladabi ya gaida Mallam Balarabe,"
"Amsa Masa ysyi, Innerie bda jiyo muryarsu Tuni ta SHIMFID'A Masa tarbarma suna musayar gaisuwa da Bayan rabuwa,"
"Baysman kowa ya zauna fira sukeyi Nan Innerie ta dinga Kiran Nadiya da ke daki,"
"Tun shigowar Yaya Saddiq nake jiyo su,sai dai bana son ganinsa,Saboda sun karatuna yasa Naga kamar Bai taimaka min ba!"Jin mama na kirana yasa na rashi jiki ba kwari,na zuba hijab na fita,Ina Amsawa."
"Gaida Yaya Saddiq din nayi tare da tambayar su Mufeeda,"
"Yace,Duk kowa lafiya sai gobe naje nazo da su ya kawo su hutune,"
"Sakin fuskata nayi,Domin har cikin Raina Ina son ganin yaran,"Mama Tace,kije ki kawowa yayanki Ruwa Mana!"
"A'ah,mama ai a hanya nake Nagode,Yanzu Nasha Ruwa a gida,Inji Yaya Saddiq Yana murmushi,"
"Baba yace"Ayi Haka Saddiq!?"
"Bakomai Baba Daman nazone na Baku Hakuri na Kuma jajanta akan yadda jarrabawar Nadiya ta kasance, Wallahi Baba nayi iya kokarina Amma abin ya faskara,Duk binciken da nayi aka dauko LITTAFAN jarrabawar ta aka nuna min adadin makin ta Bai Kai ba!"Naso agyara Amma bazaiyi ba!"Nasan tana da kokari da SA Kai Amma tahowar abune,Lamani daya da akayiwa masu Matsalar su shine su dawo baya...,"
"Saddiq ba komai mungode da kokarinka Nadiyatu tan fad'a Mana,karka damu haka Allah ya rubuta,mun fad'i Mata ta hakura da karatu,Yanzu ma dai aure zatayi.. "
"Aure Kuma Baba!?Meyasa bazata koma ba!?"Ba damuwa Baba Ni na dauki alqawarin Zan dauki nauyin karatun ta!"Inji Saddiq Rai ba Dadi.
"Saddiq kenan gaskiya Ni har nayi magana da magabatan yaron da ke nemanta jiya,su turou asaka Ranar aure,komawar me zatayi,Aure Zan Mata allashi idan mijinta Naso sai ta Cigaba da karatun agidansa,Baba yace Yana Dariya,"
"Innerie,ta daura da cewa ai komai ya wuce mungode,Ashe kaima wani Abu ya faru tsakaninka da Jalila!?Allah ya sauwaqa ya gyara!lamarin."
"Ameen, Saddiq yace Jikinsa Duk ya dauki Sanyi!"
"Nidai komai bance ba!"Sai dai dago Kaina mukayi Ido biyu da Yaya Saddiq Yana kallona cike da tausayi!"Yace kiyi Hakuri kinji Nadiya,"
"To Yaya Hakuri ya Zama dole Nagode,"
"Mama Tace sai ki Tashi ki dauko sakon Nan ,"
"Tuni na kamo zaren mama Tashi nayi nashiga dakina,na dauko ledar alawa,na ba mama,Tace"Saddiq ga naku alawar baikon Nadiya."
"Amsa yayi Yana GODIYA,yace Ay Baba yayi min bayani d'azu,Allah ya Sanya Alheri,
"Ameen,sukace dukansu."
"Ledar gefensa ya ajiye da kudi yace Baba ga Wannan Ni Zan wuce,"
"To harda hidima Kuma? ba ka gajiya Inji Baba
"Mama Tace to mungode Allah yayi Albarka,"
"Nima Allah ya kiyaye nayi Masa,suka wuce shida Baba Yana ta Masa GODIYA,"
**********"Knocking(Kwankwasa)kofar takeyi Amma shiru ba'a bude ba!"Sai can wata matashiyar Kyakkyawar yarinya ta bude kofar falon,wadda dagani ba sai an fad'a ba,tana da alaqa da matar gidan,"
"Sannu da zuwa Tace muryarta a sanyaye kamar Ana busa sarewa,"
"Yawwa,matar ta amsa tare da cewa Mai gidan tana Nan,"
"Eh,tana ciki Bismillah."
"Shiga sukayi falon Mai kyau da tsafta ga kamshi,kamar ba Yara agidan komai tsaf,"
"Matashiyar Tace"ki zAuna Bari na Gaya Mata,"Ta wuce
"Zama tayi tare da cigaba da dubin falon da hotunan,yaran gidan Nan ta gano har ansamu karuwa Domin ga hoton new baby ta Gani,manne da iyayensa,"
"Matashiyar budurwar ta dawo dauke da tray,drinks da snacks NE aciki,Tace ga Ruwa kisha tana zuwa,"
"Yawwa Nagode,Tace da ita tana kokarin Kai lemon abakinta."
"Ita Kuma yarinyar da can gefe ta zAuna tana kallon Zee world,Itama hankalinta takai wurin t.v kamar Mai kallon sai dai akasan zuciyarta ta kosa taga bullowar gudan jininta!"
"Riga da siket NE sanye ajikinta na atamfa super exclusive Mai kalar pink da blue,dinkin ya amsheta sosai,Kirjinta manne da babynta da ta rungumo,"suna zuba kamshi,"
"Sallama tayi lokacin da ta shigo falon,tana dariya ganin bakuwarta,"tare da Mata maraba,"
"Zama tayi Tace yoo su Jalila NE agidana,Amma Batan hanya kikai!?"Inji Umaima tana Murmushi
"Eh....Batan Kai NE ma ba na hanya ba! Jalila tace ta na kokarin amsar baby Khairat Daga hannin Umaima,tana cewa Ashe kin haihunki Bako sanarwa!?"Masha Allah, tubarkallah Yar Baby.
"To Jalila kin jefemu da dutsi,Ina ko Zaki San na haihun ko na gaya maki yadda Kika hasala da mu nasan bazaki zo ba!"A gaskiya Jalila banji dadin al'amarin Nan ba!Ay wani Abu Ana Hakuri,A danne KO Domin Yara,,Kuma zuciya mugun nama CE,sai Ana Sara Ana duba bakin gatari,"
"Hmnnnn, umaima kenan Allah dai ya sauwaqa,na gane abinda Ali da Sadiq suka tsara maki shine kinka hau Kai,Inji Jalila da sanyin murya,"
"Ba haka bane, Jalila Amma...."
"Umaimah bashi ya kawo Ni ba!mubar Wannan zancen!"Ina su Salim da salima NE.
"Umaima ta kalleta da yanayin tausayi saboda Duk tayi Baki ta rame ta canja kamar ba Jalila ba!"Sai dai taga canjin nutsuwa da Kamala atattare da ita,"
"Dan yake tayi Tace suna Nan lafiya sunje tahfiz,Amma Baki isuwa tambayarta ba!"Domin nasan diyana kikazo nema Gashi ko Kunyi sabani,yau suka wuce Kebbi da Abbansu,"
"Innalillahi Wa'Inna ilaihir Raju'un!!! Jalila Tace tare da dafe gefen kanta!"Nan take idonta ya kawo Ruwa,da Sanyi ta kalli Umaima Tace"Ba dai suna lafiya ba?"
"Lafiyan su kalau,sai dai kunyi masu Karan tsaye arayuwa,Banda buri Ni da Ali irin mu ga Kun mayarda aurenku ko Domin yaran Nan,Kullum Cikin maganarki suke,"Ki Cigaba da Addu'a Jalila,Daman shi ne nake guje maki! Amma kina ganin na cika iyayi da neman asani,har Kika gujeni Kika zabi wasu da kike ganin sun Dace da rayuwarki.Ba gashi ba yanzu wa gari ya ways?"
"Komai ya wuce Umaima Ni Zan wuce Daman nazo ne domin Naga yaran idan da Hali naje da su suyi min kwana biyu!"
"Gaskiya Kam d'azu Nan ya daukesu da safe,"Sunje Kebbi,"
"Kenan zasu jima ko Naga sunyi hutu!a makaranta?"
"To sun dai tafi da kayan su ban san yaushe zasu dawo ba!"Gaskiya Kuma ban tambayi shi saddiq din ba,Amma idan Abban Khairat ya dawo Zan tambaya.
"Shi kenan sai ki bani lambarki Dan na canja waya wancan faduwa tayi na sayi karama Nan.
Murmushi umaima tayi Domin ta gane kamekamen da jalila keyi da wata akwalar wayarta (Sha kidinka bakauye)lambar tasa sannan ta ba jalila Tace ki kirani in ga Taki lambar.
Ehimnnnn gashi Banda Kati dazu nayi waya ya Kare Inji jalila
Umaima Tace okay
Bari ki bani nasa sai na Kira,Nan ta karanto lambobin umaima ta sa takira sukayi saving lambobin su.
Godiya jalila tayi ta ce to Ni Zan wuce, tana kokarin Tashi, Umaima Tace Ina zuwa, kayan Mai da turare da sabulai ta hadou mata har da kudi, Godiya Jalila tayi Mata jiki na rawa,ta amsa,Gwanin tausayi."Tace sai anjuman ku na gode.
"Suhaila Tace,To sai Anjuma Anty,
"Yawwa, Jalila Tace tare da cewa Umaima Wannan kanwarki CE!?"
"Eh, Suhaila CE,Mai bin Rahma,"
"Ok,Rahma na sani kesan tafi yawan zuwa inda nike Amma Wannan tafi Kama da ke,"
"Dariya Umaima tayi Tace ko Jalila,Kinsan yaran sai saurin girma,"Tace Suhaila ga maman mutanenki su Mufeeda,"
"Dariya suhaila tayi Tace haba magana CE Banyi ba Anty naga suna Kama da Mufeed Allah."
"Kara gaisuwa sukayi Jalila da Suhaila Sannan ta wuce,"A zuciyar Jalila tana Jin kaunar Suhaila mussamman da Taji ance tanayin su Mufeeda."Da Haka ta nufi gida jiki sanyaye!"
********** "YUNIN yau Mansura busy take saboda tana hada-hadar shiryawa Saddiq abin tarbon dawowar SA,"Abinci take hadawa,Dawowar Saddiq kawai take jira saboda tayi waya da shi ya shaida Mata Yana hanya,"
************
"Alh.malami sambo ya Kira momy awaya yayi Mata bayani,tare da shaida Mata cewa,Iyayen Nadiya sunce aturou,"Saboda wani uzuri da gitta Yanzu aure zasuyiwa yarinyar."
"Momy taji Dadi,Sosai matuka tare da fatan Alheri,Nan Alhajin yace in shaa Allah,zasuje gobe,sukai sadaki Bazasu dawo ba,sai da Ranar auren Jawad da Nadiya,"Momy Tace to Allah ya ida nufi.
************
"Da dare Ina Danna wayata sai ga Kiran Jawad ya shigo wayata,Ina dauka muka gaisa ya shaida min Yana waje Mota Yana jirana,"
"To,na Amsa,tare da saka hijab Dina,turare da powder na shafa,Dakin mama na shiga tare da fad'a Mata,yau dai Allah yayi Jawad nazo mu gaisa,"Da Yake Baba baya Nan,mama umurnin fita na sameshi tabani,tare da Jan hankalina Akan na Kama Kaina,"
"Tafiya nakeyi a lokacin gabana sai faduwa Yake, fargaba Mai yawa ta darsu Azuciata,"Har na isa wurin motar,"
"A hankali ya bude motarsa,ya fito hadadden guy ne,Cikin shiga ta Alfarma,"Kaina na qasa muka gaisa da shi,tare da yimin ya makaranta,"
"Wani Abu yaji aransa,ganin Nadiya azahiri agaskiya Shi Kam ya yaba da nutsuwarta bazai iya yaudararta kamar yadda Jawad ke nufi ba."
"Saif gyara tsaguwarsa yayi yace"malama Nadiya nasan zakiyi mamakin ganina amatsayin Wanda zai aureki,
"K'asa nayi da Kai,Ina wasa da zoben hannuna,"