Sashe 57
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A kofar gidan su sai sautin kida da waqoqi ke Tashi,"Wanda su Adams suka kunna amotocin su,"
"Sai rawa suke suna kwasar shoki,"A Cikin shigar su ta banza!"kofar gidan ta cika tinjim Ana kallon su Ango Bimboy ke chashewa da abokan shi a tsakar unguwa,"
********** "Kusan mintoci da sakanni falon ya d'auka shiru ba motsin komai sai sautin fanka da ke Tashi!"
"A hankali mallam BALARABE ya numfasa tare da cewa"Dukkan abinda ya faru ya faru NE,A matsayin kaddara!"Da son zuciya!"Ba abinda zance face duk mu hakura da komai ya wuce!"Hajiya kiyi Hakuri ki yafe Masa!"
"Momy Tace"Yaya Zan yafe Masa Amma Ina da sharadi!?"
"Meye sharadinki Khaltumi,!?"Hajiya Maryam ta tambaya,"
"Ajiyar zuciya tayi tare da cewa sai Idan jawad zai saki Nadiya!?"
"A firgice ya dubi momy bakinsa na rawa Yana zubda kwallah!......da razana ya Kama kafafun Mallam BALARABE Yana cewa Dan Allah Baba ka baiwa momy Hakuri na tuba......"
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE*😍
_Tukuichi neh gareku masoyan TARBIYYA kuyi Hakuri na jina shiru nayi typing ina kokarin maku post sai ya goge!Wannan ma nayi ne Domin farinciki ku,Ayi hakuri da kurakure!Banyi edit ba😭_
*SHARE & COMMENTS*
[2/18, 7:28 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFA NA 41-45*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
_Sadaukarwa Ga:Nordin Ambrat Muhammad_
_Hassan & Hussein 80k_
_Usman Ango Da Dan kanen mu Prince Kamal No luv_
_"Ina godiya abisa namijin kokarin ku,gurin kai littafan mu a inda ya dace,Allah ya saka maku da alheransa ya baku matan Aure nagari,masu sadaukar da zuciyoyinsu gareku da zuciya daya,Ameen_"
*BAA DA KUD'I KAWAI AKE SADAK'A BA,ZIKIRI, ADDU'A,MURMUSHI, FARA'AH DA ZUMUNCHI DA DUK AIKIN ALHERI SUMA SADAK'A NE*
*A WURI BIYU NE AKE GANE KIRKINKA YIN HAK'URI IDAN KA RASA!DA BAYARWA IDAN KA SAMU😊*
_Dunia makaranta👌🏻_
______________________________________
"Abdul-Rahman(Bimboy) da Abokinsa Adams zaune adakinsa suna karyawa da Yake tun jiya da ya shigo kebbin inda Adams ya sauka!"
"Alokacin da yazo cike da bacin rai yaso yaje ya Sami Mansura har inda ake event din,"Sai dai Adams ya dakatar da shi da kiran Mansura awaya da zuwa dinner din,"Nan dai suka shirya wani tuggu da zasu gabatar zuwa Anjuma,"Ko Yanzu yadda lamarin zai tafi NE suke Shiryawa suna dariya da shewa,"Dole ne su shayar da Mansura mamaki,zatasan ba irin su Yan iskan bariki,"Ake yaudara akwashe lafiya,"Domin duk Wanda yaci tuwo da su miya yasha,"
"Saddiq ya Tashi Cikin farinciki da mamakin Jalila,saboda Tunda Asuba ta Tashi da karatun kur'ani sautin muryarta tamkar balarabiya,ga Addu'oin da take jerawa da larabci,"A gaskiya ya samu nutsuwa sosai yadda matarsa ta canja,Ruwan wanka ta hada masa,Bayan ya kammala shiri, a falonta ya sameta ta had'a masu lafiyayyen Breakfast,"
"Bayan sun gama da misalin 11 na safe sai ga Umaima da Ali da yaran da Suhaila Cikin shiga ta Alfarma sun zo gidan kowa yayi kyau sosai,"
"Wani bugu zuciya ya riski!"Jalila!" ganin Yan buki sun fara zuwa,Shi kenan kishiya za'a kawo mata Kuma Mansura!"
"Da kyar ta kanne kishinta!ta tarbesu,"
"Saddiq Cikin shiga ta Alfarma,ya fito daga Dakinsa,Ashe ma shi da Aliyu dinkin su iri Daya ne,kalar shaddar CE kawai ba daya ba!"Idan ka gansu zaka dauka Duk Angayen NE,"Sallama sukayi da matan Nasu sannan suka Kama hanyar Kebbi,"Saboda 2:30pm za'a daura auren,"
"Nan Umaima ta dinga baiwa Jalila Baki,Da kyar ta sake!"Nan itama ta dauki wanka na mutunci tayi kyau sosai,Gashi mutuniyarta suhaila ta tsara Mata simple makeup,"Su Anty Talatu da Rasheeda da Kanwar Hajiya Atika suka zo nan aka dinga had'a abinci,"Anci an sha har makota sun shigo,"Yanzu kam yan jeren Amarya kawai uwargida da tawagarta ke jira."
************Tun jiya da yamma,jawad da saif,sukaso tafiya sai yanzun da safe suka samu zuwa,"Sunje gidansu Nadiya nemanta,"Amma sun fahimci Malam Balarabe da Innerie Basu san komai akai ba!"Shiyasa jawad ya lankwashe murya Yana Kuka!sanarda iyayen nata karya da gaskiya ya yi inda akarshe Yake nuna masu nadiya ce batada gaskiya,rashin mutunci take Masa tun aure!Hakuri Yake Kar aji kansu,har zagin mahaifinsa tayi Tace idan ya cika dan halal ya saketa!Shine ya hasala!ya daketa!" Amma da momy tazou gidan laifinsa ta gani!"Har maruka ta sharara Masa!"Gashi har yanzun Taki ta saurare shi ta bashi dama ko bayani yayi Mata,Nadiya kawai ta saurara yanzu hakan ita kadai tasan a inda Nadiyar take shi ne ya zo ya fad'a masu! ,"
Malam Balarabe baiji Dadi ba!"yadda aure ko wata Daya ba'ayi ba!"Amma har matsala!tafara kunno Kai!"hakuri yaba Jawad!"
"Itama Innerie hakurin ta bashi,Duk da tasan ba halayen Nadiya bane!"Sai dai in a kwalejin da tayi tasamo Wannan rashin mutuncin har take kokarin sauya halayenta na kirki,"Harda Hawayen Innerie akan bacin Rai!"Amma ta kudurta saita ci mutuncinta idan ta hadu da ita Dan ba dabi'un kallabin fulani bane.
"Saif hakuri yake Bata!"
"Amma sai masifa take tana Allah wadai da abinda Nadiya ke neman d'aukou masu wato abin Fadi a unguwa!"
"Malam Balarabe yace" an juma da yamma kuzou KU dauke mu sai muje gidan Hajiyar taka Domin ta ba ka matarka ku koma gidanku tun Kan wani kunne yaji!"Ni kaina zata hadou da fushina saboda ta sauya daga yanda muka santa"Wannan ba Halayen da muka santa da su bane!"
"Innerie kwafa tayi tare da cizon yatsa!Tace barni da ita Mallam zata gane kurenta!"
"Jawad Dadi ne,ya mamaye shi Yace"Baba Nima Ina da nawa laifi saboda dukanta da nayi adaiyi Hakuri!"mu zamu koma sai mun dawo Anjuma,"
"Malam Balarabe yace"To Allah ya kyauta!sai kunzou mungode Allah yayi maku Albarka!"
"Amin sukace sannan suka fita daga gidan,"
"Innerie mamakin Nadiya take hakama Malam Balarabe Amma akasan ran Innerie tana ganin kamar Nadiya bazata aikata abinda jawad ya Fadi ba!sai dai rayuwa da hali Kan canja akowanne lokaci!"Amma idan ta ganta zatasan meye gaskiyar lamarin,"
"Jawad jinsa yake wasai ko ba komai yadda ran momynsa ya sosu,na iyayen Nadiya ya b'aci,fatan sa Allah yasa kafin su saurari Momy su k'ara mazgarta idan ya Kai su gidan,daga baya su saurari ba'asi,"Shi kenan burinsa ya cika akarshe shi ashirye Yake da ya saketa!"
Saif kam Bai baiwa abokinsa goyon baya ba!Akan kudurin shi, saboda shi Kam haduwarsa da Saudat yarinyar kirki,Mai hankali tayi kokarin canja Masa saitin rayuwa,"
*************** "Mansura Amarya yau ta tashi acikin farinciki,"yan wa da Abokan arziki duk sun Hallara,"Sai Fadi banza Fadi wofi ake!"Tuni aka loda kayan furnitures dinta amota da zarar angama d'aurin Auren za'a wuce jere,"
"Ta kosa agama d'aurin auren tayi ido biyu,da Angonta saddiq Daga Nan Labari zai canja,"
"Yan uwa da Abokan Arziki kowa sai hidima suke masu kidan kwarya sai kidi suke dangina na rawa da liki,"Amarya an Sha kyau da kawayenta acikin Ankon yunin buki,sai chasu suke Ana karkada jiki,"
"Hajiya Halima mahaifiyar mansura Baki har kunne sai murna take Domin Bata da buri irin taga yaranta sun auri masu hannu da shuni,"
"Macece Mai mugun son kud'in tsiya,Wanda kaf yaranta Mata shidda halinta suka dauko,Domin ta Riga da ta Gina su Akan turbar son Rai irin na ta,"Salon nata kula da yaranta kenan ita kuma,"Duk da mahaifin su Alhaji Yana bakin kokarinsa Wurin Basu rayuwa Mai kyau Amma Tuni Halima ta Shure burinsa,"Ta aza yaranta a Kan mizanin da take ganin shine dai-dai,"
"Anty Fauzi ita CE babbar Yayar su mansura,sai Farida da fariza,Zeenat,Rahma,"Mansura CE auta acikinsu,wato karama,Dukkan su yayyenta sunyi aure suna da Yara Wanda ayanzu hakan suke fad'a aji agidajen mazajen su,Kuma ba laifi ko wacce a gidan maikou take aure,"Wanda Tuni suka mallake mazan sai abinda sukace akayi,"kamar yadda mahaifiyarsu tafi karfin mahaifin su,"Shiyasa suka tAshi asake Basu da mafadi,"
"Duk Cikin gidan mansura CE,tafi dauko halayen mahaifiyar su Hajiya Halima tsaf,"Duk rashin mutuncin su iri daya ne Shiyasa Halima ke ji da ita. Ko yanzu rawar sukeyi ne tayi tsaye tana kallo cike da Jin Dad'i.
"Amarya da yayyenta sai rakashewa suke Ana wasa da ruwan kudi Hajiya Halima ce sosai ta fadou tsakiyarsu ta dinga tikar rawa tana juyi su Kuma sai liki suke Mata. Nan suka burge Mutane sai shewa ake," aka dinga shagali,"Mansura tana Cikin rawa da juyi sai Jin tayi an fizgo hannunta,"
"Sahura ce,da hanzari!"Tace ke shashasha!"Anyi kusa daura auren kina nan kina rakashewa!''Muje a dauko maganin,"
"Murmushi Mansura tayi,Tace Ina sonki my Sahura saboda kina son farin cikina"NAGODE da kulawarki har na manta!"
"Haba yiwa Kai ne mansura,daman nasan hidimar Nan zata mantar da ke. muje ki shafa ki murza ki goga abin!"Amma fa Mallam na Kan tudu,yace sau uku toh!"Dan karki garaje!"Inji Sahura tana murmushi."
"Hmnnnn Ba zanyi ba!"Sahura..."Inji mansura
"Uwar daki suka nufa,can mansura ta dauko d'aurin ledar,Nan ta fitou da tandou da wani kwalli ta dauko,"Sahura kallonta takeyi,"Tace kawaliyya ki samamin abinci yunwa nakeji in ci anan sai mu Koma fili,"
"Babu musu tace to ta nufi hanyar waje Domin nemawa amarya abincin,Nan mansura ta dinga shafa kwallin tana murzawa,"A maimakon ta shafa sau uku,kusan sau bakwai ta shafa,Wai yadda zata Gama da Saddiq da rayuwar SA Baki Daya,"
"Ko da Sahura ta dawo ta samu mansura har ta kammala ta mayarda kwallin,"Tafawa sukayi da Sahura Tace"Kawata shi kenan kin Gama da Saddiq da zarar Kun hada Ido magana, ta Kare!"Mallam ya bani tabbacin hakan kin san Kuma Aikin SA Kam yankan wuka ne nidai nayi imani da hakan yayi min yafi a Kirga Kuma yaci....Bari dai Zaki gani.
"Dariya Sukayi har da shewa!"Mansura Tace"Sahura Allah ya kai A'i ga rogou,Daga shi saddiq din har shegun yaransa Zan gasa su!"Ni Zan rike Dan kishiya Hmnnnn tatsuniya CE, Wannan!"Kedai Zaki Sha kallo,"
"Sahura ta kalli mansura Tace karki ragawa kowa tawan!" Kedai kiyi kokari ki Tara Kaya!" Kuma sauran ki manta damu Dan ubanki!,"
"Na yadda kudi da hutu kan canja mutim su sa shi aikata komai,Amma ko Zan manta da kowa Banda ke Sahura saboda kinyi min halacci arayuwa!"Mansura Tace"Da yanayin sanyin murya,"
"Ajiyar zuciya sahura tayi tare da cewa ki ci abincin mu fita Kar anemeki,"Sannan ki zAuna da shiri nan da mintoci Zakiji sanarwa akofar Gida an daura aurenki,"
"Rungume ta mansura tayi tana fari da Ido,Tace"Na koshi Sahura kibar abincin Nan, farin Cikin da ke tattare a kalbina,ya b'atar min da Duk wata yunwa kedai muje aita sha'ani..."Ai ko Tun Daga Dakin suke tikar rawa mansura na gaba Sahura na biye da ita,"Har suka Isa filin rawar inda yayyen Amarya ke danshewa,"