Sashe 23
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hakan na hakura,Sai goben Duk da banji dadin hakan din ba!"Jimami da jajantawa Kaina na Cigaba da yi araina!"
"A ranar kuwa Bayan mun koma gida naci abinci na huta Ni da yaran na kammala dukkan shirina da na su saboda na matsu gobe tayi nabar birnin shehu izuwa jihata ta *KEBBI*
"Anty Jalila Bata so na tafi gida hutu ba!Taso ace agidan zanyi tunda ba wani tsayi ne da hutun namu ba!"domin kuwa alokacin da taji Labarin tafiyata...Jin tayi tamkar an watsa Mata ruwan zafi!A zuciya!"Nan take jikinta yayi sanyi domin tasan cewa zatayi kewata ba kadan ba!"A gefe Kuma Sai tunanin tulin ayyukan gidan takeyi, wadanda mafi akasari suka tashi kanta yanzu kuma zasu rataya akanta!"Domin Yaya Saddiq yanzu ya tsaya kyaam!"Akanta ya daina wasa Dole tayi aiki!"Ga Kuma haushin zuwan da za'ayi da su Mufeeda da Mufeed a Argungu..Saboda ita sam batason dangin miji su rabeta da yaranta..."Da hakan dai ta hakura Domin tasan tunda Habibinta yace Zaije da su ba makawa sai sunje din..."Ko rayuwar juna ta baci domin ya canja ba kamar da can baya bane,da take hanashi zuwa garin su,gaba D'AYA."
"A gidan malam Balarabe tamkar a yau take sallah...Domin sun Shiryawa tarbou yarsu daya tilo..."
"Innerie anyi shinkafa da Miya har da su Naman kaji,Wadanda su jawad suka kawo,Domin Duk cefanen su suka kawo adaren jiya harda waya Spark 4 dal akwali,da Kuma layin(Sim card)Wanda akayiwa register."Domin abani idan nazo Har katin din faro da fanta."Da dai sauran tarkace..."
"Malam Balarabe kuwa dawo ya sayo mai kyau da nono kindirmou... Innerie tayi zaune ta dame shi sarai kwarya...Irin Damun Nan na da ake Kira na"kyale mouda...( _Hmnnnn fans Kar na tada maku da shekararren kwadayi😋kunsan *KABAWAN KANTA* ba Abaya ba!fagen iya fura Mai Dadi da gardi_)
"Misalin Sha biyu na Rana muka iso Argungu..."Sai kallon garin nikeyi kamar ya canja min..."Murna ce fal araina..."A hankali ya juya akalar motarsa zuwa titin da zai dauke *TUDUN WADA AREA ARGUNGU*."Karya kwana yayi alayi na bakwai..."Dai.dai kofar gidan su ya tsaya..."Wani iri naji Amma na daure muka fitou kamar yadda yadda ya fiton...
"Hannun yaran na na kama Yana gaba muna bayansa har muka shiga gidan..."Da murna gwaggo inno ta nufo mu tare da tarbe su Mufeed tana Yan sakkwato allura da zare!"Lale marhaban da maigidana da kishiya..."To Mallam dai baya Soo...cike da zolaya ta Kama yaran da munnarta...Ni da Yaya Saddiq sai dariya muke.."
"Baba Musa ne ya fito daga uwar daki, Yana cewa" A'aaa su Nadiyatou ne sannu da zuwa 'yan makaranta...Saddikun har Kun iso..."
"Da ladabi na gaishe su alokacin da Inno ta gama SHIMFID'A Mana Tabarma."
"Yaya Saddiq ma gaishe su yayi da girmamawa.. "suka Amsa cike da munna."
"Su Mufeeda da Mufeed har kasa suka Kai suna gaida kakanninsu Gwanin burgewa...."Sannan muka zauna dukan mu atabarmar har Yaya Saddiq cike da fara'ah."
"Baba Musa saman kujerar nan ta roba ya zauna Yana fuskantar mu tare da Mana ya ban gajiya...
"Inno,ko ruwan leda da fura ta ajiye Mana ajug, Yaya Saddiq shi Kuma alangar Sha ta fura."Nan dai akaita musayar Gaisuwa..."Mun Sha ruwa Ni da yaran, Daga Nan su Mufeeda acichi sai banbamar fura suke..."Su kuma su Yaya Saddiq sai firar su sukeyi....nikam na k'osa Yaya ya kaini gida.."
"Kayan tsarabar da akayiwa su Inno da Baba."Yaya Saddiq yace muje mu bude but mu kwaso amota, Ni da yaran..."Amsa keys din motar Nayi muka fice...ba da jimawa ba, muka dawo da Ledoji manya uku...Nan ya warewa Baba nashi,Yadi NE uku Masu kyau da tsada,sai turare biyu,da rediyo da fitila caji,Itama Inno ya bata natan zannan atamfa biyu,da turaren ruwa da na daki,sabulan,wanki,Dana wanka,da sauran tarkace."Saboda Gwaggo Inno akwaita da kirki ita ce Wacce ta maye Masa gurbin marigayiya karima! watou mahaifiyarsa ta aynihi."Amma idan ba Wanda yasani bane!"zaka dauka ko inno itace uwarsa,Saboda Babu bambanci atsakanin Saddiq da yaranta."Shiyasa Shima ya riketa uwa wacce baya da kamarta Aduniya."( _Ayshi D'a na kowa ne....Mai wayo kadai ne, zai iya gane hakan...Domin da nakan da na wanin bakasan Mai amfaninka ba"Inji 'yar mutan Dikkawa_)
"GODIYA suka hau yimasa tare da sa Masa Albarka..."Daga Nan yace mu tashi yaje ya saukeni gida..."
"Zumbur na Mike Ina musu Sallama,Ai kafin Yaya Saddiq ya fito har na Kai Mota..."Saboda daukin zuwa gida..."Daman Zaman ya gundure Ni!"
"Murmushi yayi alokacin da ya same mu,Ya shiga motar Sannan yace"Kin cika kakkabi Nadiya sai kace gidan zan barki!"A yanke namanki danye!"Sai wani hanzari kike!"Tsaki yayi tare da tada motarsa..."
"Nikam kunya ta rufeni...saboda Yaya Saddiq Yana saurin dago lagona SOSAI...
"Tsit Nayi har muka karaso kofar gidanmu....Inda matasan unguwa ke zaune a karkashin bishiya suna fira...yaran makotan mu ko wasa sukeyi a kofar gidan namu..."
"Parking yayi muka fito...Da yake na Dan Kara haske da jiki...yaran sai kallona suke..Sai da nace su madou ne...sannunku Aiko da gudu suka tareni suna fadin ashe Malama Nadiya CE....."Rungumesu Nayi batare da na kula da dattin jikinsu ba!"Niema dariya nake nace Baku ganeni bane madou.?"
"Eh,malama kin canja...sukace dukansu..."
"Yaya Saddiq da yaransa sai kallon mu suke...Nan yaji yaqara son yarinyar saboda halayenta..."
"Matasan tasowa sukayi suna min sannu da zuwa ya makaranta na Amsa musu tare da GODIYA nan mutum biyu suka dauki dukkan kayana zuwa cikin gida.''
"Mu Kuma muka bi bayansu...Tun a zaure muka hadou da mamana wacce takasa Hakuri...Nan na rungumeta Ina murna sakeni tayi ta Kama su Mufeeda da Mufeed tare da Mana sannu da zuwa..."Saboda mamana ta Dan ji kunya ganin Yaya Saddiq....Domin fulani akwai kunya musamman ta diyan farin..."
"Alwalar sallar Azzahar muka Sami Baba nayi...."Dukkan mu gaida shi mukayi..Bayan mun zauna....Mamana ta rasa Inda zata sa ranta Domin Dadi,sai kallona takeyi taga nakara kyau na murje kamar ba Ni ba.."Kayan abinci ta ajiye mana... Nan na zubawa Yaya Ni Kuma na zuba da su Mufeed, sai da muke ci sosai,muna Santi..."musamman furar Nan Mai Dadi."
"Duk da Kasancewar ba ako'ina Yake cin abinci ba! Amma ya kasa hadiye yawunsa ga abincin nan na Innerie, da ke ta faman tururi da zuba kamshi...hakan ya Sanya shi sakewa ya kwashi gara...Nan ya gane iya girki abin Daga jini ne domin dai ita Nadiya gadowa tayi awurin Mamanta...( _Shakka Babu matsawar Kika kwarei afannin girki Kuma kinayi akan idon yaranki,kina koya masu ahankali da dabaru to Lalle watarana su zasu kawo maki wani Sabon salo har su zarce ki,Iyaye mu kula adinga koyawa yara girki domin gudun watarana."_)
"Bayan mun kammala cin abinci tsarabar da Yaya Saddiq ya sayawa su mama da Baba na dauko na basu har alherin da yayi min...Nan SUKA dauki GODIYA da saka Masa Albarka har zuwa irin kokarin rikon da Yake min tsakani da Allah,Da Kuma kulawa da *TARBIYYA TA*."
"Murmushin yayi,yace bakomai Baba ai yiwa Kaine, Nadiya kanwata CE karku damu..."
"Iyayena sun nuna Masa karamci abisa kokarinsa Nan akayi fira yace ya tashi...."cewa Nayi abarmin su Mufeeda har zuwa yamma na kaisu gidan Inno...Domin Suma sun nuna awurina ma waiii sukeso su kwana...Nan dai Yaya Saddiq ya barsu tare da Mana Sallama...Katoun jug Innerie ta cika Masa da fura ya wuce da ita Yana GODIYA."Tare da Baba suka tafi saboda zai wuce masallaci."
"Nan muka bude rumbun magana Ni da Mamana domin an Dade ba'a hadou ba!"Labarin makarantar mu nake Bata,tare da tambayarta ina makota da kawata sauda Yar gidan mama lantana."Duk mama Tace min tayi kowa na lafiya...."Sallah mukayi mukayi daga bisani Kara cin abinci Nayi saboda nakasa ci in koshi agaban Yaya Saddiq din,kayana na kimtsa adakina..tare da fito da tsarabar minti..na Kira yaran makotan mu su madou ina basu..tare da jikkar lollipop guda D'AYA, nace su kaiwa su badaru matasan nan na waje..."Ina cikin gida na jiyo shewarsu suna GODIYA...Suma yaran sai murna suke kowa ya tafi gida ya nunawa mahaifiyarsa."
"Su Mufeeda da Mufeed an Saba da mama sai fira ake Mata da Yake yaran suna da saurin sakewa...Da yamma makotan mu sai shigowa sukeyi suna min sannu da zuwa tare da godiyar alawa da balanbalan da na baiwa yaran nasu..."
"Sai wajajen magrip...na kwashi yaran na Kai su gida, Bayan Nayi masu wanka sunci abinci...Sannan na basu alawa da biskit."Kamar kada murabu da su...hakan na barsu agidan kakanninsu su na koma gida..."A hanyata ta dawowa, na hadou da Mallam bilya na Islamiyyar mu,Nan na tsaya Muka gaisa Yana cewa yaushe nadawo nace Masa yau dinnan...yace to ya makaranta ya exams nace Alhmdllh''...sosai da naji da sanyi araina da na ganshi domin nasan yanzun Nan zai labartawa Mesona labarin Dawowata...."Domin Ni kunya ta hanani na tambaye shi ya Mallam yunus din yake..."
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE*😍
[2/18, 7:25 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFI NA 16*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
_Saqoun Gaisuwa Gareku manyan Writers_
_Saudat Zariya(SAJ),Marubuciya Waye Sila_
_Nabeeha Ameenu,Marubuciyar Gudai_
_Nabilancy luv Marubuciyar,Marainiya_
_Nabila Lady, Marubuciyar Alkali Ne_
_Ina muku fatan Alheri Allah yabar zumunchi Amin🤝🏼_
______________________________________
"Muhammad Jawad Husamaddin ne Sanye acikin riga da wando 3quater,Yayi kyau matuka sai dai Yana zuwa jikin mirror da ke manne a kayataccen Bedroom dinsa,Yana Duba kansa ajikin madubi yaji kamar shigar batayi Masa,A Yan kwanakin Nan da Yake Sanya manyan Kaya na Mallam bahaushe sai yaga tamkar sunfi amsar ajikinsa amaimakon kananun Kaya.."
"A zuciyarsa mamaki yake yadda ahankali ra'ayinsa yake canjawa... musamman na gefen shigarsa da mu'amalarsa da mutane..."Can gefen zuciyarsa yake gaya Masa cewa kwaikwayon halaye *NADIYA* kakeyi ne!saki yayi Wanda ya fitou fili tare da furzou iska waje!"
"Dubin kayan ya karayi sai kawaai yaji baya,son fita da kayan... Wardrobe dinsa ya nufa gefen da yake ajiye kaftan din da aka dinka Masa na musamman domin zuwa gidan Mallam Balarabe ya dauko kala daya shadda gizna fara Sol,ya Sanya tare da feffesa turare ajikinsa..."Kara Duba kansa yayi kana yayi murmushi alokacin da Yake ajiyar zuciya...kansa ya kalla tare da shafa sumar kan nasa yace"Ya kamata na nemi hulla ko guda CE na dinga sakawa,Ina rufe gashin Nan nawa..."
"Dakinsa ya fito,A falon sa ya sami Saif,da Al-amin suna jiransa..."
"Jawad yace"Guys muje ko na shirya..."
"Da mamaki suka kallesa ,Saif yace"muje Kuma Baba ahakan!?"
"Eh,Mana...ko kuwa!?inji Jawad.
"Al-amin yace Wai meke faruwa Naga ka canja Jawad!"
"Meyafaru NE!?"ya tambaya
"Yanzu Kai zamuje birthday Babynah zaka wani sa Kaftan..kasan fa harkar ta masu aji CE...Wallahi zaka koma abin dariya..."