Sashe 59
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bimboy kallon abokansa yayi tare da masu inkiya da su karasa inda su Saddiq din suke!"Suna dariya da shewa suka isa rumfar inda liman da waliyyai suke zaune,"
"Mansura da Sahura Tunda sukaji shelar ango Abbakar Saddiq ya qarasou,suka dinga tikar rawa suna murna,sukam kakarsu ta kusa yanke saqa,"Nan mansura aka canja sabon salon Tafiya da murya,aka sauya tufafi domin zuwan Saddiq dinta kawai take jirah,"
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE😍*
*LUV U OL MY FANS SHARE POST AND COMMENTS DAN ALLAH❤*
[2/18, 7:28 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFI NA 46-50*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
❤❤ *SADAUKARWA GA KAKANNI NAH ABIN QAUNATAAH*❤❤
_HAJIYA FATYMA ADAMU DIKKO(FALGHA)_
_HAJIYA RAKKIYA ADAMU DIKKO(HAJIATAH)_
_HAJIYA ZAINAB MADAWAKI(TSOHUWA)_
_HAJIYA MARYAM MADAWAKI(MERI)_
_ALLAH YA SANYAWA RAYUWA ALBARKA, YA QARA NISAN KWANA KAKUS,ALLAH YASA AYI KARSHE MAI KYAU,ALLAH YA GAFARTAWA SAURAN MAGABATA,AMEEN.😍_
______________________________________
"Bayan jama'a sun kammala, kowa yayi tsit!"Sai Sauraren liman da waliyyai ake,"Ana batun afara d'aurin auren ne,Malam Haliru kanen mahaifin Saddiq yayi ma liman wata magana asirrance,"Liman zaro ido!"yayi tare da rike Baki!"Nan ya fadawa waliyin mansura shima kanin mahaifinta ne,"Fuska ya hade tare da gyara zaman hullar sa!"Shima Juyawa yayi ya sanarda Sauran Yan uwansa da ke bayansa,Nan aka dinga zarar Ido Ana goge gumi!"
"Saddiq da Ali wani tausayin su ya kama su,saboda agaskiya sunyi masu girshi!"Bai kamata su yanke hukunci ba!aranar aure!''
"Tattaunawa sukeyi har suka fahimci hankalin jama'ar Wurin ya fara dawowa kansu!''Sannan ne kanin baban mansura ya nemi a sasanta batun atufa Asiri, ayi auren nan ko Bayan auren ne isan ya so, shi Saddiq din ya saketa, tunda yace ya fasa aurenta saboda ita ce Silar KASHE Masa Aurensa da matarsa,"Hakuri sosai dangin mansura ke baiwa su Saddiq,"Mahaifinta har kwallah yayi!"Gwanin tausayi!"
"Ali ya dubi Saddiq yace"Saddiq ko zaka hakura a daura!?"
"Saddiq ya bude Baki ya bashi amsa kenan sai ga Bimboy da Adams sunzo sun zAuna,"
"Kowa su Yake kallo da mamaki saboda Babu alamun kunya a tare da su,"
"Adams ya ce,Tsoffi waye waliyin mansura anan!?"Cikin sigar rashin mutunci!"
"Fidda Ido yayi waje!yace"Gani uban me Zan maku!?"Daga ina!?"
"Dariya Bimboy yayi tare da tafawa da Adams,"
"Kudi Bimboy ya fitou da su aljihu yace"Dattijou Wannan naira dubu goma Sha biyar NE!"
"Dubu biyar nagani Ina so(BAIKO)na da Mansura,"
"Dubu goma Kuma sadaki NE Yanzu Bai sai anjuma a daura Mana Aure!"
"A zabure kawun Mansura ya tasowa su Bimboy Yana fad'a da su har da zaginsu,yana cewa KU Wad'an me marasa hankali da *TARBIYYA* ne,"A Ranar aurenta Ana batun daura aure zaku wani ce Kun kawo kud'in aurenta saboda KU marasa hankali...."
"DakAta Mallam karfa ka manta KU Mutane ke saurare saura sakan talatin lokaci Yayi!"Ba sa'insa ya kawo mu ba,kaga tawagar mu can..."Adams ya nuna abokansu da ke zazzaune agefe Duk da kananan Kaya,"Ya ce"Ango karbi Wad'an nan takardun ka karanta!"Nasan Dole ka hakura da amaryarka Mansura ka barwa Mai rabo!"
"Takardar Ali ya karba suka karanta shi da Saddiq,"
"Innalillahi Wa'Inna ilaihir Raju'un!!!"Shine abinda suke maimaitawa Alhamdulillah, Saddiq yace"Tare da mikawa Adams takardar....yace ko da abokinka bai zo ba,Kuma Banga Wannan takardar ba!Ayna fasa auren mansura!"Saboda ta cuceni!"
"Murmushi Bimboy yayi yace mansura mayaudariya ce alqawarin aure NE atsakanin mu,Amma ta gujeni sai da naji labarin aurenta!"
"Adams yace Kawu Wannan takardar da kuke gani ta asibiti CE,wacce da ta mansura da Abdul Rahman CE,wacce aka shaida masu da dadewa suna dauke da cutar HIV AIDS,"Kuma Wallahi idan ba'a daura auren Nan yanzu ba!"zamu amshi microphones mu shaidawa kowa meke faruwa!"tun farko har karshe!"
"Dariyar iskanci Adams yayi yace"Shin Bimboy Zaki iya tuna iya adadin Cikin mansura!?"
"To zan iya tuna wad'anda nike da masaniya akai kamar bakwai NE!"Inji Bimboy
"Wata Dariyar Adams yayi inda maroki ya nufa ai da gudu kawun Mansura ya kwasa ya cafkoshi yace"tufa Mana Asiri Dan Nan......!!!!"
"Asirinku atufe Yake Amma ayi a daura auren Nan,lokaci yayi,"nine waliyin Ango...Adams ya ce cike da Jin Dadi!"yadda Duk Yan uwan
"Mahaifin mansura da yayansa sunkuyar da Kai sukayi Saboda kunya!"Kawun ta ko fifita Yake Saboda zufa!yace"Ai ga irinta Nan karshen rashin *TARBIYYA* kenan....ya dubi Yan uwansa da Cikin Jin haushi da takaici!"Yace"Yaya me kuke Ganin yadace!"Kun saddiq ya fasa auren!"Wad'annan kadagarun barikin zasu tona Mana Asiri wallahi...."Saboda basuda kunya
"Ay tun Kan ya qarasa Adams ya Tashi Rai bace!"Ya karbi abin sanarwa ga wani maroki...hurawa Yayi sannan yace To jama'ah!!"
"Nan dayan marokin yace"To jama'ah kowa ya SAURARA..."
"Adams cike da Daga murya yace"Ango yace ya fasa!"
"Azabure Wasu Mutane suka tAshi..suna kallon Adams Nan hayaniyar ta kaure!"
"Marokin...yace"To fa Ana wata ga wata Wai Ango ya fasa!"
"Adams yace Amma baza a fasa d'aurin auren ba!"
"Marokin yace"kowa ya zauna KU kwantarda hankalinku rabo ya rantse sai Mai shi Domin take away bazai wuce mu ba!"
"Nan Adams yace sai Abu na gaban da.... "kawun mansura NE ya rufewa Adams Baki ya jashi izuwa inda ake zaune Yana Hawaye!"
"Suna Zama Liman yace ayi Salati,Nan aka fara gudanar da daurin Aure,"
"Mutane sai Rabin Ido suke da baza kunne Domin Cikin kowa ya cika fam da gulma,"Da mamaki da Al'ajabi......."
"A hankali numfashin Mallam BALARABE ya dawo,"sanda ya bude Idonsa Ganin an kewaye shi yasa ya fara tunawa da abinda ke faruwa,
"Jawad da saif tallafo shi sukayi zuwa babbar kujerar da ke falon,Har Yanzu Hawaye yakeyi Yana kallon hoton...!"
"Innerie da Sauran jama'ar falon sai sannu suke faman jera Masa,"
"Inda take na zauna Ina kwallah!"Nace Baba lafiya meke faruwa!?"
"All.malami sambo ruwa yaba Baba yasha kana yace"sannu Mallam ko Kasan Marigayi Husamaddin NE!?"
"Wasu zafafan Hawaye suka zubowa Mallam BALARABE yace Cikin kunar rai hakika nasan shi!"farin sani kunga Wannan hoton....yace tare da nuna masu dayan hoton da ke manna ajikin bangon...farar kala NE,na Yara kanana uku,sai gudan na yaran su BIYU kamar Yaya da Kane,"Sai Kuma dayan na Babban mutim wato All.husamaddin Wanda yayi alokacin Yana Cikin ganiyar kudin SA gab da rasuwar SA,"
"Kowa hotunan ya duba..."sannan Mallam BALARABE yace"To Wannan hoton na Yara uku Ni da husama,da Aram ne,"
"Dukkan su shi suke kallo da mamaki... "
"Muryar momy na rawa Tace Kar dai kace min Kaine Bello!?"Yayansa!"
"Girgiza kansa Yayi yace nine Yayansa Bello....Hajiya nine...Yanzu Ashe Jawad jinana NE..."sannan kanena Husamaddin ya rasu!"kaicoh na dunia nayi kewar gida da dangina!"wani sabon Kuka Mallam BALARABE ya bude!"
"Momy da Jawad ma Kuka suke!"
"Nika Tuni na daskare Domin bakin CIKI Saboda banso makiyina ya Zama jinina ahlina da na Dade Ina son Gani!"
"Alh.malami da Hajiya Maryam Alhamdulillah suketa faman nanatawa!"
"Saif da Innarei sunji Dadi sosaisai hawayenta murna suke!"
"Momy Tace"Wallahi Marigayi yaje da son ganinsa arayuwarsa,Nan dai momy ta labartawa Mallam BALARABE komai da tasani tun farko har karshe,"Tashi tayi ta dauko wata tsohowar ajiyar da marigayi mijinta yayi,ta kawowa Mallam BALARABE,"Tace"Wannan shine amanar da ya bani Kuma sirri CE,Daga Ni sai shi,yace min duk RANAR da Naga Bello na bashi..."
"Jiki na rawa Mallam BALARABE ya bude akwatin,duk hotunan sune suna Dana iyayensu,har da tufafin Mallam BALARABE da ya Bari agida SUDAN, Alokacin da ya Gudu zuwa Nigeria,"
"Kuka sosai Mallam BALARABE keyi!!"Har ya Gama ganin kayan akarshe takardun kudaden SA ne,Wanda aka raba akai ba marigayi Husamaddin nashi da na Yayansa Bello Alokacin da mahaifiyarsu ta rasu,Wacce Yar kasuwa CE sosai,
"Allah sarki Mallam BALARABE yayi Kuka shi da iyalansa sosai,saboda ya rasa uwa da kaninsa,"
"Momy Kam hankalinta ya kwanta yau ta sauke nauyin da ke kanta!"Tace"Yaya Bello sanadin nemanka marigayi ya dawo Nigeria har ya mutu anan,Kuma yaje da buri akanka!"ya shaida min watarana zamu hadou,Gashi dalilin Nadiya da jawad mun sameka!"saboda mun Sha nemanka,Rashin sani akace yafi duhu!"ashema muna gari Daya da KU..."
"Goge hawayensa yayi yace"Allah ya jikan Oummu da Husama,"
"Ameen kowa yace"Sai share kwallan Tausayi suke!"
"Jawad ya rarrafo tare da rike kafafun Mallam Balarabe yace Shi kenan ma cutar da kanwata!"jinina!"Daman ance idan zaka Gina...Ramin mugunta Gina karami..."Baba Gashi Ni na Gina ya farmin...na yaudare ku cutar da Nadiya..."Ashe jinana CE Wanda muka Sha wahala Ni da iyayenah Wurin nema,"
"Dan Allah Nadiya kiyi Hakuri ki yafe min....Jawad yace"Yana rusa Kuka!"
"Mallam Balarabe yace"Ka DAINA Kuka!yarona komai ya wuce!"Kuma laifinta NE ba naka b....."
"A'ah Baba Nadiya batada laifi mune masu laifi Ni da Abokina saidf min shirya mata gadar zare NE,KU Kuma mun yaudare ku duk adalilin rashin TARBIYYA"Nan jawad ya labartawa iyayensa komai tun haduwarsa da Nadiya,har had'a bakin da sukayi da M Bala yasa aka koreta!Daga makaranta,Da kuma zuwan da sukayi Wurin Mallam yunus suka aibata tah!"Ya ce ya fasa aurenta!"Da irin can mutunci da muzguna Mata da yayi har zuwa karshe dukan da yayi Mata....."
"A hasale momy ta taso ta dinga zabga Masa Mari!"Ta ko'ina tana Kuka ta share shi!"
"Da kyar aka banbari hannunta arigar Jawad da ta cumuimuye!Tace Wallahi sai ka saki Nadiya,"Kaje ga Saif Nan ya isheka rayuwa..Hakuri Hajiya Maryam da All.malami ke ba momy Amma sai surfa ruwan masifa take!"
"Nikam jikin mamana na shige Ina rera Kuka!"Akan Jawad da saif sun cuceni Kuma sun Zama Silar rushewar karatuna ga sunana da suka b'ata!"Rarrashi na mama keyi tana share kwallah!!!"
"Kukan momy yaja hankalin kowa afalon kalar tausayi...."Muryarta na rawa Cikin kunar rai!"Tace"Daman marigayi ya guje min hakan!"Gashin sanadin soyyayar da nake nunawa Jawad ya kaini ga Kuka!"TABBAS duk Wanda baiji Bari ba!"yaji hoho!"
"Duk kulawa da soyyayar da nake nuna maka Jawad Ashe zaka yaudareni da karyan Labari,Ni kake yaudara!?"Ni kawayiwa karya!?"
"Wato ka zabi aboki da shawarar SA akaina!?"Saboda baka gudun zuciyata!nice ke gudun zuciyar ka da bacin ranka!"
"Na yarda na amince *TARBIYYA* ita kadai CE gatan da zaka yiwa yarou wataran ya taso Yasan gatane kayi Masa arayuwa........!"Kuka NE ya ci karfinta!"Hajiya Maryam Hakuri take bata!"
"Alh.malami ya numfasa yace kiyi Hakuri Hajiya!"agaskiya Jawad Bai kyauta ba!"Kuma ya aikata komai saboda Yasan zaki tsaya Masa domin yadda kike Sonsa kike gudun fushinsa!"
"Alhaji Wallahi Nima nayi mamakin yadda Allah yabani iko na tsawata Masa al'amarin Nan saboda Ni awurina komai Jawad yayi bana damuwa!"Wannan NE karou na farko da na nuna Masa bacin Raina,na tsawatarmasa!"Har na daurena Masa hukunci!"Abinda Abbansa ya kosa yaga nafara aikatawa...."momy Tace tana shafe hawayenta!"