Sashe 4
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ban Bari yaqarasa ba!"A zafafe kamar zakanya!Na dauke shi da wani wawan mari...zuciyata na kuna!" na qara mashi wani..."tuni ya dafe kuncensa!"A kidime ya kalleni!"Yana kokari magana naqara zabga masa wani Wanda sai da yaga sararin samaniya nayi masa yawo kokarin kirga giragizai yake Amma ya kasa sai bishiyoyi da ke masa yawo!"Nan take kansa ya Sara!"Idonsa da sukayi jajur ya zuba min manyan idanunsa ya dafe kuncinsa da yatsuna suka kwanta masa shaaar!!!"
"Cike da gadara nace Kai wane irin mutim ne da baya da Imani da tausayi kaci zarafina na kyaleka hakan bai isheka ba!"Sai ka sanyo iyayena!?"To kasani nasan darajar iyaye na akan su Zan iya aikata komai!"Me ka dauki kanka!"Me kake da shi!"To barikaji bazan taba Bari ka wulaqanta Ni ba,Domin baka komai abakin komai arayuwata haka kawai me iyayena sukai maka!!?"kasani ko da me kake taqama shi,Kudi ko mulki to fir auna da qaruna sunyi nasu zamani sun shude bare Kai,kasani komai kake da shi wasu sun fika!!"An kiraka da hakan Domin shi ya Dace da Kai duk abinda zakayi Ina tare da Allah kuma ya fika!"Shi ne yake tsaya min aduk lamurana."
"Kallon banza nayi masa nakara da cewa kaje ka koyi halaye da dabi'un kirki saboda naga rashin da'a ya yalwaci rayuwarka!!!!"Fuuuuu na wuce kamar Zan kade shi nabar wurin cike da bacin rai na isa gida,A kofar zauren mu na tsaya na kimtsa kaina da saita hankali da zuciyata da ke tafarfasa!"Kana na Shiga gidan tare da tuna kyautar da malamai sukai min sai naji farinciki araina na manta da komai."
"JAWAD ko mutuwar tsaye yayi!"Rabon shi da amareshi har ya manta!"Abi da mom basu taba marinsa ba!!"tunda ya taso!"Shi bai masan zafin mari ba..Amma yau yarinyar da ya tsana itace ta zabga masa Mari har uku."shafa wurin yayi kowanne gefe yatsunta biyar ne da Allah (SWT) yayi mata suka kwanta masa a lafiyayyar fuskarsa."sake kallon Inda tabi yayi!"gefen lebensa ya ciza!"Tare da dunkule hannunsa,iska Mai zafin gaske ya furzar!!"
"A hankali yabar wurin jiki a sayaye...Domin yau kam karya taqare!"Wanda kewa mata wulaqanci yau macce ta wulaqanta shi!" batare da ya waiga ko Ina ba akan kunya!"Kai tsaye Mota ya Shiga da kyar ya iya Kai kansa gida,Saboda zafin Marin!"Ga kansa dake masa ciwo!"lalle da ce yau Yana wata harkar banza ko shaye-shaye da wuce club ko zai rage zafi!"Da zogin da zuciyarsa ke masa!"Sai dai ya daukarwa Abi Alqawari ba zai Kara aikata hakan ba...Hawaye ne suke azuba a fuskarsa,rabonsa da kuka tun bayan rasuwar Abi.."
"Mamakin yadda akayi har ma yabarta tabar gurin bai babballata ba!yake"Babu Wanda yataba cin galaba akansa kamarta!"yanzu ko mom tana marinsa bare wata matsiyaciya maras gata kucaka kwailar yarinya kazama da ita!."
"Murmushi yayi tare da shafa fuskarsa,a fili iska Mai zafi! Ya furzar yace zaki gane kurenki Zan dauki fansha akanki!"Tabbas zakisan waye Muhammad Jawad."Daga gobe Zan fara binciken ko ke waye!"Daga nan Zan d'ana miki tarkon da zakiyi kuka da Ni!!!!"Cigaba yayi da safa da marwa a kayataccen Dakinsa Mai tsarin gaske!"A karshe ban daki ya fada ya dade Yana sakarwa kansa ruwa,daga bisani ya fito masallacin kofar gidan su yaje domin idar da sallar magrib da Isha saboda Duk rashin mutuncinsa Baya wasa da ibada,kamar yadda Abi ya koyarda shi."Kwanci yayi Yana shafar fuskarsa!"Da hannu, Yana kara duban tafin hannunsa,Nan take ya zabura...karar marukan ne keta kaiwa da komowa a kunnensa!!!"Kiran mum ne ya shigo wayarsa!"Yana gani ya kyale!"Har ya tsinke akarshe wayar ya kashe duka saboda Baya son kowacce irin damuwa nutsuwa da hutu yake buqata!!"Amma Ina zuciyarsa sai nuna masa hoton yarinyar Baya son gani ya tsana,Har yanzu ita ce laqabe a gilashin Idonsa!!"
*************
"Niema dai bayan naci abinci na kammala muna fira da mamana sai ga Baba yadawo daga masallaci Nan ne mama take nuna masa alherin da malammai na sukai min."
"Murna yayi tare da samin albarka da malammai na."Kudin ya amsa yace idan naje makaranta, Wadanda ke hannuna suka kare, sai nagawa Yaya Saddiq,idan yazo hutun karshen mako sai abashi ya Kawo min."
"To nace,Ina murmushi domin na gamsu da dabarar Baba."
"Yaron da yayi sallama ne ya katse mana zancenmu."
"Amsa masa Baba yayi!"
"Yaron yace"Wai ance ana sallama da Malama Nadiya."
"Nan take gabana ya fadi kar dai yaron Nan ne yabiyo Ni har gida!!"
"Muryar Baba ta katse min zancen zucin da nake!"Inda yake cewa yaron jeka kace wake sallama da ita!?"
"Yaron cewa yayi daman cewa yayi idan an tambayeni nace Mallam yunusa ne daga madaratul Nurul Huda."
"Ajiyar zuciya na sauke tare da lumshe idona.."
"Mama tace Anya ko!?Lafiya Mallam ke nemanki Nadiya!?"Ba shi yabaki kudin ma kikace min ba dazun!?"
"Eh,mama shi yabani su da hannunsa."nazari nake Nima Ina mamakin zuwan mallam yunus na bazata agidan mu da Daren nan!."
"Baba ne yayi tari irin nasu na manya yace min maza jeki ki Sanya hijabinki kije kiji Kiran da yake maki watakila akwai dalilin zuwan nasa."
"Yadda Baba ya bani umurni haka nayi sai dai Ina mamaki malam yunus agidan mu!"Wanda ciwona kawai ke kawo shi gidan."Da sallama na isa wurin sa bakin kofar gidan mu,tare da gaida shi a ladabce."
"Amsa min yayi,tare da cewa Nadiya kiyi hakuri na tadoki da dare ga sanyi k0!?"Mallam yace."
"Kallonsa nayi cike da ladabi nace Mallam ba komai.."Duk da ba wutar lantarki akofar gidanmu..Amma farin wata Dan daren sha biyar ya hasko min shi tsaaf...Sanye yake acikin farin yadi Dan Madina dinkin kaftan,sai wandonsa da ya tsallake it's kwarou irin sunna sak din nan,Hulla ce fara tabbani kasha hadisai zaune a kwaryar kansa,yayi kyau matuka,kamar Balarabe."
"Ledar da ke hannun sa yake bani Yana cewa karbi wannan Nadiya."
"A Dan tsorace na amsa,zuruuuum nai Ina sauraren me zai biyo Baya."
"Murmushin da ke Kara masa kyau da kwarjini yayi,yace duk kin wani tsorata ko kin fara tsoron leda ne?"Daman tawa gudummuwa ce,ta mussamman na kawo maki,ki ci da hakuri...."Ba yawa kin San mallamin sai Masha Allah...yace Yana dariyar zolaya."
"Haba Mallam ai ka bani dazu hidimar tayi yawa...na katse masa zance cike da jin kunya."
"Nadiya kenan karfa ki manta Ni malamin ki ne! to meye aciki Dan nayi maki kyauta,wancan din ta dazun daban ta hadakar mallaman makaranta ce,yanzu Kuma wannan tawace daban ce,,ta mussamman,karfa ki manta ke dalibata ce ta daban da nakeji da ita,ba komai karki damu."Mallam yunus yaqarashe zancen sa da lallausan lafuzzansa nasa."
"Nagode Mallam Allah ya saka da Alheri mama da baba na maku godiya sosai Allah ya qarou arziki..."
"Ameen...Nadiya Habae!?"Ya isa hakan kinji Nadiyatou.. yanzu dai Ni karatun da ya kaiki nake buqatar kiyi haiqan..sannan Ina Kara Jan kunnenki akan ki maida hankali akan abinda zai kaiki ki guji kawayen banza!"Nasan kina da ilimi Addini bugu da Kari kinada hali Mai kyau."kisani jami'a gidan kowa da kowane, gida ne koyon *TARBIYYA* da halaye masu kyau Kuma gida ne na B'ata *TARBIYYA* saboda duk abinda kike taqama da shi zakaga wani ya fiki shi!" Kuma kowa yayi nasa lokaci."Saboda wasu da yawa sunyi nasu lokaci ya shude."Idan mulki, ilimi,arziki, Kudi ko Kuma talauci kake taqama da shi zaka hadou da wanda ya fika su!"Ina son ki kiyaye Nadiya."Kin dai karanta kin sani kiyi kokari ki dinga aiki da iliminki."A karshe Ina maki fatan Alheri Allah ya kiyaye ya tsare hanya,Zaki iya komawa gida kar aga kin dade!"Nagode ki gaida su umma."
"A hankali na dube shi da kyar na iya motsa fatar labbana!"Nace Nagode Mallam bansan Taya Zan nuna maka godiyata ba!"Wasu hawaye ne masu zafi!suka sulalo min afuska!!"Ina jin so da kaunar Mallam yunus Yana ratsa ko Ina na jikina!"Nan take jinin jikina ya karbi sakon Zuciyata Tabbas zuciya tana son Mai kyautata mata!"silar hakan kaunar malamina ta Shiga birnin zuciyata."Ba tare da nasani baah!"Maganar sa ta tsinke min tunani.."
"Ya ce Bakomai Nadiyatu yiwa kaine nidai ki kula da kanki da karatunki Kuma karki damu da kowa, saboda samun nutsuwa Mai kyau akaratunki."Karki bi kawayen banza marasa halayen kirki b'ata gari,"
"To nace muryata na rawa!"Saboda wani kuka da nakeji banason rabuwa da Mallam,ban San mun Saba ba!"Sai yau da muke Shirin rabuwa,Tabbas sabo wani Abu ne Mai GIRMA azuciya."
"Shima na fahimci kamar yana jin abinda nikeji sai dai shi nasan na rashina amakaranta ne yake,Domin Duk yanayin fuskarsa da walwalarsa ya rikide izuwa kalar tausayi." Amma ahakan ya dake mukayi sallama da juna cike da wani bakon lamari azuciyoyin mu."
"Zauren gidan mu na tsaya na share hawayena!"Sannan na Shiga inda nabar su mama anan na samesu sai dai Baba abinci yakeci...Nan na gaya masu abinda ya kawo Mallam tare da bude ledar da bansan ko meye aciki ba."Domin su gani."
"Mama da Baba had'a baki sukayi suna cewa Allah ya saka masa da Alheri."Gaskiya yunus akwai kirki
"Bude ledar nayi mayukan shafawa ne da turare biyu masu kamshin gaske sai babban makilin da buroshi,da sabulan wanka masu kyau,Sai kwalin cakuleti daya,Da littafin Hisnul Muslim da tasbaha Mai kyau duk acikin ledar."
"Mama to Nadiya ki kula Domin malam yabaki makamin Samun nasara Kinga Hisnul muslim ki rikeshi maganin komai ne Duk abinda ya taso maki arayuwa matukar Kika lazimci karanta Azkhar da sauran addu'oin da ke ciki to bakida sauran matsala,shima tasbihi Salati, Istigfari da hailalah abine mai,ba Dan kinje makaranta kice Zaki ajiye karatu ba,"To karki Soma ADUK inda kike ki zamou Mai tuna ubangijinta,"Mallam ya kyauta Allah ya saka Masa da Alheri,"
"Ameen nace Ina sauraren jawabin mama
"Baba cewa yayi nima in shaa Allahu gobe zan samesu har makaranta nayi masu godiya wannan hidimar har Ina."
"Mama cewa tayi" Ya kamata ka tafin Mallam Domin sun kyauta yaba kyauta Kuma tukuici,Tace Kinga Nadiya tattara kayan naki kikai daki, Tashi nayi na kwashe su na koma Dakin Ina Kara shiryawa Kayana,Baba ko kokarin kunna rediyonsa yake."
"Mallam yunus ma kasa sukuni yayi,A lokacin da ya koma gida!" tunanin neman mafita yake!"ya dade Yana nazari daga bisani Alwala ya daura tare da fuskantarta Alkibla Domin kaiwa Rabbil Alamina kukansa...."Ni Kuma nace mu da shi duka Rabbil Izzah ya karbi buqatocin mu."