Sashe 12
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nan muka dinga cin abinci suna bani labarin yawon su da suka fito dana samarin su na malamai da Yan makaranta har na cikin gari ba'a barsu Abaya ba...nidai Daga Eh,sai Ehimnn ke hadani da su,Ina cin abincina su Kuma sunata zuba"Har muka gama nan ne nake basu Shawara akan su dinga shiga aji suna karatu,saboda idan har suka cigaba da hakan Sam basu yiwa iyayensu adalci ba,"Idan dai Haka rayuwar su zata cigaba basa Zama makaranta bare su shiga aji suyi karatun kirki Domin ga gwaji Nan anfara basada labari''
"Deeyart da ta cika faam tace"Ke Malama kisani mufa ba yara ba NE!"Da Zaki wani zo kina Mana surutun banza to ki ajiye gaskiyar da shawarar ki agefe!"watarana zatayi Miki amfani."Naga kina Mana kallon Wasu iri!"Me kike nufi Nadiya!?"Mu sakarai ne marasa Hankali ko kuwa!?To idan bakisan Wacece Badiya ba bari na sanar maki Kuma idan har zakiyi min adalci to Zaki iya Kirana da Mai Ilimi ba jahila ba,Wacce iyayenta suka Bata kulawa yadda ya Dace"Deeyart ta d'aki kirjinta...Tace Ni nan da kike gani da kaina na ajiye masu kayansu agida kafin na koma na DAURA Daga Inda na tsaya."Domin naga anan bazatayi min amfani ba!"Ni Badiya na kasance yarinyar kirki Babana limamin unguwar mu ne,Duk garin gwadabawa ba wanda Bai San shi ba,Haka mamana Malama ce matan aure take karantarwa Ni da yayye na duk malammai ne."Ko da na shigo makarantar nan da mutuncina da komai na yaran kirki, sai dai haduwata da Esha yasa nafara canja rayuwata saboda wannan CE mafita agareni matukar inason in Zama babbar yarinya kamar kowa Nan muka hade da Deejah."Ba komai yasa Ni canja rayuwata ba!"Illah!nagane a jami'a idn baka budawa kana wanka,to Kai ba kowa bane Kuma ba za'a Sanka ba ko Kai Mai basira ne!"Kuma ba Wanda zai San da zamanka..malammai ma da kansu basa kula ka bare ka nemi Alfarma ayi maka da sauri."Amma yanzu ki Duba kigani bama shiga aji Amma muna da sakamako Mai kyau ajiye,Wanda ma yafi naki ke Mai ikirarin kinzo karatun Hmnnnnnn Amma Ahakan kike Mana kallon tarbiyya.Ki zauna ki gani zamu amshi Takardun NCE lafiya qlaw."Ba tare da Wani wahala ba!"Ko ba Haka Eshaa."Deejart Tace tana kallon abokanta cike da bacin rai!Domin Naddy ta hasalata sosai akullum kallon mutanen banza take masu!"
"Tabbas Hakane Deeyah Domin Ni kaina gidan mu an bani matakan kulawa da kaina amatsayin na macce sai dai ni ban dauka ba tun farko,Ni tun Ina gida Nike sharholiyata kuma da taimakon mamana,Sai dai Tace min Aysha ki kula, saboda tana Sona batason bacin Raina ko Baba yaso hukunta Ni ita ta ke tarewa."Kullum cikin bani kariya take,Domin ganin kada aga nayi laifi!"Shiyasa Duk abinda nake tana sane Domin da taimakonta."Kuma idan nasamu kudade awaken samari tare muke cinyewa, Shiyasa rawar Kai tayi yawa,Ina da Mai dafa Mani baya,Duk Abubuwan da samarina ke kawo min tare da ita mukeci har kaji,nama,da sauran kayan kwalam....Bari kuji watarana ummana ke tsara min yadda zanyi nasamu kudi shiyasa idona ya bude Banda Kunya Kuma Bana shakkar Kowa arayuwata"
"A lokacin da na shigo makarantar sai na Cigaba da harkokina!"Na fahimta kokarinka da dagewarka akan karatu wani lokaci bashi kesa kaci jarrabawar ba!"A wannan zamani saboda tun Ina sakandare nasan da hakan masu karatu daban masu Cin jarrabawar daban....Wannan ne dalilin da yasa nake abinda Raina ke so Dan Nasan Banda kokarin ko dagewar nayi bazanci ba to gwara naci ribar rayuwata." Nadiya ki gane muma fa kamar ke muke muna da ilimin mu saurin Dauka ne banayi Duk da hakan ki daina Mana kallon da kike mana"Esha taqare zantukan ta tana dafani."
"Deeja dariya tayi Tace nikam agaskiya idan Nace iyayenah sun min TARBIYYA To hakika banyiwa kaina adalci ba!"Saboda Ni ko gidan TARBIYYAR ban taso ba bare nagani anayi na koya."Iyayena rikakkin Yan boko ne."Duk abinda mukeso agidan mu shi mukeyi Daga mu har iyayen mu kowa sha'anin gabansa yake."Shiyasa Ni da kannaina Duk abinda mukeso shi mukeyi."Kowa Yana da right dinsa agidanmu,rayuwa muke tamkar rayuwa akasar turai, hakan rayuwar gidanmu take tafiya,Nifa ko Islamiyya bana zuwa agida anan makaranta na koyi ibada saboda masallaci da muke zuwa,Kuma anan nakejin karatun alkur'ani da waa"Azi tare da koyarda mu ibada duk anan na koya,Agida iyayena Basu san komai ba bare su koyarda mu Sannan Basu damu da muyi karatun addini ba boko dai suka sa agaba."Kinga nikam amakarantar nan na fara koyon ibada,Halaye da dabi'un kirki....saboda akan ina ganin wasu nayi Nima na Kama,saboda Haka zamana da KU da Kuma rayuwar jami'a ya koyar da Ni Ibada Kuma na more."
"Shiyasa Tunda na taho na samu su Esha da Deeyah amatsayin kawayena sai muka dace da JUNA!"Babu Mai Jin kanmu muna zaune lafiya qlaw, harkar mu mukeyi Kinga kowa ya ganmu yaga manyan yara,mun samu sutura,Kudi,wayoyi masu tsada ki Duba kigani kowaccen mu Infinix take riqe da ita."Muna business dinmu wanda har iyayen muke taimakawa."
"Hmnnnnnn yanzu motoci ne kawai suka rage Mana mu saya!"Kwanan nan zamu Kama gidan kanmu Domin munfi karfin zama hostel."Kuma Nan da kike ganin mu Duk abinda muke iyayenmu basada Labari musamman Ni da nake a zamfara."Yanzu zamani ya canja abubuwa da yawa mukeyi Batare da sanin su ba."Domin kuwa sune suka haife mu Amma mun fisu wayo da dabaru."Ko karatun mukayi karshe kadamu za'ayi abaiwa wasu can da basa karatu muna Kallo,da musha haushi gwara mu bada haushi Nadiya."Kedai da kikaji Kika Gani kuma Zaki iya rayuwar jami'a a Haka kamar bagidajiya da Kyaunki da kyaun jikinki sai kiyi."Amma kisani Nadiya zamanki ahakan bakida Wanda zaiyi maki tsaye a makarantar Nan babban hadari NE."Saboda kowa amakarantar Nan yasan halin Wanda kike ganin ya isa gareki KUma zai iya tsaya maki"Shifa malam Sadiq na daban NE acikin malamman makarantar Nan."Yana Daga cikin Yan tsirarun mutanen da ake ganin masu mutuncine Kuma ake mutuntasu.."Sai dai Yana matsala daya Baya neman Alfarma ga kowane malami Kuma Baya yiwa kowa Alfarma."To ta Yaya Mallam Saddiq zai taimake ki ahakan Nadiya.!"Kina ganin Zaki iyah cinye jarrabawa ahakan Bayan akwai iri irenmu da akeyiwa alkawarin sakamako Mai kyau shi kenan?"Iyakachi saiki tanadi ko me kike so kicewa iyayenki idan har ba ki ci jarrabawar ki ba!?"Duk da mun fahimci Duk acikin mu iyayenki sunfi namu rauni!"Ba kuda shi kuma dagani talakawa NE!"Sunyi kokarin turoki karatu kin fad'i...ai ba Dadi Amma gashi Allah yayi Miki baiwa bakya amfani da ita Dan kawai akiraki Mai mutunci Mai kokari Mai kamun Kai."Kisani acikin duniya akwai na kwarai kuma akwai Dan iska,Duk yadda ka zama bazaka wuce zagi ba awurin mutane!"Yanzu hakan ke kanki Nady akwai masu zaginki..Dan Haka kowa yayi abinda yakeso Kuma yake ganin mafitace agareshi,Wannan Shine nasara arayuwa Nadiya."Mu da kike Gani ba Wai mun zubar da mutuncin mu bane ko kuma muna aikata ba dai-dai ba!"A'ah Duk wanda yace Yana son mu Amsa Masa muke saboda Kudi mukeso da an sake Mana zamu canja sheqa da sauran abinda ba za'a rasaba....."
"Numfashi na sauke Mai nauyi!tare da kallon su tabbas wadan su zantuka na su hakika gaskiya ne,Kuma sunyi tasiri azuciyata ganin yadda rayuwar makarantar take tafiya..." Sai na kasa cewa komai!"Kallon junan su, sukayi suna murmushi..."Tare da Cigaba da zantukan da zasu janyo hankalina garesu."A karshe hannu suka aza tare da yimin inkiya na daura nawa akai saboda suna Sona sosai."
"Duban hannayen su nayi tare da Kawar Kaina!Tuni na nutse a cikin kogin duniyar tunanin zamanin mu ayau."Shiru nayi na Dan lokaci Ina nazarin amsar da zan basu saboda karatun Yanzu sai da dabaru ko mu hade da su ne?"Ina son iyayena Ina Bbukatar suyi alfahari Ni da Kuma karatuna...Kodai mu raba hanya da su!?"Shi nake tunani, Domin ina Gudun watarana."Yanzu meye mafita agareni na shiga tsaka Mai wuya Ina son karatuna sosai,Amma Kuma Ina Jin asarar watsi da halayen da nafito dasu agaban iyayena!"Daman da basirata da Kuma taimakon Yaya Saddiq na kwantawa gashi ance Baya neman Alfarma Ni ya zanyi Yanzu bare aimin ta dalilin sa!"
*'YAR MUTAN DIKKAWA CE*😍
[2/18, 7:25 PM] Nabeela Dikko: 🌲🌲🌲 *TARBIYYA*🌲🌲🌲
*NA*
*NABEELA DIKKO*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*SHAFI NA 12*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
____________________________________
"Da Misalin karfe shidda na yamma ranar litinin yayi min ne. Abakin kofar hostel dinmu."Idona duk sun kumbura!" Su Eshaa ne suka taimaka min na kwashe duka kayana!..."Nayi bankwana da makotan Dakin mu nagaya masu zan koma cikin gari da Zama!."Muna nan tsaye muka hango motar Yaya Saddiq na tahowa inda muke atsaye..."Nan take Deeyart ta juya baya suka Esha da Deeja suka bita!"A gurguje mukayi sallama da su suka bace Daga gurina!"da zummar zamu hadu gobe!"
"Wurinsa na karasa na dinga zuba kayana but da yake ya bude Amma Yana Daga cikin motar..."Bayan nasa na shiga motar tare da gaida shi."
"Amsawa yayi batare da ya dubeni ba!"sannan muka wuce."
"Mun dauki lokaci muna Tafiya babu abinda ke tashi sai sautin karatun sheik Ahmad suleiman...Inda yake karanta Amanarrasulu..."Da kuma sheshsheqar Kukana da ke tashi...koda ci kanki Yaya Saddiq baice min ba!"
"Yau dai mom ta tura kewar saif da Jawad agaba sai gidan Mallam Balarabe domin taje Duba lafiyarsa."kamar yadda Jawad din suka tsara
"Da yake sun kirashi awaya kafin su zo shiyasa suke da Tabbas akan Baba Yana gidan Kuma sun samu bakin zaren."
"Da Sallama suka shiga gidan,Dukkansu."
"Amsa masu Innarei tayi tana masu maraba da zuwa"
"Tabarma ta shimfada masu tare da kawo masu ruwan leda da Baba ya sayo masu kafin ya shigo."Ta ajiye fuska asake tana Kara gaisawa da Mom."
"Momy ta yaba da halin mutanen duk da Kasancewar su talakawa Amma suna da halin GIRMA."
"Musayar Gaisuwa sukayi.."Da mom da su Baba."
"Nan mom Tace"Baba ya gida ya karfin jiki."Da fatan kasamu lafiya."
"Lafiya qlaw Hajiya jiki da sauki ay naji dama sosai!" Yaran Nan suna kokari sosai...Allah dai yayi albarka."
"Ameen...innerie."Tace tana Murmushi."
Jawad da Saif kallon JUNA sukayi...Tare da yake na Jin Dadi domin sun sami mafita..."Dayake shi malam Balarabe kwanakin baya yayi maleria har ya sanarda su Jawad Lokacin da sukazo gaida shi."Shiyasa ya dauki shine suka sanarda mom tazo masa ya jikin."