Sashe 53
Tarbiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*SHAFI NA 34*
_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_
*ANNABI (S.A.W) YACE" KUNYA TANA DAGA CIKIN IMANI(MA'ANA KUNYA ALAMA CE TA IMANI)*
*HAKA KUMA A WANI WURIN YACE:*
" *LALLE ITA ADDU'A IBADA CE*
_ALLAH YA SANYA MA ACIKIN BAYINSA MASU BAUTARSA DA TSOROUNSA DA GASKE YASA MUYI KARSHE MAI KYAU,SANNAN MU RIBACI ILIMIN,DA RAYUWAR MU AMEEN._
_SANARWA....._
_"INA MASOYANA?INA MA'ABOTA KARATUN LITTAFAI NA?NESA TAZO KUSA,GA WATA DAMA TA SAMU,"DOMIN ZAKU IYA SAURAREN KARATUN LITTAFIN ALMAJIRANCHI KO AIKATAU!?"A DUK *RANAR TALATA* DA MISALIN KARFE *8:15 AM (NA SAFE)* A GIDAN REDIYON TARAYYA NA *EQUITY FM BIRNIN KEBBI* AKAN MITA *103.5* ZANGON FM,AYI SAURARE LAFIYA,NAGODE."_
____________________________________
"Umaimah Bata Sha wata wahala ba,Wurin fahimtar da maigidanta Ali gadanga,"Duk abinda ya faru A tsakanin mansura da Jalila,"
"Ali yayi mamaki kwarai da gaske sai dai tun farko ya fahimci mansura 'Yar duniya CE,Amma Bai dauki zata iya shirya tuggu,da makirchi irin Wannan ba!"Har ta zamo sanAdin mutuwar Aure!"
"Da Yake Daman yaune zasuje Dinner din Kuma ga Wannan zancen ga shi Umaima Tace"bazata ba!"Shima baza shi ba!"Domin tana gudun Kar ya hadou da shedaniya acikin kawayen Amarya ta manne Masa!"
"Ali da farko yaso ya bijirewa zancen matarsa!"A karshe kuwa yadda yayi da hakan sai dai Zaije Yanzu ya samu Saddiq suyi maganar!"
"Tun wayewar gari ya Tashi da wata irin kasala!"Ya k'asa Ayyanawa kansa komai,Da kyar yayi wanka yasha tea,"Abubuwa da dama ne aransa,Ya rasa meye mafita!"A gefe duk hankalinsa ya k'asa kwanciya tunanin matarsa da yaransa NE azuciyar sa,Kaddara kenan Gashi ta zamou Silar tarwatsewar iyalansa..."Tunani fita yayi yabar gidan ko zai samu nutsuwa key din Motar sa ya d'auka ya fice Daga Cikin katafaren sabon Gidansa,"
"Tun misalin karfe 12:30 na Rana masu aikin decorations ke faman gyara Wurin da za'ayi event din Dinner a plus center da ke Birnin Kebbi,"
"An k'awata Wurin sosai A can gidan su Amarya mansura,Ba karya yau kowa kure adaka zaiyi,"Qawayenta sun k'osa lokaci Yayi suje suyi sabon kamu,Shiyasa sukayi dinki tamkar ba 'ya'yan Hausawa ba!" yamma kawai ake jira afara zuwa,"
"Mansura tun jiya da dare take faman neman layin Saddiq sai dai akashe,Yanzu NE ta Kara kiransa wayar na ringing ba'a Daga ba!"Wani bakon lamari taji ya ziyarci zuciyarta!"Domin kuwa ko da Saddiq baya Nan ta kira ya samu missed call jiki na rawa zai kirata!"Bare ba Nan da Nan suna manne awaya!"Amma ace shi Bai kirata ba!"ita ta kirashi ya qasa daga wayar!"
"Sahura ta katse Mata tunani..tana cewa Mansura ke Muke jira Wai meke faruwa Ana magana kinyi shiru!?"
"Ajiyar zuciya ta sauke..Tace Sahura dole na damu Saddiq NE!"
"Me ya faru da shi Saddiq din!?"Inji Sahura tana dubanta
"Murmushi tayi ba komai kawai rabona da waya da shi tun jiya da Rana!"Yanzu ma na kirashi Bai d'auka ba!"
"Mtwsssss...Dan Allah malama muje so Miji!"Ni Wallahi har kin bani tsoro!"kina nufin Yanzu Yana da time din waya da ke NE,!?"may be wayar ma Bata tare da shi!"Kinsani Sarai maza sunfimu shiga busy!"A irin Wannan time na aure..."Kinga muje ga Mai gyaran jikin can tazo tun d'azu nake nemanki!"A she kin kure daki kina tunanin Rabin ranki.."Hannunta Sahura ta Kama suka fita!"Tana kokarin kwantarwa Mansura da Hankali,"
"Zaune nake a lafiyayyen falona,Na kammala Duk ayyukan gidan,Da abinci da komai na gama Duka,Kallon wani film nakeyi Hankali na Wurin t.v."
"Ban Ankara ba!"Sai ganin nayi an kashe t.v Duka!"Ban damu ba saboda nasan ba Wanda zaiyi aikin face Jawad."
"Daman hakan Yake Shigowa gidan ba sallama,Key kawai zaisa ya bude kofar falon!"Wayata na laluba agefena Ina dannawa..Nan ma da zafin nama ya fizgeta yayi jifa da ita,Babu Bata lokaci ta tarwatse!A Kasan tails din falon,''Wani irin Abu naji araina Amma sai na jure!"Hanyar shiga bedrum Dina nabi,Har nafara Tafiya yace"Ke Yar rainin hankali ba'a koyar da ke yadda ake gaida mutane ba!"har sau nawa Zan fad'a Miki ki dinga gaida ni.
"Banza nayi Masa!"Amma na tsaya zuciyata nayi min zafi!"Tamkar na bashi Amsa sai Kuma nayi shiru Kuka nake sonyi Amma zuciyata ta horeni Kar nabari Jawad yaga rashin jarumta ta!"
"Kije ki kawo min lemon kankana Dana tsamiya sannan kimin Ginger drinks Yanzu,''Kafin nan sakwara da miyar agusi nake buqata ke nake jira!"Yar aiki kawai"Jawad yace"A gadarance"
"Amsa Masa nayi da to,Nan take na fad'a Kichen na hada Wannan, nayi Wancan, Duk da agajiye nake Bai sani rashin sauri ba!"A cikin awa Daya na kammala komai,saboda gas dina Yana aiki sosai.
"A daning place na jera Masa komai har Yanzu Yana falon Yana wayoyinsa da abokansa har da Yan Mata!"
"Tashi yayi Daga falon yayi kan daning Yana wakarsa,Zama yay nikam kokarin Tafiya nayi,sai dai dakatar da Ni yayi,Abincin ya fara ci spoon daya ya Bata fuska!"tare da furzou min shi ajiki!"
" gabana ya Fadi!"na dubeshi da tuhuma to me Yake nufi!?"Ba dai Babu Dadi ba!?"Duk yadda abincin Nan ya hadou yaji komai!"Dan bakin ciki zaice ba Dadi!"
"Ashe Haka kike Baki iya girki ba!"Wannan abincin ko kusun masallaci ba zai iya cinsa ba!"Tsaki yayi tare da cewa"Shiyasa ban taba kuskuren SA Abincin ki a harshena ba!"Wato barnar kayan Abinci NE kikeyi!Baki iya komai ba!"to Ina kwarewar taki?"Nasan matakan iya girkin diya macce Yana Daga Cikin *TARBIYYAR* da akai Mata agidansu, Duk tinkahon ki nake Mai *TARBIYYA* ce Ashe Baki iya girki ba!"Amma anji kunya.."Jawad yace Yana kallona sama da kasa.
"Nan ya d'auki glass cup yabi drinks din kowanne ya kurba,A gaskiya yaji dadin su dukan su, har Kasan ransa,acikin zuciyar sa,"
"Amma afili kallona yayi tare da watso min drinks kowanne ajiki!"Duk da sanyin da suke da shi!"A hasale yace'"Dan gidanku Haka ake lemon tsamiya!"Haka ake Wad'an nan drinks kinsan Baki iyaba bazaki Gaya min ba!"
"Duk Jikina na duba Daga sama har k'asa!" ya Bata min tufafi da miyar sakwarar,da Duk lemukan da na hada Masa kowanne sai da ya watsa min ajiki!"
"Wasu Hawaye suka dinga min zuba kamar famfo!"Cikin Kuka nace Wannan wane irin cin zarafi ne!"lalle jawad ka cika marar Tausayi!"Naso na kyaleka nabarka da Duk abinda zakayi min,Amma na k'asa jure wulaqancin ka!"Ko Yanzu burinka ya cika, Domin ka dauki fansa akaina!"Sai ka sallameni na koma ga iyayena!"Amma kasani Wannan abun da kayi min ya qara tabbatar min da cewa Muhammad Jawad Husamaddin cikakken Maras *TARBIYYA* ne........"
"Ay ban karasa ba!"Sai saukar maruka da naushi nakeji ta ko'ina ajikina!"Belt dinsa ya zare ya dinga dukana kamar an bashi kwangilar kasheni..."Kuka nake Ina rokonsa yayi Hakuri tare da neman dauki awurin Allah!"
"Amma Jawad ko jina bayayi!"saboda ranshi ya matuk'ar baci!" yace"kashe ki Zanyi Tunda bakinki da sauran magana idan yaso nayi prison sanadin rashin *TARBIYYA* Wannan NE kawai maganin bakinki...wani wawan naushi ya kaimin abaki..."Bansan lokacin da na saki wata irin gigitattar Kara ba!"Wanda tayi sandiyar shigowar mommy da Hajiya Maryam da gudunsu!"A falon sukai Turus suka tsaya cike da razana!"
"Dishi-Dishi nake ganin su Wanda akarshe Numfashi na ya dauke cak!"
"Jawad Kam atsorace ya jefar da Belt dinsa!"tare da gurfanawa Yana kokarin rokon momy wacce ke Kuka da Hawaye!"Tana binshi da kallon tsana da tuhuma!"
"Innalillahi Wa'Inna ilaihir Raju'un!!"Shine kalmar da suke maimaitawa!"Yayinda suke kallon Nadiya wacce tuni ta, Suma ga hancinta da Bakinta duk jini ke zuba!"
"Tashin hankali!!"Momy ta shiga sai tambayar kanta takeyi menene sila!?"
"Hajiya Maryam ruwan Sanyi ta dauko tare da tallafo Nadiya zuwa jikinta tana zuba Mata ruwan afuska,tana fifita Mata gefen hijab dinta Amma har Yanzu ba Alamar Numfashi atare da Nadiya!!"
"Dama Yan magana kance Idan kaga rakumi kaga buzu,"Saddiq na fita Bai zarce ko'ina ba,sai layin gidan Amininsa da ke unguwar,"Yana kokarin kunna Kan motarsa Shima ya fitowa da Tashi,"Nan suka tsaya,"Ali yace gidanka zanje Nima fa yanzun Nan,"
"Dariya Saddiq Yayi yace"to mu shige Daga ciki, Daman nayi tsumayen zuwan naka Naga bakazo Shiyasa Nace Bari na karaso."
"Komawa sukayi Cikin gidan tare da parking motocin su."
"Tuni Ali da Umaimah suka Gama shirya plan DINSU.. "
"Umaimah na jinsu ta dannawa Jalila Kira Wacce tun d'azu sun kammala tsara komai zuwan ta ne kawai suke,"
"Ali da Saddiq fira suka fara nan NE Ali,yace shin KARFE nawa ne zamuje Dinner!?"
"Saddiq yace to Ali ban Jin dadin jikina,mu Bari zuwa 4 mu tafi Tunda 6 ne za'a fara taron ko kuwa!?"
"Ali yace"Ba damuwa Angon Mansura...Yana murmushi
"Wani iri yaji aransa babu Dadi!"Wayarsa ya fitou Daga aljihunsa Wanda tun safe take a silent,misclls ya gani ma bambanta,Nan ya Kira Mutane!"A karshe mansura ya Kira ya shaida Mata zuwa yamma zasu zo,tayi Hakuri baya kusa ga wayar ko da take kira!"Nan ta dauki Munna tana Masa azo lafiya,"
"Saddiq yace naji hayaniyar su salima kenan suna gidan ko!''
"Ali yace"Eh...Kasan yau Alhamis ba Islamiyya, suna gida Ina ga lesson Suhaila ke masu itama free take.."
"Yace"Amaryar CE ta kosa mu karaso ko!?"
"Eh ita ce,Ay nagaya mata muna hanya.."Zuwa yamma zamu karaso,"Inji Saddiq,
"Ina Umaima NE!? Saddiq ya tambaya
"Tana dakinta bacci take,kanta KE Mata ciwo!"
"Dariya Saddiq Yayi yace"Allah ya Bata lafiya ko Kukan Khairat NE,Kasan Mamana akwai fitina,ga hayaniyar su Salim,"
"Wallahi hakane, damar abin su na Tsoronta da zarar sun dameta! zata Saita masu hankali ko da ta hanyar kallo ne!"Inji Ali Yana murmushi
"Ali ya qara da cewa "Shin Saddiq Wai bazaka mayarda Jalila ba!"Ya kamata ta dawo ta rike yaranta, ta kula da su,Kasan da wuya kasamu maccen da zata rikema yaranka tsakani da Allah har ta kula dasu,"Kayi Hakuri nasan Duk inda Jalila take ayanzu yaci ace tayi karatun ta nutsu!"Ka dawo da ita ku cigaba da rayuwar ku,ka manta komai ya wuce shine maslaha..."
"Shiru yayi yau kaam Yana sauraren Ali,Abinda ya Dade rabonsa da yi,wato sauraren maganar da ta shafi Jalila!"
"Nan Ali ya samu makami ya dinga zubawa Saddiq magana har da nuna Masa wasu halayen banza na mansura da Dan kusheta!"Har yayi nasarar rinjayar Saddiq wanda jikinsa yayi mugun Sanyi, kwanyarsa ta dauki zafi!"Dogon nazari ya yi da tunani barkatai komai na dawowa ga kwakwalwarsa, Yace,