Sashe 9
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zafin rai yasaka shi ya saka yar gwal dinsa agaba suka bazama garin abuja suna kan neman hannayen jari sabida ya dawo da martabansa, yanxu haka arisha tana cikin gaggan wanda suke bashi shawara akan yadda zasu dena kula talakawa sosai dan sufara tara kudi su dawo da martaban masarautarsu ..
sosai ta jajirce tana taya babanta aiki babu dare babu rana dan atunaninta duk wnn abunda sukeyi itace zatafi morarsa sosai dan daga zarar anzo neman aurenta daga tharim vale zai xamo kenan suna da kudi ahannunsu wanda zai isa agyara gidansu yay tsaf snn a mata auren gata.
dagara bangaren ushna kuwa bayan ta kammala waya da mamanta saida tay minti biyar tana sauke wasu silent hawaye idanuwanta a lumshe tareda jin tsananin tausayin kanta adede wann lokacin
saboda zafin zazzabi dakyar ta iyamikewa tsaye daga inda take ta cire hijabin datay sallahn ta ninkeshi kafin nan ta jawo wani jakarta tabude ta ciro first aid drugs inta hilimi guda dake dama can bata saba da cizon sauro a london ba ya saka taxo da shirinta, kusan babu wani kalar magani na emergency da batay guzurinsa ba.
maganin zazzabi ta dauka, jikinta na rawa rawa tabude shi ta jefa guda biyu abakinta ganin babu ruwa a dakin yasaka tay maza ta shiga bathrum ta kunna famfo ta hadiye maganin dashi.
daga nan ta dawo dakin ta kara sulalewa akan gado wani sabon bacci ya sake awon gaba da ita saidai baiy nisa ba tafarka ganin zufa yafetso mata a goshi da alaman zazzabin yafara sauka saidai bakaramin tashi taji zuciyarta yanayi ba
tasan in tafarajin haka yunwa ne bawani abu ba ahnkli ta daga idonta ta kalle agogo dake manne a bango taga almost 1:00 na rana an kusa kirar sallahn azhr.
jawo wayar dake dakin tay tanajin wani irin tsoro da fargaba aranta amma hakanan tadaure ta danna lmbr room service
ana daukawa dataji muryan mace saida taji wani sanyi
atake tayi oder abinci da room service tana aje wayar tabar musu kofa abude, tsoro ya saka tashige can cikin bathrum ta kulle kanta aciki tana zaune akan toilet slab har wata staff mace tazo ta tsaftace cikin dakin snn ta kawo mata abincin da duk wani abu datace tana bukatarsa, saida ta tabbata matar tagama ta tafi kafin nan ta fito ta zauna taci abinci sama sama sauran ta kwace ta ajesu akan table tana idar da sallahn azhr ta karayin wanka tasha magani tasaka kaya ta zauna tafara karatun qur'ani just to calm her nerves down dan har yanxu jin kanta take atsorace kamar dai bata gama dawowa cikin hyycinta ba..
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
https://www.arewapen.com/u/surayyahms
7: tabude daidai kan suratul yusuf tafara karantawa kenan taji idanunta sunki sudena zubda ruwan hawaye sunkuyar dakanta kasa tay kurkusa da qur'anin tabi takurama ayayoyin ido cos she jst feel like these days her life is being tested jarabawa kala kala kawai take cin karo dasu left and ryt kowani rana tun dagakan kawarta deeja izuwa case din mr abdul, da zuwanta gidansu a nigeria har jiya da abubuwa masu muni da tsoratarwa har guda biyu suka faru da ita arana guda.
memakon karatun datake yasaka taji sanyi sai kuma tanajin kamr suran tuna mata kawai yakeyi da cewa everything in this life is just tryin to go againts her in oda to push her to succed sabda kafin kaci nasara ko ka samu daukaka kusan dole ne saikaci karo da tarin kalubale wani bin hatta iyayenka da yan uwanka da kawaye da wasu mutanen da baka sansu ba zasu iya cutar da kai, ko su juya maka baya, amma hakan ba yana nufin cewa bazaka taɓa kaiwa matsayin da Allah yariga yace saika kaishi ba ne.
dole ne ka kasance mai hakuri,juriya da kuma nitsuwa har ta idar da karanta suratul yusuf hawaye take dan koda ta kammala sai da ta daga hannu ta gode ma Allah sanin cewa matsalar ta baikai diso daga cikin ire iren kissa da aka buga mana misali dasu acikin qur'ani akan annabi yusuf ba, kai a duniyar nan ma hala akwai wanda suka fita takura da shiga matsala amma suna nan suna hakuri
wnn yanayin nazarin ne yasaka tay sanyi ahnkli tafara tausasa cikin zuciyarta dakanta har saida tayanke hukuncin barin komi a hannun Allah snn taji dama dama tacigaba da karatunta acikin nitsuwa har zuciyarta yadena mata nauyi, fargaba da tsoron datakejin aranta duk suka kawar
anan tana zaune aka kira sallah asr tayi shi ta sake jawo sauran abincinta taci, wajajen karfe biyar na yamma tana shirin tattara inda tay karatun kenan zata bude computrta sai taji wayarta yasake kawo haske yana vibrating.
batasaka komi aranta ba takarasa kan gadon da tunanin ziyada ce kai tsaye tajawo wayar ganin wani irin new special number ne da bata taba ganin irinsa ba yasaka taji takasa yin motsi ahaka har wayar ya yanke sai kuma aka sake kira,
addua kawai tay aranta ta sadakar da komi cikin lumshe ido da budewa ta danna receive takai kunnenta da fargaba ahankli tace salam alaikum..
shiru taji dan saida aka dau cikaken minti daya dagata dayan bngaren kafin nan taji dirar wata iriyar kasaitcciyar murya me sanyi da aji
ahnkli cikin kasaita aka amsa sallamar snn muryan tace i believe i am speaking to miss ushna m saleem..
tana canko muryan rihanna batasan sanda ta sulale kan gadon ta zauna da sauri ba cikin sakin gyaran murya tare da tattaro maknta nitsuwa tace yes, you are maam.
daga dayan bangaren rihanna ta dan yi shiru na wasu sakanni kafin tace,i hope kin gane da wanda kike magana
dasauri ushna tace
"yes ma'am....nagane
good...rihanna ta amsa cikin natsuwa.
shiru ne yadan ratsa tsakaninsu kafin ahnkli rihannan tace i just call to check up on you snn kuma ingaya miki cewa idan har kina da niyyar yin internship din nan tare da mu har yanzu, kiyi applying ta official website din company xuwa gobe ive spoken with the management on ur behalf nd they may consider your intern request.
atake ushna taji wani irin hawayen da bata san na meye ba ya ciko mata a idonta for some scnds bata iya magana ba sai can cikin muryar godiya tace..thank you so much ma'am nagode Allah ya saka da alheri
rihanna ta dan yi murmushi tace its okay dear but don't thank me yet kinsan the system is very strict dole zaki nitsu wajen rubuta app dinki snn inhar aka duba zasu kira interview u have to be ready sbd da kyar na samu aka amince min akanki.
ushna ta gyada kai hawayenta na sauka ahankli tace..na fahimta maam, in sha Allah bazan baki kunya ba,..but is it the same website ko akwai wani na daban dan na sha tura muku application ana dawomin da ansa with instant rejection letter.
rihanna tay shiru na wasu sakanni can sai tace its okay..ki rubuta hard copy kiy printing kawai kiy attaching da document dinki kisaka minsu a files..did u have any plans tmrw?
ushna tay saurin share hawayenta da mamaki tace no maam,..
cikin sauke ajiyan zuciya rihanna tace okay.. inaso mu hadu gobe cos i think it will be easier idan muka hadu face to face, i'll text you the location and time, is that okay?
ushna ta dan yi shiru kafin nan tace alright ma'am nagode sosai and thank you soo much for calling me maa.
karamin murmushi ya kubucewa rihanna a dayan bangaren tace
have a good day miss ushna. see u tmrw
da murmushi me sanyi ushna tace good day to u too ma'am untill then.
daga nan kirar ya katse ushna ta cigaba da kallon fuskar wayarta in total disbelief har na wasu sakanni kafin ta sauke ajiyan zuciya me nauyi.
gabaki daya sai ta rasa murna zata hau yi ko kuma baqin ciki ko tsoro.
this is the oppurtunity she wanted to have soo much amma daga ta tuna kalar cakwkiyr dake cikin wajen aikin yana jiranta sai taji gabaki daya batajin dadi..
haka gabanta yaita wani irin faduwa yana saka mata fargaba..
takasa gane yadda zata cigaba da fuskntr rihanna da fuska biyu alhalin tasan sirrikan mijinta fareess.
runtse idonta tay cikin ayyana dogon tunani daga bisani kuma ta yanke hukunci aranta na cewa she will just move on zatayi kamar bata sanshin ba tunda hakan ma yake so, dga yanxu iyaka aikin daya kawotan shine kawai zata saka agaba dan taga ta cimma burikan rayuwatta batare da tashiga damuwar kowa ba har Allah yazo ya rabasu lfiya.
duk da har yanzu bata san me goben zata zo mata da shi ba but she have decided to keep her fears nd emotions aside nd do what ever it takes to gain her real spot in that company tunda hardai tasamu wata babba wacce xata taimaka mata dagaske gani take koma miyene xai biyo baya na kalubale xata iya shanyewa.
tunda tafara kawo wannan tunanin sai kuma taji kmr gwarin gwiwa da kuzarinta ya sake dawowa jikinta sosai. bata fita a dakin ba sai can da yamma bayan har anyi sallahn isha ta kira akazo aka gyara mata dakinta sai tahaura sama can inda ake biyan kudi ayi yoga she stretches her body abit to relieve stress sn tadawo taci abinci wjn karfe 10 dede tadawo dakinta tasamu har angyara shi tsafff wanka kawai ta fada tazo ta shirya tay adduoin masu yawa ta shafa ajikinta ta bi lfyar gado ta kwanta for few minutes sukayi chating da kawarta ziyada ahaka har bacci yazo yadauketa abazata.
A bangaren shamsan kuwa karfe tara da wani abu na dare agogon kasar egypt ya nuna dede lokacin da ya kammala taronsa na karshe a ranar dan tun bayan saukarsa a Alexandria kai tsaye akawuce da shi zuwa wani secured naval compound din dake gefen tekun mediterranean sea inda aka gudanar da tarurruka da dama masu alaka da shipping corridors, cargo security da kuma wasu hadin gwiwar da ba kasafai ake tattaunawa a bainar jama'a ba.