Sashe 22
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hajy ummu salma tana dan sako hirar tafiyarn leelah a table din caraf farees ya fara cakka ma leelahn magana a wasa, rihanna tanata hanashi da ido amma ko ajikinsa, sai wasu irin stupid question yake mata harda ce mata yasan hutun da zataje tayi acan din na bacci ne dan haka idan taje ta huta sosai kafin ta dawo gida tadena bacci sbd yagane ita kamar night owl ne agidan nan
yana nufin kenan tana fitar dare asace tana wasu harkokinta da ba'a sani ba
yabi ya isheta har saida taji haushi ya kamata ta hakura da cin abncin gabaki daya ta haura sama taje tasaka servant suka fara tattara mata kayanta
farees baiji dadi da leelahn tayi fushi tabar wajen ba dan bazai iya samun daman cigaba da tono mgnn ba musammn idan har bata wajen sbida yasan shamsan bazai taɓa kulashi ba barema ya amsashi ba
bayan angama break fast haka hajiya ummu salma tabarsu anan tahaura can sama domin duba leelah sbd duk ta kasa gane mood inta
she was expecting her to be happy sai kuma taga ranta a mugun bace kuma ko kadan bata fahimce irin hirar wasan da farees yake mata ba.
bayan hajiya tabar wajen sultan ya kalle kanwarsa suna hade ido ya mata Alama akan tabiyoshi waje
yana kuwa tashi akan chair dinsa itama ta tashi tabi bayansa har gaban motarsa sukaje snn yafara gaya mata cewa yayi aproaving applicant din duka biyu tagaya musu dukansu suzo kamfani around 11:00am saita hadasu da proper departmnt din dazasu musu gwaji da sauran process formalities
xuciyar rihanna kamr xai fashe dan murna, shide baice mata yaga email inta ba but she dont care.. tunda dai ya amince mata akan applicant dintan suxo aishikenan ita ji take kamr an gama mata komi dan tafi damuwa da alkwarin datay wa ushna.
haka ta dinga masa godiya baice mata komi tana tsaye har aka bude masa gidan baya a motarsa ya shige ciki ya zauna a cikin nitsuwa har saida suka bar harabar gidan kafin nan itama ta juya ta dawo cikin gida
tun kafin ta karasa shiga falo tay maza ta tura ma ushna text mesage tace mata tazo prime real estate by 10.30am snn ta shirya kanta sosai tay dressing me kyau dan zata iya samun kanta acikin a yan interview by 11:00am.
murna da farin cikin da rihannan ta shigo gidan dashi ya dan bawa farees mamaki tunbasu koma daki ba ya fara tanbayarta me yafaru.
batay wata wata ba kuwa ta hau gaya masa cewa sultan shamsan ne yay aproving duka application dinsu dan haka zasu je kamfani anjima ana nemansu acan by 11:am na safe.
tunda ta gaya masa ya kyabe baki yana mmki baice komi ba sanda yabari suka je daki kafin yafara tambyrta meyasa dole sai sunje dakansu tunda har yayi aproving din
bayani ta masa tace ai letter of application din su kawai ya amince dashi so dolene suje a musu physical interview da su screening.
farees yace sam bai amince ba, kawai shi ya fiso daga sunje a nuna masa office dinsa kawai ya shiga ya fara aiki
babban damuwarsa shine sanin cewa ai ushna ce dayan aplicant din bayaso ace atare za'a musu interview gani yake in haka ya faru dashi to ajinsa da girmansa da iliminsa kaf zai zuɓe yau akasa kuma babu abunda zai hana ushna bata kara raina ajinsa ba.
rihanna bata dauke maganan nasa serios ba saida taga ya dage da maimatawa har abun yaso yadawo musu wani hayaniya
yafara cewa ai yasan shamsan yay aproving ne kawai dan ya rufa makansa asiri, sbd jiya da dare ya kama leelah half naked ta fito daga dakinsa da dare.
sai maimaita magn yake yana kara masa gishiri da maggi
rihanna ta shareshi tace masa yayanta ba dan iska ba ne kuma kowa yasani leelah ce take kai kanta cikin rayuwarsa dan haka ita bata wani yarda da wannan dalilin ba
wasa wasa musun da sukatayi kenan, har suka kammala shiri yasaka suit dinsa me kyau ita kuma tasa abaya,
yace mata inhar bata gaya ma shamsan ya bashi office ba wallh sai ya tona asiri kowa yaji cewa leelah tana zuwa dakinsa da dare suna iskanci
he was trying to sound tough rihanna tai wani irin banza dashi dan aganinta kawai dan bayason hala amasa interview din ne yake kokarin kawo mata kananan maganan banza.
wajajen karfe tara saura ushna taga text din rihanna ahujajan tadira akan gadonta da uban mamaki cikin lumshe ido da budewa tayi hamdala kafin nan ta aje wayar marmaza ta fada wajen wanka tasake yin wanka ta fito sharply tazo ta fara shirya kanta a tsanake
dama kuma tariga tay bincike tare da karatu tsakanin jiya da yau tana da karfin giwa tasan in sha Allah bazata gagara amsa question din interview ba.
make up mai sanyi tay akan fuskrta amma dake taji uban gyara wani irin dan uban kyau da sheqi fuskarta yayi har tana wani irin silky smooth glowing kamar wata sabuwaar amarya.
farin kal din riga ta saka kafin ta dora High waist palazzo trousers me aji navy blue colour, tasaka classy ysl heel dinta fari kafin nan ta dauko irin dogayen blazers knee lenght din nan sak sak kalar wandonta ta dora akai
a nitse sosai ta tattara gashinta tay donut me kyau dashi snn ta dauki wani silk white veil mai aji tay rolling kanta dashi ta dau jaka me dan girma da tasaka original document inta ajiki
aranta tana balain son ace da tay waya da wani a gida koda wani yace mata goodluck ma taji dadi amma inaa haka tay hakuri tana gama shirinta ta fetsa turare ta tabbata she is looking decent, chic nd classy snn ta fito ta samu uber datay oder na jiranta awaje
karfe goma da rabi dede kuwa ta isa gaban gate din prime real estate compny
agefe ta tsaya tana jiran time yayi kafin ta shiga, dan ta kira rihanna a waya bata daga ba she was sitting down akan wani slab can sai taga wasu irin hadaddun motoci masu aji suna tunkarota.
bada jimawa ba taga security sun fara fitowa da alaman shamsan ne ke tahowa daga pent house dinsa dan daga gidansu pent house insa yaje ya dan duba magensa husna sai yanxu ne yake kkrin zuwa office din
tun daga nesa sauyin yanayin dayaji akirjinsa yasaka ya daga kansa sama yafara dube dube caraf kuwa ya hangota tana kkrin mikewa tsaye daga inda take zaune
kallonta ya dingayi ta tinted dinsa batare da ya dauke kwayar idonsa ko na scnds daya akanta ba
da alaman batama gansa ba amma ta zuba ido tanata kallon wucewrsu dan ko plate number babu ajikin motocin har saida suka wuceta suka shige ciki snn ta fara jin wani irin gagarumin faduwar gaba sak sak kalar wanda takeji idan shamsan din yana kusa da ita.
shigarsu bada jimawa saiga wani mutum yazo wajenta da sauri da girmamwa yace mata wai ance ta shigo ciki.
tasha baqar mamaki har ta dauka ko bada ita yakeyi ba dan tasan irin masifar tsaurin securities din wajen dataga ya nace mata sai ta kalli agogo taga time its just 10:45am kawai sai ta fara bin mutumin taga yau ko security check ba amata ba aka kaita har ciki cikin karammawa aka kaita har izuwa cikin wani kayatcn falo a sama aka bata wajen zama aka kawo mata wani irin hot tea da creamy biscuit kala kala da ruwan sha da business magazine
mamaki kmr sai kashe ushna atake tafara tunani ko hala rihanna ne tace musu sumata irin wann tarba me kyau din idan tazo...
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
*15:*
anitse ushna ta zauna tana rike da cup din tea din amma hankalinta gaba daya baya jikin tea din bare biscuits din da aka jera matasu agabanta wasu ma bata taɓa ganin irinsu ba.
hadadden palon da aka kaitan kawai ta zubawa ido tanata kallo, dan mamaki ma abun yake dada bata arayuwa batayi tsammanin cewa zata sake iya taka cikin kamfanin da aka taba walakantata snn aka koreta kuma har a karbeta da irin wann tarbar mutuncin ba
komi na wajen is private nd screaming wealth ga wani irin matured luxury,babban flat screen na zanukan gine gine ne manne a jikin bango sai Awards da certificates kala kala a jere cikin glass cabinets. Sai kuma wani irin nutsuwa da tsaftar da wajen yake dashi dake saurin saka mutum yakara jin kwanciyar hankali,
bata masan awani floor take ba sabida ta private elavatorn shamsan aka hauro da ita nan din da gabaki daya babu wani hayaniya sbid waje ne da aka masa na musmn dan hutawa da daukar break a building in.
so take ta miƙe taje ta kalli sunan dake jikin awards din sai kuma tay tunanin dole ne da akwai camera nd she dont want to cause any wahala with her interview
tea din tafarasha ahankli can ta dan kalli agogo taga 10:49am.
lkcin har tagama sawa aranta cewa rihanna ce kawai tasaka aka kawota nan wajen saidai duk yadda taketa kokarin kwantar da hanklinta sam sam taji zuciyarta baidena bugawa ba
daga can sama last floor wani dan karamin brief meeting shamsan ya shiga ciki da Ceos da managers, HRs da heads of each departments kowa yay presenting tsabon tsarukan da shamsan yace akawo
anan aka nada wani mutum me suna Mr tijjani garba oluwatobi da zai maye gurbin mr yusuf kafin indefinate suspension dinsa yakare ya dawo.
within minutes aka karkare brief meeting din kowa ya koma floor dinsa ya kama bakin aikinsa wanda yayi dede da lokcinda motocin da suka kawo rihanna da farees suka parker awaje.
mr lara charles is already with mr tijjani oluwatobi tana kan masa cikaken bayani akan 2 applicants din da sultan shamsan yayi approaving dinsu da zasu jona kamfanin.
aikinshi a matsayinsa na acting chief of staff nd public relation shine yayi organising yadda zaa musu gwaji yakuma tabbatar da cewa each of them was tested to his best abilitity kafin a daukesa.