← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 62

Sashe 12

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

...are u out of ur mind
because from where i stand, kina kokarin kare wani abu ne da bai kamata kina kare shi ba, bcos he is ur husband nd so what?duk mutanen da suke aiki a karkashina sun rubuta min application tun daga kan manyan directors, executives, consultants, even my foreign partners but somehow ur stupid inept, ilittrate hypocritical husband is too important for that?

rihanna taji wani irin nauyi da tsoro yanasauka kan kirjinta tafashe da kuka sosai cikin muryar kukan tace yaya dan Allah kayi hakuri bawai cewa nake farees yafi karfin rubuta maka komi ba he just felt humiliated..

cikin datsar numfashinta yace well dats good maybe humility is exactly what he needs tunda ke kin kasa gane cewa mutuncinki da darajarki ya zubene gabaki daya ayayinda dakika hada kanki dashi..

wani irin shirune ya ratsa atsakaninsu babu abunda ke tashi a dakin sai sheshhekar kukanta

rihanna, you know very well who he is,. aike ba karamar yarinya bace, ke kinsani he is a narcissictic weakling dat do not have a real job or education, ke kinsan baikamata ma ki aureshi ba, he is a toxic,Incompetent..overrated piece of shit.

fuskarsa a mugun hade yake kallonta ayayinda ta sunkuyar dakai can kasa tana kuka dan babu dison tausayi a kwayar idanunsa

Da hannu ya mata alama ta miqe tsaye

babu shiri jikinta na rawa rawa ta miƙe tsaye tana kukan sosai

muryansa kasa but very cold nd piercing ahnkli yace "i am trying to be nice to u bcos ur'e my sister. but do not try my patience young lady. i gave u oders you shud follow them or otherwise just forget it.

cikin tsananin yanayin fargaba da muryan kuka kanta na kallon kasa ta gyada kai snn tace "yes ur highness..

cikin wata irin nitsuwa ya juya mata baya snn yadoshi inda expensiv viper skin wallet dinsa yake kamar baiji ta ba sai can snn muryansa yafito kasa kasa cikin basarwa yace u're dismiss..

tana tsaye cakkk bata ko iya motsi tsabar zuciyarta na mata mugun zafi yasaka batama ji maiyace ba har saida ya juyo..

suna hade ido yace
...you want me to call security on u???

kafin ta amsashi cikin harde rai yace..security

she have no idea daga ina qurds dinsa suka ji muryansa sai can data lura cewa ashe ajikin hankynsa akwai wani karamin device.

private qurd din yana shigowa yace "escort her out..i dont want to see her here again

tun kafin securityn ya sakata agaba ta juya cikin sauri tafita a dakin tana rufe kofar tadafe kirjinta wani irin kuka mai zafi da kara ya kwace mata qurd din yana binta da sauri sauri jikinta na rawa sosai ta sauko kasa tana rusa kuka

kusan kowa data hadu dashi ahanya sai da ya bita da ido amma bata kula kowa ba da gudu cikin kuka tawuce can sama dakinta idanunta kusan arufe tana shiga ta fada akan gadonta tana rusa kuka sosai.

CONTINUE....

#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS

[6/25, 11:08 PM] null: new post...

https://www.arewapen.com/u/surayyahms

*9:* dagata bangaren shamsan din kuwa ko dede na minti daya baiji wani diso na tausayinta aransa ba infact bazaka san ma ransa ya baci ba face saika ga bulluwar wata iriyar deep cute dimple datake lotsawa can ciki a kuncinsa only idan ransa yay masifar baci.

wayarsa ne yay kara ganin mahaifinsa ne ya saka ya nemi waje ya zauna snn ya daga kirar yana amsawa acikin nitsuwa..

Kafin nan leelah har ta sake dawowa kasa da wani dressing din fitted gown na steve medens ya kame jikin ta sosai ya fito da shape dinta amma sai tayi kokari tarufe kanta tayi rolling da silk veil dan karami

ita yar hutu ce dan haka tun safe ranta yake a mugun bace musmn da kakanta hajya ummu salma ta tasheta tasako agaba ta sanar da ita cewa shamsan yaxo gidan akan maza maza ita tay ma shamsan din abun karyawa kafin ya sauko.

itadai tsohuwar she despretaly want them su fara shakuwa da juna dan agananinta daga xarar shamsan ya auro wata yarinya daga ahalin zamkora bawani amfani da daraja zata karawa gidan ba.

asalin matar sa na din din din yakamata daga jinin ahalinsa ne na wazeeris nd ryt now leelah is the only lady for that role ita din ce kawai suka zaba masa

saidai ita ba kauna takeyi ace jikarta leelah ta shiga gidan sultan shamsan da wann dabiun nata na shegen son jiki da son kyalkyali da hutu ba, so take kawai leelah ta tashi tsaye ta rikida ta zama jajirctacan mace me tsananin aji da iya rike xuciyar ingarman namiji a tafin hannunta kamar gimbiya hajarat sakeenah.

tasani sarai ahalin shamsan a kano baza su lamunce mace da batasan kanta sosai ba..

musmn ma mahafiyr sultan shamsan din wato gimbiya hajarat sakeena zai yi wuya matar ta zuba ido har danta ya aure matar da bata kai royal duty standard insu ba.

koda ma ace leelah baxata iya sauyuwa akan lokaci ba amma tanada yaqini cewa idan tasamu wuri a zuciyar shamsan komi zaixo musu da sauki

tun da masu aikin gidan suka gaya mata cewa shamsan ya dawo tun da safen ta mike da jikin tsufa ta sako rihanna agaba tay wanka akan lkci yanxu haka sau uku kenan tana sakata tana sauya dressing.

fitowarta na karshe kenan da wann gown din ba yabo ba fallasa hajiya ummu salman tayi murmushi altho shes not satisfied da dressing din har yanzu.

Anan ma leelah ta yun kuro zata wuce "uhm uhm hajiya tayi gyaran murya...suna hade ido tace i hope kinsan da batun breakfast a gidan nan cos im so hungry shima kuma yanxu zai sauko kasa

ta fada sounding very serious dan ta bata hint amma inaaaa

leelah ta juyo tana twisting idonta da sukaji eye lashes da alaman ta gaji..

agajiye tace grand ma u knew it very well tun bayau ba bana iya dafa abinci,
.why dont you just ask me to call the cook in aika na kike so kiyi ?..cikin yatsine murya kasa kasa tace shegen fitina kawai yaushe na taba yin abinci agidan nn mtss

Kau da kai hajya tayi kamar bata ji ba...daga nan bata sake tankawa ba ta maida hankalin ta kan tv, sai can leelahn ta sha jinin jikin ta tagane me kakartan take nufi

ahnkli tana turo baki tace me zakuci?

hajiya Bata ko juya ba tace let the servants help u make sumting traditonal
..for desert kar asaka wani abu da kiwi ko too much oil ko sugar kinsan baya so.

...witout saying a word leelah tafice afalon tayi hanyar mega kitchen dinsu wajen ma'aikata

danna bell tayi masu girki suka fito su kusan shida da uniform omo blue da white aphron.

tsaban she don't even care abt wani harkan girki a gidan bata ma san me dame suka iya dafawa ba bare wanda basu iya ba itadai tsan kalar wanda take ci..

"Good morning maa

acikin ladabi kowa ke jera mata gaisuwa ita kuma tana binsu da wani kalar wulakantaccun kallo na kaskanci da kyama ...

fuskrta kamar zatay amai Tace pls enough save this greetings with ur smelly traps Acikin ku wa ya yake dafa abinci ma sultan...

wata mata data dan manyanta ne ta fito duk wajen tafisu tsafta da kyaun gani..tace nine maam..

leelah tamata wani irin kallon kasa da sama ta tsit da yawu tuf tare da toshe kan hancinta da wani hanky tanamai shakar turarenta dake jiki.

"are u sure kece kike masa girki agidan nan?

da sanyin jiki matar tace yes maa. ninake masa girki..

da tsawa tace "ohh god i cant do this u look so old nd dirty u shud be ashame of urself.. gaskiya bazan amince kiy masa girki ba nd pls dont come close to me matsaaa matsa can.

nan take ta juyo kan sauran tace cikinku akwai wanda ya iya traditonal dishess?

Sukayi shiru cos cikinsu yawanci iyakan continental
Dishes suka iya basu iya traditional nigerian dishes sosai ba don dama ba aci a gidan sosai

ganin sun mata shiru ta daka musu tsawa tace ina magana are u all stupid?

private chef din shamsan na gidan da sauri tace na iya madam. snn is againts the rules for any one of them to cook for him.

azafafe leelah tace nd who the fuck set those rules? i am his fiancé in this house. abunda nace kawai shine zakuyi Iskancin banza kazamai kawai...and you" ta nuna wanda ta amsa maganan tace ki hada kai da su ku yi sauri kuhada ki kai ciki are we clear now

Sun kasa tankawa Tsaban tsoron yadda tabude musu wuta sai nodding kai sukeyi atare kowa na sum Sum suna sunkuyar da kai..

nan ta ja tsaki ta bar su wajen takama hanyar falon sama bata jima ba kakanta ta dawo da ita kitchen in wai taxo ta tsaya taga yadda ake abincin

kamar zatayi kuka ta dawo tazo ta tsaya akansu tunda ta shigo tsaki takejaa tana mita komi akay sai tace kazanta da kyar masu aikin girkim suka kammala hada abincin gida kafin nan akay na shamsan agabanta shima daban, da shike ma sauran wokers din amsawa sukayi don kar tasaka ayi firing dinsu ko tamusu wani abun komi dar dar dar suke yinshi sbd harga Allah tsoro sukeji kar azo akamasu suna tsoma masa hannu a abinci.

mai masa girkin duk tafisu jin faduwar gaba sbd aikinta ne amma babu yanda suka iya.

ana gama girka nashi leelah taxo ta saka fork ta cakala sama sama ta debo kadan takai baki jin bai mata kala da wanda ta saba ci ba tay maza ta tofar akasa snn ta dauki goran olive oil ta yaryada akan abincin snn ta debi mayonaise, gishiri da wani indian paprika ta saka akai bayan tasan traditional food ne

kasa cewa komi masu aikin sukayi dan sun san yau nasu ya kare haka tasako su agaba aka jera abinci akan dinning sai basu oder take tana zufa kamr itace tay komi.
Chapter 12 · 0% Book details