← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 62

Sashe 10

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zuwa lokacin da komai ya kammala ko irin gajiyar nan na jiki bai lura da ita ba sai da ya samu kansa zaune a wani private dining terrace dake kallon tekun iska mai sanyi daga ruwan teku tana bugowa a hankali.

babu sautin komi face na raƙuma hade da yelwataccen hasken birnin Alexandria dake haskawa daga nesa.

shikadai yake zaune sai gurds dinsa da suke shawagi acikin sojoji, after few mins sai ga nan babban abokinsa Itban ya fito sanye da farin riga da wata wandon khaki data mai kyau sosai

wanda tulin shekarun nan shamsan bai kara samun time nayin wani aboki na amana kuma makusanci kmr itban ba.

they have always been two opposite energies halayyarsu ya riga ya bambamtasu tunma basu kai haka girma ba amma kuma abotansu haryau dada karfi kawai yake yi.

sabanin yanayin shamsan na mutum me nitsuwa kamewa, hatsari da takaitaccen magana, itban kuma mutum ne mai son fara'a da saukin kai duk dama yana da zafin zuciya da basira

arayuwa yana daga cikin tsirarun mutanen da haryau sukadai ne suke iya yiwa shamsan magana kowani iri kai tsaye ba tare da wani tsoro ko takura ba.

yana isowa inda yake ya ja kujera ya zauna ya dauki cup dinsa na qahwa ya kurba kadan sannan ya jingina da kujerarsa yana kallon shamsan da haryanxu bai daga kansa sama ba...

karamin murmushi yay ahnkli yace ranka dade can we still talk, jiya fa bawani kulani kayi ba business dinka kawai ka kula nd its not fair in nine naje wajenka ba fa haka nake maka ba

shamsan bai daga kai daga kan plate dinsa ba muryansa kasa kasa yace...fine..tell me the interesting parts.

itban ya girgiza kai yana dariya yace look at you same face same schedule same attitude, kai ko tunanin tsufa ma bazaka yi bane?

shamsan yadago kai looking confuse yace is this the intresting part?

itban yace that's my point, yakama ta yau acanza topic,..every time business every time meetings sooo when are you getting married

a karo na farko tun farin cin abincin da shamsan ya dan tsaya cak yadago dakyau ya kalle itban kenan duk dama fuskarsa bata sauya ba.

gani yay itban din ya kura masa ido da alaman bada wasa yake masa ba

tsakin kasar wuya yay da har kamar zaiyi magana sai kuma yan miskilancin nashi suka motsa dauke kansa yay ya share shi ya danna knife ya cigaba da yanka naman dake gabansa ahankli cikin natsuwa yana kaiwa bakinsa ayangace

itban zai kara masa magana cikin katseshi yace damn you not this boring topic again ..

itban ya kwashe da dariya yace yes, infact this topic will come up again nd again dan wllh bazaka bar nan ba sai munyi magana..

batare da ya kallesa ba ahnkli yace to nide kaina namin ciwo.

itban yay kamar baiji shi ba yace look guy yakamata ne, i am sure your family wants it, the entire continent probably wants it except you.

shamsan ya kurbi ruwa a hankali yace toh masu zanyi auren ne..,look they all knw i am busy, nasan is not the worst excuse but is true.

itban ya ajiye fork dinsa ya dan kalle shi da idanu masu zurfi yace seriously is there anyone yet?...i mean apart from the royal arrange marriage traditions yakamata ace kanada wanda kagani kake so ai, ko faleelah kawai ta isa??

shamsan bai amsa ba
yaci gaba da kallon ruwa.

ciki kyabe baki itban yace hmm, daga nan shima yay shiru sai bai sake matsa ba saboda yasan halin abokin nasa. idan baya son amsa tambaya zaka iya jiranshi har washe gari amma bazaka samu komai daga bakinsa ba.

saican bayan wasu sakanni snn shamsan ya sake ajiyan zuciya a hankali yace,"..ders is this girl.

itban ya tsaya cak snn yace "you say what?

shamsan ya dauke kansa muryansa na fita ahankli yace i first saw her around those villages, but trust me she is not from der.

itban ya zuba masa ido batare da ya katseshi ba dan yasan daga ya katseshi maganan ya kare kenan...

"..then i saw her again yestade morning in my office.

itban ya jingina baya yace "who is she?

shamsan yayi shiru
na wasu sakanni can snn yace i don't know her yet nd pls stop acting suprised.

itban yafara murmushi yace..surprised? my friend i am shocked kuma dai yakamata musan yarinyar nan akan lokaci sbd muji ko zata iya ji da halinka

shamsan ya girgiza kai fuskrsa adan harde yace toh ai ni bance maka inasonta ko wani abu ba.

cikin kyabe baki itban yace..then when will you knw you like her..

atake tambayar ta sa shi tunowa da kyakwar fuskar ushna batare da ya shirya ma hakan ba.

saida yagama tuna everybit of her nd the strange feelings he had around it kafin nan yasauke numfashinsa ahankli kasa kasa yace i think she have really caught my attention

murmushi mai ma'ana ya bayyana a fuskar itbann ya juya yanata kallon abokinsn yace.
"Interesting..."So..do you need my help?

Shamsan ya daga gira kadan kamr bai gane me itban din yake nufi ba

kai tsaye itban yace i mean Investigations, background check, or whatever. Ka san zan iya samun komai cikin awa daya ma idan ina so.

Karamin smirk ne ya dan bayyana agefen bakin Shamsan sai ya girgiza kai kadan yace No...

Itban ya masa wani irin kallo yace"..meyasa???

karamin kyabe baki yay yace She will come to me..

tsayawa cak Itban yayi yana kallonsa snan ya barke da dariya cikim dariyar yace amma dai kasan ba'a mulki ma soyayya ko wallahi kana bani mamaki..

Shamsan ya mugun hade ransa yace what ever I just don't chase people bazan iya ba

itban yana dariya yace
nasani Especially not women, woww,. i pity this Poor girl.

Shamsan ya daga ido ya watsa masa harara dont pity her pity urself da kaje kayi signing truce agaban turawa cewa bazakay aure ba

Itban ya daga hannu sama yana dariya sosai sai can yace

kaifa kasan yanayin aiki na bazan iya auren yarinya inzo kuma ina walakanta rayuwarta da absence ina ba..duk sanda na zama free ko nan da shekara hmsin ne zanyi aure ingaya maka, amma kai nasani duk abunda kake son yi zakayi, if you have decided she's coming to you then the chances are she will actually come kawai de banaso ne naji ka walakanta yar mutane pls get to know her very well..

Karamin tsaki ya kwace ma Shamsan baice komi ba

Daga nan suka sauya hirar ya tambaye itban yaushe saixo nigeria itban yace masa daga yafito daga cikin next operation dinsa zai zo

Daga nan suka cigaba da tattaunawa akan wasu sababbin ayyuka, sabbin hanyoyin shipping routes, da wasu sauye-sauyen tsaro da ake kokarin yi ayankin Mediterranean

Lokaci bai wani ja sosai ba suka tashi domin tafiya airport sabida shamsan ya matsu yanaso kawai ya koma gida...

har airpot itban ya raka shamsan wanda tun hanyar xuwa ya rinka bashi hint na yadda zai bi da yarinyar dan yasan gogansa da wuya yake iya nuna emotions dinsa a fili

duk bayanin da itban yaketa masa akan yadda akeyi da mace baiko kulashi ba bare ya amsa shi but his mind nd heart is already der sbd har ga Allah acikin ransa yana mutuwar son yasan wacece ushna..

shirun daya bai katse maganar ba shiya kara tabbatar ma itban da cewa lallai akwai wani ma msmn a zuciyar Shamsan game da wann yarinyar.

suna isa airport sula samu private Pilot din Shamsan da security detail dinsa duk sun riga sun shirya Itban ya mika masa hannu yace
Safe flight. Shamsan ya karba yace See you soon

...yana murmushi yace..Insha Allah.

Daga nan suka rabu itban yanata xuba murmushi har ykoma base insa, shamsan kuwa tunda ya zauna acikin jirgin baya tuna fuskar kowa face na ushna.

after like 5 hours suna tafiya wajajen Karfe 4:54 na asuba Private jet dinsa ya sauka a Lagos intnl airpot lkcin gari bai gama wayewa ba.

Kai tsaye convoy dinsa suka dauke shi baije pent house dinsa ba ya nufi gidansu nan take

Suna isa gate dinsu basu karasa can ciki ba saida ya tsaya a babban masallacin gidansu ya yi alwala
Snn ya tsaya cikin sahun sallar asuba akayi dashi.

Duk gajiyar tafiya dana tarukan da yayi a Egypt din akwai wani irin special natsuwa da yake samu ajikinsa duk lokacin daya tsaya agaban Ubangijinsa

Bayan ya idar ya zauna na dan lokaci yay wasu azkar daya saba can Sai ya mike Ba tare da ya tsaya koina ba ya nufi cikin gida kai tsaye bangarensa ya nufa

gidan was so quiet har lokacin mafi yawancin ma'aikata ne kawai suke zirga-zirga

yana shiga private wing dinsa yacire takalmi da agogo dake hannunsa ya ajiye akan side table snn ya kwabe kayan jikinsa ya fada wanka, bai jima aciko ba yana fitowa yaxo yasamu saqo dga wajen mahaifinsa

..uwarjini ce take bukatar ganinsa a tharim vale..

tunda ya karanta sakon sai bai wani yanke hukunci aransa ba sharply ya kimtsa kansa yasaka kaya marasa nauyi snn yafada kan gadonsa cikin nutsuwa Within few minutes Bacci mai nauyi ya dauke shi...
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS

THIS STORY IS NOT FREE

PAY 700 NAIRA FOR WASAP

2K TELEGRAM VIP GROUP

INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

EVIDENCE 08060712446

*AREWAPEN @SURAYYAHMS*

#SURAYYAHMS

https://www.arewapen.com/u/surayyahms

*8:*
wajajen 8:30am on dot shamsan yafarka daga bacci dakyar shima dan yanaso ne yaje tharim vale din yay kwana daya kacal acan snn dawo lagos akan lokaci. Ahnkli ya bude lumsashun idanunsa snn ya saukar da kafafunsa kasa cikin furta silent bismillah da tattausar muryansa dake fita kasa kasa acikin nitsuwa,..

nan ya mike tsaye tare da shigewa cikin mega size minimalist glass wall bathroom dinsa wanda girmansa yakai dakin dayake ciki wajen wankan is fully automated nd personalized sbd anan gidan baida personal me masa aiki duk wani abunda yake bukata direct a automation yake samunshi ready nd set according to his personal rules nd specific routines.
Chapter 10 · 0% Book details