Sashe 5
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dagata bangaren rihanna kuwa har suka shigo cikin office dinsan kanta a matukar kulle yake dan har yanxu bata gama tattaro kalar kalaman da zata yi amfani dasu wajen presenting din matsalarta agaban yayantan ba...
tariga tsan yanayinsa da mijinta farees gashi kuma tana so ta taimake yarinyar nan ushna she feel like she owe her dan yarinyar ta bata tausayi sosai gani take kmar idan bata taimka mata ba bata mata adalci ba.
suna tsayawa ms lara ta danna access panel din kofar, nan take kofar cikin ta bude cikin siririn sauti da ladabi ta dan juya kai tace "you may go in ma'am."
rihanna ta gyada kai kadan sai data ja numfashi a hankali sannan ta taka zuwa ciki.
office ne daya kasance me girma sosai amma babu hayaniya ko cunkoso na abubuwan alatu kamar yadda mutane suke zato.
saidai tsarinsa kusan dede yake da na shuwagabin kasa it has sections na hutu da full round coffe palor da fararen L shaped italian sofas na zamani da suka gaji da haduwa
wani bangare kuma akwai long glass table na private discussions da confidential meetings, sai shelves na rare books da reports, da awards da aka tsara cikin tsari me tsananin tsafta.
Duk da girman wajen babu wani abu da yake ajiye a banzace ko kuma don nuna arziƙi komai yana da dalilin zamansa
cikin kankanin lokci ruwan idanunta suka gama zagaya wajen a hankali kafin nqn daga bisani suka sauka akan yayanta sultan shamsan wazeeri dake zaune shikadai a daya daga cikin lounge sections din wajen, tsadadden mac book dinsa ne kawai agefensa yayin da wasu confidential files suke bude agabansa yana dubawa cikin nitsuwa
ko da tashigo ciki baidago kansa nan take ba face saida tay sallama cikin sautin muryanta mai tsananin sanyi...
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
[6/25, 11:08 PM] null: 4.
as usual muryansa kasa kasa yace "wa alaikum salam...saidai duk da ya amsa mata ruwan idanunsa basu bar kan file din dake gabansa ba hadadden pen din dake hannunsa yacigaba da yawo da shi akan wasu takardu for seconds kafin daga bisani ya rufe files din gaba daya ya ajiye shi agefe kusa da mac book dnsa ya daga kansa ahankali kwayar idanunsu suka hadu dana juna
karamin murmushi me dauke da tsabar son datake masa da kuma girmamawa rihannan tasaki tana dan gyara zaman limited birkin hermes handbag dinta ahannunta
shamsan ya tsaya kallonta na dan lokaci kamar mai kokarin gane asalin dalilin zuwanta nan tun ma kafinta bude baki ta fada..
ganin takasa zama sai ya dauke kansa akanta tareda nuna mata wani kujerar dake gabansa yace sit..
acikin natsuwa ta karaso ta zauna akan daya daga cikin sofas din wajen daya nunan
shirune ya dan ratsa atsakaninsu har na wasu sakanni kafin nan tafara gaisheshi cikin girmamwa wanda gaba daya yadunkula mata ya amsa matasu da kalma daya
shiru tay irin shirun nan da ba lallai bane ka fahimceshi saboda sanin halin yayanta shamsan datayi na rashin son surutu marar anfani.
ganin kamr bazata iya fitar da maganan kai tsaye ba cikin kyabe baki yahade hannayen sa yanata kallonta muryarsa soo calm yafito kasa kasa kmr kullum yace..rihanna, what can i do for you? kina bukatar wani abu ne.
da har zata girgiza mai kai saikuma ta tuna cewa ashe ba a girgiza masa kai cos he hates dat gesture
ta dan lumshe ido na seconds daya tanamai kokarin harhado duka kalamanta yadda ya kamata dan tasan tana neman abubuwa biyu ne masu wahalan samu daga wajensa
ganin ya miƙa hannu zai jawo macbook dinsa tay saurin gyaran muryan wajen katseshi da cewa..ranka ya dade yaya na dama..
yana juyowa kuma sai tay shiru tadan sauke kanta can kasa tasaka muryan tausayi snn ta dagokai da yanayin marairacewa tace uhmm dama inaso ne in tambaya ka wani abu its kind of a favour please.
muryansa kasa kasa yace..okay am all ears.
cikin tattaro makanta nitsuwa tace i want to ask ko zaka iya aproaving additional staff, dama kasan my..my..my..husband does not have a stable job nd ders this intern girl danake so...a..a...
ganin irin kallon takaicin dayake mata yasaka ta tiƙe ta kasa karasa maganan har saida ya dauke kansa akanta cikin sanyin murya tace yaya, dan Allah ko temporary ne kabashi..i jst wnt his work to be closer to me nd the baby. bana son yana yawan tafiye tafiyen contracts musmn akasar waje kowani lokaci, i want him to be fully present this time..pls.
ya dauke kansa akanta na wasu sakanni, fuskarsa bata nuna komai ba sai wannan natural emotionless self dinsan da yake sakawa mutane su kasa karanta shi.
limited agogon phatek philip dake hannunsa ya duba time snn ya jingina hannunsa da armrest na kujerarsa yana juyowa yace
..rihanna...
jin ya kira sunanta a hankali ta dago kai da sauri tana kallonsa kamar wacce ke jin tsoron abnda zai fito daga bakinsa
ahnkli ya sauke numfashi.
snn yace you are mixing emotions with structure, this is not personal favour this is my company policy.
atake ta runtse ido snn ta sake budewa tace i know ur highness… but this one is different, yaya na… farees miji na ne nd he is part of the family kodan hakan ai ya cancanci wnnan alfarma daga....
da ido ya katse ta tun bata karasa ba fuskrsa a harde yace angama yimasa alfarma da aka hadaki zaman aure dashi, nd as for job in my company if he is qualified, he applies like everyone else. if he is not kuma he does not belong here.
numfashinta taji ya dauke a hankali tafara kokarin nemo wata hanyar da zata sake sakaya kalamanta dan ta masa magana ba tare da ta wuce layi ba..
ganin hakan bazaiyu ba atake taji hawaye masu zafi sun ciiko cikin kwayar idonta ta marairaice ta fara mai kukan shagwaba da hawaye da muryan kukan tace amma yaya farees will not like dat ace yana matsayin miji na kuma sai ince mishi sai yay applying aiki yaya Dan Allah..
da wani irin dakekken kallo ya katseta ita kanta batasan sanda ta haɗiye shagwabbn kukan nata muduk ba.
sternly yake kallonta bada fuskar wasa ba amma u can feel every stench of royalty authority acikin muryansa dayake fitowa kasa kasa dan shi bai iya magana da wani karfi ba
yace "ke..don’t bring ur personal battles into my company, in hakan bai miki u can leave..
yana fadin hakan ya janye attention dinsa gaba daya daga gareta ya komar kan abunda yakeyi ransa a murtuke
wani irin shirune ya sake ratsa wajen rihanna ta gama sauke masa ruwan hawayen shagwabarta har tay shiru baiko kulata ba sai can snn ta gyara zamanta idonta cike da disappointment da stubborn hope.
ahankli tace yaya toh what abt the intern girl..
yay shiru kamar baijita ba dan already yariga yasan akan ushna take magana dama kuma so yake in yaje egypt yahadu da amininsa itban yasakashi agaba yay masa kwakywan bincike akanta dan shikansa yanaso ya san cikkaken labarinta da dalilin daya kawota kamfaninsa.
ganin rihanna tafara shiga lamarin yarinyar sai kuma yaji gara ya fasa yin hakan, maybe if she comes here zai iya sanin duk wani abunda yakeso yasani akanta kai tsaye batare da yanemi taimakon abokinsa ba.
hanklinsa yay nisa cikin wnn nazarin muryan rihanna ne yakusa dawowa dashi cikin hayyacinsa..
a marairace tace" yaya...Ince mata tay submiting application in itama??..
kamar bazai amsa ba sai can yace do what ever u want..witout breaking my rules.
yana furta hakan sai ta sauke idonta kasa a hankali ta gyara zaman handbag dinta akan cinyarta.
“thank you yaya…
tafada mishi a hankali muryarta mai sanyi cike da natsuwa duk dama taga shamsan din baiko amsa ta ba.
cikin sauke ajiyan zuciya tamike tsaye a hankali ta tsaya na second daya kamar mai jiran wani karin bayani daga gare shi ganin bai kalleta ba har yanxu yasaka ta juya a hankali ta fara tafiya zuwa kofa saida ta kusa kaiwa ta juyo da maraitaccen yanayi tace yaya are u coming home?
batare da ya kalleta ba yace "no,..ta gyada kai kadan tace “okay.
daga nan tafice da sauri tana ficewa ta tura masa kofar san ya rufu a hankali.
after some minutes da ficewrta shamsan ya dakata da duk wani abin da yake yi idonsa ya tsaya akan blank screen din macbook dinsa daga bisani ya jingina bayansa da kujera yanamai sauke wata kalar boyayyar numfashi data kufce masa a hankali.
tunanin ushna ne yaji ya fara dawowa masa kansa batare da shiri ba.
ynxu haduwarsu na biyu kenan amma its kind of weird, duk ba acikin yanayi me kyau yake ganinta ba snn kowanne gani dayake mata duk da ruwan hawaye a fusksrta yake cin karo da ita.
but he just cant deny the fact cewa haryau bai taɓa ganin yarinyar da ke saurin dauke masa hankli tare da sauya masa yanayi kamarta ba...ders is absolute ethereal beauty even in her distress ya kuma kenan zai kasance aduk ranar da yaganta tana murmushi ko dariya.
cikin lumshe ido bude da budewa ya kaucar da wannan baqon tunanin aransa snn ya rufe file da ke gabansa yadanna buzzer within 2 min saiga sectariyar sa mss lara charles ta shigo..
saida tay tsayuwar kusan mintina biyar snn ya kalleta yace
..'clear my afternoon schedules nd shift every non essential meetings to tomorrow.
da sauri tace "yes sir."
na wasu sakanni yay shiru kafin daga bisani yace..get the pilot ready
tace "destination sir?
da natsuwar da bata taba barin yanayinsa ba yace,"egypt.
ipad jotter dinta ta bude bata tsaya masa tambayar komi ba dan tasan halinsa sarai ba lallai ne ma ya amsa ta ba snn duk lokacin da ya yanke hukuncinsa baya son ana masa tambayoyi..
maza ta rubuta komai cikin tablet dinta sannan tace."what time would you like to leave ur highness.. sir
ya dan duba agogon dake hannunsa da kamar bazai amsata bama sai can yace as soon as possble.
kai tsaye tace "understood sir.