Sashe 14
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wanda yasani duk tana masa hakan ne dan ya harzuka ya tashi tsaye da zafi zafinsa shima yay proving ma duniya cewa shima yacika babban namiji musmn ma a idon yayanta shamsan amma shi bai damu ba all he care abt is the money musmn ma daya ga irin yawan kudin fita spa date din da yayantan ya turo mata yanxu.
tsabar abun ya tsuma shi har ji yaje inama da ba 100k dollars kawai ya tambayeta ranar ba dan yaga alama kmr kudin suna dashi ne da masifar yawa har basu san mezasuyi dashi ba
kudin spa date kawai yaga anbata har 55k dollars wanda a naira kusan milliyan tamanin da takwas ne.
agefe gashi nan da yar budurwansa arisha suna cikin yanayin matsatsin bukatar kudi yarasa yadda zaiyi da rayuwarsa gawasu nan agabansa suna wasa da kudin kamar basu san zafinsa ba...
duk wani zafi da haushin attitude din rihannan ta bashi haka ya shanyesu tasss ya dage yabata hakuri har saida ya gama lallabota suka shirya
acikin kudin tadan tsakura million ashirin tabashi hade da 5 million dinsa ya tashi da 25million duk dama shi ba haka yaso ba har xuciyarsa yaso ace itace ta dauki miliyan ashirin din tabashi 60
ata dayan gefen kuma sosai leelah tasha ruwan masifa daga hannun kakanta inda tsohuwar ta fito fili tagaya mata cewa idan har bata dage ba babu shakka zatay asarar daraja a idon uwar jini dan koda kuwa anyi auren bazata more shamsan ba sam
leelah ta tsanai amata fada amma koda tabar gidan taje office tana tunanin irin bastard amount of dukiyar da shamsan yake dashi sai taga kamar is worth the chase, zata daure tay wasu abubuwan saidai harga Allah she cant cook clean or do house girl vibes dan gani take Allah bai kerata kyakywa ya tsomata cikin ahalin wazeeris dan taxo duniya snn ta bautawa namiji ba. she love him but she want to be treated as a queen so take shima yana kkrin akanta ahaka ma gani
take bakaramin kkri takeyi datake famr bibiyarsa ba.
Daga bangaren ushna kuwa tunda da safen datay ibadanta taje dakin motsa jiki danta rage tension ta kuma clearing head inta tunda dai tariga ta yanke hukunci cewa zata dage ta zage tanemi makafa a kamfanin nan.
9:30am na safe ta dawo daga wajen motsa jikin tana lura da shegen staff din nan dake ma fareess aiki yanamai satar kallonta amma tafuske tay kamar batasan dashi ba
saida tay wankanta me kyau snn ta sauko kasa taci abinci sama sama tana komawa dakinta bada jimawa sakon text mesg ya shigo wayarta
CONTINUE....
#SURAYYAHMS
TALES OF THE WAZEERIS
THIS STORY IS NOT FREE
PAY 700 NAIRA FOR WASAP
2K TELEGRAM VIP GROUP
INTO
ACCT:9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
EVIDENCE 08060712446
*AREWAPEN @SURAYYAHMS*
#SURAYYAHMS
[6/25, 11:08 PM] null: https://www.arewapen.com/u/surayyahms
*10:*
Tana daga wayar taga lambar rihanna ne da sauri ta bude saqon taga zallan address ne kawai ajiki da time na inda zasu hadu.
tana yin reply cikin lumshe ido da budewa tabude bank acct inta taga kudin daya rage mata da saura dan kadan, iyaka daga wanda aka bata daga dubai ne wanda zata kama hayar hotel ko gida da su transport da sauran tarkacen basic utilities da zata bukata na rayuwa.
cikin ranta she knew she have to manage this money sbd duk mulki da tashen kudin da ake cewa gidansu suna dashi itace kawai ba afiye bata wani pocket money na azo agani ba, after all this years datake xama a london baifi sau daya ko biyu ake tura mata pocket money a duk shekara guda ba ahkn ma kuma ana saka mata ido akai sosai waidan karta lalace, sumtimes she have to work as a student partime kafin nan take iya samun isashsen kudi tay wasu abubuwan...
bayan ta lissafe kudin dollar acct inta tsaf sai tasauka kasa ta jawo kayanta ta hau duba wanda ya dace tasaka domin xuwa spa date din amma dake bata wani xo dasu dayawa ba sai datadau lokaci kafin ta tsaya akan wani..
saida ta zauna ta gyara gashinta tsaf ta kamashi da ribbon ya tsaya kamar shuku snn ta nitsu ta tsarawa fuskrta light kwalliya sama sama bamai yawa ba tasaka new matching undies farare
wani wide leg lounge pant irin wandon yan gayu mai aji dinnan mai fadi da zakayi tsammanin skirt ne cream colour ta saka ta hadashi da oversized silk cotton shirt slighly loose kafin ta jawo veil kalar wandon tay rolling kanta tsaf dashi
yadda tafito so classy and sophiscated zaka dauka wata yar shaharrn multi billionaire da aka shaide su da saka kaya masu aji kuma marar hayaniya da kyakyali.
thats why she love neutral nd warm colors kmr su off white, creame, beige, tan, burgundry, dusty rose da camel brown da sauran kalolin da sai ajikin wanda suka asalin sanin kan quite nd classy fashion suke sawa.
kallon kanta tay a madubi she look a bit nervous dan har yanxu kwakwalrta bai gama shiryawa wa kalar hatsari da kuma fargaban dake cikin irin ckwakiyar da zata soma kanta aciki..
life is soo ironic wai yau matar mr abdul ne take kkrin taimakonta
cikin lumshe ido da budewa cikin ranta tace Ina fatan dai Allah ya bani sa'a..
daga tsayen taji wayarta na ringing tana dagawa wani new number tagani da har kamar bazata dauka ba sai kuma ta tuna cewa tariga tayi mkanta alkwarin cewa bazata bar tsoro ya hanata cimma burinta na rayuwa ba.
daukawa tay da fargaba tasaka a kunnenta muryan wani mutun ya fito daga dayan bangaren yace mata mrs rihanna ce ta aikosa yaxo ya dauket
channel side bag inta ta rataya a kafadarta tadau files dinta data saka komi nata aciki har da application letter din ta dan fetsa turarenta masu sanyin kamshi..
saidai har tasauko kasa bata denajin rudani da mamakin yadda akayi rihanna ta san inda take zama.
tana fitowa kuma sai taga ashe ma wancan drivern ne daya kawo ta har hotel din ranan aka sake turowa ya dauketa, atake taji confusion dinta ya washe, yau da wani kalar white colour DBX jeep me aji yazo cikin ladabi ya bude mata ta shiga sanyin Ac dake cikin motar yasaka tay relax har saida ta nitsu snn tasaka fancy cat eye shade inta,
it was a quiet ride tanata kallon window har suka isa gaban wani haddden 5stared hotel nd spa me global standard aesthetics acikin ikoyi wajen is very discreet and extravagant anrubuta the wheatbeaker ajiki
bayan an basu security pass tawani secure enterance taga an wuce dasu kai tsaye snn driver yay parking motarsa ya bude mata kofa ta fito ahnkli
gani tay already staff na tsaye suna jiranta wajen ya dau shiruu babu motsin kowa dake rihannan ta riga tasaka an toshe mata spa din gaba daya sbd ta huta ita daya batare da hayaniyar wasu customers din ba.
ushna ta dinga kallon wajen dan fadin yadda wajen ya hadu bazai tsaru a rubuce ba security da staff assistant din ne suka mata jagora har izuwa cikin private lounge din da rihannar take....
sashe ne babba aka ware mata ita daya..
suna shiga staff assistant din ta tsaya tana murmushi cikin ladabi tace mata this way ma'am..tabude mata kofar a hankali ushna ta shiga ciki ita daya.
acan gefen wata green garden dake kallon wani private water feature awajen ta hango rihannan sanye cikin wani elegant cognac coloured spa robe mai tsada da aji.
dogon Gashinta a hade yake cikin simple low bun bata tula kwalliya a fuskarta ba zallan fresh skin dinta dake glowing ne kawai da wani dan karamin diamond stud earing a kunnuwanta, agabanta aka jera wasu set na white colour tea cups da light refreshments
ushna ta kakalo ma kanta nitsuwa cikin sanyin taku har ta karaso snn tay sallama idanunsu na haduwa rihannan ta mike tsaye da sakin fuska tare da murmushi tace..hey...
ushna tay murmushi kadan cikin girmamawa tace good morning maam..
rihanna tace morning cutie please have a seat..
ahnkli ushna ta karaso ta zauna zuciyarta na bugawa kadan badan kwarjinin da rihannan tay mata sai dan ganin how perfect she is daga shape in jikinta har fuskarta da kuma alaman daya nuna a sulbabben fatar jikinta me kyalli da haske na cewa bata taɓa dandanan wani abu wai sunansa jahilci bare talaucci ba..
da gefen idonta take kare ma rihannan sanyin kallo mai cike da burgeta dataga tayi, sai tarasa ta ina mr abdul yaci darajar samun wann matar harma ya aura dan ko a ido bataga alaman sun dace da juna ba
ryt frm looks xaka fara fahimtar cewa kamar rihannan ce fa asalin attajirar ba mijinta ba hala mana shiyasa yake yawo da credit cards dinta yana karya ma yan mata har yake mata barazana dan kar asirinsa ya tono.. dan hatta spa robe din jikin rihannan is a limited edition of hermes kar ajega batun takalminta da jakarta datagansu acan gefe, uwa uba da simple diamond earing da vancleef bracelet dayake hannunta ynxu.
tunda tasan mr abdul bata taɓa ganinsa da wani abu me shegen tsada ire iren wnn ba saidai millionaire level show off daya ishesu dashi a makaranta..
ganin tunda ushna ta zauna awajen ta bata shiru ta dan yi gyaran murya tace hey, are u nervous?
Ushna ta dan saki murmushi kanta na kasa tace..A little bit ma'am, Rihanna tace cmon Relax have some tea, kafin ushna ta furta wani abu har rihanna ta zuba mata wani creamy chocolat tea mai masifar dadin qamshi kai kanka kaga kaurinsa bazaka iya resisting ba
tace bawai na kiraki bane saboda wani abu mara kyau infact i want us to spend the day together, ko kinada inda zakije ne?
ushna ta dan kalleta kadan tace no maam bansan ko ina a garin nan ba wnn ne karo na farko danazo nan..
cikin katseta da kallo tace ohh ryt, dama fa kince min ranar dat you spent most of ur life in london.
tana kan maganar ta dauki cup din tea dinta ta kurba kadan kafin ta ajiye.