Sashe 23
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tabashi suna da files da komi da komi saidai tunda yaje office dinsa ya xauna ya bude yaga pasport din ushna ne ajiki sai yaqi sam yayi assigning kowa..
maza maza ya naɗa kansa a amtsayin wanda zaiyi musu interview din sabida tsananin kishi da kaɓilanci dayakeji dashi aransa game da abunda akayi ma mr yusuf olalekan akan ushna
dake bayarbe ne dan uwansa, saiyasa aransa cewa dolene ya masa kara yaje wajen intervew din nan kodan yaci uban ushna dkyu barema dayake ganin kamar ushna bahaushiyace yana da hanyoyi dayawa da zai iya sakata ta fadi acikin sauki
atake yasaka aransa sai yarama walakancin da aka ma dan uwansa mr yusuf marmza ya fara shiri ya kira wasu supporting staff da kuma head of human resouces yace a shirya masa standard inteviw question na mutum daya, snn ana gamawa a saka sunan applicant din a notice board.
atake kuwa aka manna sunayen mutane biyu kowa nata mamaki da aka ga wai zaa dauki ushna as an intern hmm abunda baa taɓa mafarkin yi bakenan a kamfanin.
sai har bayan ansaka suna da time a board kafin aka fara shirya standard questions ma mutum daya sbida mugunta kawai yake kan shirya ma ushna me zafi aransa baidama niyyar bin wani kamfani standard akanta.
daga waje motocin su rihanna yana tsayawa suka sauko ta saka wani elegant black hand woven abaya daya mata kyau mijin ta farees yana gefenta suna tahowa ahankli sabida high heels data saka yasaka bata iya yin sauri.
tun saukar su daga motar farees yafara kkrin sake kunno mata maganan interview..
ganin tun agida taki bashi fuska akan batun zargin zina dayake so ya laka ma shamsan sa leelah sai ya canza salo ya fara ce mata ta zuba ido ta gani, zata sha mamaki, dan jikinshi yana bashi yadda shamsan yayi aproving application insa over night haka ma bazai iya bari a saka sunansan a yan interview ba sabida yasan his intergrity nd honour is everything zaiyi komi ne ta inda bazai saka fareess din ya tona masa asiri ba.
rihanna tana shiru batace mai uffan ba
hakanann tabarsa yana ƙoƙarin yin kamar baida wani damuwa duk dama muryarsa cike take da wani irin fake confidence dake neman shakeshi taciki
har saida suka shiga elavator snn Rihanna takallesa da ɗan dariya tace farees ko kanaso ko bakaso nasan sun saka sunanka a list na applicant hakan yana nufin you are just like everybody else kadena wann shirmen kafara shirya kanka kawai zai iya yuwa yanxu amuku interview kafin ma azo batun screening
Farees ya dan hade rai cikin kyabe baki yace zamu gani dan nasan yayanki baida gaskiya, kuma bazaiso in tona masa asiri ba..kawai kije sama ki karba min key na sabon office ina dan nasan abunda yasaka ya kirani nan yau kenan
Rihanna ta girgiza kai
tace you have no evidence thou kuma kowa yasani Leelah is always throwing her self at Sultan and he doesn’t care kaidai kawai ka shirya...
inkuma tsoro kakeji kanaso kace na taimaka maka a sassauta maka question better tell me now
tana fadin hakan elevator ya tsaya acan sama 14th floor inda office inta yake dede lkcin miss lara charles zata wuce kenan suka ci karo da juna
da ladabi ta gaishesu farees ya hade rai bai ko amsata ba yawuce gaba wajen sabon notice board dayaga mutane suna ta zuwa suna duba important anouncemts ajiki
daga nan kuma rihanna tafara tambayar lara ko wata applicant mace tazo
mss Lara ta duba tablet din hannunta for few scnd snn tace Miss Ushna murad?
rihanna tace yess, lara tace
ohh she is in the ViP palour floor maam.
da mamaki rihanna tace what?? which VIP floor?u mean ur boss's Vip floor...
but why? ina fatan ba wani abu ake mata can ba ko
mss lara ta dan tsaya tana kallonta ahankali snn tace
"maam, boss gave specific oders, shi yace min nasaka akaita nan ta jiraki. at first nima ban gane ba dan naga baya bari aje nan, so i asked if Should I shud move her to the normal waiting section sai yace min aa' his word were Leave her where she is..
baki bude rihanna ta dinga kallon bakin lara charles da mamaki domin tun datake dashi bata taba ganin yabada wani umarni makamancin wannan ba musmn ma akan applicnt
bata kara cewa lara komi ba kawai ta sallameta, ta juyo kenan zata nufi VIP falo din domin ta duba ushna saiga nan mijinta farees fuuuuuuuuu yana tunkarota da sauri sauri yana huci kamar kububuwa
tun kan yakaraso Rihanna ta kalle shi ta ɗan karkade kai tare da kyakyalawa da dariya..
kamar zai tashi sama yazo gabanta yana wani irin huci tun kan yay magana tace
Oh… so you are in the list huhn? Did you need my help to skip interview, now?
ransa atsananin bace yace kee da Allah ni karki gaya min maganan banza.. nd what the hell was that akan me sai saka asaka sunana?
Cak ta dauke dariyar ta masa wani irin kallon sama da kasa snn tace kamar ya?ba application kayi ba?ai nagaya maka kaine kake tunanin yaya na yana jin tsoronka. Did you need my help to skip this interview or not? malam just talk fast...
ta fada in a joking tone dan dariya ma yake bata
Farees dake jin kansa naci da wuta bal bal bai jira ya amsata ba ya juya ya fice a floor din da sauri fuskansa cike da fushi da wani irin humiliation kai tsaye ya haura sama yanufi offishin sultan shamsan dan tun da yaga sunan ushna kusa danasa kuma ma a daki daya za'a musu interview din jikinshi ya fara rawa rawa
sai ya fara jin kmr bazai taɓa iya jure wannan dumbin kaskancin da uban walakancin ba, tunda dai shamsan din ba Allah ba yau zaije gabansa kawai ya fuskanceshi inyaso suyita kawai ya kare amma dayayi interview tare da ushna awaje daya ya gwammci abashi mafi kaskncin office a kamfanin gabaki daya.
rihanna bata tsaya lura da inda yadosa ba dan a tunaninta hala zaije waje ya dan huce ne kafin nan ya dawo kwata kwata batasan wai office din shamsn ya nufa ba.
share komi tay ta zuba lamarinsa a dustbin cos she already knew dat he is being very delutional nd egoistic ryt now.
inda ushna take din ta nufa lokacin Ushna har tagama shan tea dinta tana kokarin karanta business magazine din da aka bata duk dama ko layi daya bata gama fahimta ba sbd lamarin interviw dinne kawai yake yawo aranta da kwakrwarta
tana dagowa zata ajiye magazine din kenan sai taji kofar falon ya dan budu
idonta ta mayar wajen sai ta ga rihanna ce take kkrin shigowa cikin wajen acikin nitsuwa ayayinda qmshinta ya kara dulmuya wajen da sanyin dadinsa
Fuskarta cike da fara'a tace "hey..Ushna ryt?
Nan take Ushna ta mike tsaye cikin girmamawa tace yes maam good morning.
Rihanna tana dan murmushi ta karaso tace good morning my dear, ya kike.. i am soo sorry we are late..
fuska bayabo ba fallasa ushna tace no problem maam ai nayi ta kiran wayarki amma ba'a dauka ba so i tot ure busy.
zama rihanna tay kusa da ita tace noo, Komai lafiya inadai Kin shirya ko?
A hankali Ushna ta gyada kai snn tace In sha Allah.
Rihanna ta dan kalleta daga sama har kasa for some min tana sakin murmushi can kafin nan tace mata
"...Kin yi kyau sosai..
da yanayin kunya a idon ushna ahnkli tace Nagode. maam..
Kafin su kara cewa wani abu sai ga nan wata staff ta karaso da sauri cikin ladabi ta gaidasu duka snn tace
...Human Resources team is ready for the interview
Nan take bugun da zuciyar Ushna yakeyi yadada karuwa ta dan mike tsaye ahankli
Rihanna dake murmushi ta dafata tace...Relax girl, muje Ki shiga ciki kiyi abinda kika sani kawai
Ahankali Ushna ta gyada mata kai sai tagyara jakar hannunta suka fito atare haka rihanna ta rakata kuwa har zuwa wajen interview room din.
suna kaiwa nan ta barta a kofa ta karasa ciki, office ne mai kyau an jere cushions ga wajejen zama da aka tanadar da projectors da wasu gadjet, wani staff ne ya nuna mata seat ta zauna tay tun lkcin manyan basu iso ba.
paid book
08060712446
surayyahms
https://www.arewapen.com/u/surayyahms
*16:*
Dagata bangaren farees kuwa tsabar ya debo zafin kan sanin cewa anjona sunansa dana ushna awajen interview din nan yasaka yau ko dar dar baiji aransa ba ya haura sama har last floor inda babban offishin shamsan din yake.
ransa a matukar bace yana wani irin huci da kumburi yana isowa bai tsaya yima mss lara charles bayani ba kawai ya wuceta da sauri zai shiga da gudu ta bishi tana kiransa da sauri sauri excuse me, Mr Farees...Mr Farees, you can't just walk in there.
Ko juyowa bai yi ya kalleta ba Kai tsaye ya tura kofar office din ya shiga ciki yana wani irin huci kmr zai iya wani abu in aka barsa
atsaye suka same Sultan Shamsan yana tsaye ta jikin window yana amsa waya da wasu international partners dinsa, All black Suit dinsan bakaramin dark masculine energy aura ta kara masa ba
Hannunsa daya na cikin aljihunsa daya kuma rike da wayar
dake office din yana da girma tun kafin farees ya karaso gabansa ya lura da shigowarsa amman ko juyowa yakallesa bai yi ba.
Mss Lara charles ce tabiyo bayansa cikin sauri tace I'm sorry sir.. ive try to stop him
da hannu kawai ya mata alama akan ta fita Nan take kuwa ta juya ta fice ta rufe musu kofar.
Farees ya tsaya yana huci
haka ya jira har saida da Shamsan yagama maganar da xaiyi a wayarsa cikin nutsuwa sannan ya katse ya juyo tare da darsa ma farees ruwan idanunsa masu saurin darsa ma zuciya fargaba muryan sa kasa kasa yace "what is it..
azabure farees ya matso cikin zafin rai yace "Dont ask me dis question tunda kasan abunda kakeyi nd the fact that inayi maka shiru bafa shi xai saka kana walakantani dik yadda kaga dama ba