Sashe 24
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
murdadden idanun zakuna da shamsan din ya xuba masa yasaka shi atake ya danyi shiru, sai kuma ya fara ɓari ɓari yafara buga kirjinshi muryansa na rawa kmr mace yafara hargowa
cikin bambami.
wallh wallah nafi karfin walakancinka kanaji na ko, shikuma arziki da mulki ai na Allah ne dan kawai ka tsaneni shine zakana kasknr dani.. in kanwarka ce tazo nan neman aiki awajenka zakasaka amanna sunanta ne ajikin board tare da graduates
...look, i know u have so many problem with me but i fully demand my ryt nd dignity in this building as a ur brother inlaw...dan wallh wallah bzan bar nan office din witout some respect from u ba...
yana tsaka da fetso zafi zafin maganan shamsan ya katsesa ta hanyar danna wani telecom dake kan table dinsa.
Muryarsa na fita cikin nutsuwa yace "come in
..cikin Kasa da minti biyu kofar office in ta budu wani mutum ne yashigo gabjaje dashi yasaka dark brown colour suit dinsa very neatly bazaka taɓa yin tunanin dan yobe state bane tsabar yadda ilimi ya ratsashi..
shine oga kwata kwata da suke yanke decision akan wanda zaa dauka aiki a kamfani sosai da sosai farees yasan matsayin mutumin
acikin girmamawa mutumin yaxo ya tsaya agaban shamsan
wanda ko kallonsa sau biyu baiyi ba yace i hope i do not have to remind u abt the policies
da sauri mutumin yace yess sir..
dan shiru shamsan yay sbd doka ne baya nuna reaction ko emotions agaban kowa musmn ma staff dinsa.
da tun anan yasan zai iya ma fareess walakancin da saiya gwammaci da baisan shi a duniyar nan bama kwata kwata. dan da zai saka ne aje a kulleshi aci ubansa snn yahanasa aiki kuma duk inda yajeshi neman wani aiki bazai taɓa barinshi ya samu ba cos it will be damn easy for him idan yanaso ya juya masa rayuwarsa upside down
cikin shanye hakan aransa yace...take this applicant with you, make sure he undrstnd where he belongs to, nd on ur way out inform ur team nd d sectary that the next time kuka bari wani applicant yazo nan gabana for what ever reason all of u will go on serious suspension.
mutumin ya juya ya riko hannun farees damm snn ya kalle shamsan din da girmamawa yace in sha Allah it wont ever happen again sirrr..
shiru shamsan yayi baice musu uffan ba
farees na kkrin yin mgana da hannu daya mutumin ya jawosa har waje da shi da sectary suka rufu masa akai da masifa duk dama sunsan matsayinsa amma haka suka rife idonsu suka masa tas tas suka tsigale shi dan kowa acikinsu baison ya rasa aikinsa...
atake kuwa aka baza automatic security announcement na cewa an hana farees zuwa sama floor din da sultann yake gaba daya haka sanarwan yafito agaban notice board na kowani floor boro boro babu wanda zai wuce bai gani ba.
tsabar bacin rai da rikicewa haka Farees din ya sauko kasa idonsa yay jaazir yanayinsa kuma kamar na wanda aka zuba masa ruwan sanyi sbd borin kunya da takaici..
yadda yakejin kansa matsayin wanda yake da alaqa da ahalin waxeeris gani yake kamar yafi karfin raini daga wajen kowa acikin buildng dinnn amma sai gashi sultan ya jawo masa abun kunya wai har senior staff ne ke masifeshi tass tss
yana tafiya wasu kananan staff din sukafara nunashi da baki wanda yasani sarai maganarsan kawai akeyi..
yana isowa ta wajen reception yaga rihanna tana tsaye tana kallon notice din a board tana mamaki da son sanin uban waye ya zugashi har yajeshi can sama fuskantar yayan ta
qamshin turarensa yasaka ta juyo
suna hade ido da can ma tambayrsa kawai zatayi amma dataga yanayinsa batasan sanda tafara dariya ba, ahnkli tace.
Did you still need my help to skip the interview?
kara hade ransa yayi yace 'Very funny..ai da sanninki yake walaknta ni agaban mutane zan nuna muku ni ba wawa bane wallahi.
yana fadin hakan Ya wuce ya barta anan Ita kuma ta girgiza kai tana dariya dan bata san meyake daukar kansa ba haryanxu.
daga cikin interview room din kuwa har yanxu Ushna tana zaune cikin nutsuwa
gabaki daya combo na white veil dinta da navy blue blazer dinta sun kara mata wani irin aji da izataccen kwarjini.
11:20am supporting staff suka gama shigowa kafin daga baya sai mr tijjani oluwatobi yashigo fuskr sa babu alaman rahama..
wanda tun shigowarsa ushna tafara fahimtar cewa bada wasa yake kallonta ba.
an zauna za'a fara kenan sai ga nan Farees ya bude kofar wajen ya shigo ransa a mugun harde yana wani cika yana batsewa kirjin ushna yafara bugawa da sauri sauri dan har tafara tunanin ko shima yana cikin wanda zasu mata interview inne cos she knew he had a PHd in business admin, yay karatu sosai bata kawo wai interview ne yakawosa ba musmn duba da yadda ranar ya aiko aka mata barazanr cewa familynshi suna da kudi da power.
to her biggest suprise sai taga wai shima ashe intvw din za'a masa, har wani security camera aka turo daga sama wajen oga pata pata na masu daukar aikin anakan duba su asrrince sbd dan kar amasa alfarma team din masu daukar aikin su shigesu ahannun sultan shamsn.
irin kallon rainin hanklin da ushna tamasa da ya shigo yasaka yaji wani irn kunya ya turnukesa dan kamar kasa ya bude ya shige ciki ya boye fisknsa haka yakeji
shida yaso ace ushna tsoronsa ma takeji by now amma kuma sai gashi wai an hadasu daki daya zaa musu tambayoyi kuma a lokaci guda
tunda ya zauna agaban panel din kasa daga ido ya kalleta yay, ya hada rai yay kamar baisanta ba itama tay kamar bata taba sanin sa a duniyan nan ba.
ajere suka zauna masu satar kallon kyan fuskar ushna sunayi amma mr tijjani da wani irin mugun ido yake kallonta.
muryansa a shake yace ma sauran team din su fara amma shi ne kadai zaiyi ma ushna tambayoyi
everybody tot he is being professional sbd anganta so classy nd beautiful hala bai son ayi mata alfarma ne
kusan atare aka fara questioning dinsu
mr tijjani yakalle ushna kai tsaye yace young lady You studied economics/ real estates economic minor at LSE?
tace Yes sir..
kai tsaye ya bude file dinsa yace Miss Ushna murad... so If a binary star system loses 17.3% of its total mass during a supernova event, how will you calculate the probability of orbital destabilization under relativistic conditions..
atake kowa dake cikin dakin ya juyo yana kallonsa da dumbin mamaki jin kalar tambayar daya mata da kwata kwata bai shafe interview inta ko course din data karanta ata kowani siga ba.
ajiyar zuciya mai nauyi Ushna ta sauke tay shiru na wasu sakanni dan ta dada tabbatar makan ta ko da wasa yakeyi
saidai Kafin ma tabudi baki tace wani abu taga wai har yamata rercoding zero score a file dinta dake gabanss
fuskrsa ahade ya sake duban file dinsa snn yace how can you Differentiate between Type-II and Type-III civilizations under the Kardashev Scale and explain how their energy consumption would affect interstellar infrastructure..
tun kan ta amsa daya daga cikin supporting staff din yay sauri yace excuse me sir did u need the standards interview question
da wani irin mugun kallo yace masa i am not ur mate in this office mr ahmed, kqi junior na ne zaka nuna min aiki nane, mind ur business nd please kamaida hankali akan mr fareesss
mr ahmed din yay shiru sai baice komi ba, kowa wajen yafara jin tausayin ushna dan harga Allah ko wanda yay phd dinne ma bazai iya amsa wayann question din awajen interview haka ba
ushna kuwa tunda ta kafe shi da ido bata iya dagawa ba dan wani rudewa ma taji tayi gashi tanaji ana ma mr farees din very professionl and simple questions daya shafe business strategies da real estate wanda tasan xata iya amsasu duka acikin kiftawa da bismillah.
Babu alamar wasa a fuskarsa yasake danna mata zero a score snn Ya cigaba da cewa How would quantum decoherence affect information transfer inside a hypothetical Dyson Swarm?
adede nan ta bude baki zata amsashi saiya sake katseta da wani zazzafar tambayar. can you Estimate the long term ecological implications of introducing genetically reconstructed Pleistocene megafauna into isolated Arctic ecosystems.
muryanta na rawa rawa tace Sir... I'm not sure I understand how this relates to my field.
Bai bari ta gama rufe baki ba yace fine
sai bai kara mata magana ba yayita wasu rubuce rubuce yana kara mata bad review akasar file din yadda yasan idan aka kai sama wajen ogan masu daukar aiki da zaiyi review kai tsaye za'ayi disqualifying in ushna.
ganin yadda staff din wajen suka fara mata kallon tausayi yasaka idonta ya wani irin ciko da ruwan hawaye.
even farees was a bit shocked nd suprise da abunda yaga mutumin yay ma ushna.
yana gama rubuce rubucensa ya kalle tsakar idonta sannan ya rufe file din da karfi Muryarsa na fitowa cikin sanyi amma dauke da wani irin tsana da tsauri
yace young lady...
Ushna tadago kai da kyar takalleshi saidama yagyara zamansa snn yace mata
I don't think Prime Real Estate company is the right environment for someone with your skill set. anan ba kyau muke dubawa ba ilimi da basira muke duba.
Wani irin bugawa kirjinta yafarayi jin hawayenta yana kkrin fara zubowa da uban yawa maxa maza tasaka hannunta tareshi da sauri sann ta dago kanta sama
Sai taga kuma ya dada daure fuska yacigaba da cewa shawarar da zan baki shine once u leave here jst go and Look for ur place else where dan wallh summa tallahi bazaki samu waje anan ba.
Wani staff dake kurkussa dashi ahnkli yadan kau da kansa Sbda duk wajen sun san yadda interview din ya kasance babu wani adalci a cikinsa
duk dama shi ogansu ne amma suna sane da cewa baiyi amfani da ma'aunin kamfani ba, snn Babu wani alakar tambyar daya mata da matsayin datake nema saidai dukkansu sun san babu wani wanda zai iya ce masa komai ynxu