← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 62

Sashe 56

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mikewa zaune tayi tana kkrin yaye duvet din ajikinta tareda shirin sauka daga kan gadon tana yin juyi sai caraf idonta ya sauka akan box din dake gefe akan side table inda shamsan ya aje

zuba ma box in ido tay jin qamshin turaren shamsn din yana dan tashi ajiki batare da tay niyyar kai hannu kai ba tadauke kanta saidai tunbata gama sakalo kafarta kasa ba taji an bude kofar ahnkli an shigo

as usual sukayal ne ta shigo da sanyin murmushi tay sallama ushna ta gyara zamanta tareda amsawa

rusunawa tay kada tace barka da tashi ranki shi dade ya jikin naki?? da sanyin murya tace jiki da sauki. sukayal tace" na hada miki ruwan wanka nd i wil like to knw what you like to eat dan nurse zata shigo ta kara dubaki. ahnkli ushna tace okay, just get me anything fresh..bt kafin nan did u knw wher my phone nd bag are?..tace yes maa, duk za'a kawo miki su inkin gama shiryawa dan sultan yace zamuyi bakuwa nd u may need to get ready bfr she arrives nd oo i think he left this message for you

cikin sauke ajiyan zuciya ushna ta kalle box din snn tace "okay..thanks.

da murmushi sukayal ta juya ta fita, da dan zumudi ushna ta juya ta sake kallon box din sai ta miƙa hannunta daga inda take zaune ta jawoshi, taga envelope din ta bude tay minti biyar tanata kallon very fine handwriting insa that is gothic nd bold ya rubuta few words ajiki

...secretary will collect you this evening, this is ur key..get well soon, And Behave.

murmushi mai sanyi ne ya kwace mata sai tadauki key din ta dan jujjuya batagane key din meye bane kawai saita ajeshi a inda ta dauka, nan ta bude cikin box in fully tarkacen Premium Belgian chocolates ne da rare organic honey, da wani hadadden pure gold bracelet da luxury designer perfume ne kawai aciki...

hannu ta saka taciro haddaen pure gold bracelet din tanata kallonsa da wani irin mmki da dadi da taji yana lullubeta dan tunda tazo duniya ba ta taɓa tunanin zata mallake gold bracelet kuma limited design da akayishi domin ita ba.

TALES OF THE WAZEERIS READING GROUPS

700 WHATSAP
2K TELEGRAM

VIA
9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)

*36*
TALES OF THE WAXEERIS.

SURAYYAHMS.

Da murmushi ta aje bracelet ɗin a hankali cikin box ɗin, ta sake kallon key ɗin na wasu daƙiƙu kafin ta girgiza kai. ta sake daukar note in ta karanta rubutun a zuciyarta, sai ta ɗan turo baki. Har yanzu ta kasa gano key din na menene, Daga ƙarshe ta mayar da shi cikin envelope ɗin ta rufe box ɗin gaba ɗaya.A hankali ta yaye duvet ɗin ta sauko daga kan gadon. Jikinta sosai ya samu ƙarfi ba kamr jiya ba. cikin hadadden bayinsun ta nufa tana buɗe ƙofar bathroom ɗin wani ƙamshi mai daɗi ya bugi hancinta kamar yadda aka saba alredy komai anriga an shirya matasu, ahnkli ta safce kayan jikinta tafada cikin Warm water da aka cika mata katoton bathtub din dashi daga gefensa akwai fresh towels anninkesu cikin tsari sai light floral scent da dadin qamshinsa ke yawo yana baza koina

tunda ta sulale cikin ruwan ɗumin gadon bayanta yadan jingina bathtub ɗin ta lumshe idanunta tanamai sakin wata doguwar ajiyar zuciya dan ji take kamar duk wahala da gajiyar kwanakin nan data debo shine yake famar narkewa acikin ruwan.

tayi ƙoƙarin hana kanta tunaninsa amma abin ya gagara,she tot abt abunda ya rubuta mata a note din nd the gifts for a while sbd har yanxu bata gane key din na miye bane. Gifts ɗin gabaki daya sun yi mata daɗi ƙwarai,amma wannan key ɗin dai duk yadda ta so ta watsar da tunanin shi ya fi komai rikita mata kai da tunani. mind inta baijeshi kan komi ba amma kuma jikinta sosai yake bata wani abu, can cikin kyabe baki taɗaga kafaɗunta ta jingina kanta da gefen bathtub din tana dan murmushi ita kaɗai ta fara tuna kyakywan fuskar Shamsan btare da ta shirya ba

his voice, his eyes duk ta tuna yadda yake tsyawa yana kallonta da yadda yake kama aji yana basarwa idan ta matso kusa da shi da uwa uba qamshin turarensa sai taji kamar mafarki takeyi, cos he is all what she wants in a man, ta jima da tunanin cewa irin mazan satake so they dont exist saidai a novel ko a movie, bata taɓa tsamnin shamsan zai kulata haka ba, tasan idan tace bata kaunar gayen nan ma karya kawai takeyi, he is her first crush, her love at first sight, namijin da duk duniya shine yasata taji kamar bata da aji bata da kunya akan soyayyarsa.

ahankali tabuɗe idanunta tanata kallon ceiling ɗin bathroom ɗin tana zuba wani irin kayataccen murmushi tuna how very handsome he is har gani take kamar ma yafita kyau, sake lumshe idanunta tay zuciyarta na bugawa a hankali Akaron farko kenan a rayuwarta dataji kamar ba ta tsoron makomarta a zuciyar wani da namiji, ahankli cikin wani irin shauki ahnkli tace"i think love him"oh god, i love him,..ya Allah, pls make him love me too. sai kuma ta bude ido tana murmushi tace "in hakan shine mafi alheri a rayuwata pls Make him mine nd ONLY mine forever.

sai kuma tafara tunanin toh tayaya ne ma zata gane idan yana sontan ganin da alama yanada wuyar sha'ani.

ajiyar zuciya mai nauyi ne ya kufce mata kafin nan tay wani kasalallen juyi acikin ruwan wankan tafara focusing akan wankanta, after few more minute tagama fito, jikinta daure da farin towel koda ta dawo dakin pad tafara sakawa kafin nan tafara busar da gashinta da kanta tana cikin hakan sukayal ta shigo tazo ta amsa ta cigaba datayata cikin kulawa tamata oiling da styling komi tsaf, sama sama tashafa cream, kafin nan tasaka wani sakakken gown snn ta zauna taci abincinta tsanake har saida taji ta koshi.

dagata bangaren farees kuwa da kyar da wahala yasha kan rihanna sbd sosai tadau zafi akan yadda yake zaƙewa yana alaqanta yayanta da kalmar zina, saidai zakasha mamakin yadda yau farees yay sanyi yayita bata hakuri dan ya riga yasaka aransa dan kudin da zata bashi yau dashine zai saya ma kalpana latest iphone da designer bag yadan mata barazana sbd koyaushe ma in ya nemeta a hotel tazo akan lokci..

Dakyar rihanna ta sauko very early around 12:30pm na rana suka fice yakaita wani private resort..

tun da suka isa wajen rihanna ta bude dollar actt inta ta tura masa kudade just to make him feel like the man,

tunda farees yaga yawan kudaden nan take fuskrsa ta sauya yadinga washe baki yana daga kafada wa mutane, wani private villa yasa aka ware musu mai kallon lagos lagoon wanda komai dake wajen is just pure luxury babu hayaniya bare cunkoso, mutane kaɗan ne kawai masu manyan matsayi ata can gefensu

tun kafin sukai ga site insu farees ya dinga mata rawar kafa har da buɗe mata ƙofar shiga villa irin gashi gentleman in nan

rihanna ta karaso ciki tana ɗan sakin mrmshi sosai ta ji daɗin yadda taga yau yazage yana kokarin bata dukkan attention. ko kaɗan bata san da cewa akwai wani kalar lissafin dake yawo acikin zuciyarsa ba.

Acikin nutsuwa suka shiga cikin space dinsu nan ma tun kafin su zauna staff suka zo suka karɓi order ɗinsu cikin girmamawa.

farees ya ƙi bari ta damu da komai yace 'order anything you want baby na yau ni zan baki abinci abaki kinji ko,..i wll treat u like the princess you are..i promise you

batace komi ba ta ɗan kalle shi tana sakin murmushi dan tasan bayau suka fara fita ba amma koda sun ficen baya bata attention dinsa haka saidai yayta kallon yan mata ko ya kawo mata batun wani matsala ko kudi tace hmm today you're unusually nice.

ƙaramar dariya ya yi yace can't i be nice to my wifeyy? kai kawai ta girgiza tana ɗan jin tsoron abunda zai biyo baya dan tasan halinsa sarai,

can bayan an kawo musu su natural drinks da wasu tarkace suna fara sha wayarsa ta ɗan yi vibration da kamar bazai dauka ba can kuma sai ya hango sunan Kalfana ne ya hasko da sauri ya juya wayar ƙasa tun ma rihanna ta lura yasa ta a silent after few min yay kissing goshinta yace babyna pls excuse me baijira cewarta ba yana faɗa yana miƙewa cikin sauri.

kai tsaye ya nufi wani gefen balcony inda ya tabbatar da baya kusa da inda rihannan take snn ya ɗaga wayar tare da kwantar da murya yace helo sweet babyna, daga ɗayan ɓangaren Kalfana ta fara masa shagwaɓa. tace pls where are you dan Allah kazo i miss u.. kace fa yau zamu hadu tun safe naketa tunaninka kasa duk hanklina ya gama tashi

cikin lumshe ido da budewa tare da kasa kasa da murya yace"I know sweet babyna, relax. nace miki kafin yamma i will be with you..kedai ki shirya min da kyau i am going to bend you north east west nd south fuck you Rawww nd hard..u feel me babe?...

wani dan iskar nishi ta sakar masa akunnne tare da cewa "ohhhshh ure making me wet already, why not come ryt now, i am on fire dan Allah kawai kaxo inkuma bazakaxo ba ni zanzo kana ina ne?

bai amsa ba ya katse wayar snn ya sakata a black list ya maida ta aljihu dan yau baison kwata kwata ya kara bata ma rihanna rai
Chapter 56 · 0% Book details