← Book details Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 62

Sashe 59

Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nan take ushna ta tuna ley din sai tace aiyana cikin kayanta, haka lara taje ta dauko mata envelop din ta cire key in ta miƙa mata ushna tanata kallonta cikin rashin fahimta.

lara tace "please... open it."

sai ta nuna mata main ƙofar entrance ɗin gidan

gabanta ushna yana faɗuwa ta kalli key ɗin.

tasake kallon ƙofar gidan a hnkli kafin taka zuwa gaba hanunta na rawa ta saka key ɗin acikin lock tana dan murdawa kuwa kai tsaye ƙofar ta buɗu

ushna ta tsaya cak da mamaki akwayar idonta lara tasauke murmushi mai cike da natsuwa tace

...welcome to ur home, ma'am..

ushna ta tsaya cak dan kulle zuciyarta kawai tay gabaki ɗaya ta kasa samun nitsuwa bare kuma iya ɗauke idanunta akan kome

daga tsayuwarta anan har zuwa budewar na wasu daƙiƙu bata iya motsawa ba sai can ta juya a hankali ta kalli lara.

muryanta adan rarrabe tace..welcome home?

lara ta gyada kai cikin nitsuwa tace yes ma'am. this is ur home did u like it??

ƙirjin ushna ya fara bugawa da ƙarfi idonta yay jaa ya kawo ruwa adan rude tace i...i... i don't understand.

lara ta ɗan matso kusa da ita tace "my boss, his highness has instructed that i hand everything over to you personally.

ushna ta haɗiye yawu. tace hand what over?but i have my own space at the hotel

lara tamiƙa mata wani slim black leather folder tace all the documents are inside.

hannunta na rawa rawa ta karɓa amma bata buɗe shi ba.

idonta yasake komawa kan cikin gidan cikin nutsuwa tace please let's go inside first sai muyi magana.

da kyar ushna ta ɗaga ƙafarta ta shigo ciki gabanta na tsananta bugawa tanajin kamar zata kuka

sadai tun da ta taka ƙafafunta acikin gidan taji wani irin strange feelings na kwanciyar hankli ya mamayeta

sanyin A.C da ƙamshin fresh flowers su suka fara daukar hanklinta komai na cikin gidan ya haɗu iya haɗuwa

luxury ne amma ba irin mai hayaniya innan ba cos evything looked expensive yet very calm ga nan wall art, soft furnitures, lighting, komai is perfect.

idanunta ne kawai ke yawo har suka ƙarasa tsakiyar main living room dede nan ne lara ta tsaya ta juya tana dan kallonta da sanyin murya tace ma'am...
this property has officially been intrusted into your name nd your hands everything has been completed as from today this is your own home

ushna taɗaga kai da sauri har foldern dake hannuntan na kkrin zamewa arude tace
....what?

lara ta gyada mata kai ushna ta girgiza kai da sauri ahnkli tace noo there must be some kind of a mistake sumwhere

lara taɗan yi murmushi tace There is no mistake, ma'am, Sultan personally asigned every instruction to me before leaving for Port Harcourt this morning.

nan ne ushna ta buɗe folder ɗin hannunta na rawa taga takardun da komi da komai.

a saman shafin farko ne ma idanunta suka sauka anan Property Address, taga No. 22 Bourdillon Road, Old Ikoyi, Lagos. gabanta sosai ya kara faɗi dan kwama biyu datake neman gida she get to know who leaves here nd der tasan nan fa ba anguwar kananan masu kudi bane sai inhar kacika ka batse

ta ɗaga kai tana kallon mss lara cikin rasa na cewa tace. but..why?

cikin sauke numfashi tareda girmamawa tace I'm very sorry ma'am i wasn't given any permission to answer that question.

tace okay but u can call him ryt?? kafin ta amsa tace pls call him for me ryt now.

da sauri lara ta gyada kai tace..yes ma'am.

nan take ta ciro wayarta ta danne lambarsa snn ta saka wayar a speaker

ushna ta tsaya daga gefe gabanta yana bugawa da uban karfi dan ko ita datace a kira din batasan uban me zatace masaba tukuna

ringin yay har sau uku sai kuma aka katse

lara ta sake kira karo na biyu nan ma ringing ɗin yaɗan yi kafin can aka ɗaga

muryarsa mai cike da sanyin nutsuwa ta fito daga ɗaya ɓangaren ahnkli yace yes??

lara ta ɗan rusuna kamar yana gabanta tace your highness sir..I've arrived safely with ma'am but she said she would like to speak with you ryt now.

shiru yay baice komai ba har na wasu daƙiƙu sai can cikin wata dakakkeiyar murya yace.. give her the phone nd leave..

TALES OF THE WAZEERIS READING GROUPS

700 WHATSAP
2K TELEGRAM

VIA
9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

Assalamu Alaikum.
Kina neman abayas, laffaya, veils, laces, materials, yadikan maza, men lace, jallabiya, embellished super wax, embroidery atamfa, laces na order daga company direct da sauran kayan sawa masu kyau da inganci?
A group ɗinmu muna posting sabbin kaya akai akai tare da farashi masu kyau. Za ki ga kaya iri daban daban na mata da maza domin amfani da kuma kasuwanci.
Idan kina son kasancewa cikin masu fara ganin sabbin arrivals da offers ɗinmu, ki shiga group ɗin yanzu.
Link:
https://chat.whatsapp.com/IYwCpe2fnON6x985D9LPsL
Mumramlat Collection (MRC)

TALES OF THE WAZEERIS

*38*
Cikin sauri lara ta cire wayar a hands free ta juyo da kallonta ta bangaren ushna data tsaya cak gabanta yana bugawa fiye da da, ganin lara ta miƙo mata wayar yasa ta ɗan haɗiye yawu kafin nan ta karɓa da hannaye biyu tana tsaye har saida taga laran ta fice a wajen snn ta kai wayar kunnenta a hankali da snyin murya mai shiga jiki tace "Hell...Hello...

wani irin lumshe idanunsa yay bazata jin yadda sanyi muryan nata ya ratsa shi tareda sending masa chills ajikin shi,...bai amsa nan take ba yayi shiru irin shirun nan mai tattare da tsantsar iko hade da sanyin izzar mulki, tana jin sautin numfashinsa dake ficewa a hankali taji ta kasa nitsuwa.

shirun dayayi yasaka ushna ta fara rikicewa sbda ayanayin datake jin numfashinsa yana sauka duk wani abu da ta shirya a mind inta zata faɗa atake taji ya ɓace mata bat,...

for almost 2 min basuce ma juna komi ba,cikin sauke wata ajiyar zuciya mai nauyi ya buɗe idanunsa a hankali.

ƙasa-ƙasa, cikin muryar nan tasa mai nauyi da ba kasafai yake amfani da ita ba yace "You wanted to talk to me...

kamar wacce aka dawo da ita daga wani duniyar tunani ta ɗan lumshe idanunta muryanta na rawa rawa tace "yes..i..i.. i...wan..t..t., anan ta maqale bata san ma mezatace ba.

miskillallen muryansa dake fita anitse ya katseta dashi ahankli yace what..you dont like the house?

wani irin narkewa kasa taso tay kmr ruwa abazata jin ydda yay da muryansa so deep nd sexy gashi dama da wani sanyin nuna isa a muryansa yake maganansa always babu wani dar dar alamarinsa

muryanta kasa kasa da narkakken shagwaba acikin lumshe ido da budewa tace its beautiful..amma ai..

kafin ta karasa kai tsaye da wani irin calm dominant tone yace "i want you to have it...

sai tay shiruuu jin hakan yasa shima yasaki wta sihirtacn ajiyan zuciya

almost in a whisper taji yace idan kuma bakisonshi we cud change it ryt away..ki kashe wayar sai kije ki gaya mata abunda kike so toh.

tay shiru dan tasan inda yake magansa da sanyin iko da isa ba lallaine ta iya kawo masa wani korafin bataso ba ahnkli tace "no its okay, Thank you sirr. i wasnt expecting.

wani dan miskillalen shiru yayi kafin nan ya sauke numfashi yace ok, dont over think it. behave nd you will be safer there.

da sanyin shagwaba tace mishi "okay..for how long..?

ya ɗan lumshe idanunsa kamar yana tunanin amsar da zai bata sai can ya dada kwantar da muryansa ƙasa ƙasa yace 'you tell me.. Its ur choice now.

wani karamin murmushi me sanyi ne ya kwace mata idonta alumshe tace i don't have any.

Ɗan karamin scoff yay da wani irin izztacen steeze a muryansa yace...toh You'll stay there untill you decide otherwise, anything else?

Ahankali tasauke numfashi idanunta a lumshe tace no..sir, nothing...

Miskillalen "Hmm.. ya saki..kmr bai yarda ba

sai kuma yaji dirar nakasasshen sautin muryanta ahnkli tace,..thank you... for everything.

Bai amsa nan take ba Sai bayan wasu daƙiƙu ahnkli cikin kwantar da murya yace..i have to go.

yana fadin hakan sai taji zuciyarta na hrbawa da sauri sauri dan Allah kadai yasan metakeji ajikinta na dadi musmn aynxu datake jin muryan san.

...sai kuma yaji tay shiru hawayen shwagaba ya dan cika idonta...she really like him. feelings din nazuwa mata dayawa aranta bata san ma ya zatay control in ba kuma tasan dolene sai ta koya hakan da wuri tun kafin yaganota ya fara raina mata hnkli.

she know in her heart shamsan ne kawai ynxu in yamata wani walakanci zataji abun har ranta cos he is her first crush nd first love dolene sai tabi ahnkli

tana cikin wnn yanayin sanyayan hawayen da suka cika idonta suka fara zubo mata ahankli.

haka kawai tsikar jikinshi ya bashi cewa ruwan hawayen take saukarwa daga cikin idanunta

yana shiru shima baice mata uffan ba can sai taji kamar yana kkrin katse wayar da uban sauri ta share shagwabben hawayentan tace have a good day...sir. baice komi ba sbd ya rasa abun daya sa take son masa hawaye.

Sai kuma shiru ya sake ratsa layin Ushna taci gaba da riƙe wayar a kunnenta kamar tana kan jiransa ya ƙara ce mata wani abu Shima dai bai katse ba,

can cikin muryarsa mai saukar da natsuwa yace meyake damunki..

da kwantar da murya tace mishi babu komi.

ya kyabe baki' ure crying for nothing? kafin ta amsa cikin katseta yace...If you're done stealing my time..

da sanyin shwgba tana tura baki tace I didn't mean to.

miskilallen sautin Hmm yasaki yace....I'll allow it....bt dont cry urself to sickness, kije ki huta..

karamar blush ya dan kwace mata, idanunta a lumshe tana dan mrmushi cikin hawaye tace "nagode nd you too..dan shiru yay kafin can sai yaji ya katse wayar...

Ta sauke wayar daga kunnenta ahankali kamar har yanzu tana jin sautin numfashinsa na sauka cikin dodon kunnuwanta.

harna wasu daƙiƙu bata motsa ba kwayar Idanunta suka sauka akan black screen ɗin wayar, wani murmushi mai cike da alkunya da shauƙi yananamai ci gaba da shimfiɗuwa akan laɓɓanta tarasa ya akayi zuciyarta ya zulmu haka dayawa a son bawan Allahn nan.
Chapter 59 · 0% Book details