Sashe 50
Tales Of Wazeeris Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sukayal tabar jikin ushna ta tashi da sauri ta nufi kofar tabude ahkli private gurd ne tsaye a jikinsa har yanzu yana digar ruwa hannunsa rike da wasu manyan shopping bags guda biyu dawasu nadaddun kaya akai baice mata komi ba ya miƙa matasu kai tsaye ta karba cikin girmamawa..
yana barin wajen ta dan duba taga hoodie da sabon unisex short baki acikin ledarsa da alama baa taba budewa na, daga qamshin jikin kayan ta fahimci cewa kayan shamsan ne, nan take tasan hala shamsan din ne ya turo su kai tsaye.
bata ce komai ba tadan sunkuyar da kai takoma ciki da kayan ta tsaya kusa da gadon tanata kallon ushna wacce har yanzu take cikin yanayin rashin natsuwa da murkususu idonta rabi a rufe tanata kuka cikin zafin ciwo numfashinta na fita dakyar.
ahankali sukayal ta bude ledojin ta aje hoodie din da sabon short din agefe snn tafara fitar da tarkacen da aka siyo Allah yaso harda irin set na sanitary pants innan aciki pads da liner har batasan wanda zata zaɓa ba.
bayan ta zaɓe wanda ya dace nan da nan ta shirya mata komi snn tamatso kusa da ita ahnkali da muryan lallami tace sannu ranki shi dade, Allah ya baki lafya…zan taimaka miki ki sauya kaya yanzu, ki dan daure kinji..
ushna dake kan kuka bata san sanda ta motsa kadan ba saidai bata da karfi ko kadan ajikinta gashi koina ajikinta yana ci gaba da rawar zazzabi tsabar ciwon mara tama kasa mikewa zaune...
haka sukayal ta zauna agefen gadon, ta fara taimaka mata a hankali tana cire mata towel din cikin kulawa, tana maye mata da sabon kayan da aka kawo, tana kuma tabbatar dacewa komai yana tafiya ne cikin kulawa da killacewa duk dama batasan matsayin yarinyar awajen sultan din ba tukuna
har tagama sakama ushna shot da hoodie da komi da komi ajikinta kuka kawai takeyi tsakaninta da Allah saboda pain da weakness din is really overwhelming her barin ma da ashe bataci abinci yau ba she secrifice her lunch break sbd aikin sir abubakar kuma daga nan aikin mr james kawai tacigaba bataci komi ba
matsanancin zafi jikinta yay har tana neman rikicewa sukayal na riketa cikin nutsuwa tana gama saka mata kayan ta gyara mata duvet ajiki tare da tattara mata gashinta baya sannan ta tsaya tana kallonta da tausayi...
ganin irin kuka da firgici da murkususun datakeyi yasaka ta bude pack din pain killers din da wuri ta ballo mafi karfin ta cire guda daya snn ta tsilalo ruwa a dispenser tazo ta dan zauna kenan zata bata taga ushna ta fara tsala kuka da karfi innalillah wa inna ilaihi rajiun wayyo ciki naaa ciki na... cikina...
da tausayi sukayal ta kara matsowa da maganin tana mata sannu sannu tanakai mata baki firgici da rikicewa yasaka ushna tay wani irin fero dashi tacigaba da kukanta da karfi...
sai hakuri sukayal take bata tana lalabarta amma inaa wani maganin ta sake ballewa da bori da kuka ushna taqi sha da alaman fever din yay karfi sosai bata cikin hayyacinta kan kace wani abu tafara bori tana surutai ni ki barni barin sha ba, bana so .
leave me alone...tanayi hanunta na damke da cikinta gwanin tausayi.
sosai idanun sukayal yaciko da ruwan hawaye da tausayi ta miƙe tsaye da sauri zata jawo dayan ledan dan ta dauko wani maganin sai taji ana buga musu kofa.
daga jin yanayin buga kofar da sauri ta bar duk abunda takeyi ta isa bakin kofar tana budewa taga sultan din ne atsaye tareda farar magensa husna agefensa
suna hade ido tay saurin sauke nata kasa da rawan murya tace 'your highess.
almost in a whisper yace"What is hapening here.
da rawan murya kanta na kasa tace "ranka shi dade she wont take her medicine kuma inaga high fever ne
shirun dataji yayi yasaka tabashi hanya kai tsaye taga ya shigo dakin cikin nitsuwa like his hrt is not the one beating that fast,
kan gadon ya wuce direct ya zuba mata narkakkun kwayar idanunsa da suke cike da wani kalar maikon shaukkiyar damuwa da kulawa, yaga da alaman bata san ma ya shigo ba dan juyi kawai take akan gadon tana murkusu tana rabza bori cikin kuka....
yana kallonta ahakan atake ruwan idanunsa ya sauya kala yajuya with deep concern a kwayar idanunsa ya kalle sukayal data tsaya acan gefe kanta na kasa ahankli yace "drugs..
da sauri ta taho da wanda yake hannun ta takawo masa da cup na tsaftacen ruwa.
yana karba mancewa yayi da ita atsaye awajen yana aje drug da ruwan akan side table ya haura gadon yakai hannunsa jikin ushna zai taɓata ta firgita zata tsala ihu.
runtse idonsa yay yawani irin fixgota ya dorata akan fafffadan kirjinsa ahnkli cikin lallashi yace shushhh
wani doguwar ajiyn zuciya ta sauke dataji muryansa sai shiru kakeji cak kukan ya dauke mata musmn ma data dada shaƙu qamshin turarensa.
kai tsaye ta lafe ajikinsa tay lumuiiii batare da tashirya ma hakan ta mannu da shi ta tabi ta kankamesa gam gam idanunta a lumshe cikin sauke nishi takejan sheshhka tareda gunjin kuka..
yadda ta kanannede kanta ajikinshi ta kankamesa gam gam tana shehkkar kuka yasa yakasa motsi gabaki daya jiyayi kirjinshi yana bugawa da karfi kmr zai faso waje ya tarwatse
kusan kominta na gogarsa shikansa baisan ko turirin zafin jikinta yakeji ko nasa ba, wani irin shiru dakin ya dauka bakajin komi sai wahalallen nishin ushna sosai ta lafe masa a kirji kamar bayanxu tagama tsala ihu tana bori tana murkususu ba.
magensa ce kawai take famar zagaye su akan gadon yafara shafa gashin ushna daya barbaje ahnkli sunfi minti biyar ahaka kafin nan taji ciwon cikin yadawo da karfi a mugun shagwabe ta sake shi tarike cikinta cikin kuka tace wayyo ciki na..
muryansa kasa kasa yace 'Sit up,time to take ur medicine.
zata girgiza mai kai taga ya jawota da ita da bargon duka ya zaunar da ita ajikinsa snn yadaga ido yakalle sukayal wacce ta jima da bushewa atsaye idonta nacan kasa bata dago ba.
karamin gyaran murya yay tana dago kai batare da yace komi ba ya mata alama ta karaso kusa dasu ta dau drug in ta bashi ya karba ya kai ma ushna baki, sosai tasha baqar mamaki dataga ushna batay musu ko bori ba tabude bakinta ahankli yasaka mata aciki kafin nan tamika masa ruwan yabata tasha kadan..
yana mika mata empty cup din tay sauri tabar musu dakin ta barsa daga shi sai magensa husna datake yawo a dakin da ushna data makalkale masa ajiki
tana kuka ahankli.
yadda jikinta yay mugun zafi take karkrwa ajikinshi yasaka yakeji har ransa kmr da akwai wani hanya da zai iya karbe mata ciwon nan da tuni ya karba...
ushna ta jingina da kirjinshi tana kuka ahankli idonta a lumshe baice mata uffan ba for good 15 mins he was just there for her in silence har kukan nata ya fara tsagaitawa...
cikin sauke ajiyan zuciya ya rangwafo kansa bisa saitin fuskrta har suna shakar numfashin juna da sanyin murya yace" "did u want to sleep, kafin ta amsa yace did u want tea??? batama amsa ba taga har ya kira sukayal
ita kuwa kamar wacce take jira a kofa sharply ta shigo yace "get her a tea...
da ladabi tace yes your highness
lkcin har ciwon cikin ya fara lafawa kenan zazzabin kuma yace inaaaa yanxu ne ma zai fara baje kolinsa..
in 10 min sukayal ta kawo tea din sai anan ne ya dan raba jikinshi da nata tadan zauna kadan tana dan jin mamakin yadda akayi tazo nan gidan har wajensa dan yawanci abunda yafaru da ita ynxun ba acikin hayyacinta take ba...
sukayal na tsaye agefe shikuma ya zuba mata ido yanata kallonta hannunta na rawa rawa takai tea din baki tafara sha ahankli wanda batayi ko loma uku ba taji cikinta ya wani irin murdata da sauri ta aje cup din jin tashin zuciyar da murdawan cikin ya taho mata dashi, kafin kace wani abu Amai ya hargitso mata batasan sanda taruga aguje tay bayi ta dinga kwaza aman ba.
ganin yana zaune bai tashi ba yasaka sukayal ta juya zata bita ciki sai taga kuma ya tsareta da hannu snn ya miƙe anitse yabita cikin bathrom din tareda rufe musu kofa
ganin hakan yasa ta hau kimtsa wajen ta daga duvet din da ushna ta yar akasa ta maidashi kan gadon ta kara gyarawa, ta daga su cups da sauran tea din ta kai waje da sauri
lkcin ushna na durkushe agaban toilet tana kwaza amai a wahale ya karaso ciki
bata ma lura ba sabida kuka mai rauni da ya kwace mata haka kawai takeji kamr ba zallan period pain ne ke damunta ba har da zazzabi hade da dukan da ruwa ya mata hala shiyasa takasa gane kanta gabaki daya
kuka takeyi da karyayyen zuciya ga zazzabin yana cinta har brain inta yana taɓa mata cikin kwakwalrtaa sosai
shamsan yana tabata ta firgita, zata tashi tsaye ya riko hannunta suna hare ido yace its okay "are u done? da muryan kuka tace yess sirr..baice komi ba ya kunna mata ruwa ta wanke bakinta yasako ta agaba tana tafiya tana layi sabd tsabar jiri ga rawan da jikinta yakeyi bana wasa ba
hoodien shi da wandonsa ne ajikinta duk dama waist din na rubber ne amma sun mata yawa sosai dan yafi ta kauri da tsayi sosai...
suna isa cikin dakin ta zube akasa tana kuka tsayawa yay akanta yafara tambyrta abunda takeji tana fada masa zazzabi kawai zazzabi takeji...
wayarsa yaciro a aljihu bai damu da time ba ya kira babban likitansa on emergency speed dial tare da masa bayanin yanayin jikin ushna
bayan ya gama wayar da kyar ya lallabata ta koma kan gadon ya rufeta da bargo shi yana daga tsaye ajikin madubi yana latsa wayarsa da magensa agefensa...
bayan kamar minti 20 jikin ushna ya tsananta tafara surutai kasa kasa na high fever karara lokacin ana neman 11;45pm saiga likitan yazo bujum bujum acikin ruwa ya dan manyanta amma darajawa da sanin irin kudin da ake biyansa ko gwamnati bata biyansa haka yasaka yaxo da kayan aikinsa a jakarsa.